Skip to content

Chapter 128

Chapter 128

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,204 words 0 views Progress saved
Download Book

sama da su Raudha, wani aiki suke ma Hinad, Musaddiq na ďaki tun dazu yake jiranka, Hanyar saman ya nufa da sauri cike da farin ciki, yasan zaman su Mummy a parlon ne ya hanashi zama ayi hira dashi... "Hey Mr Soft, kana ina ne? Kafin Musaddiq ya bashi amsa ya karaso balcony din inda Musaddiq ke tsaye yana duban sararin samaniya, Jingina yayi jikin karfen yanda zasu fuskanci juna, "how r u Kyari? Gyaďa kai Musaddiq yayi fuskarshi dauke da Murmushin da yafi kama da na ciwo, ganin Hilal ne ya sanya zuciyarshi karyewa har murmushin ya fito, A ko da yaushe in ya kasance shi kaďai yana jin sam rayuwarshi bata da amfani, Ya kasa daukar hakurin mantawa da ita, ita din mace ce da take da wuyar mantawa, rayuwa yinta kawai saboda mahaifinshi da kuma Hilal, amma yasan tabbas zuciyarshi na gab da bugawa dan ya kasa yin rayuwa mai dadi babu ita... Gyara tsayuwa Hilal yayi cike da damuwar yanayin da yake mishi ciwo a duk lokacin da suka haďu da Musaddiq, kafaďunshi ya dafa can cikin zuciyarshi yace "Nasan yadda kake ji, naji makamancin hakan, saidai nawa mai sauki ne dan nesa nesa nayi da ita, shakuwar mu bata kai ta ma'auratan da sukayi wa juna dandani haukaci ba... Amma a fili zancen Maleekah yayi mishi dan ya mantar dashi damuwa, labarinta ya dinga bashi ya kuma bashi labarin irin karamcin mahaifinta, "Inaa kayan mu, zamu kafa tarihi, dan nasan sai munyi faďa da Maleekah akan kayan da zan sa, dazu take faďa min tayi ordern kayan da zamu sa, muje inga yanayin dinki... Dakin suka koma Musaddiq na yaba tsarin dinkin da akayi musu, Hilal yayi matukar farin cikin ganin kayan dan daga shaddar har dinki sunci kudinsu, ga wasu huluna masu matukar kyau kalar aikin kayan, baje kayan sukayi suka cigaba da hira cike da debewa juna kewa..... A katafaren masallacin gidan sheik aka daura auren, farin cikin da wannan zuri'a take ciki a wannan ranar ba mai misaltuwa bane, musamman Papa da Anty Reemah wacce saida tayi kukan farin ciki, 'yayanta Allah ya aurar mata dasu rana ďaya kuma cikin irin wannan zuri'a, ita kuwa me zata cema Allah banda godiya, yanzu Zainab ce kaďai a gabanta wacce take da burin faranta mata ta jiyar da ita dadin duniya.... Biki ne akayi shi mai kayatarwa dan an ci an sha kamar baza'a mutu ba, sai kusan uku suka shirya tafiya reception, yadda Hilal yayi zaton Maleekah sai ta bashi mamaki dan itama wani lace tasa wanda Anty Reemah tasa aka dinko mata, riga da skirt ne Ash yasha duwatsu, sunyi matukar kyau, hakan da sukayi yazo da sabon salo, hotunansu suka dinga yawo a kafafen sadarwa na kasa da duniya baki ďaya, wanda ma basu taba tunani ba yaga hoton, domin babu inda hotunansu bai zaga ba, Balarabiya da bahaushe cikin shiga ta hausawa, A wannan daren boyayyen ruhi na nesa yayi kukan farin ciki da kuma na kewar makusanta, hoton zamewa yayi tamkar wani kwai domin ya sanya ma'abocin kallonshi cikin shaukin son kasancewa da yan uwa.......... *6 years later* *Cambridge Montessori Elementary School.* The final round is here, *Expression words* we have only three players left, 1 *Naurah Josephine* 2 *Mukhtar Hilal M Kyari* 3 *Victoria vertran* Nan fa filin ya sake barkewa da ihu, kowa na kiran sunan dan uwanshi.... Naurah ce farko, tayi matukar kokarinta sai a wasu guraren ta kakare, Sai Mukhtar, kafin ya fara saida ya kalli inda wani mai irin kayanshi yake, kyakyawan mutum wanda hutu ya ratsa shi sosai, Nuni yayi mishi da addu'a da hannu sannan ya sumbaci hannun ya hura mishi iska, Lumshe ido Junior yayi ya rungume hannunshi haďe da jero adduoin da ya iya wanda ake koyar dashi a gida duk dare, *Suratul nasr* ya karanta karshe dan ya riga ya saba duk in zai zauna a aji sai ya karanta ta, Bayan gaisuwar da ya gabatar cikin kwarewa sannan ya rufe da godiya haďe da kambama makarantarsu, sannan ya rufe da wata siga ta marasa jin magana haďe da buga kwallon da ta gangaro gurin kafarshi, bayan ya gama ya rufe da wata godiyar ya jero sunayenshi kamar haka.. Yours most lovely one *HABIBI MUKHTAR HILAL MUSADDIQ KYARI* A.K.A *MHK TAHEER*..... ya karashe yana juya rigarshi baya dan kowa ga sunan karshe, Da sauri Taheer ya iso inda yake ya dagashi sama, duk wanda ya gansu yasan uba da ďa ne saboda ba kaya ba hatta glass din su irin daya ne....... tafin hannu da ihu kadai ke tashi a gurin..... Nan dayan yaron yazo ya gabatar da nashi shima, bayan sun gama aka basu kyaututtuka sosai dukkansu su ukun, kowa cikinsu cikin farin ciki yake domin anyi making day dinsu...... yara na san irin ranar nan musamman a makaranta...... ***** *Queens University, Faculty of Law Ontario* Yan mata ne biyu a tsaye cikin shiga mafi kyau da tsari wacce sai mai tsananin kamun kai ke yinta cikin university din.. Farar ciki sosai sanye take da koriyar riga wacce takai mata har kasa, kasan rigar ta baya a tsage yake saboda ta dan tsuke, jan sandals din kafarta mai tsini sosai ya kara mata tsayi wanda ya sake kayata dirin jikinta da hutu ya ratsa ko ina, daga sama kuma ta yane kanta da jan mayafi ďan karami wanda ya fitar da kwantaccen gashinta har gadon baya, gucci glass din dake makale a kan fuskarta shi ya sake fitar da natural kyan fuskarta wanda sam babu kwalliya a kanta, gyara rigar Barristers din dake hannunta tayi ta duba bakin agogon hannunta, Budurwar dake tsaye a gefenta wacce itama irin shigarta ce saidai colour da ya banbanta sannan ita babu rigar a hannunta tace "It's late, Aman is useless wallahi, batayi magana ba sai juyar da kanta gefe da tayi domin hango M.I Saleem da tayi, Muje Amal, mu koma office, dariya Amal tayi tace "Kinsan dai ko office din VC kika je sai ya biki, gara kawai ki tsaya, tsaki taja haďe da sake kiran Aman a karo na babu adadi, jin wayar ta shiga ya sata murna ta fara tafiyarta mai daukar hankali, "Haba Uncle Aman, ya zakayi mana haka? Mik'a yayi haďe da hamma cikin muryar bacci yace "Anty Mamma wallahi bacci nakeyi ma, banajin dadi, Uncle T ya tafi dauko Junior yace in bari zai biyo ya daukeku.. "Subhallah, sorry Uncle, kasha magani? "Eh shiyasa ma na samu na kwanta, ya faďi yana mikewa.. "Allah ya baka lafiya, ta mayar mishi cikin tausawa "Ameen sai kun dawo!!!.. Assalam Nadeeyah.. "Wa alaika salam M.I ya kake? Gyara tsayuwa yayi cike da jin dadi yace "Lafiya kalau, yanzu nabar office din director, vector yace min kina waje, Fisabilillah kin kyauta kenan, wayarki sam bata shiga, gashi bansan inda kuke ba, jiya na dawo daga Nigeria, "Ayya sorry Muhammad Ishaq, wayar ta ce ta lalece, ya ka baro Nigeria? Amal ta tambayeshi tana karasowa gurin... Lfy kalau Amal, amma da sai ta kirani, kin san yadda na damu kuwa, dakyar na iya kaiwa wannan lokacin, na kusa mutuwa fa, "Thank Goodness baka mutu ba, Nadeeyah ta faďi tana dariya, kuma gashi har wata yar kiba kayi Barr.. M.I, "kasan

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156