Skip to content

Chapter 47

Chapter 47

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,199 words 0 views Progress saved
Download Book

dinshi, Mikewa Hafeez yayi har lokacin idonshi nakan dattijon, waigowar da zaiyi idanuwansu suka sarkafu cikin na juna, nan take wani abu ya tsarga a jikin dattijon, bai dauke idonshi akan Hafeez ba ya karaso kusa dashi yace "your face looks familiar, wani level kake?, cikin girmamawa Hafeez yace "yau na fara zuwa, nazo registration ne, "Good, ya sunanka and wane course? dattijon ya tambaya har lokacin bai fasa kallon Hafeez yana nazarin inda yasanshi ba, "sunana Hafeez Adam, daga kaduna, computer science ne sir! kauda tunanin inda yasanshi yayi dan ya kasa tunowa, shi dai yasan yaron ya shiga ranshi daga ganin farko, kuma a dan fisge idonshi na yanayi da Jamal, kafadunshi ya dafa yace "All the best, Allah yasa ka fara a sa'a, Ameen.. Hafeez ya fadi ya bishi da kallo har ya fita daga office din.... Rashin nutsuwar da bai samu ba saboda registration shiyasa bai koma gurin directorn ba, saida yayi sati uku ya samu nutsuwa har ya fara shiga lectures, a sannan ne ya fara tunanin konawa gurin mutumin dan jin ko yana da wani dan uwa, kamannin sunyi matukar yawa, badan tsufa da haske ba, babu abinda zai hanashi cewa su ba yan biyu bane, saidai wannan ya fishi yarinta, da haske da kuma ilimi... Yana gama cin abinci a cafeteria ya wuce masallaci yayi sallah, yana idarwa ya kama hanyar Academic planing, meeting ya samu suna yi sai ya fita harabar gurin dan ya jirasu, saida yayi jiran awa 3 basu gama ba sannan ne ya hakura ya tafi gida, zuwa academic planing ya zamewa Hafeez kullum, wata rana har yaje sau biyu duk ba sa'a, ko ace suna meeting ko kuma ace yana office din VC.. Ranar friday karfe 11 suke da lectures din Maths method, tun tara na safe ya shiga school ya wuce office din, zama yayi a gurin yana jiran ganin ta inda zai bullo, daga can nesa ya hangoshi yana tafiya sauri sauri secretary dinshi yana binshi a baya da jaka, mikewa Hafeez yayi ya iso gurinshi ya tsugana ya gaishe shi, dafa kanshi yayi hade da mishi alama da ya dago, sannan ya amsa, yace "malam Hafeez har ka gama settling ko? Cike da mamakin rike sunanshi da yayi yace "eh ranka ya dade, kullum sai nazo bana cika samun ganinka, tafiya ya fara yi yace "Allah sarki, schedules din nawa ne are very tight, muje in baka card dina kazo gida ka sameni...... *Kaduna* Cikin ikon Allah Nadeeyah ta fara sabawa da yan ajinsu mata, bata saki jiki dasu a farko ba saboda gudun wulakancin masu kudi, da taga kowa na shige mata sai ta fara sakin jiki dasu musamman *Haifa* da *Amal* su biyun nan su suka zama kawayenta, tun da suka fahimci Sabrinah na jin haushin shigowar Nadeeyah cikinsu sai suka dauke Nadeeya a sit dinta suka maida ita gabansu, duk jan ajin Sabrinah saboda ganin tana da kyau ta saukeshi saboda ganin yanzu duk yan ajin sun raja'a akan Nadeeyah.... " *Badariyyah Kyari* sisternki tana da kyau sosai, Rukky Mama ta cabe da cewar bari kedai Aliya, in muna tsaye a assembly kallonta kawai nakeyi, na rasa cikin jinsin da ta fito, fatarta kadai abar kallo ce, uwa uba yatsun hannu, kamar sun sokawa Badariyya Mashi tayi saurin cewa "ba sister na bace dalla, she is an orphan, kawota gidanmu akayi dan ta dinga tayamu aiki, u knw Daddy is very generous, kawai yaga tunda mate dinmu ce why nt ya sata a school tunda dama ss3 zata, she is our helper kun gane ko!! Kallonta Rukky tayi tace "kaii amma tayi sa'a, ga kyau, gashi ta dace gidan ruko, wallahi in tana wucewa gaban staff room malamai har leke sukeyi, uncle Tahir ne kadai bai wannan saboda class dinshi, shi duk yadda ake koda sabrinah bata gabanshi, shiyasa wannan ma bata d'ad'ashi ba, gajiya Badar tayi da jin maganganu akan Nadeeyah tayi saurin mikewa ta wuce hade da ja musu tsaki... bayanta suka bi da sauri saboda duk yan koranta ne..... Tsaye yake gaban class yana kallonsu daya bayan daya, cikin harcen turanci yace "Ba tambayarku nakeyi ba, kun shirya ma presentation and drama?, groups biyu suka mike suka ce sun shirya, sauran kuwa sukayi kwala kwala da ido, group 3 and group 6 meye topics dinku, ya tambaya fuska a murtuke, "*PLAGIARISM* "Khalifa ya fadi hade da mika mishi printed papers din da suka hada, kallon dayan group din yayi yace and you? Cike da rawar jiki Sabrinah tace *DRAMA, FICTION AND IMITATION*, hannu ya mika ya karbi nasu takardar sannan ya kalli sauran yan class din yace "Kowa yasan dis is your first CA test, to yanzu saboda kun nuna you are not serious na maida shi first nd second and is over 40 no attendance marks, yana kaiwa nan yace duk class din su tafi school Hall su jirashi yazo su fara presenting, cike da tsoro sauran suka fara ihu suna fadin sorry sir, wasu a cikinsu kuma suka tafi cafe dan shirya nasu ko baiyi yawan na sauran ba.... Karfe goma daidai group 3 suka fara presenting nasu, cike da kwarewar turancinsu mai dadi na butters suka gabatar dashi, saida suka gama tsaff kowa ya tafa musu harda observers, Shirye shiryen na dramar group 6 suka fara, saida suka kammala komai sannan suka fara presenting, definition din drama sukayi sai dan short fiction story of Beggars da illolin da irin wulakancin da mabarata ke fuskanta, a karshen labarin ne suka ce "Yanzu zamu yi muku drama akan labarin da muka gabatar... Nan jikin Nadeeyah ya fara rawa saboda tsoron turancinta ba irin nasu bane, Sabrinah da Ishaq sune masu kudi, sai Nadeeyah, Haifa, da Abdulhameed sune maroka, Nadeeyah itace Makauniya tana rike da sanda, sai Haifah kurmah, Abdulhameed kuma gurgu, cike da burgewa suka fara dramar akan stage, da fari Nadeeya taji tsoro, sai da Haifa tayi mata wuzuwuzu ta tunasar da ita marks din da zasu samu sannan ta saki jikinta, da sanda take shafa kasa tana fadin "a taimaki almajira saboda Allah da Annabi, cikin harshen turanci take magana ta karasa daidai inda Sabrinah da Ishaq suke zaune kan dadduma suna shan fruits ta tsaya, "Hajiya a taimaka min da sadaka saboda Allah.. tsaki sabrinah tayi hade da daukar ayaba tace "Mabaratan nan sunyi yawa a kasar nan honey, kuma mostly hausawa, kallon Nadeeyah tayi hade da watsa mata bawon ayaba ta cigaba da cewa "ku ko kunya ma bakwaji, da wannan barar da kukeyi ba gara kuje ku zauna a gida ku jira ranar mutuwarku ba tunda baku da amfani, katseta Ishaq yayi yana murmushi ya daga malunmalun ya fito da dari biyar yace "sweetie, in ba irinsu ta yaya zamu samu kudin, Allah na bamu kudin ne dan ya turo su suzo su amsa, yana mika mata kudin Abdulhameed da Haifa suka fito daga mabanbantan guri suna kokawar kwacewa, ana haka har suka tura Nadeeyah jikin Sabrinah kamar yadda suka tsara a labarin, Sabrinah na ganin haka ta mike hade da manta drama sukeyi ta tura Nadeeyah da iya karfinta, ihu Nadeeya ta saki saboda kafarta daya ta sauka akan stage ta rinjayi dayar, ga tsakanin stage da kasa akwai yar tazara, runtse

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156