Chapter 107
Chapter 107
mana, "Ameen Mummy, sai anjima.... Ki shirya zamu fita bayan la'asar, maida pillow mazauninshi tayi tace "To Allah ya kaimu, "Ameen Habeebty.... Karfe huďu da yan mintina suka fito a shirye tsaff gunin sha'awa, Allah ya taimaka su Raudha sun tafi sama yin Sallah, shiyasa taji dadin fita daga parlon... Banana island suka fara zuwa gidan oganshi wanda suka saba sosai da matarshi, dan yawancin duk wasu muhimman aike Musaddiq ke zuwa, Tarba mai kyau suka samu daga gurin Hajiya Zubaida, mace mai mutunci da fara'a, ga sanin ya kamata, wayayyar mace ce yar birnin kebbi, yaranta uku duka maza, babban cikinsu bai wuce shekara 18 ba, Sai wanda take kira auta dan shekara 9, Bayan sun gama dan taba kayan da ta kawo musu suka dan yi hira kadan sai Musaddiq ya bukaci da su tafi, hana su tafiya tayi tace "ku jira shi, yanzun nan zai dawo, tana rufe baki suka ji an murda kofar, Alhaji Kamal Gumel ne ya shigo tare da ďanshi na biyu, faďaďa murmushinshi yayi yace "Ango kasha kamshi, tare muke da Zubairu, yanzu ya tafi siyomin kifi, ai da nasan kana ciki da na tsaida shi, cike da girmamawa suka tsuguna suka gaida shi, amsawa yayi ta sigar mayar musu da girman haďe da zama yace "masha Allah, gaskiya Musaddiq ka iya zabe, Allah ya baku zaman lafiya, nan hirar aiki ta kacame musu, "ba karamin wahala suke sha ba na hutun da Musaddiq ya dauka, dan in yana nan aiki bai musu yawa haka, akwaishi da azamar aikin office, samm bashi da kasala a nan, saboda yanda mahaifinshi ya nuna mishi muhimmancin aikin da kuma inda suke fatan ya kaishi nan gaba, Da Hajiya Zubaida ta gaji da hirar aikin tace ma Nadeeyah ta tashi suje karamin parlon, ba musu ta mike tabi bayanta, "Wannan hirar tasu ba mai karewa bace, gara muyi tamu anan wacce zata amfane mu, tambayoyi Hajiya Zubaida ta fara yi ma Nadeeyah, kasa bata amsar su Nadeeyah tayi domin wasu bata san yadda zata sa mata ba, dariyar manya Hajiya Zubaida tayi ta fara bata shawarwari kama daga kitchen har kwanciyar aure, da irin ladan da mace ke samu a gidan aurenta, sosai shawarwarin suka shiga Nadeeyah saboda haďawa da tayi da ayoyin Allah da kuma tarihan magabata, Saida suka kara kusan minti 30 sannan suka fara shirin tafiya, Sha tara ta arziki Nadeeyah ta fita dashi daga gidan, sunyi matukar farin cikin haďuwa da juna...... Sai bayan isha'i suka koma gida, fitar tayi ma Nadeeyah daďi dan dama zama guri daya ya isheta, Tun daga waje suke jiyo shewar su Raudha kamar wadanda akayi ma albishir da gidan aljanna, A darare Nadeeyah tabi bayan Musaddiq dake rike da ledojin da suka dawo dasu, "oyoyo my dear broo, Faida ta faďi haďe da nufo inda Musaddiq yake, Sakin fuskarshi yayi yace "Manyan baki ne a gidan, welcome, ya kike? Ledojin hannunshi ta amsa tace "am fine, bari in rage maka nauyi, Wani miyau mai ďaci Nadeeyah ta haďiye wanda bata san daga inda ya taru zuwa bakinta ba, Tana kallon yadda Faida keyi ma Musaddiq fari da idanuwa tans kwarkwasa jikinta, Hanyar sama ta nufa a hankali kamar mai koyon tafiya, ďaga Murya Faida tayi tace "Ina wuni Amarya... cakk.. Nadeeyah tayi a gurin ta kasa juyowa ta bata amsa, Cike da kirsa Radiya tace "uhmm, kaji inda ake girmama na gaba, a duk zaman da nayi a gidan nan Nadeeyah bata taba yunkurin gaida ni ba, "Hmmmm naga deal Anty, gashi yanzu ma ta wuce ba tare da kallon inda muke ba, ai ko ba komai mu yan uwanta ne na jini, amshewa Radiya tayi da cewa "nifa ban ga laifinta ba, dan taga little na rawar jiki akanta ne, shiyasa bata damu dayi ma yan uwanshi biyayya ba, yo ko Mummy ma bata gaisar wa bare ni, jiya Mummy 10missed call tayi mata bata dauka ba, amma ina jiyo muryarta da Hafeezu suna waya... "Kinga laifinta, Raudha ta faďi tana hararar Musaddiq, Zaiyi magana Faida ta rigashi da cewa "Haba Aunties, kuyi hakuri plss, may be amaryarmu kunya takeji, dan Allah kuyi mata uzuri, Daďi Musaddiq yaji har cikin zuciyarshi, duk tunaninshi Faida shigarwa Nadeeyah tayi, baisan duk part of der plan bane, "Thank u my sister, plss ki fahimtar dasu, "Karka damu dear, zasu fahimta, amma kaima ka ďan fahimtar da ita, kasan baka da kamar yan uwa da mahaifiyarka, "auchh Faida ta faďi cikin siririyar murya, na barka a tsaye kuma dawowarka kenan, muje in rakaka ďaki da kayan sai ku fito kuyi dinner da Amarya, Da sauri Nadeeyah ta haye sama ta murda kofar ďakin ta shige, mamakin yadda akayi wa ďakin gyara na musamman ta tsaya yi hawayen dake shirin sauko mata suka kafe, zanin gadon da aka canza ma abun kallo ne, "Did u like it? Waigowa tayi ta kalli Faida da ta shigo haďe da jefo tambayar, Wani irin kallon zaki sani ta gani cikin idanunta wanda yasata saurin kauda idonta ta wuce cikin bayi, tana jiyo muryarsu da Musaddiq a cikin ďakin suna dariya yana yabawa kokarinta, Shi bai dauki hakan da yakeyi komai ba saboda yasan matsayin da ya ajiye Faida, yana dai biye mata ne dan bakonka annabinka, baya son yin abun da zata ga yayi mata wulakanci, Hular kanshi ta cire haďe da shige mishi sosai, cikin wata iriyar murya tace "zan iya taimaka maka kayi wanka, hannunta ya cire kan button din rigarshi yace "noo never mind, in na shirya zamu fito, gefen fuskarshi ta shafo tace "okk dear, sai ka fito, gyaďa kai kawai yayi cike da kosawa, tana fita ya saki ajiyar zuciya ya wuce bayin, Kukan da ya tsani ganinta tanayi shi takeyi bilhakki, bayanta ya rungumo yace "Sorry baby doll, su Anty basu san wacece ke ba, nasan bazaki ķi gaishar dasu ba, kiyi hakuri kinji? Fisge jikinta tayi da karfi ta cigaba da kukan da takeyi, daukarta yayi ya fito da ita daga bayin ya direta akan gado, yadda take kukan yana matukar taba mishi zuciya, zaunar da ita yayi haďe da rungumeta sosai a cikin kirjinshi yana rarrashinta, Saida yaji ta fara ajiyar zuciya alamar tsayawar kukan sannan ya ďago fuskarta ya share mata hawayen, "wannan kukan na shagwaba ne ko na jin daďi, faďa min, ya karashe cikin tsokana.. "Nima ban sani ba, ta fadi tana turo bakinta gaba.. Bakinshi ya daura a kan nata yayi mata light kiss yace "kin sani mana, da bakiyi shuru ba ko, daukarki zanyi in kaiki gurin su Anty sai sun baki hakuri da kansu, Zaro ido tayi cike da tsoro tana niyyar yin magana ya rigata, "kiyi hakuri, plss ko yaya ne ki dinga gaishe su, nd Mummy ko bata kiraki ba ki kirata, ko ba komai mahaifiyarki ce, Danne kuncin da ya taso mata tayi na yadda suka juya maganar, "Babu ranar da zata tashi bata kira Mummy da Mami ba, saidai Mami ta dauka Mummy kuwa sam bata dauka, sannan su kuma mugun tsoronsu ke hanata fitowa inda suke, bata san meye kirsa ba saboda tayi yarinya ta sani, amma a cikin shawarwarin Hajiya Zubaida ta sama wa kanta mafita... Kwantar da kanta tayi a kirjinshi tace "kayi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156