Chapter 112
Chapter 112
da ka koyamin sonka zaka bullo da cin mutunci a gareni, why Yaya Musaddiq? Hawaye ne ya zubo a idonshi amma zuciyarshi sam bata karaya ba yace "I will free u, kije ki auri wanda kike ganin zai fini baki kwanciyar hankali, Toshe mishi baki tayi da hannunta haďe da shigewa jikinshi tana kuka sosai.. "Dan Allah kayi hakuri, don't separate urself from me, plss.... Su Mummy dake tsaye a bayanta tun jin kararta na farko suka dawo cikin gidan ta fashe da kukan munafurci, Shigowa kitchen tayi ta kashe gas din da ruwan ya kusa kafewa tace "Bana san rabuwarku, bansan me yasa kika tsaneni ba Nadeeyah, har kika kai ga zagi da cin mutuncina, har kina nuna min cewa ke ba son ďana kikeyi ba a idona, wace uwa ce zata juri wannan, waye yake zuga ki? Waye shi inje inji dalili, Dama harzuka Musaddiq din tazo yi aiko ya harzuka, nan ya fara zagin Nadeeyah, zagi na cin mutunci wanda a iya saninshi bai taba yinshi ga wani ba, da taga ya tabo inda bazata iya jurewa ba ta share hawayenta ta fara maida mishi, nan kitchen din ya gauraye da tashin hankali, su Raudha da Radiya suka shigo suka haďu akan Nadeeyah, Ganin har lokacin Musaddiq yaki furta kalmar saki ya sanya Mummy rike hannun Nadeeyah tace "A idona kike cin mutuncina da 'yayana, "a idonki 'yayanki ke cin mutuncin iyayena, kin hana su?, Rashin kunya sosai ta zubawa Mummy wanda dama shiryayye ne sun san dashi, kafin ta rufe baki Musaddiq ya daka mata tsawa haďe da furta kalmar saki cikin rashin sani da tsananin bacin rai, Yana furtawa Anty Raudah ta jashi waje dan ma kar kukanta ya karya mishi zuciya, cikin mota ta tura shi tace ma Faida taja shi su tafi...... Tafawa sukayi haďe da sakin tsalle, "zo "zo "zo Badariyya, akwai sauran rina a kaba, kalli ki gani... Hoton Faida ta nuno mata suna zaune cikin mota tana rarrashinshi cikin kwarkwasa, Kallon marakisiyya tayi cikin tashin hankali tace "Ya zamuyi da wannan?, "Ina zuwa Marakisiyya ta faďi haďe da mikewa, da dan gudu tayi dakinta ta dauko wata allura da naďin laya, duk abun nan da sukeyi a idon Yareemah Suhail, jiransu yakeyi su gama ya tarwatsa aikin sannan ya kwace duk wani sihiri da Marakisiyya ta mallaka, Shiryayyen shiri sukayi ma Faida wanda zaisa gaba ďaya taji Musaddiq ya fita a ranta kuma ta faďa mishi duk irin shirin da sukayi dan rabashi da Nadeeyah, ma'anar hakan shine Badariyyah naso in ta koma ya zamana ita kaďai ce wacce zata dinga kula da shi, dan tasan zai tsani Mummy da tayi mata zagon kasa da sauran yan uwanshi, sun fi awa hudu suna aikin kafin su iya samun nasarar aikawa gurin Faida da har lokacin suke tare da Musaddiq, Wani abu ne taji ya soketa wanda ya sanyata dauke hannunta daga kan kafaďunshi, a lokacin shi kuma wasu zafafan hawaye suka shiga fitowa da cikin idonshi, tausayinshi ne ya ratsata taji bata kyauta ba da ta raba shi da matarshi sabon aure, tasan yadda yakeji saboda tana ganin yadda masoya sukeyi a film, sannan ta tuna da rabuwarta da masoyinta Zubair wanda iyayenta suka hanata aurenshi saboda bashi da kudi, "Kayi hakuri Musaddiq, kwantar da kanshi yayi kan sit ya fara kuka mai sauti, "kamar wacce aka tsikara ta fara faďa mishi abubuwan da suka shirya tun kafin aurenshi da Nadeeyah, har zuwa na yau bata rage mishi komai ba, har marin da Nadeeyar tayi mata sannan ta karashe da cewa is not late Musaddiq, Kaje ka dawo da matarka, dan bazan boye maka ba, zaiyi wuya ka samu mace irinta mai kawaici da hakurin shanye abubuwa... Tunda ta fara magana yake mata wani irin kallo na mamaki, tana kaiwa aya ya dubi agogon hannunshi, biyar saura ya gani, bai tsaya bata lokaci ba saboda bashi da ishashshen lokaci yayi saurin cewa "Muje gida plsss, tada motar da sauri, Revrse tayi ta ja motar da gudu kamar zata tashi sama, burinta ta isa akan lokacin domin shirinsu na su koreta ne sai suce ita ta tafi da kanta bayan ta zazzagesu, wayarshi ya dauka ya dinga kiran Nadeeyah yaji wayar a kashe, dangwarar da wayar yayi haďe da dafe kanshi yana ta hango wautarshi, magiyar da ta dinga mishi ya ke tunonowa., runtse idonshi yayi sosai hawaye na artabu a cikin kwayar idonshi, "Me ya sameni,? ya furta a hankali kamar me koyon magana, Faidah da itama ta rasa abinda yake mata dadi cikin ranta tace "Babu, influence din mu, plss forgive me, am going outta ur life yau dinnan.... Suna isa kofar gidan ya buďe kofar tun kafin ta tsayar da motar, wani irin turi yayi ma gate din ya bude dukkanshi, gudu gudu yayi ya shiga ciki, Tun a harabar gidan yake jiyo shewar su Anty Raudha, bai bi takai ba dan shi burinshi daga ya shiga yayi tozali da Nadeeyah, suna jin an turo kofar sukayi gumm suka koma gurin Mummy suna danna kafaďunta suna bata hakuri, Taku uku yayi ya hau sama ya murďa kofar ďakin da karfi, jin karan ruwa a bayi yasa shi sakin ajiyar zuciya haďe da maida numfashi, matakin da ya shirya dauka akan yan uwanshi da mahaifiyarshi mai karfi ne, dan kiriss ya rage su rabashi da abunda yake jin so a yanzu fiye da komai a rayuwarshi, bayin ya nufa da sauri ya murďa haďe da sakin fuskarshi, ganin bata cikin bayin yasashi fara dube dube yana kiran sunanta, kayanta dake cikin dakin ya duba yaga wayam ba komai sai kamshinta dake manne a gurin, da sauri ya koma daya dakin dan duba ko tana can tana kwashe sauran kayanta, nan ma babu ita sai tsirarrun kayanta, faďin irin tashin hankalin da Musaddiq ya shiga a wannan lokacin bata baki ne dan kuwa babu inda a jikinshi baya rawa yana dube duben inda zai ganta, Kasa ya sauko da sauri yana kwala kiran sunanta, matsowa kusa dashi Anty Radiya tayi tace "Ka bar neman wacce ta mari mahai----- Don't u dare... ya faďi da karfi wanda ya tsorata dukkaninsu, wani irin yanayi suka gani akan fuskarshi wanda basu taba sanin akwaishi tattare da kaninsu ba, bai dauke idonshi a kanta ba yace "Ina Nadeeyah? ja da baya Radiya tayi dan ga dukkan alamu Musaddiq na iya dukanta domin yadda idanuwanshi suka canza launi jijiyoyi suka mimmike akanshi, "Ta tafi Musaddiq, nasan batayi nisa da gida ba, zo muje mu nemota kafin lokaci ya kure... kallon mamaki su Radiya suka bi Faida dashi, basu iya furta komai ba har suka bar parlon.. Duk inda ya kamata su duba sun duba basu ga Nadeeyah, gaba ďaya hawaye ma Musaddiq nemanshi yayi ya rasa saboda tashin hankali, gidan Hajiya Zubaida nan suka je a karshe bata can, duk tashoshin kusa saida suka duba basu ganta ba, ko wayarshi dake ta ringing bai duba ba bare yasan wanda ke kiranshi... Sake kiranshi Hilal yayi a karo na goma sha hudu har lokacin Musaddiq bai dauka ba, Zubair ya kira a waya yace "yazo ya daukeshi a airport bazai gane gidan ba, ya kuma rokeshi da yayi sauri dan tun jiya hankalinshi yaki kwanciya, Minti
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156