Chapter 12
Chapter 12
faru, tsayar da wutar yayi chak a Kan fuskarta da ta kumbura ta jike sharkaf da hawaye, girman da ta kara bazai sa ya manta fuskarta ba domin ita din jininshi ce, wacce tausayinsu ke karya dukkan sassa na jijiyoyin jikinshi, Cike da tashin hankali ya furta sunan NADEEYAH!!! ,, Tunda ya kara wayar a kunnenshi bai ce uffan ba, tana nan makale a kunnen yanajin duk abin da sukeyi bai tanka ba, bai kuma damu da sanin abinda ke faruwa ba, sunan da musaddiq ya fadi ne ya sanyashi kallon takardun dake gabanshi ya maimaita sunan Nadeeyah? "Me ya Samu Nadiya ya fadi da karfi kamar zai tsaga wayar..... Mrs Tijjani Shattima.... [04/12 09:48] Meela Adeel: ZUMUNCINMU A YAU By Aysha Ya'u Kurah 1⃣3⃣ WOHN IS 3 TODAY ALHAMDULILLAH WOHN FAMILY I LOVE YOU FISABILILLAH... A firgice Hinad ta saki kofin da ta Kai ruwa bakinta ta nufi gurinshi, ihunshi ba ita kadai Ya firgita ba har papa da fitsari ya farkar dashi, palon ya nufa da sauri. tsaye Ya samesu Hinad tana rike dashi tana tambayarshi, wayar dake kunnenshi papa ya amsa Ya Kara a kunne, Shuru yaji Ya cireta ya duba, kallon Hilal yayi yace "lafiya dai?, Kai da wa cikin daren nan,? Kai komai naka baka yinshi cikin hankali, dafa papa hinad tayi tace "shi da uncle ne papa ba fada bane, Wani abu ke faruwa a can gida naji Ya kira Sunan NADIYA, ajiye wayar yayi kan stool Ya Kalli hilal da idanuwanshi da farar fuskarshi sukayi jawur Saboda bacin ran rashin amsashin da musaddiq yayi, burinshi a wannan lokacin ya ganshi a Nigeria, cikin taushi papa yace "wacece nadiya? Inajin Nadiyar mamma suwaiba, Hinad ta bashi amsa,, dafashi papa yayi yace "me Ya sameta? Kamar jira yake "yace Nima bansani ba papa, Musaddiq Yaki fadamin, kamar accident ne! subhanallahi papa ya fadi Yana mai daukar wayar da niyyar sake kiran musaddiq, Ya kira Yafi sau shurin masaki babu amsa, A bangaren musaddiq kuwa tunda Ya saki wayar a kasa Ko takalmin da Ya cire bai sa ba ya fita Ya nufi inda suke, masifa Mahmoud ke mata kamar zai duketa, kuka sosai takeyi tana bashi hakuri, Nadiya!!! Ya kira sunanta a can karkashin makoshi, dago kanta tayi ta kalleshi, bata gane muryarshi ba Kuma bata ganinshi Saboda duhun dake gurin! a kufule Mahmoud yace ka Santa ne? Hannunta Ya kamo ya fara tafiya ba tare da Ya ba Mahmoud amsa ba, kuka mai karfi Nadiya ta saki tana fadin Dan Allah kuyi hakuri wallahi ban san--- shhhh Musaddiq ya katseta hade da daura lallausan hannunshi kan labbanta, hasken motar da ta gifta Su ne Ya bayyana mata fuskarshi, langwabar da kanta tayi hade da sakin doguwar ajiyar zuciya mai hade da shashsheka, hawayen dake fitowa a idanunta Ya shiga share mata da yatsun hannunshi, daga ina kike?? Ya tambayeta Yana mai bude bayan motar, cikin kuka tace "Baba, Baba--bashi da lafiya dan Allah yaya Musaddiq ka taimakemu kar Ya mutu, ba musaddiq ba har Mahmoud dake kufule sai da Ya tausaya mata, shiga ciki muje da sauri Musaddiq ya fadi yana gyara hannun kofar, a gaggauce ta shiga, Gudu Mahmoud keyi kamar zai tashi sama, a dai dai kofar gidan yayi parking, A tare suka shiga gidan da sauri, dakin da yake suka nufa, inda ta barshi a nan ta sameshi, sai dai wannan karan idanuwanshi a rufe suke kamar me bacci, murmushi tayi tace "Alhamdullilah kun ga ya samu bacci, kusa da mamma ta matsa wacce ke jingine jikin gadon kamar mutum mutumi, "ya samu bacci ko Mamma? Na tsorata sosai na fita babu Ko takalmi, a hanya na hadu da Su yaya musaddiq, gasu nan ku gaisa sai ki tashi Baba mu kaishi asibiti, "He is no more fa KYARI, Mahmoud yayi mishi rada a kunne.. Rawa jikin musaddiq ya fara yi Yayi saurin matsawa kusa dasu Nadiya, dafa Mamma yayi hannu na rawa Saboda firgici da tausayin rai, suuuu suka ga ta fadi kasa babu alamar numfashi, Innalillahi Wa Inna ilaihir rajiun Mahmoud ke maimatawa Saboda tsananin tashin hankali, Wani irin kuka Nadiya da musaddiq suka saki a tare, jijjigata Nadiya keyi tana kiran sunanta, komawa jikin Babansu tayi tana tashinshi, Baba ka tashi kaga Mamma, me Ya sameta, waje musaddiq ya fita da gudu Yana kuka kamar ba namiji ba, Mahmoud ne yayi karfin halin dagata Yana mata nasiha, fisgewa tayi ta kwanta kan mamma tana ihun kuka mai Sosa zuciya, "nasiha bata da muhalli a wannan lokacin, (Allah da Kuma Wanda abun Ya faru dashi ne kadai suka San irin halin radadin da mutum yake ciki a wannan lokacin).. zubar da ruwan hawayenta keyi a fuskar mamma Ya fara farfado da ita daga doguwar sumar shock din da shiga, motsin da nadiya taji ne Ya sata mikewa da sauri tana kallonta, dagota tayi tana kiran sunanta da karfi tana dariyar farin ciki, tsugunawa Mahmoud yayi ya rike kanta yace "jeki maza ki debo ruwa, a guje ta fita ta nufi ma'ajiyar ruwan Su ta dibo cikin kwanon sha, tare suka dawo da Musaddiq da idanuwanshi sukayi jawur saboda kuka, a hankali Mahmoud Ya debi ruwan a hannunshi ya shafa mata a fuskarta hade da tofa mata adduo'i, ajiyar zuciya ta saki Mai karfi ta fara binsu da idanu, tana sauke idonta kan Nadiya ta fashe da kuka Marar sauti, kukan da idan ka ga mai yinshi sai dukkan gabban jikinka sun saki saboda tsabar tausayi, rungumeta Nadiya tayi suka cigaba da kukan tare, Mahmoud ne kadai yayi karfin halin tashi ya rufe Baba da zani sannan Ya dawo Ya dafa Musaddiq yace "Tashi muje mu sanar da mutane a gaggauta Yi mishi sutura kafin safiya, Mikewa yayi yana share idonshi da bayan hannunshi kamar karamin yaro sukayi waje suna jiyo kukan Nadeeyah kamar ranta zai fita... Nayi tarayya da mutane da dama tun tasowa ta har kawo wannan lokacin, na hadu da mutane masu hali na Kwarai haka na hadu da marasa kirki Kwarai dagaske, a cikin yawon da nayi kasashen duniya da cikin kasarmu ta Nigeria ban taba haduwa da mutum Marar imani da kirki Wanda babu abinda ya sani Sai kansa ba irinki ki! dole ne yau in fitar da abin da yake raina, BAKI DA IMANI Badariyya, ki guji bakin duniya, ke ko babu baki ki guji rayuwar ita kanta, ganinki kikayi a inuwata shiyasa kike yin San ran-------- Tabdijam lahaulu Wa la quwwata, Alhaji!!! Ashe da raina zanji batun gori Ya shiga tsakaninka da jinina, Gori kuma??? Daddy ya furta yana kallon mummy da ta rike hab'a tana mishi kallon raini, kuka Badariyya ta fashe da shi tayi hanyar da mummy ta fito ta rungumeta, shafa bayanta ta shiga Yi tace "Gori mana Alhaji, har nawa Badariyya take da zaka kira ta da Marar imani? Har kana furta tana zaune a karkashin inuwarka, wallhy ko a mafarki ban taba kawo zakayi tunanin goranta ma Badariyya ba, Sai gashi yau a zahiri naga wannan bakar rana, mtswwwwwww... Daddy yaja dogon tsaki yace "Na goranta mata, indai Badariyya bazata canza halinta ba wallahi ba gori ba wata rana Kiri Kiri zan nuna ba n------ katse Maganar yayi dan baiga amfanin furta ta ba, Ya cigaba da fadin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156