Skip to content

Chapter 23

Chapter 23

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

ya dake ki? "Uhmmm uhmm--- uhmn--- ka fita lokacin yace in-- in ya dawo zai min dukan tsiya, ina tsoron kar ya dake ni shiyasa na fadi ma mummy ya dake ni dan ayi wa tufkar hanci, kallon Mummy Musaddiq yayi yace "kinji abinda tace ko in maimaita miki? A kunyace mummy tace "to meye nashi na mata barazana, ai dole in gasgata saboda nasan bashi da aiki sai duka da zagin na kasa dashi, Anty Reemah kuwa idonta na kan Hilal dake rike da kunci har lokacin, shi din ma ita yake kallo idonshi jajur, karyar da kanta tayi zata mishi magana yayi hanyar dakin Musaddiq da sauri, ajiyar zuciya tayi ta kalli Musaddiq dake ta ma Mummy magana cikin fada, "Nadeeyah da kika kira munafuka babu abinda tace game da kowa, hasali ma wannan bakar dagar bata san meke faruwa ba har saida muka zo kaita asibiti, ita ce ma tayi ma Hilal rashin kunya ina jinta bai tanka ba, walhy in dai baki daina biyewa yarinyar nan ba wata rana sai kinyi dana sani marar amfani, haba dan Allah ya karashe rai a bace hade da gallawa Badar harara, Durkusawa yayi kusa da Nadeeyah dake kuka yace "tashi kije daki kisha magani ki kwanta, mikewa tayi tana share hawaye ta fara tafiya, kayan da Hilal ya sai mata ya dauko ya bi bayanta, Dakin Delu yaga tana kokarin shiga yace "ba nan bane dakin gashi nan, ya nuna dakin su Badar, Husnah da tun ihun Badar ta farka, tayi hamma tace "a dakin Delu ta kwana kayanta na can, jinginar da kanshi yayi jigin bango yace "Hasbunallah, dakin ya bita ya mika mata kayan ya fito da sauri yayi hanyar Sama, A tsaye yaga Daddy yayi folding arms dinshi fuskar nan tashi a murtuke, asalin Kanuri ya bayyana a tare dashi, "Daddy kana gan----- naga komai *Saaaaaadiq* " haka yake kiranshi har sai yaja sunan! kasa ya sauko ya kalli Mummy da duk ta sukurkurce yace "bana san jin komai, anjima karfe biyu na rana bayan jumm'a duk mu hallara a gidan Baffa, "i want to clear all my mystifications, dole ne ku fitar dani cikin duhu, dan alamu sun nuna min ba Goggo bace ta haifi SUWAIBA, sannan ba talaucin su bane ya sanya ku tsanarsu a matsayinsu na jininku, akwai dai wani abun a kasa, *WALLAHI* Daddy ya fadi da muryar da ta ba Mummy tsoro, "in har baku fitar dani cikin wannan duhun ba aurenmu dake zai kare, saboda na gaji sosai da irin halinku da ya shafi zuri'ata, bazan dauka ba..! ya mike a zafafe ya haye sama.. Jikin Mummy babu inda bai rawa, ta mike ta haye saman ita ma ta bar Musaddiq da Reemah da Husnah a falon sunyi jugum jugum.....!!!! Mrs Tijjani Shattima..... [07/03 6:31 AM] fareedah: ••ZUMUNCINMU A YAU•• 2⃣0⃣ By Aysha Ya'u kurah "Wai ina zaku tafi ne? bakwa ganin dare yayi! hannunta ta nuna saitin agogo ta cigaba da fadin pass 10 fa, bansan yawon banza ku koma dakinku, Ja da baya Musaddiq yayi yace "wallahi Anty Reemah haka na fada mishi wai shi yau a gidan mummy zai kwana, bansan sanda ya fara shiri da compound din gidan ba, ni da ya kyaleni ma bacci nake ji, Harara Hilal ya watsawa Musaddiq hade da tsaki, yace "plss mum, air con din dakina ba gas and u knw dat, Kuma tun isowarmu na fadawa Papa, ajiye kopin coffee Papa yayi ya kalli Hilal yace "wane Papan? "kai mana, Hilal ya fadi hade karyar da kanshi a shagwabe yace "plss papa don't prolong dis issue, dare na dada yi, mukullin motar papa ya dauka yaja hannun Musaddiq yace "Gud nyt Honey stars, girgiza kai Anty Reemah tayi tace "Allah ya shirya, Ameen!! Papa yace hade janyota jikinshi, hab'arta ya dago ya kalli kwayar idonta wacce ya hango damuwa sosai a cikin ta, me akayi ma first lady? Wa ya taba min ke? tun dawowarki na lura da yanayin ki, sannan kiran da Raliya tayi miki naga ya kara sanya ki cikin damuwa, fada min matsalarki ko tafi karfina inyi kokarin magance miki ita, Ajiyar zuciya tayi tace "as usual Papa, sai matsala ta dauko kamar zata warware sai ta kara dagulewa, nasan duk family ana samun crisis, amma sai inga namu na daban ne, san zuciya shine ke haddasa komai cikin gurbacewar zumuncin zuriarmu, labarin abin da ya faru a gidan su Nadeeyah ta bashi ta daura da abin da Raliya ta fada mata a waya, sannan ta cigaba da cewa "tun ina karama in naga yadda suke treating mama suwaiba sai inyi ta tunanin anya kuwa Goggo ce ta haifeta, abin da Goggo kema Mummy da Anty Leemah sam yasha banban da wanda take ma mama Suwaiba, a kuruciyata sai nayi tunanin ko dan ta auri talaka ne, furucin Goggo na yau ya sanyani cikin tunani sosai na son sanin wacece ATIKA, meye alakarmu da ita..... Tambayar da Anty Reemah keyi wa zuciyarta a wannan lokacin ita Daddy keyi a zaune a balcony din dakinshi, Isowar mummy gurin ne ya katse tunaninshi, cikin taushin murya tace "in kawo maka ruwan zafin? black or green tea? Wanne zan kawo, Mikewa yayi yace "ko wanne ki kawo, da fatan yaran nan sun kwanta, kuma babu wata matsala,? gyada kai mummy tayi tace "eh Nadeeyah ma tayi bacci ita kuma zainab tana gidan Reemah, Good Daddy yace hade da cewa ki ja ma Badariyya kunne, bana son fitina, suyi zamansu guri daya tunda duk sa'anni ne, zama cikin nasu shine zai kara musu dankon zumunci, dan Allah ki kula sosai dan duk ya'yanki ne banason nuna banbanci, murmushin yake mummy tayi tace "ba sai ka tuna min ba, na riga na fada musu, kuma in shaa Allah komai zai tafi normal, kafin yayi magana yaji Hon din mota ya cika gidan, gate din ya kallo daga sama dan ganin mai shigowa a wannan daren, hasken dake gidan ne ya haska cikin motar, ganin Musaddiq kadai yakan sanya Alhj Mukhtar manta duk wata damuwa, Ajiyar zuciya yayi yace "su kuma daga ina, cike da jin dadin yadda fuskar Daddy ta canza mummy tace "Gidan Reemah, ni duk tunanina a can zai kwana, tafiya ya fara yi yana fadin "gara dai ya dawo gida, tunda ya dawo ma bamu zauna ba, bare mu tattauna akan sakamakon makarantarshi, Sakkowarshi kasa tayi daidai da shigowar su Musaddiq cikin parlon, Remote Daddy ya dauka fuskarshi cike da annashuwar ganin zaratan mazan familyn shi, kuma ababen kaunarshi yace "ABOKI KANGIWA, kai ne a daren nan? yau anan zaka kwana kenan, kusa dashi Hilal yaje ya rungumeshi yace "yes ABOKI DADDY, a dakinka ma zan kwana, mu raba dare muna hira, mun dade bamu hadu ba, dariya Daddy yayi ya zauna yana kallon Musaddiq dake tsaye yana murmushi, "zo ka zauna auta na, kar kafarka ta sage, AUTA fa Daddy? To in shi auta ne ni kuma fa? Husna da ta fito daga kitchen rike da plate din indomie ta fadi tana turo baki, Dariya Daddy yayi yace "haka ne my baby, na manta ne, ba auta bane, kafi auta ne, kece auta,, Kumbura baki tayi tace "ni ce duka biyun, dariya sukayi dukkansu, mummy ta mika

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156