Chapter 76
Chapter 76
da rayuwarka zata zamo ba taka ba, shin menene kazantar duniya da zata sanyamu mu dinga kauce hanya har mu dauki nauyin hakkin wasu muyi dakonshi, rayuwa kalilan ce, wallahi tsakanin mutuwa da rayuwa kamar kiftawar ido ne, yanzun nan komai na iya canzawa, dan Allah yan uwa ko me zamuyi mu tuno da wannan ranar, ranar da take tafe ga dukkan wanda yake numfashi a doron kasa, ba'a dauketa ga kowa ba dukkanmu zamu tafi, Allah kasa mu cika da kyau da imani)*........ ******** Orange rigar da ta saba bacci da ita ta dauko ta saka ta sanya bakar hula, minti minti ta duba wayar da ta barta a gida ta dawo ta tarar babu missed call da text ko daya daga gurinshi, abin da bai taba faruwa ba tun da ya bata wayar, dauko wayar tayi ta hau kan katifar da aka siyo dominta ta fara dannata, tunanin tura mishi text takeyi taji ko lafiya, lallai sabo turken wawa, tayi matukar sabawa da ganin sunan *Arc kangiwa* a cikin inbox dinta, har ta rubuta text din, ta kasa turawa tanata juye juye da wayar a hannunta, karar wayar yasata bude ido da sauri dan ta dauka shi ne, ajiye wayar tayi kirjinta na duka saboda dadin da taji na daukar shi ya kirata, saida wayar ta kusa tsinkewa lokacin ta saisaita kanta tayi saurin ďauka "Kin kwanta ne? "Ummm ta fadi kamar da gaske baccin takeyi, "shikenan ya fadi kamar abin tausayi, dariya tayi tace "idona biyu kana san wani abu ne? "Nidai na gaji.. zan bar gidannan, shikenan ku dan kunci abinci baku damu da nawa cikin ba, ki kwanta kawai ya karashe hade da kashe wayar, yaye abun rufarta tayi ta kalli Husna dake dariya da waya a hannu tace "muje kitchen pls, bata kalleta ba tace "muyi me? irin kallon da Badariyya ke mata yasa ta kasa bawa Husna amsa dan kar ta ambaci sunan Musaddiq ta fada mata bakar da zata hanata bacci, ficewa tayi a dakin ta wuce kitchen, tuwo ta gani guda biyu a cooler Daddy, har ta fara zuba mishi ta tuno baya san tuwo, gas ta kunna ta dafa mishi indomie da fish source din dake fridge, tana gawa ta soya mishi kwai ta kai mishi kan dining, dakinshi ta wuce ta fada mishi abinci na kan dining, da sauri ya tsayar da ita ya dauko coke mai sanyi a fridge dinshi, Zama yace tayi ta tayashi hira, bata mishi musu ba ta zauna, kallonshi takeyi yana cin abin kamar wanda yunwa ta gama cinyeshi, dago ido yayi suka hada ido tayi dariya hade da sunkuyar da kanta kasa, shima dariyar yayi yace "kallona kikeyi ki gama kwashe rahoton yadda nake cin abinci ko, zaki sani, dariya sosai tayi tace "wa zan fadawa in na kwashe, saidai in barshi a cikina duk ranar da na hadu da matar da zaka aura, labarin cikinka zan fara bata, dan in bata kula dashi ba akwai matsala, dariyar shima yayi yace "ai basai kin fada mata ba, day 1 zan fada mata, tayi wasa da komai banda cikina, har saima na jira wani ya fada mata, dariya ta sakeyi, kafin tayi magana taji ya dauki waya shima yana dariyar, "Main man, how far, hope ka kwashe, nasanka da kwashewa, tsaki Hilal yayi yace "Duniya ba gaskiya Musaddiq, kasan na baka labarin Irfan da yake san cutar mahaifinshi, to yau throughout muna tare, saboda naki amincewa da bukatarshi, kuma na rubuta letter zuwa company akan wannan business din fake ne, yau saida guy dinnan ya kusa kasheni, Allah ya taimakeni da Meerah muka tafi, ita ta kira police suka tafi dashi, but alhamdullilah.. anyi bailing shi dan kar Babanshi ya sani amma i promise not to work der again, bana son abun da zai kara hadani da Irfan, nd sai na nemi mahaifinshi na fada mishi irin cutar da suke mishi a companynshi, Ajiye cokali Musaddiq yayi yace "gaskiya gara kabar aiki a gurin, kar yazo da tsautsayi wata rana, dan ma kai ya samu, da su mune ai sai dai mu kusa kashe shi, "gerraut Hilal ya fadi yana dariyar da tunda ya dawo baiyi ta ba, dariya Musaddiq yayi yace "ka fa raina ni, irin girman uban nan ma baka bani, bakomai yaran zamani, sai da safe, sosai Hilal yayi dariya harda kyakyatawa ya kashe wayar dan kar Musaddiq yasa cikinshi ya murda, shiyasa in ya shiga damuwa mutum na farko da yake fara kira Musaddiq ne, dan yakan mantar dashi damuwa, haka shima Musaddiq Hilal yana solving ko wani irin problem dinshi, saidai in bai fada mishi ba, yana gama cin abinci ya kalli Nadeeyah dake kokarin tashi yace "ina zuwa? "Bacci nakeji ta fadi kamar zatayi kuka, "ni kadai zaki bari a parlor, ya fadi yana kwaikwayonta, Murmushi tayi tace "dan Allah kaje ka kwanta kaima, "To miss problem solving, thank u, dariya kawai tayi ta wuce daki, Daddy dake tsaye yana kallonsu daga sama ya wuce daki zuciyarshi cike fal da farin ciki da tunanin Allah yasanya abinda zuciyarshi ta kitsa mishi ya tabbata, hango futurn danshi yayi a tattare da Nadeeyah, ita kadai ce macen da ta dace da yanayin rayuwar dan da ya tashi cikin taron mata cike da rauni kuma a sangarce, badan Hilal dake sanyashi a hanya ba, yasan da Musaddiq ko sanin menene kalmar Namiji bazaiyi ba, Addu'a sosai Daddy yayi na Allah ya tabbatar da tunaninshi kuma ya sanya ta zamo alkhairi a gurin danshi..... Kasar Nigeria, kasar who u knw ba what u knw ba, washe gari tun safe Daddy ya kira abokinshi GMD din NNPC towers dake Abuja, bayan sun gaisa suka dan taba hira, kafin Daddy ya gabatar da bukatarshi Dr Barau ya rigashi da cewa "Musaddiq har yanzu bai gama servn ba? "saura watanni in shaa Allah Daddy ya bashi amsa yana dariya, "okk to ba matsala gobe akwai yara 6 da za'ayi ma interview a *EXXONMOBIL* ka turomin shi sai su hadu su 7, in ya karbi nysc cert dinshi sai a hada a cikin takardunshi, cike da farin ciki Daddy yace "ina ne Exxonmobil kuma? Dariya sosai Dr Barau yayi yace "Nigerian EXXONMOBIL, Oil nd gas company ne, American multinational oil nd gas cooperation, yanzu ake daukar yara, so gara yaran mu su samu tun yanzu, kaga nan gaba sun dade a ciki, lokacin da karfin mu zai tafi sukuma lokacin zasu mike, Fadin irin farin cikin da Daddy ke ciki ba kadan bane, dama kiran da yayi mishi kenan, matakin farko da zai fara sanya Musaddiq zama cikakken mutum shine aiki, in yaga ya fara samun kudinshi na kanshi zai nutsu sosai ya nemo girma ya daura ma kanshi, godiya sosai yayi Dr Barau sannan ya kashe wayar, Mummy dake tsaye da flask a hannu ya fada ma, ita ma cike da farin ciki ta sauka kasa ta kira dukkan yan uwanshi ta fada musu, Raudha dake lagos tasan in ne Exxonmobil, dan haka ta fara koda gurin tana sanyawa Mummy shirin fara nemo mishi mata yar masu kudi ko sarauta, dariyar farin ciki Mummy tayi tace "ba sai kin fada ba, Matar Little dina zata zamo yar gata gaba da baya, yar da iyayenta basa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156