Skip to content

Chapter 31

Chapter 31

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,201 words 0 views Progress saved
Download Book

shaďi ta fara narkarta dashi, bata taba raba dayan biyu Baffa ne yayi cikin nan, dukanta takeyi sosai Haire na tarewa tana faďin karki kashe musu 'ya Ma'u, ki bi komai a hankali, wani irin hankali zan bishi shi amm, ni Baffa zai ciwa amana? Ni zai ha'inta? kuka sosai takeyi tana dada narkar baiwar Allah da sanda, kwace sandar Haire tayi tace "shiyasa nace baki da wayau Ma'u, in ba rashin dabara ba kya fara jibgarta, maimakon ki bari mu yi komai cikin hikima, ga magunguna nan da zaisa cikin ya fita cikin makwarara.... Saidai kiga bin makwarara a gidanki da yardar Allah Aisha ta fadi tana karasa shigowa cikin gidan rai a baceee..... Mrs Tijjani Shattima..... [03/03 9:47 AM] Aysha Kura: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 2⃣6⃣ By *Aysha Ya'u Kurah* *Rabon Ajali* Da gudu Bingel ta rungume Aisha tana kuka tana fada mata irin dukan da mamanta tayi ma Atika, share mata hawaye tayi tace "Allah ya turo mai cetonta Zainabu, in da take tsugune suka karaso Aisha ta dagata tace "muje can gida, in shaa Allahu daga yau kin bar zaman wahala, cikin nan kuma sai kin haifeshi koda kuwa dukkan kauyen nan zasu taru akanki, kuma dole ya amsa sunan Muhammadu a matsayin uba, wani irin kululun bakin ciki ne ya ziyarci Ma'u, bata dubi girma da darajar da Aisha kedashi a kauyen ba ta fara zaginta, ta inda take shiga bata nan take fita ba, Aisha dai bata waigo ta kalleta ba tace "sai dai ki mutu da bakin ciki dan cikin nan babu abin da zai hanashi zuwa duniya, wani sabon faifan zagin ta bude idanuwanta sukayi jajur, asalinta na arniyar ukari marar imani ya bayyana a jikinta, da sauri Haire ta toshe mata baki tace "mai babban suna kike zagi Ma'u?, kinason Allahn Hardejo yayi fushi da dukka yan kauyen nan ne?, idan hankali ya gushe nemo shi akeyi, cike da masifa ta ture Haire tace "wallee sai kunga abinda zai sameku, dukkanku, badai ni *NANKWAT MANASIR* kukayi wa haka ba,(sunanta kenan kafin haduwarsu da Baffa) walle duk sai kun gani, ta finciko hannun Bingel hade da daukar Boddo ta fice a gidan, hakuri Haire ta bita tana bata, sam bata saurareta ba ta wuce da yaran, Bingel na kuka taki ko kallonta bare ta kula da abinda take so, Alkhairi!!! in shaa Allah Aisha ta fadi tana kallon ma'u da tayi nisa da gidan, gida suka wuce suma Haire na biye dasu tana fadin "Dan Allahn Hardejo kiyi hakuri mai babban suna, walle ko taba jikinta banyi baa, katseta Aisha tayi tace "Babu komai Haire, kowa yayi nagari dan kansa... Suna isa yaran gidan suka rugo suna ihu hade rungumeta, dama sunyi kewarta matuka dan ma'u bata yarda suzo gidansu, Matan Hardejo ma suka fito suna musu barka da zuwa hade da jajantawa Atika, Ďaki Aisha ta wuce da ita, tasa maryam ta iza wuta tasa ruwan wanka, kafin ruwan yayi zafi ta dama mata fura da nono, sannan tasa aka karbo mata kwadon zogale a gurin Laure matar Hardejo ta biyu, zogalen kadai ta iya ci, tasha ruwa, ta dan kwanta a inda take zaune, bacci ne mai karfi da dadi yayi gaba da ita, gyara mata kwanciya Aisha tayi cike da tausayawa, kyakykyawar fuskarta ta kalla ta sa hannu ta share mata hawayen dake gangarowa ta gefen idonta, a zuciyarta tana Hailala ga ubangijin da yake da ikon mayar da mai gata bawa, Allah ka ďaura mana jarabawa mai sauki wacce zamu iya daukarta, da waďannan adduoin mai babban suna ta tashi ta fita tsakar gidan dan samowa Atika naman da zata gasa mata, kicibus tayi da yaro ya shigo da zabuwa an yanka ta, dariya tayi tace "ko baka fada ba nasan Bala ne ya aiko ka, gyada kai yaron yayi ya fita da gudu, albarka ta shiga shi mishi saboda kullum sai ya kawo musu halastacciyar dabba gidan sunci, maryam ta mikawa zabon tace "maza tayi amfani da ruwan zafin ta gyara shi, amsa tayi cikin ladabi ta gyara shi hade da bankareshi yadda zaiyi kyaun gashi, kafin Mamanta ta fito har ta fara gasashi cike da kwarewa, saida ta gama tass sannan ta sa a karamin bangaji ta wuce ta kaima Aisha.... Saboda dadewa bata huta ba, da kuma karancin bacci da take samu yasata ta kai har bayan isha'i bata tashi ba, babu wanda ya tasheta saboda yanayin da take ciki, saida tayi bacci mai isarta sannan ta tashi tana mika hade da salati, ganin duhun dakin ya sanyata mikewa zubur ta fara lulube, dan hasken dake tsakar gidan ta hango ta tsagin tagar dakin, ajiyar zuciya tayi ta dauki mayafinta ta rufe kanta sannan ta fito waje, kamar jiranta yaran sukeyi ta fito suka kewaya ta suna kallonta, magana Aisha tayi mata tace "kije kiyi alwala kiyi salloli sai kici abinci kiyi wanka.. Tana idar da sallah suka kewaye ta da abinci da fura da kuma gasashshen zabo, tuwon taci sosai tana hamdalla a zuciyarta, rabon ta da taci irinshi tunda kaddara ta kaita auren Baffa, saida taci tayi katt sannan ta kora da ruwa, naman ne kadai bata ci ba saboda sam batason jin kamshin gashi, Ba karamin horata Ma'u tayi ba da gashinta na kullum, wanka tayi da ruwan zafi mai dadi sannan ta dawo inda suke ta zauna, rokon Allah ta shiga yi da ya barta a cikin su har Allah ya kawo sanadiyyar da zai hadata da Abbunta da kaninta Ateek, kallon irin zaman da sukeyi takeyi mai cike da tsafta da kaunar juna, yaran gidan duk suna kaunar junansu haka basa yi ma wacce ba uwarsu ba rashin kunya, matan kuwa kullum cikin hira suke da karatun al kur'ani, wani lokacin kuma mai babban suna ta tarasu dukkansu harda makota ta basu tarihin Annabawan Allah da iyalensu, da irin gwagwarmayar da suka sha, shiyasa a ko da yaushe gidan yake a cike da mata da maza, koda yaushe gidan baya rabo da abin ci da kuma sha saboda yawan sadaukarwar da sukeyi..... Shigowa gidan yayi fuska dauke da murmushi ya kalli ahalin gidanshi ya kara samun nutsuwa a cikin ranshi, a kullum kara godewa Allah yakeyi da ya hada shi da Aisha da kuma sauran matanshi masu fahimta da lura, Zama yayi a tsakiyarsu ya kalli Atika yace "Barka da zuwa cikin Ahali na, nayi matukar farin cikin jin zamu samu jininki a cikin zuri'ata, ina miki fatan Allah ya sauke ki lafiya, daga nan sai mu tafi can kasarku da dan da zaki haifa.. Ameen matan shi suka ce cike da farin cikin addu'ar, kallon Maryam yayi yace "Malama Maryama ku koma can gefe ke da kannenki zamuyi magana da iyayenki, mikewa sukayi cike da ladabi suka koma wata tabarmar a kusurwar dakin Saude matar Hardejo ta uku, Aisha ya kalla yace "mun kusa samun siriki, cike da farin ciki laure tace " Alhamdulillah, wanene ke son Maryama? Bala, Bala ne ke sonta, dazu ya turo mahaifinshi, na kuma ce na bashi, cike da farin ciki dukka matan suka ce mashaa Allahu, Allah yasa alkhairi, Allah ya basu zuri'a dayyaba, Ameen Hardejo ya fadi ya kalli Aisha da taki amsawa saidai murmushi kawai takeyi, ita a dole kunyar

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156