Skip to content

Chapter 44

Chapter 44

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,203 words 0 views Progress saved
Download Book

zan fada mata, ta fadi tana murmushi, hannu suka dinga dagawa juna har motar ta fita, kallon Nadeeya yayi yace "kina nan dai lafiya ko? Amsa mishi tayi da "lafiya lau yaya, labarin canjin da mummy tayi ta bashi sannan ta kara da hidimar dasu Hilal suka mata, hira sosai sukayi kafin ya shiga ya gaida mummy, bayan sun gama gaisawa yace ma mummy zai koma Gombe, akwai makarantar da yayi applying, sun mishi email ya samu shine zaije ya fara registration, addu'oi ta jero mishi na fatan alkhairi sannan ta tambayeshi in da ya ajiye sarkar da Goggo ta basu,. damun da Goggo tayi mata akan sarkar ba kadan bace, nuna mishi tayi bata san sarkar ta salwanta, Murmushi Hafeez yayi yace "tun ranar da aka bani Daddy ya karba, bata kwana a gurina ba, murmushin yake mummy tayi tace "yauwa ai kaga tana gurin Babba ya fi, Allah yayi muku albarka, amsawa dukkansu sukayi sannan Hafeez ya tashi ya tafi cike da kewar yan uwanshi...... Mrs Tijjani Shattima.... [09/03 9:57 PM] Aysha Kura: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 3⃣3⃣ By *Aysha Ya'u kurah* A makare suka isa airport din, sauri sauri suka shiga inda ake layin shigewa gurin da jirgin yake, kallon Musaddiq Hilal yayi yana son mishi magana amma bakin shi yayi nauyi ya gaza furta komai, to me zai ce mishi, in yace ya kula da Nadeeyah, ya zai dauki kalmar a cikin zuciyarshi, saida layi yazo kansu sannan yayi musu sallama cike da kewa ya juya ya koma gurin motarshi,, Yana shiga kafin ya tada yaga wayarshi na fitar da haske alamar kira, "har ka fara missing dina? Musaddiq ya fadi yana dariya, daga daya bangaren Hilal yace "come on wani missing, hutawa ma zanyi da matsalolinka Mr soft, dariyar Musaddiq ya sakeyi yace "to why did u call, admit kawai *Head of elephant* , dariya sukayi dukkansu sannan Hilal yace "Zee ce tace in kiraka, and tace in fada maka kasa mata ido akan yayarta, gata nan kwance duk ta damu, canzawa wayar kunne yayi ya rage sauti yace "Plss Kyari ka kula da yarinyar nan, kasan bata da kowa, nd Daddy bai cika zama ba, kai ne mazaunin gidan for nw kafin ka samu aiki, dan Allah ba sai ta tambayi wani abu ba, u shud knw abinda mace ke bukata every nw nd then, kawai tausayi suke bani, at der early age sun rasa iyaye duka, plss try kyari kaima ka zama jajirtaccen namiji ya karashe cikin shakiyanci, gerraut Musaddiq ya fadi yana dariya, dama ni ai jajirtacce ne, kawai dai.... bari ma dai meyasa nake fada maka, and karka damu tana bani tausayi as well, in shaa Allahu bazan bari tayi lacking komai ba, kuma zansa ido akanta, "yayyy dats my Good Boy, shiyasa nake sonka kanina, kuma kasan sosai fa nake sonka,Hilal ya fadi yana dariyar tsokana. "And i hate u ni kuma Musaddiq ya fadi murya a kausashe, dariya sosai Hilal yayi yace "chill kanina zamu shiga jirgi, take care plss, bai jira amsarshi ba ya kashe wayar ya isa gurin jirgin cike da annashuwa..... Satittika sun zo sun wuce, zaman gidan mummy a gurin Nadeeyah ya zama babu yabo babu fallasa, kula sosai Musaddiq yake bata duk da bata cika sakin jiki dashi ba, ita ma Husnah duk da tana shakkar Badar takan zauna suyi hira jefi jefi da Nadeeyah, kyawun Nadeeyar da yanayin jikinta ke matukar burge Husna, ita haka Allah yayita tanason ganin farar mace, uwa uba farin ya hada duk ingredients na dangin kyau, Matsalarta Nadeeyah 'Badar ce kadai, shima sai sunzo bacci, ta dinga zaginta kenan tana fadin saidai ta kwana a kasa, wani lokaci in Husna tasa baki fadan ya dawo kanta, haka dai Nadeeya ta maida gurin kwananta kasa kan bargo dan dai hankalin kowa ya kwanta, saboda mugunta irinta Badar sai ta kure a.c. ta kuma dukunkune a cikin bargo, in sanyin yayi yawa cikin dare sai Husna ta tashi ta rage ko ta kashe gaba daya ba tare da Badar ta sani ba, saidai in safiya tayi kaji hayagagar ta tana masifar dalilin da zaisa a dinga kashe mata a.c., kullum haka sukeyi har Husna ta gaji da kashewa, in taga sanyin yayi yawa sai ta tashi Nadeeyah ta matsa mata su kwanta, da yake tana rigasu tashi shiyasa Badar bata ganewa.... Zaune suke a tsakarsu gidan ta can baya, Badar na gyara kumbar ta, ita kuma Husna na tsifa, dayake kalaba ne shiyasa take tsefewa da hannu, kallon Nadeeyah tayi wacce take zaune tana taya mai aikunsu gyaran cabbage, "Nadeeyah yaushe zaki koma school? Barin yankan Nadeeyah tayi tace "15th, bude baki Husna tayi tace "jiya kenan, gyada kai Nadeeyah tayi tace eh amma zan iya komawa next week, "tabe baki Husna tayi tace "kuma kinajin dadin boarding? Kai ni ai bazan iya rayuwar wani guri, in ba gida ba, dariya Nadeeyah tayi tace "kuma akwai dadi, mutum na koyan abubuwa da dama na daga halin mutane, mabanbantan mutane kake haduwa dasu masu halaye kala kala, comb Husna ta dauka tace "ni fa koma meye bazan iya ba, kema da zaki yi ma Mummy magana a canza miki makaranta ki dawo day da yafi miki,, sai a sannan Badar tasa musu baki, "miss I too knw, madam over sabi, ai sai ki canza mata, tsaki taja da karfi ta mike hade da cewa "wallahi shegen iyayinki ya fiki karfinki, ita tasan public school ne daidai ita, in kuma kina da kudin canza mata sai ki bada himma tasa kai ta shige kitchen tana hararar Nadeeyah, tsaki Husnah tayi tace "gama muje ki rakani saloon ayi min kitso, kema sai ayi miki kiji dadin kanki, gurin famfon tsakar gidan Nadeeyah ta kai cabbage din ta kunna ta wanke shi tass ta tsane, tace ma Husna "na gama! muyi sallah sai mu wuce, da to Husna ta amsata suka wuce ciki, abubuwan Badariyya sam basu dameta ba tunda tana samun sassauci a gurin Husna... Yana gama nunawa plumber gurin dake zubar ruwa daga sama ya biyo ta kitchen dan duba ko akwai inda ke toshe a makwarar, tsaff yagama saurarar maganganunsu, maganar Badariyya ta tsaya mishi a rai, "wai yarinyar nan me ta dauki kanta ne, danne bacin ranshi yayi yakoma ya shiga ta parlonshi, a gurin dining ya samu Mummy tana hada plates din da suka ci abinci shi da bakinshi, gyaran murya yayi yace "Zainab wani class Nadeeyah take? Tunani Mummy ta farayi tace "mate din su Husna ce nasan class dinsu daya, zama yayi akan kujera yace "ki fada mata gobe su shirya tare da su Husna zan kaita makarantarsu ta karasa acan, duk da taji ba dadin yadda yakeson hada Nadeeya da ya'yanta baisa ta nuna mishi ba saboda yadda take taka tsantsan da zamansu, amsa mishi tayi da "to Allah ya saka da alkhairi, bai amsa mata ba ya cigaba da kallon tv.... Shiryawa tayi cikin wata koriyar atamfa mai ratsin ja, dinkin zamani riga da straight skirt mai tsagu, rigar kuma matsatstsa mai budadden hannu, tayi kyau sosai, Husnah ce ta bata a cikin kayanta da suka dan kamata dan tafi Nadeeya fadi kadan, dankwali ta daura ta kunshe kanta ta dauko hijab zata sa,

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156