Skip to content

Chapter 50

Chapter 50

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,203 words 0 views Progress saved
Download Book

magani, bai jira amsa ba ya fita, magunguna ya siyo na mura kala kala kamar zai bude shagon su, bayan ya biya kudin ne ya dubi yawan maganin, sai a sannan ya fahimci yawansu, murmushi yayi yace "cire min wadanda suka fi kyau, emergency, karba yaron yayi ya cire mishi masu kyau hade da rubuta yadda za'a sha su, barin mishi sauran kudin yayi ya fito ya shiga motar, Mikama Husnah maganin yayi, kafin yayi magana wayarshi ta fara ringing, tada motar yayi ya daga wayar, "Sweet heart, kunya ce ta kama Nadeeyah tayi saurin kunshe bakinta, hirarshi ya dinga yi yana fada mata yadda yayi missing dinta, cike da shagwaba kamar bashi bane mai mugun tsare gida yace "yaushe zaki dawo, gidan is empty witout u darling, basu jin abinda ake cewa a daya bangaren sai ji sukayi yace "Noo i won't accept that from u, in baki dawo ba this week zan bar school ba kowa in biyo ki, ita dai Husna burgeta yayi sosai na yadda yake kula da wacce ta kyautata zaton budurwarshi ce ko matarshi, kallon ledar tayi taga magungunan mura, murmushi tayi ta kalleshi bayan ya gama wayar tace "Sir kaima mura kakeyi, bai kalleta ba yace "ni lafiyata kalau, na siyo miki ne in mura ta kamaki kisha, murmushi tayi dan ta gane Nadeeyah ya siyo mawa tace "bana fatan Mura, saidai nagode sosai zan bawa yar uwata ita murar ta kamata, gyada kanshi yayi yace "kin kyauta, daganan bai kara magana ba har ya kai kofar gidan da ta nuna mishi, godiya Husnah tayi mishi ya amsa yana dan mata murmushi, cikin sanyin murya Nadeeyah tace "Mun gode Allah ya saka da alkhairi, Ameen yace a cikin zuciyarshi, a fili kuma murya can kasa yace "baki da matsala in kinyi failing test ko? It's well, na lura ai karatun bai dameki ba, yadda yayi maganar ba tare da ya kalleta ba ya dan bata mata rai, murda kofar tayi ta dauki school bag dinta tace "nasan bazakayi failing dina ba, ni nayi failing, shiyasa zan duba mistakes dina in gyara a exams, tana kaiwa nan ta rufe kofar ta fara tafiya, murmushi Husna tayi tace "haka take sir, ko cutarta akayi zata dauki kaddara tace haka Allah ya rubuta, mun gode sosai, itama ta bude kofar ta fita, kallo yabi Nadeeyah dashi, ji yayi kara samar mata special guri a cikin zuciyarshi, zai tada motar kenan yaga sun tsaya jikin motar da tazo shiga gidansu, dariyarta mai kyau ya hango, nan ya shagala da kallonta, bai kula da maganin da Husna ta manta dashi ba saida ya tada motar, yana gani yayi saurin kashewa ya fito da maganin yayi hanyar shiga gidan, da yake gate din a bude yake ya hangosu tsaye da wanda ya shiga da motar, sanye yake da uniform din Nysc, akwatinshi Nadeeyah ta dauka yayi saurin matsowa kusa da ita yace "bani yayi miki nauyi, kin bashi tayi tace "a'a yaya Musaddiq babu wani nauyi, kama gefen yayi yace "to mu kama, ni kaina yayi min nauyi bare ke, har sun kusa shigewa parlon mai gadin ya kwala ma Husna kira, a tare suka waigo suka ga Uncle Tahir a tsaye a wajen gate, ledar ya mikawa mai gadin yace ya ba Husna ya juya ya tafi gurin motarshi, haka kawai yaji zuciyarshi ta rike Musaddiq, ya rasa dalilin da yaki alakanta mu'amalarsu a matsayin yaya da kanwa, shiga motar yayi ya fara tukata a hankali kamar baya san barin layin..... Mrs Tijjani Shattima..... [13/03 9:58 PM] Aysha Ya'u Kura: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 3⃣6⃣ By *Aysha Ya'u kurah* Magungunan Musaddiq ya karba yace "waye baida lafiya, "Nadeeyah ce yaya, Husnah ta fada tana tura kanta cikin parlon, kallon Nadeeyah yayi yace "yaushe kika fara ciwo, cikin muryar mura tace "jiya, akwatin ya kwace a hannunta yace "shan ruwan sanyi da kuma A.c, sam bakwa kula da lafiyarku, ga hancinki nan duk ya zuge yayi ja, Husna da ta ji me yace tace "walhy yaya laifin Badar ne, kasan a kasa Nadeeyah take kwana, kuma Badar ta kure a.c, bargon da take rufa kuma ta jikashi, da ta gane ina matsa ma Nadeeyah ta kwanta sai ta fara kwanciya tana cike gurin ta barmin guri kadan, kasan ko school zamu bata hada mota damu, saidai aje akaita a dawo a dauke mu, cike da mamaki Musaddiq yace "kuma Mummy ta sani, a'a bata san tana kwana a kasa ba, amma tasan ba tare muke zuwa school ba, ajiye akwatin yayi a kasa fuskarshi ta bayyanar da bacin ranshi, kallonshi Nadeeyah tayi tace "dan Allah kar kayi ma mummy magana, zaman lafiya yafi komai, wata rana zaka ga kamar ba'ayi ba, tausayi ta bashi matuka na yadda take magana, maganin ya mika mata yace "je ki ci abinci kisha maganin sai ki kwanta, sorry kinji, gyada kai tayi ta wuce dakinsu, tun daga kofa tayi karo da takalmin Badariyya, tattaresu tayi ta ajiyesu a mazauninsu, sannan ta dauke jakar makarantar itama ta ajiyeta a gurin zamanta, tana cire kaya ta hada da na Badar ta zuba a washing machine, sannan ta fito ta karbi na Husna, bayin Husnah ta bita ta tayata zuba ruwa da sabulu ta murda tace "suje suci abinci, duk abinda sukeyi Badar na kallonsu tana game a waya, tsaki taja tayi juyi ta cigaba da abin da takeyi, sam bata da masaniyar dawowar Musaddiq, duk zatonta motar malam Ali ce ta shigo, shiyasa bata fito parlon ba, Abinci suka zuba suka ci sannan tasha magani, a parlon suka kwanta Husna ta kunna tv, tun suna hira sama sama har bacci yayi gaba da Nadeeyah.. Yana gama shiryawa shima ya fito parlon, bai nemi abinci ba saboda baya jin yunwa, zama yayi kusa da Husnah yana tambayarta abubuwan da suka faru bayan tafiyarshi service, labarai ta dinga bashi na yadda Badar da su Anty Raudha suka sa Nadeeyah a gaba, ba kamar ma idan Anty Radiya tazo, ta dinga kakalo aiki kenan tana sata kuma mummy tayi ta kallonsu bata cewa komai, Allah yaya abin da akeyi ba'a kyautawa, abin haushin ma shine in mukaje gidan Goggo, in kaga yadda suke mata sai kayi mata kuka, sai fa in Daddy na nan ne take samun sauki, Anty Rally ce kadai in tazo zata fita yawo damu ta siyan mana abu iri daya da Nadeeyah, yawancin kayan sawanta ma Anty Rally ke dinka mata, jinjina kanshi yayi yace "ashe dai har yanzu wannan zumununcin namu bai daidaita ba, ashe har yanzu bamu zama daya ba, kallon Nadeeyah yayi cikin tausayawa yace "Ya Allah ka kawo ranar sauyi cikin rayuwar wannan baiwar taka, taga jarabawa iri iri kuma duk ta dangana, ya Allah ka rangwanta mata... Suna zaune a gurin har aka kira la'asar, kin tashinta sukayi saboda kar kanta yayi ciwo, masallaci ya fita dan zuwa yayi sallah, ita kuma Husnah ta wuce dakinsu, tana shiga Badar ta fito parlon, jin kamshin turarenshi ya tabbatar mata da dawowarshi, shekeke ta kalli Nadeeyah tana baccinta hankali kwance, kitchen ta shiga ta dauko swan mai sanyin gaske a fridge, ko dar bata ji a zuciyarta ba ta bude ruwan taje saitin kunnen Nadeeyah ta kwarara iya karfinta, wani

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156