Skip to content

Chapter 29

Chapter 29

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,199 words 0 views Progress saved
Download Book

in daina jin wadannan abubuwan da nake ji, gyara zama malam yayi ya mishi bayanin addinin Allah da duk abinda Allah bayaso, sannan ya daura mishi da cewa "ta yiwu Allah ya yafe maka saboda kayi abubuwan da kayi a baya cikin rashin sani, kasan Allah baya kama mutum da laifin da baida masaniya akai, sannan sharadin tuba, sai ka tabbatar in ka daina ji da ganin abin da kake gani bazaka sake komawa cikin aikata sabo ba, '""Bazan sake ba malee"" ya fadi da sauri, ni kadai nasan irin wahalar da nasha, to Alhamdulillah Hardejo ya fadi yana murmushi, sannan ya fara koyar dashi kalmar shahada da kuma istigfari, ya horeshi da yin istigfari kafa dubu a kullum saboda yana kankare zunubai, sun dade tare yana koya mishi abubuwa zuciyarshi na samun nutsuwa, ita dai Gambo zama tayi kamar gunki tana kallon sabon mutum a gurin danta, da yake ita din mace ce mai son danta, da duk abin da yake so nan take itama tayi mubaya'a, malam Hardejo ya cigaba da fadakar dasu akan abubuwan da Allah keso da wanda baya so..... Rayuwar Atika a gidan Baffa, Rayuwace da ta fara yinta kadaran kadaham, sam ma'u bata kishi da ita saboda sanin yanayin da sukayi auren, da fari ta fara bijirowa da cewa tunda yanzu Shaho yayi nadama ya shiryu mai zai hana Baffa ya saketa ta koma ta auri shahon, a lokacin taga ainihin Fillo Hardejo, dan saida yayi mata wuzu wuzu sannan ta maida hankalinta, da yaga ta nutsu ne yasa shi ya koma lallashi, ya cemata ta sani ko tuban muzuru Shaho yayi, irinsu ba'a gane tubansu har sai an musu gwaji mai karfin gaske, cikin hikima ya kwantar mata da hankali, samm baya ko kaunar hango rabuwar Atika da Muhammadu saboda yasan ko babu rayuwarshi Atika zata zame ma dan uwanshi alkhairi..... **** Ashe dai ma'u baki da hankali ban sani ba kuma ban gama tabbatarwa ba sai yau, yanzu har wannan tsaleliyar budurwar Baffa zaice baze kusanceta ba kuma ki yarda, naman zomon da ta gasa takai bakinta tace " Haire am niko nake da hankali, an fada miki hakanan na sakankance, ai ba sakarai nake ba, nasan yadda Baffa yake da sakarcin nan akan mace wata rana zai iya kusantarta a bayan ido na, shiyasa na aika can garinmu gurin "Iyan gida" ta amso min gadalin mu na ukari, sannan ta hada da duk wata mallakar maida mace namiji a idon Baffa, yaushe zanyi wannan wawancin a barni in zama yar kallo, ai dole na mike tsaye ko dan yadda Hardejo ke nuna min ita din kamar yarshi take ta jini, shewaaa sosai sukayi hade da tafawa, dariya Bingel tasanya itama ganin mahaifiyarta na dariyar babu kakkautawa, dariyar tata ta sake sasu wata dariyar hade da kai naman zomon na karshe cikin bakinsu.... Kallonsu Atika tayi itama tayi murmushin saboda bata san abun da suke fadi ba, kara gyara goyon boddo tayi tana jijjigata tana mata wakensu na larabawa, tunanin Ateek ta tafi wanda ya zame mata tamkar shan ruwa dan kullum, Ya Allah ka dubamin Ateek.. kalmar kadai take ta maimatawa cikin harshenta na larabci...... Mrs Tijjani Shattima...... [02/03 9:59 AM] Aysha Kura: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 2⃣5⃣ By *Aysha Ya'u Kurah* *RUBUTACCEN AL'AMARI* Sauri sauri yake yi dan samun sahun gaba a cikin masallacin kofar gidan Hardejo wanda Barde da Gambo iyayen shaho suka gama gininshi, dabe ne na kasa suka bada kudi aka hada karfi da karfe aka ginashi cikin gaggawa, Shaho ne tsaye a kofar shiga yana sallama ga duk wanda yazo shiga, sanin muhimmacin Sallama da yayi, da kuma irin ladan da ake samu ya sanyashi a koda yaushe fara yin ta ga duk wanda yayi tozali dashi.. Bayan idar da Sallah Malam Hardejo ya zauna a tsakiyarsu ya fara janyo musu wa'azi mai kashe jiki, kowa a cikin massalacin saida ya nutsu, zuciyoyinsu suka narke matuka da tsoron Allah, a cikin wa'azin ya sako musu muhimmacin aure da kuma hakkin da mace take dashi akan mijinta, "Hakkin duk wani namiji ne ya ciyar da matar shi, Hakkinshi ne ya tufatar da ita, sannan Hakkinshi ne ya sauke duk wata bukata tata, lissafo bukatun yayi cikin hikima, sannan ya tunatar dasu azabar da mutum zaisha a gurin ubangiji in bai sauke wannan hakkin ba, wa'azi sosai yayi mai cike da tausayi da al'ajabi... jikin kowa a sanyaye suka tashi suka fita daga masallacin, matsowa Bala (shaho) yayi kusa da malam yace "Assalamu Alaikum, a sanyaye Malam ya miko mishi hannu suka gaisa hade da yiwa juna murmushi, kayi hakuri Bala, yau jikina baya min dadi, bazamu samu damar yin karatu ba, murmushi Bala yayi yace "Babu matsala Malam, Allahn Hardejo ya kare ka da lafiya, dariya malam yayi yace "Allahn mu gaba daya, gatan mu, kuma gatan zuri'armu.... ●●●●●●●●●● A hankali ya tura kofar gidan ya shiga, wa'azin Hardejo keta kai komo cikin kwakwalwarshi, zama yayi a tsakar gidan kan wani dakali, tunani ya dingayi na yadda zai sauke hakkin marainiyar Allah akanshi, ga kuma alkawarin da yayi wa ma'u shima kuma Allah baya son mai saba shi, yana cikin wannan tunanin ne ruwa ya kece a kanshi, mikewa yayi da niyyar wucewa daki sukayi karo da Atika ta fito ta kwashe kayan da ta wanke a kan duwatsun shanyar gidan, matsawa baya yayi da sauri yana mayar da numfashi, rab'awa tayi ta wuce ta kwaso kayan, kafin ta gama kwashe kayan gaba daya ta jike sharkaff, kallonta Baffa ya tsaya yi shima ruwan ya jikashi sosai, saida ta gama kwashewa tazo wucewa yaji ta dan gogeshi da kaya sannan yayi firgigit ya gane ta wuce, yasan ma'u bata gidan, tana can gidan inna wuro tare da yara, da jan kafa ya bita dakin, cikin kudurar ubangiji ya fara jin wani abu na fusgarshi game da ita, shaukin da bai taba jin irinshi ba ya shiga, a hankali ya kusanceta ya taimaka mata ta rabu da jikakun kayan jikinta, tuni labarin ya canza zuwa wani sabon babi na shafin labarin.... Mikewa yayi jiki a sanyaye zuciyarshi kamar an sauke nauyin da yakai girman dutsen mambila, ita kuwa azaba ta hanata yin kuka, dakyar ta iya tashi, abinka da mutumin "da" shi ficewa yayi yaje bayi ya wanke jikinshi ya barta a cikin dakin, A daddafe ta fito tsakar gidan, tunanin yadda zatayi ta rabu da wannan azabar da take ji take yi, dakyar ta iya ďiban ruwa ta wuce bayi, tsugunon ma zame mata aiki yayi amma haka ta daure dan dai kawai ta daina jin zafin gurin, tana watsa ruwan sanyin tayi wani irin ihun azaba, tsakar gidan ta fito tanata safa da marwa tana zubar da hawaye tana kiran sunan Allah, Azaba kam iya azaba Atika tasha ta a wannan ranar domin ko abincin kirki babu a gidan gashi babu abin da zata iza wuta ta sa ruwan zafi, A haka tayi tsaye tanata kuka a gurin har dare ya farayi, surutun Ma'u ta fara ji sama sama a kofar gidan, nan hankalinta ya fara kwanciya, tasan zata samu ko dan abinci ne taci, sallamaa dai Amarya, hannu tasa ta karbi Boddo dake kuka jikinta jike da fitsari, saboda duhun dake tsakar gidan Ma'u

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156