Skip to content

Chapter 98

Chapter 98

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

wanda raina ke hannunshi ni Aliya bazan kyaleku ba, sai na sa kun muzanta a idon duniya, yanda kikayi wasa da rayuwar 'yata kema sai nayi da ta naki yayan, mu zuba mu gani, wuce muje Hajja Asiya ta karashe hade da buga kofar dakin tana huci, Kuka sosai Mummy ta fashe dashi hade da ficewa daga dakin itama, a rude Musaddiq ya saki hannun Nadeeyah ya bi bayanta hankali a tashe, itama Nadeeyar mikewa tayi tana share hawayen da ya ziraro mata tana kokarin bin bayan Mummy Anty Raly ta dakatar da ita, zaunar da ita tayi ta rarrasheta da kalamai masu dadi da kwantar da hankali, jakarta ta ajiye kusa da ita tace "ki kular min da jakar nan, yanzu zan dawo... Sau uku wayar dake cikin jakar na ringing Nadeeyah na kin dauka, saboda bata san bude ajiyar da aka bata, a na biyar ne ta bude ta fito da Wayar, *Tahir Legacy* ta gani a rubuce, da sauri ta ajiye wayar saboda wani irin mugun faduwar gaba da taji, "uncle Taheer ta fadi a cikin ranta, gaba daya ta manta dashi a cikin rayuwarta, gashi yanzu zata sake yi mishi mantuwar din din din, bai fasa kira ba har saida ta gaji ta dauki wayar zata kaima Anty Raly sai a sannan taga wani suna daban, *Aunt S 2* a gaggauce ta dauka tace "Assalamu Alaikum bari in kai mata... yadda yayi haddar sanyin muryarta dake yawan yawo cikin kanshi ya tabbatar mishi da itace, "My omri is going lv me, dagaske ne? Chakkk ta tsaya da tafiyar da ta farayi, cire wayar tayi a kunnenta ta sake kallonta dan ta tabbatar da ko dai sunan gizo yayi mata, maida wayar kunnenta tayi zatayi magana yayi saurin cewa "tell me plss, zama ta koma tayi tace "ina wuni, "Nadeeyah plss answr me, "ummm dagaske ne, ta bashi amsa a hankali... ji yayi gaba daya ya kusa zubewa a kasa, dama lokacin da yagani a status din sabrinah saida yayi jinyar magudanar jininshi na dan lokaci, hawayen da ya ziraro mishi ya share, yace "but why Nadeeyah, why?? Cikin rawar Murya tace "Kaddara ta ce haka, kayi min addu'a Allah yasa auren ya zame min alkhairi, kayi hakuri uncle, Allah ya baka wacce ta fini a komai da kake so, bata jira jin amsarshi ba ta kashe wayar ta dunkule kanta guri daya, dama dakin babu kowa dan Husna sun fita da Hafeez da kawayensu..... Kaga abun da ka janyo min ko Musaddiq, kaga irin cin mutuncin da ka janyo min gurin aminai na, yanzu gaba daya kawayena zasuyi Allah wadai dani, saida na fada maka Nadeeyah ba alkhairi bace a gareni ka nace saboda kaga jar fata da kyawun dan maciji wanda zai diga maka dafin sa ya tafi ya barka da ciwo, Wallahi Musaddiq ka cuceni kuma ka cuci kanka.... Anty Reemah ce ta zauna kusa da ita tace haba Mummy, matar mutum fa kabarinsa, kuma babu wanda yasan alkhairin dake tattare da auren Nadeeyah sai ubangijin halittu, yanzu ita wacce kike so din me tafi Nadeeyah dashi, "Gata da hanyoyin alkhairi, Mummy ta bata amsa tana harararta, "Hanyoyin alkhairi ai na ubangiji ne, shi ke budeshi ga wanda yaso, sai kiga auren Nadee--- a harzuke ta katseta da cewa "in kika kara magana zan balain saba miki, mahaukaciyar banza sakaryar hofi, tashi ki fita ki bani guri, shashasha kawai... Rai a bace Anty Reemah ta tashi ta fita daga dakin, Matsowa Musaddiq yayi ya share mata hawaye hade da kwantar mata da hankalin cewa ta kwantar da hankalinta, babu abun da zai faru, domin shi zai gyara komai, Hannunshi Mummy ta kama tace "Little ka taimakeni, bayan auren da kake so kayi wanda nake so, ka auri Faida, shi kadai ne zai sanya hankalina ya kwanta, in kuma aminta da Nadeeya a matsayin matarka, shuru yayi na dan lokacin zuciyarshi na harbawa da karfi, tunanin mafita ya shiga yi, Dakyar ya sama wa kanshi mafitar amincewa, dan a samu zaman lafiya, amma ko yayi hauka bazai auri Faida ba, daga ya tafi da Nadeeyarsa lagos bazai kara waiwayosu ba sai yayi shekaru, ganin ya amince zai auri Faida yasa Mummy farin ciki sosai har ta kira aminanta ta fada musu..... Sai bayan Magriba akayi kamun amare, "Mami da Anni su suka kama Husna, sai Anty Reemah da sauran yan uwanta sukayi ma Nadeeyah, Mummy ma in ka ganta zaka dauka albishir akayi mata da gidan aljanna saboda murna, Rawa kam kawayen Amare da yan uwa suyi ta sosai har saida suka kure mawakin, sai kusan goma makadin ya tattara kayanshi yayi gaba da tarin alkhairai masu yawa, su kuwa kawayen suka koma dakin kwanansu suka cigaba da hirarsu ta yammata, rabin hirar tasu ma akan Badar ta kare saboda sun so tana nan akayi bikin..... Rana bata karya.... A ran 23 ga watan yuli.. ranar sati da safe dubban jama'a suka shaida daurin auren *Musaddiq Mukhtar Kyari* da *Nadeeyah Adam* da kuma auren *Hafeez Adam* da *Husnah Mukhtar Kyari*... Marokin gurin na gama sanarwa Jamal yayi dariya sosai yace "vice versa, gyara bakin madubi Hilal yayi yace "ai fa, abin ya burgeni, Allah ya basu zaman lafiya.. saura mu, matsowa Jamal yayi yace "ai ni nama gama samu, saidai fatan dacewa, jira kawai nakeyi komai ya lafa in aika sakon zuciyata, bazan tsaya kallon ruwa kwado yayi min kafa ba.... "Kamar yadda Nayi Hilal ya fadi a cikin zuciyarshi.. amma a fili cewa yayi "woww kace anjima akwai gist, "Sosai ma In law... au My son ya karashe yana dukan bakinshi.. Mikewa Hilal yayi yana kyakyata dariya yace "ka tona kanka malam, muje gurin walima kafin mutumin ya fara kumburi..... Wannan kukan da kikeyi bazai taimakeki ba Amarya, dama kinci abinci, da kin samu sauki, "Kinsan adadin matan da suka shigo gidannan ta haka kuwa? to ki sani bake bace ta farko kuma bana tunanin zaki zamo ta karshe, da yawa irin ku son duniyan iyayenku ke ja muku, saboda son abun duniya sai idonsu ya rufe suyi kyautar da zata damesu nan gaba, ta shi kici abincin, kingani harda Farfesun Zomo, ga tuwon lapshi miyar yauki gaskiya ke yar gata ce, dan abin bauta Garzar ki rage min, ta karashe tana turo langar tuwon gabanta, Kafa Badariyya tasa ta ture langar tuwon, nan naman ya zube a kasa, komai ya bayyanar mata, kan zomo ne da kayan cikinshi, sai tsirarrun nama, da sauri kande da ta durkusa tafara kwashe naman tana suďe hannu kamar mayya wacce tayi sabon kamu, Idon da ya soye da bakin ciki Badariyya ta bita dashi tana hawayen zuci, "wannan wace iriyar jarabawa ta fado, kalmar na shiga uku har lokacin bata bar fita daga bakin Badar ba, tana kallo kande ta sude gurin tass kamar an goge sannan ta russuna tace "Ranki ya dade, ko bakya jin yunwa bai kamata ki wulakanta abinci ba, wannan naman yanzu da zan fita dashi tsakar gida sai an kusa kaini kasa saboda wawason shi, ki daure kici ko kadan ne saboda kar yareemah yayi fada, tsakii mai karfi Badariyya taja hade da sake yin tagumi tana tunanin way out.. Shigowar Yareemah ne yasanya kande fita da sauri bayan ta gaisheshi... Zama

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156