Chapter 11
Chapter 11
hanyar gidan Baffa ta dauka, duk nisan dake tsakanin su bata gani ba, ita dai burinta a taimakesu a ceci rayuwar mahaifinsu, Da dutse take bugun gate din gidan da iya kurewar karfinta, Ya salam!! Baffa ya fadi yana mai mikewa, yanzu duk samarin dake kofar gida basu ji bugun gate dinnan ba, mtsww... ya ja tsaki ya dauki torch ya bude kofa, Wayeeee ne? Baffa ya tambaya cikin muryar bacci, Nice, Nadiya ce, Dan Allah ka bude Baffa, Tsaki ya kara ja yace ohh ya Allah, Ya bude gate din ya kalleta Sama da kasa yace "lafiya da wannan daren? "Baffa--- baba zai mutu, dan Allah kazo muje ka kaishi asibiti, Dan Allah baffa, harararta yayi yace "kece kike daukar rayuwa da kikasan zai mutu, waya ya ciro a aljihunshi yace bari in kira Antyn ku sai kije ta bada driver sai ya kaiku, dadi taji cikin ranta dan ko ba komai ya kula, sau uku ya kirata bata dauka ba, kudi ya ciro a aljihunshi Naira dari biyu, bai duba duhun dare ba yace "maza ki samu Mota kije gidan ki buga musu kamar yadda kika buga min, kinga babu kowa a gidan nan bare ince su kaiki, tsugunawa tayi ta karba tayi godiya ta juya da sauri ta tafi, duk motar da ta tara kin tsayawa tayi, gudun ta sake yi har Allah yasa ta samu machine, ta hau ya kaita har kofar gidan, Tura kofar tayi ta shiga, Mai gadin gidan ta hango a can kofar bayi, da gudu ta shige ciki, kofar parlon ta fara bugawa da karfi, Badariyya dake daki ta jiyo bugun kofa, bugun zuciyarta ya tsananta, ta fara gyara jikinta, wannan Karan doguwar riga ce a jikinta silk material, Tayi kyau ainun, tafiyarta mai kyau takeyi har ta isa kofar, Bacin rai ne ya ziyarci zuciyarta ganin Nadiya a tsaye, waje ta leko a hankali taga babu kowa, dogon tsaki taja a ranta tace "duk gyaran nan da nayi na wannan banzar ne, "Badar Ina mummy? Nadiya ta katse mata zancen zucin da takeyi, Kallon banza badariyya tayi mata tace " ta tafi koyo sallama, Badar plss is very important in ga mummy, Dan Allah tana ina, kofa Badar ta kama zata turo Nadiya tayi saurin riketa tace, "plss Bad---- don't u dare, Badar ta katse ta hade da bige hannunta, dis nyt is very important for me as well, banason abin da zai bata min shi kin gane ko, ki bar gidannan kafin ki hadu da wulakanci marar iyaka, da karfi ta turo kofar ta jingina a jikinta tana maida numfashi, i hate her, wayyo Allah na, ta fadi hade da dafe goshinta, ganinta a daren nan ya kara darsa hassadarta a cikin ranta, me ya kawota gidan nan cikin daren nan? , daren da ta kosa da zuwan shi shekaru da dama, tun bata gama sanin kanta ba, , daren da take mafarkin zuwanshi a cikin yan kwanakin nan, ta window ta leko ta hango Nadiya na tafe tana kuka hade da shashsheka, zuciyarta ko digon tausayi babu dan a tunaninta wani abun ne ya kawo ta wanda ya danganci taimakon kudin abinci, parlor ta karasa ta zauna tana saka yadda zata ganshi a zahiri, tun tafiyarshi basu taba ko da waya ba, Bayan tafiyarshi ne ta fahimci ya zamo wani bangare na rayuwar ta, a karancin shekarunta ta fahimci lallai shi din wani sashe ne a cikin labarin rayuwar ta, hotunanshi da ke kan IG ta bude ta fara dubawa, "kyawun gaske" jajayen labbanta suka furta cikin taushi.. Hoton da yayi posting last a jirgi shi tayi zooming, lumshe idonta tayi tana hango yadda zatayi mishi in ya shigo gida.... A gajiya yake saukowa daga matattakalar jirgin, akwatin shi yake ja yana tafe cikin kasaitarshi da ta kara karuwa saboda gogewa da Ilimi, Salam alaikum Malam, Kamar "Little Diku ko"? kyakykyawan saurayin ya tsaida shi yana tambayarshi, daga kai Musaddiq yayi alamun nazari sannan ya sauke ya kalleshi yace "noop wannan "ENG MUSADDIQ M KYARI" ne duba cikin Sauran mutane may be ka ganshi, akwatin shi ya cigaba da ja, saurayin ya biyo shi ya rike akwatin yace "so sorry guy, kamaninku sun baci, saidai ni Diku na ba haka yake ba, okk den, je ka nemoshi sauri nakeyi, abokina na jirana a waje musaddiq ya fadi fuskar nan a tamke kamar da gaske, kallonshi saurayin yayi Sama da Kasa ya juyo shi sosai sannan ya d'aka mishi duka hade da rungumeshi sosai, "I miss so much friend, "missed u more Mahmud, musaddiq ya fadi yana dariya, kaga yadda ka zama kuwa, omg, KYARI ya zama big guy, Allah yasa ZUCIYAR ma ta girma, Mahmud ya fadi cike da zolaya,, daure fuska Musaddiq yayi yace bansan iskanci, dama abin da yasa kace kai zaka zo daukata kenan, dariya sosai Mahmud yayi ya dauki jakarshi yaja hannunshi yace "sorry abokina, kasan a gida nace musu sai gobe zaka dawo jirgin ku ya tsaya, BADAR ce kadai tasan yau zaka dawo, yanzu ma ta kirani, "kace ni yau da yunwa zan kwana, musaddiq ya fadi yana Murmushi, Mota Mahmud ya bude yace "why? , nasan Badar ta shirya zuwanka tunda tare muka hada plan din nan, bude motar kawai yayi yace lallai kam, Badariyya da kanta, ni tunda na tafi ko sau daya bamuyi waya ba, tada mota Mahmud yayi yace "haba dai, "am serious musaddiq ya fadi yana zare takalmin kafarshi.. Hirar yaushe gamo suka shiga yi cike da nishadi wanda ya mantar da musaddiq gajiyar da ya kwaso,, Karar wayarshi ce ta katse hirar, da fara'ar shi ya daga yace "my chocolaty bakiyi bacci ba, daga dayan bangaren tace "ohhh haba uncle wani irin bacci, bamuji ko kun isa lafiya ba, Ga mum can sai gyangyadi takeyi ka barmu da jira, auuchhh, so sorry, kinsan ko na kira bazai je ba, jira nakeyi inje gida in kiraku, ina take bani ita? gaisawa sukayi da anty reema da papa,, sannan suka cigaba da hira shi da Hinad, INA ON ELEPHANT ,? (KANGIWA) dariya sosai Hinad tayi ta kalli gefen da Hilal yake zaune cike taff da tarin takaddu a gaba, a hankali tace "gashi can as usual rai a bace,, dariya Musaddiq yayi yace "Me kuma akayi mishi? Su ADEEL nd dere rashin ji, suka jika mishi sketching dinshi da water gun dinsu, kaga yadda yayi musu duka, ko kunyar idon MEERAH baiji ba, kai mishi wayar in mishi magana, kin sanshi da son sktcn dinshi, ko ni da muke tare ban taba ganin su ba duk tsawon shekarun nan, su ya akayi suka gani? oho fa Hinad ta fadi tana karasawa gurin Hilal, mik'a mishi wayar tayi tace "uncle yace in baka, kamar bazai karba ba sai kuma ya karba ya kara a kunnenshi.... Kiiiiiiiiiiiiiiiiiiii!!! ya taka burkin da karfi hade da fadin Inna lillahi wa inna ilaihir, Tsayar da wayar musaddiq yayi a kunnenshi kamar wanda aka dasa, zufa ta shiga karyo mishi, kirjinshi kamar zai fado saboda tsabar firgici, Da sauri Mahmud ya fita cike da masifa ya fara surfa mata zagi jiki na rawa, dago kanta yayi daidai da hasko fitilar da musaddiq yayi alamun kiran Mahmud dan yazo su tafi tunda ba abun da ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156