Skip to content

Chapter 110

Chapter 110

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,201 words 0 views Progress saved
Download Book

ya ganmu, tafiya ya fara yi yace "in an ganmu ai da matata aka ganni, ni bacci nakeji, muje ki tayani, Sun kusa step din karshe Mummy ta fito daga ďakin da ta kwana, kokarin sauka Nadeeyah tayi ya sake riketa yana dariya, "Wai kunyar ki take ji! runtse ido Nadeeyah tayi tace "Dan Allah ka saukeni, a hankali ya sauketa yace "Good morning maa, Cike da danniyar maida danta bawa da taga Nadeeyah tayi tace "morning my dear, "Ina kwana Mummy, Nadeeyah ta faďi bayan ta tsuguna kasa, "lafiya kalau Nadeeyah, ya gajiyarki, "babu gajiya Mummy, ga breakfast can ko nan zan hawo miki dashi, "a'a barshi a can, zan fi jin dadin karin a can, Gefe suka matsa dan bata guri, ta wuce tana tunanin ta inda zata sake bullo musu, ya zame mata dole tayi abun da zatayi yau zuwa gobe dan jibi zata wuce...... Ranar throughout Nadeeyah bata basu wata kofar da zasuyi complain ba, kome zatayi a tsantsane take yinshi saboda bata san abin da zai kara sanya mijinta cikin bacin rai, duk yadda Faida taso provoking dinta taki yarda ta kulata dan bata da lokacinta, Cikin dare suka tashi suka shirya kulle kullensu, sannan daga can wani bangaren da basu masaniya ana taimaka wa aikinsu..... *(Kana Bacci ana maka nasari)* Mrs Tijjani Shattima..... [22/04 8:08 PM] Aysha Ya'u Kura: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 6⃣2⃣ By *Aysha Ya'u kurah* Kamar kullum yau ma tun uku saura ta farka dan yin sallar Nafila, wata iriyar kasala ce ta sauko mata wacce ta hanata barin kan gadon, zaune tayi tana gyangyadi har huďu ta gota, da ta gaji da gyangyaďin sai ta ja pillow ta kwanta riris, bacci mai nauyi yayi gaba da ita... A kunnenta aka sallame sallah a masallacin kusa dasu, mikewa tayi jiki ba kwari ta nufi bayi dan yin alwala, sai da tayi minti goma akan toilet tana bacci sannan ta buďe ido da kyar tayi tsarki ta mike ta kunna pampo tayi alwala kamar me tsoron taba ruwan, koda ta fito daga bayin zama tayi a kan kujera tana tuno mafarkin da tayi wanda ya kashe mata jiki matuka, mafarkin ya taba ta sosai dan a iya saninta mafarkin dariya bai taba zama alkhairi ga mai yinshi, bare ita da taga dukkan wadanda suke nuna mata kiyayya kewaye da ita suna kuka ita kuma tana tsakiya tana kyakyata musu dariya mai sauti harda kaiwa kasa, gefe kuma Musaddiq na zaune shima dariyar yakeyi yana kurbar juice, dariyar da sukayi a cikin mafarkin kamar wadanda aka saukar musu da wahayin yinta, haka kukan da su Mummy keyi kamar wadanda suka rasa wani sashi na jikinsu, Anty Reemah, Hilal, Hafeez da Husnah kuwa suna tsaye rai a bace suna masifa kamar zasu ari baki, shigowar Daddy da Papy shi ya farkar da ita... Tunda ya farka ya lura da yanayinta, bai kulata ba ya nufi bayi yayi alwala dan yaga garin har ya fara haske, a yadda ya barta haka ya sameta, wannan karan idonta a rufe yake wani baccin take son sake yi, gyara hannun jallabiyarshi yayi ya zauna a gefenta haďe da taba kanta, a hankali ta buďe ido ta kalleshi, "Har ka idar da sallah? Kwantar da kanta yayi kan kafaďunshi yace "yanzu zanyi, shine baki tashe ni ba ko? Cikin magagi tace "Nima banyi sallah ba, bacci ya hana ni, zaunar da ita yayi sosai yace "whatt, ba dai bacci ba, sai dai shaiďan, tashi maza muyi sallah, Mikewa tayi jiki ba kwari tabi bayanshi sukayi Sallar, suna idar da sallar taji duk wani baccin da takeji ya tafi, sai dai kasalar da ta kasa barinta, Bayan ta gaisheshi ta fita dan zuwa kitchen haďa ma Mummy break fast, karar tv da taji shi ya bata tabbacin akwai mutane a parlon, a nutse ta karasa saukowa ta nufi parlon dan duk tunaninta Mummy ce ko Anty Radiya, turuss... tayi tana kallon Faidah wacce ke kwance daga ita sai mini skirt da wata yar riga wacce iyakarta cibi, kwanciyar da tayi bai boye komai na surar jikinta ba, kirjinta kuwa ya bulluko kamar zai faso rigar kayan kirjin su fito, Saman ta kalla taga ko Musaddiq ya biyota, ganin baya gurin yasata saurin karasawa gurin Faidah rai a bace, gaba daya tsoron da takeji nata ta nemeshi ta rasa, "Baiwar Allah, gidan nan ba na mata bane zallah akwai maza, dan Allah ki tashi ki canzo kaya, Mikewa Faidah tayi tana murmushi tace "Ba matsala bane dan ya ganni a haka, musulunci ma ya yarda in kana neman auren mace ta bayyana maka surar jikinta kafin ka aureta, karki damu dani je kiyi cookun ki, Ran Nadeeyah in yayi dubu to duka sun baci, baki yin kanshi yakeyi, bata san lokacin da bakinta ya furta cewar "Ke bakiyi kama da tsarin matan mijina zai ruďe akan surarsu ba, bance shi nawa bane ni kadai, amma fa ki sani ko zaiyi wani auren sai dai ya nemo wacce ta fini ba wai ya koma baya ya dauko wacce bata kaini ba... "Ahayyyyyeee..... Faidah ta faďi tana tafa hannu, wacce ta fiki me? kyau? Kudi? Asali ko me? Ko dayake banda lokacinki, nasan a cikin abun da kike takama dashi nafiki su 99%, Asali shi kadai zaka fini ka cuceni, Faďa min menene asalinki? Waye mahaifinki wanda ya kamata ya zamto ado a gareki? Waya sani ma ko irin yan fashin shanun nan ne aka buďe musu wuta suka arto nigeria neman maf--- Zazzafan Mari Nadeeyah ta sauke a fuskar Faidah wanda saida ta dauki lokaci mai tsawo tana tattaro confidence dinta kafin ta iya aiwatar dashi, sauke marin yayi daidai da sakkowar Mummy daga sama... "Kaii kaii, me nake gani haka? Mari fa? Mummy ta faďi tana karasowa har tana missing steps kafarta na gurďewa, ko kallonta Nadeeyah batayi ba dan a lokacin ji takeyi kamar ana hura wuta a cikin zuciyarta, Kuka Faida ta fashe dashi ta rungume Mummy wacce ta rufe mata jiki da hijab din da ta sakko dashi, "Subhanallahi.. Nadeeyah me yayi zafi haka harda mari, in baki dubi cewa ba sa'arki bace ai kya duba cewa ita bakuwarki ce, "Bakuwarku dai Nadeeyah ta faďi cikin ficewar hayyaci, ranta yayi matukar baci, ba'a taba aibata mahaifinta har haka ba, abun ya haďe mata biyu ne, ga kishi ga tabo iyaye, mai hankali ne kadai yasan halin da zuciyarta ke ciki a wannan lokacin, Sakin baki Mummy tayi tace "Ni kike fadama bakar magana, gefenta tabi ta haye sama ba tare da ta kulata ba zuciyarta na tafasa, ta gaji da zaman nan na kaskanci da takeyi, badan tana jin soyayyar Musaddiq har cikin jininta ba wallahi da babu abinda zai hana ta tattara kayanta ta gudu ta bar musu gidan, to bazata iya rabuwa dashi ko na second ba dan tayi matukar sabawa dashi, ta dai ďauki alwashin kwatar ma kanta yanci gurin duk masu neman muzanta ta, dakinsu ta shiga ta sameshi yana baccinshi hankali kwance, key tasawa ďakin ta karaso kusa dashi ta cire hijab dinta ta shige cikin jikinshi taja musu bargon, rungumeta yayi sosai yace "Har kin gama? a shagwabe tace "um um, bacci nakeji, in na tashi zanyi, bai damu ba dan

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156