Chapter 60
Chapter 60
sukaji ne yasanyata dagowa da sauri har tana gogar kwantaccen sajen Taheer......... Mrs Tijjani Shattima......@ [24/03 9:36 PM] Ummu Abdul 2: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 4⃣1⃣ By *Aysha Ya'u kurah* Hannu Musaddiq yasa ya toshe kunnuwanshi saboda karar horn din , da yaga Hilal baida niyyar cire hannunshi a kan horn din yayi saurin janye hannun yana fadin "Haba Malam, sai kace tashin hankali, nasan yaji horn din da kayi zai bude, ko kallon inda Musaddiq yake baiyi ba bare yasan me yake fadi, nan da nan fararen idanuwanshi suka rine zuwa jajaye, da ace wani zai rabi saitin kirjinshi da yaji mugun bugun da yakeyi kamar ana lugude, ido ya zubawa Taheer dake tsaye jikin kofar gate din har lokacin bai matsa ba shima kallon motar yakeyi, kokarin bude gate din Nadeeyah tayi taga yafi karfinta ta shiga kwala kiran mai gadin, jin bai amsa ba ya bata tabbacin baya kusa, hannu tasa da niyar sake gwadawa ko zata iya taji hannun Taheer akan nata, da sauri ta zame hannunta taja baya, murmushi yayi ya bude gate din yana jiran mai motar ya shigo ya rufe, shuru har minti biyu ba'a motsa motar ba, "Muje Mana, an bude gate kuma ka barmu a zaune, har lokacin bai kalli Musaddiq ba, ganin da Taheer yayi motar ba shigowa zatayi ba yasashi kokarin rufe gate din, da sauri ta tare gate din tace "shigowa zaiyi, inaga motar ta samu matsala ne, bari in tambayeshi, samm bata kawo Hilal na cikin motar ba, karasowa gefen drivern tayi ta buga windon hade da fadin "Yaya Musaddiq zaka shigo ne? Bude kofar taji anyi da karfi... na take ta maida Murmushin fuskarta tayi da sauri saboda ganin yanayinshi, wani mugun kallo yake mata wanda ya sanya hantar cikinta kadawa, cikin dacin rai yace "wanene wancan? Un-un-cle din mu ne na school, kamar ta watsa mishi wuta yaji, uncle? Karatu yake koya miki anan? "Um um ta fadi tana girgiza kanta, tare da Anty Raly suka zo, Ehen sai ke kuma kika fito kina mishi me, "in ina ta fara yi wanda ya tabbatar mishi da zarginshi, dakyar ya iya controlling yaja tsaki hade wucewa gurin Taheer, Zagayawo Musaddiq yayi yana tsokanarta ya shiga gefen driver ya shige cikin gida, Bayan motar tabi tana tafiya kamar wacce kwai ya fashewa a ciki, bata kalli inda su Hilal suke ba ta wuce da niyyar shigewa cikin gidan, kallo Taheer ya bita dashi har ta kurewa ganinshi, maido da kallonshi yayi gurin Hilal da ya tsareshi da tambayoyi, Amsar wasu ya bashi ciki harda fada mishi dalilin zuwanshi, tambayar karshe da yayi mishi ita yake ta juyawa cikin kwakwalwarshi, " *Shin soyayya kuke koyarwa a makarantar*? Bai iya amsata ba dan yana mishi kallon kuruciya karara, hannu ya sake mika mishi a karo na biyu yace "zan tafi mutumina, dan Allah ka dan turo min ita akwai sakon da zan bata, wani irin mugun kallo ya watsa mishi yace "kaga malam yarinyar nan marainiya ce, soyayya ba tata bace yanzu, ilimi shine kadai zai zama gatanta, in ta gama school den she decide abun yi next, nd ko ta gama karatu ma tana da mijin aure, Musaddiq ya nuna mishi wanda bai ma san sunayi ba, wakarshi yake ji a earpiece yana kada kai yace "kaga wancan he is her cousin nd husband to be, so plss spare her, ka barta tayi concentrating pls, wani irin dumi Taheer yaji a cikin jininshi, kallon Musaddiq din yayi sannan ya dawo da dubanshi gurin Hilal da ya fara tafiya yace "Hey.... tsayawa Hilal yayi ba tare da ya waigo ba, gurin da yake Taheer ya karasa yace "as far as batayi aure ba, ta zama allura cikin ruwa, in rabona ce ko an sa mata rana da shi, sai na aureta, nd da kake cewa Marainiya ce, dama Marainiyar nake nema, wacce zamu zama gatan juna, karatu kuwa *Umm Nadeeyah* zata yi shi daga matakin farko har karshe, ina yi ma kaina fatan nasara domin ina kallon future dinmu tare... have a nyc day.. ya karashe fadi hade da taba kafadunshi,.. *umm Nadeeyah* Hilal ya maimata zuciyarshi na dabdalar bugawa, wato ma ta fada mishi yadda take son ya dinga kiranta, kasa dagawa yayi a gurin da yake, kalaman Taheer sun zame mishi kamar dagger a cikin zuciyarshi, Yana tsaye a gurin ya jiyo muryar Musaddiq yana tambayar *Idi* meye a hannunshi, "sako ne akace in kai ciki, "kawo nan Hilal ya fadi cikin dacin rai, gurin da yake tsaya ya karaso ya rankwafo ya miko mishi, kamshi ne ya daki hancinshi da ya karbi ledar, wasu cards ne a ciki wadanda suke bayyana irin tsantsar son da akeyiwa wanda aka mallakawa su, sai sabuwar waya mai masifar kyau da tsada, Yana gama dubasu ya kwala kiran Idi yana fadin ina mutumin da ya baka wannan ledar "ya wuce yallabai, Idi ya fadi cike da girmamawa, a hasale ya wuce hanyar parlon, bugun kofar yayi da karfi wanda hakan ya firgita Anty Raly da Nadeeyah da suke tsaye Anty Raly na jero mata tambayoyi, wurgi yayi da kayan a kasan carpet yana yi musu wani irin kallo, murmushi Anty Raly tayi tace "a,a My son, yaushe ka shigo garin? Bai amsata ba ya isa gaban Nadeeyah dake tsaye a tsorace, "Aure kike so ko Umm Nadeeyah?yadda ya kira sunan kamar me ciwon baki saboda tsananin kishin dake cinshi.. Dago ido tayi a firgice tana girgiza kai, sunan da ya kirata dashi ya firgita ta saboda ba hakan ya saba kiranta ba, rai a bace yace "to me kike so? at ur early age kinsan ki dinga kawo samari gida har ki fita zance, kina gab dashi kamar zaki shiga cikinshi, bazaki ko iya hakurin ki gama secondary school ba, ko tausayin kanki bakya ji, in aure kike so ayi miki, sai ki fada a sashi ya turo kije can ki bata rayuwarki tunda karatun ne bakya so, shi kanshi baisan yana zubo wasu maganganun ba saboda tsananin bacin rai, kukan da takeyi shi ya sanya Musaddiq dafa shi yace "calm down mana, haba, zunubi tayi ne? Meye laifi dan ta tsaya da saurayi? karbewa Anty Raly tayi tace "kuma Taheer ma bashi da matsala sam, kusa da gidana suke, shin ba gara tayi aurenta ba ma ta huta, "sai ki aurar da ita, ya fadi cikin ficewar hayyaci, gaba daya idanuwanshi sun rufe, saboda bacin rai da tsananin kishi ko kukan da takeyi bai kula dashi ba, ya nuna ta da yatsa yace "na rantse da Allah in na sake jin kin tsaya da wani ko kin bashi dama har ya iya zuwa ki tsaya kuna taďi dashi sai na masifar ci miki mutunci tunda naga alamar baki san ciwon kanki ba, Anty Raly da ranta ya gama baci tace "yau naga ikon Allah, kai zaka aureta da zaka hanata kula samari, cike da rashin kunyar da ko yana ma wasu ita baya mata yace "Bazan aureta, domin ba sa'ar aurena bace, she is too young for my liking.. zan dai zame mata garkuwar da zata rike kanta a ko wani ta samu kanta, kalmar "sa'ar aurena bace ta bata ran Musaddiq da Anty Raly matuka, kallonshi Musaddiq
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156