Chapter 28
Chapter 28
yake namiji saida ya kusa sakin fitsari, dan yasan ahalin shaho gaba dayansu babu imani a tare dasu, bai bari maman shaho tayi magana ba yace "kiyi Hakuri dan Allahn Hardejo, kinsan Ma'u bata da hankali, Da hankali na!! Nace da Hankali na, in sun isa su kas--- toshe mata baki Baffa yayi ya jata dakin Aisha, hakuri Aisha ta bata hade da tabbatar mata da Hardejo zaizo har gida ya sami Barde, Har kofar gida matan gidan suka rakata suna tausarta... Cike da fargabar rashin son tashin hankali Hardejo yace "Ya zama dole in yi wani abu akan yarinyar nan, buri na in samu kudin da zan kaita gaban iyayenta har can egypt, to a halin da muke ciki ko daya cikin kwatan kudin babu, ga sarkar ta da nake tunanin saidawa an nemeta ko sama ko kasa an rasa, dafe kanshi yayi yace "ya Allah ka nuna min hanyar da zanbi in ceci yarinyar nan daga sharrinsu Shaho... Sallama dai... dago kai Hardejo yayi cike da bacin rai yace "sau nawa zan maka magana akan cika sallama Muhammadu, cike da girmamawa yace "Ayi hakuri, sai a hankali komai zai zauna min, neman guri yayi ya raba ya zauna, zuwa gidan yanzu duk dare ya zamewa Baffa jiki saboda zuwan Atika, kallon Hardejo yayi yace "yanzu me ka yanke akan maganar Atika, shin zaka aurar da ita ga shaho ne tunda bamu da kudin kaita gida, girgiza kai Hardejo yayi zaiyi magana ya kalli fuskar Muhammadu, wani irin Hasken annuri yaga ya gifta a fuskarshi, murmushi yayi yace "tabbas zan aurar da ita, amma ga kai muhammadu, kai zaka aureta saboda mu tseratar da rayuwarta daga azzaluman nan, saida ya tsugune saboda tsoro, ni kuma? A'a inaa, sam bazan iya hada kaina da tashin hankali ba, yo ta ina zan fara ma ma'u bayani, sannan ni kake so ka bari da bala'in Shaho da iyayensa, dariya Aisha tayi tace "matsoraci bashi zama gwani Baffan yara, to dama ni nace miki ina son zama gwani ne? Ya fadi a harzuke, dariya sosai sukayi, Hardejo yace "yanzu dai fada min cikin biyu, wanne kake tsoro? Ma'u, wallahi bazan iya yi ma ma'u kishiya ba, ka tuna fa rabo ta nayi daga can garin su na kawota nan ba uwa ba uba, sannan yanzu inci amanarta, haba malam, kaifa kace addinin ka ya hana cin Amana, kwarai ya hana cin amana muhammadu, amma kuma shi addinin ya halasta auren mace hudu, ko baka lura da matan dake gidana ba? Kirne fusķa Baffa yayi yace "kai ai ka girma, ni fa? duka yarana nawa, biyu kadai sai ince zanyi aure, ganin da hardejo yayi samm Baffa bazai fahimta ba yasa shi cewa "gobe zanje gurin Barde kawai a daura mata aure da shaho, a kasalance Baffa yace "Haba malam!! yanzu babu wata mafita sai wannan, mafitar kenan, kuma kaki bamu hadin kai, cike da Hikima irin ta mai ilimi Aisha tace "to me zai hana ya aureta har lokacin da zaka samu kudin da za'a kaita gida sai ya saketa, ta tafi, yauwa mai babban suna kin kawo shawara Baffa ya fadi yana gyara zama, yanzu kinga sai kije kima ma'u bayani gobe, cike da mamakin irin tsoron da yakewa ma'u tace "babu matsala, in ka amince wannan duk mai sauki ne, da wannan suka tsaida shawarar yadda zasuyi su taimaki marainiyar Allah daga sharrin ahalin shaho, sam basu da masaniyar halin da zata shiga yafi wanda shaho zai sanyata, wannan shine mafarin shigar baiwar Allah Atika cikin cakwakiyar rayuwar da zatayi sanadiyyar rayuwarta..... A dimauce tayi wurgi da Boddo akan gado tace "samm bazai yiwu ba, in har so yakeyi ya taimaketa ya saki wata a cikin matanshi ya aura, in yaso sai ya maida ita bayan ya samu kudin kaita, kuka ta saki da karfi tace "yanzu duk halaccin da nayi maka da wannan zaku saka min? ashe ni dazu fadan da nayi da Gambo kaina na jawa, ashe abin a kaina zai kare.. dakyar ya nutsar da ita hade da yi mata alkawarin bazai taba kusantar Atika ba, sannan yayi mata nuni da irin alherin da zasu samu da Atika, "nasan kece kika dauki sarkarta! to in kinason sarkar ta zama taki har abada, kuma kinason ki samu mafiyansu in muka kaita gida ki bani hadin kai mu ceto rayuwarta, alkawarin da nayi miki bazan taba canza shi ba... ki yarda dani..... (wannan kalmar nada matukar tasirin ruguza rayuwar macen da ke da saurin yadda).. Allah ka tsaftace mana zukatanmu, dan in mutum nada gurbatacciyar zuciyar da bata yadda da kaddara, to tabbas wannan kalmar ta sama zata sanya mutum cikin hadari in har aka samu akasin dagawar kalmar zuwa ga wani muhallin na daban... Allah ka taushi zuciyar dukkan matan musulmi su yarda da kaddara in tazo garesu..... Washe gari tun karfe goma na safe Hardejo ya daura Auren Atika da Muhammadu a sadaki nairah bakwai da sule biyar, cikin kudin da ya fara tarin tafiyar ya cire ya biya dan yasan Baffa bazai biya ba, bayan shaidu sun shaida daurin auren, Hardejo yayi adduo'i sosai na neman tsari a garesu da samun zuri'a a tsakaninsu.. dan shi kam yana hango ma kaninshi alherin kasancewarshi da Atika, zuwanta garin ma kaddara ce rubutacciya,, (Abinka da adduar mutanen da, masu tsantseni da tsananin tsoron Allah, malamai masu tsaftatacciyar zuciya wadanda basu san meye sabon Allah ba, malaman da Allah ke amsa adduarsu cikin gaggawa saboda tsantseninsu.)...... Juyi yakeyi sosai yana rike da kirjinshi da yake jinshi kamar ya fitar dashi ya yar ya huta, ba ciwo yakeji ba, amma abin da yakeji yafi ciwo zafi, Muryar mahaifiyarshi yaji tana shararo Ashar tana fadin yau lahira zatayi baki, Da karfi shaho ya kwala kiran sunanta, gurinshi ta nufa da sauri tana fadin kaji Hardejo ya aurar da matar da naci burin aura maka, dan tsaki yayi yace "Gambo ke kike ta aure, bakya ganin halin da nake ciki, ko bacci bana iya yi, daga na runtsa fuskar saurayin da na kashe nake gani yana matsowa kusa dani zai illata ni, mafitar halin da nake ciki zaki nema, ba wai maganar aure ba, cike da alajabi tace "yau ka fara kashe mutum? a kiyasin da nayi ka kashe ya kai talatin banda dabbobi, meyasa zaka sa wannan a ranka, Katseta yayi yace "wannan na daban ne Gambo, duk sauran kisan da nayi musu akwai kwakwkwarar hujjar yin hakan ya karashe ido yayi mishi jajur, kasa daure damuwarta tayi tace "tashi muje gurin Hardejo, tashi maza, bazan juri rashinka ba Shaho, mikewa yayi jiki babu kwari suka kama hanyar gidan Hardejo.... Allah gafurur rahim, lallai "Bala Shaho" Allah yana sanka da rahama, wannan abin da kakeji Allah ne ya fara nuna maka illolin abinda da kake aikatawa, lallai jinin Habibu jini ne na mu'imini, Adduoin da iyaye da yan uwanshi sukeyi akanka bazai taba barinka kayi sukuni ba, A farkon zuwan musulunci kauyen nan, naso mu rugumeshi cikin tsaftatacciyar hanya, amma sam kuka ki, kuka amsheshi sama sama, ku ka dinga aikata sabo saboda ance muku ko an aikata Allah na yafewa, cike da kunan zuci shaho yace "maleee, (sunan da suke ce mishi kenan cikin isgili) yanzu ka fada min abinda zanyi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156