Chapter 59
Chapter 59
bari ta amsa ba cikin doki yace "fito muje gidanki suga Nadeeyah, ki kira muntari in yana gari shima ya dawo gidan sai su hadu, Jaka Mummy ta dauka tace ma Goggo "kiyi hakuri, gobe zan dawo, ko kallonta batayi ba, idonta na kan kofa tana jiran ganin Baffa ya shigo dan su hada ido ta samu dukkan madafun ikon hanashi zuwa, Anni da Mami ne kadai suka leko suka yi mata sannu da jiki, sannan suka wuce,, Shurun da taji a tsakar gidan ne ya bata damar lekowa, babu kowa a gidan sai Radiya dake tsaye daga ita sai undies, tana ganin Goggo taja mata tsaki tace "walhy kin cuceni, sam bazan iya cin abinci ba yau, gashi Mummy ta tafi ta barni, nidai gaskiya baki kyauta min ba, kuma ga kashin ki nan walhi bazan kwashe ba, Hadiye miyau mai daci Goggo tayi ta wuce daki tana saka abubuwa marasa kyau da zata aikata, saken da tayi na ganin cewa babu wanda zai shigo rayuwarta shi ya janyo mata wannan matsalar...... ♡♡♡♡♡♡! ♡♡♡♡♡♡♡♡! ♡♡♡♡♡♡♡♡♡! Nayi kyau Momma!! Kallonshi tayi sama da kasa, jan wando ne a jikinshi ya dan matse daga kasa sai green riga ta dafe a jikin tayi mishi kyau sosai.. Murmushi tayi ta gyara mishi kwalar rigar tace "First class kyau ma, kaima kasan u are excellent! Rungumeta yayi hade da yi mata peck yace "zan fita ur --- prayer is needed ta karashe hade da cewa "kana da bukatar tuna min ne, dariya yayi ya dauki keyn motarshi, har ya kai kofar fita daga dakin tace "baka fa fada min sunan diyar tawa ba, waigowa yayi yana dariya yace "tooo expensive, nawa zaki siya?, Dariya tayi sosai tace "abun da yafi komai tsada a gurina zan biya, *TEE NA* Murmushi yayi yace "luv yhu Momma, *Umm Nadeeyah* is the special one.. my Omri... Ya karashe hade da fita da dan gudu gudu, zama tayi tana maimaita sunan farin ciki na ratsa ko ina na jikinta..... A kofar gida yaga Raliya tsaye tana tsaki tana kallon drivernta yana duba mota, tsayawa yayi yace "Maman fadeel fita zakiyi? "Eh Taheer motar kuma ta samu matsala, Ayya, shigo muje in kaiki mana, Taheer ya fadi yana fitowa a mota, Girgiza kai tayi tace "bazan matsa maka ba, jeka kawai walhy, Babu wani matsi Allah, saidai in motar ta miki karama ya fadi cikin tsokana, Dariya sosai tayi ta bude ta shiga ta cema drivern ya kai motar gurin mechanic... Dadin da yaji baya misaltuwa na sanin gida zataje... kwatance ta fara mishi taga yana ta kai kanshi tun kafin ta fada mishi, murmushin jin dadi tayi ta kasa tsokanarshi saboda kar tasa yaji kunya.... ******* Tun karfe biyu ya sauka a airpot din Abuja, bai tsaya jiran wata wata ba ya dauki drop har kaduna, zuwan nashi na aike ne a ganin Anty Reemah, bata san shi zuwan nashi ya wuce aiken da tayi mishi ba, Musaddiq ne kadai yasan da zuwanshi dan shima ya matsa a kawo mishi wasu takardun makarantarshi, saboda go slow basu iso kaduna ba sai to 5, A daidai gonin gora Musaddiq ya tsaya ya daukoshi cike da farin cikin sake haduwarsu bayan watanni, hira sosai sukeyi a motar kamar wadanda suka shekara goma basu hadu ba, ko wanne a cikinsu yayi kyau sosai, musamman Hilal da ya fara practicing karatun da yayi ta hanyar yin zanen da ya doke na dubban mutane a cyprus, Ba kananan kudi yake rikewa ba, shiko Musaddiq bautar kasa yakeyi, shima yana samun kudi sosai tunda yana taya Daddy wasu yan ayyukan, saboda tsabar kaguwar da Hilal yayi ya sanyata a ido shi ya sanya shi ganin kamar Musaddiq baya gudu, tsayar dashi yayi hade da karbar tukin ya taka motar a 140.... Tsayawa yayi da ya sauke Anty Raly a kofar gidan, ganin da tayi bai tafi ba yasa ta dawo tana murmushi tace "ko in kira maka ita ne?, Murmushi ya sakar mata mai kyau wanda ya bata amsar manufarshi, shigewa ciki tayi tana adduar Allah yasa Daddy baya gida, dan tasan a gidan basa zance sai sun gama secondary school, ita kuma bazata iya hana Taheer ba domin nauyinshi take ji sosai... A parlor ta samesu zaune suna kallo, saboda akwai Badar a parlon shi ya sanya Nadeeyah zama daga lungun Husnah tana gyara kumbarta da tasha jan lallen da ya rinu sosai ya koma maroon, zama tayi ta kalli Nadeeyah da take ta mata murmushi, "ina wuni Anty, ta fadi hade da mikewa ta dauki Fadeel, hannunta ta kama tace "wow waye ya muku lalle, Nuno mata hannu Husna tayi tace "Sadiya, jiya tayi mana, shafawa Anty Raly tayi tace "kaii gaskiya yayi kyau, kwa kirata tamin in Abban Fadeel zai dawo, kallon Badar tayi tace "Rasa kunya ina wuni, bata kalli inda take ba ta mike tana fadin lfy lau ta wuce daki, girgiza kai tayi tace "Allah ya shirya, Nadeeyah jeki waje ki karbo min sako pls, ajiye Fadeel tayi ta dauko dark purple hijab din islamiyya har kasa tasa ta yi hanyar waje, tsayar da ita Anty Raly tayi ta taso tazo inda take, gyara mata Hijab din tayi dan ya karbeta sosai bata ga dalilin sata ta canza ba, "karki bani kunya kadai ta fadi hade da tura ta waje, Tafiya ta fara yi tana maimaita "karki bani kunya a cikin zuciyarta, sharewa tayi kawai ta fita dan ganin sakon da zata amso mata, Tana fita idanuwansu suka sarkafu cikin na juna, tsayawa tayi a bakin gate din ta kasa karasawa gurin da yake, Tunanin juyawa tayi sai ta tuno kalaman Anty Raly, Kamar zatayi kuka ta makale a jikin gate din gidan, karasowa yayi yana murmushi, yanayin tsoronta na matukar burgeshi, gab da ita ya tsaya yana kallon yadda take wasa da yatsun hannunta, Hankalinshi kacokan ya tattaro ya maida kan yatsun hannunta da kafa, ya ilahi ya fadi a cikin ranshi, "Son yarinyar nan dada narkar da zuciyarshi take, Saida suka dauki minti uku babu wanda yayi magana, ganin shurun yayi yawa yasa ta dago kai ta kalleshi, saida ta gwammaci da bata dago ba saboda wani irin mayataccen kallon da yake mata, maida kanta tayi da sauri murya na rawa tace "ina wuni, wai ka bani sako inji Anty! Dariya yayi hade da sauke ajiyar zuciya, "sakon zuciyata zan baki, ki taimakeni ki amsheta hannu biyu, kinsan ita zuciya sakarya ce akan abin da take so, Kallon ki kaɗai kan sanya in samu kuzari, duk wata kasala da lalaci in ji ta gushe. Jin daɗi da walwala ba za su taɓa samuwa a tattare da ni ba matuƙar babu soyayyarki a cikin zuciyata. Ki taimaki wannan zuciyar da bata taba furta so ba sai akanki *Umm Nadeeyah*. Kalamanshi sunyi mata nauyi matuka, sun sanya ta rikirkicewa ta kasa tsayuwa, sun sanya dukkan jikinta mutuwa, ta rasa ainihin abin da take ji a cikin jinin jikinta, "Dan Allah zan shiga gida kafin wani yazo ya ganni a waje, yanayin yadda tayi maganar ya sanya duk wata kasala sauka a jikinshi, yarintarta mai cike da nutsuwa ita tafi komai tafiya da imaninshi, Rankwafowa yayi ta kasan fuskarta yana kokarin hada ido da nata, gigitaccen Hon din da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156