Skip to content

Chapter 111

Chapter 111

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,199 words 0 views Progress saved
Download Book

yasan yadda yaganta da ta tashi, yadda jikinshi yayi mata rumfa yasata manta duk wani bacin ran da ta kwaso daga kasa tayi luppp har bacci yayi gaba da ita.... Karar waya ce ta tashi Musaddiq daga nannauyan baccin da sukeyi, hannu ya mik'a ya lalubota a gefen gadon.. kokarin zare jikinshi yakeyi a hankali dan kar ya tasheta yaji ta kara kankameshi haďe da sake gyara kanta a kirjinshi, hannunshi ya tura cikin gashinta yana squeezing dinshi a hankali, kallon wayar yayi yaga sha ďaya saura sannan ya duba kiran da ya zama missed call, bin bayan kiran yayi asap, "Yallabai hw far "Ango kasha kamshi, daga ďaya bangaren Zubair ya amsa cikin zolaya,, "Hutu dai ya kare, ga kuma wani hutun zaizo, tafiya Singapore 3month course kuma oga yasa sunanka, kaga sai kayi honeymoon dinka hankali kwance, "Woww Musaddiq ya faďi da karfi har Nadeeyah na farkawa a ďan firgice, murmushi yayi a hankali yace "sorry baby, "yaushe ne tafiyan Zubair? Dariya sosai Zubair yayi yace "Kaji shi, dama aikin ya isheka ko, to next week ne, "Mashaa Allah, bari mu fara shiri, gobe zan zo aiki tun 8 in shaa Allah, "To Allah ya kaimu ango, a gaida min amarya, "Gata nan tana amsawa, tace bakazo kaci abincin amarya ba, Dariya Zubair yayi yace "kace mata har sai ta gaji da gwauro, in na fara mata sintiri sai ta rufe min kofa... Dariya sukayi dukkansu sannan suka koma wata hirar daban... Daga Nadeeyah har Musaddiq basu san kalubalen dake cikin aure ba, har gara Nadeeyah tasan Hakuri da juriya sune ginshiki a zaman aure, shiko Musaddiq da ya tashi cikin gatan da babu fatawar komai sai ta sakarci duk daukarshi aure kawai jindadi ne da mace, ka bata abinci, ta kula dakai tayi maka duk wasu bukatu, bai san ainihin tushen aure shine Hakuri da jajircewa ba, bai taba hasaso wani tashin hankalin da zai sauya rayuwarshi na nan tafe cikin kankanin lokaci ba.... Jiyar da juna daďi sukayi a wannan safiyar saboda murnar zasu kadaitu da juna na tsawon lokaci ba tare da tashin hankalin yan uwa ba, abun da basu taba yi tare ba shi sukayi ranar wanka, Nadeeyah har mamakin yadda ta saki jiki dashi cikin kankanin lokaci take, kwata kwata duk wata kunya tata ta rasa inda tayi balaguro, sosai take son jinta like a jikinshi a koda yaushe, Kananan kaya ya saka wadanda suka fitar da ainihin kyawunsa.. Hannunshi Nadeeyah ta kamo ta zaunar dashi akan madubi tayi brushing gashin kanshi da kwantaccen sajen gefen fuskarshi.. "Kayi kyau sosai sosai, kewayeta yayi da hannunshi ya daura kanshi kan ruwan cikinta haďe da lumshe ido yace " *I can't quantify my love for you, it's more than the sand under the sea. Like a snail cannot live nor survive without its shell, I cannot live without you cos with you, there is life....* Bata san sanda ta sanya hannu ta rungume kanshi tana shafawa ba saboda daďin da kalaman sukayi mata, "I can't live without u either, Zaunar da ita yayi akan cinyarshi cikin raďa yace "Sure? Gyaďa kanta tayi haďe da kwanciya a jikinshi, Oya muje muyi breakfast, to 12 yanzu, munyi latti, Buďe bakinta tayi a firgice dan shaff ta manta bata yi ma Mummy abinda ya kaita kasa dazu ba, abubuwan da suka faru ta shiga tariyowa cikin kwakwalwarta, "Na shiga uku! ta faďi a hankali dan tuno yadda tayi ma Mummy dazu wanda sai yanzu taga rashin kyautuwarsa, Ganin idonta na shirin tara ruwa Musaddiq yayi saurin mikewa haďe da cewa "Hey calm down, ai ba yin kanki bane, Mummy will understand, nasan sun karya ma by nw, Jiki babu kwari dan bata san abun da zata tarar ba in ta fita parlon tace "To muje in haďa maka breakfast, sai inyi saurin daura lunch, "Kindai kusa hutawa, in mukayi tafiya ko cup bazaki dauke ba, so nakeyi kafin mu dawo ki zama big madam, "kaga nima sai in dinga daukarka a wuya na, ta faďi tana dariya haďe da bude kofa, dariyar shima yayi ya biyota yana cewa "impossible, ko hannuna bazaki iya ďagawa shi kaďai ba, Ringing din da wayarshi keyi shi ya hanata bashi amsa ta sauka kasa tana dariya, ganin ba kowa a parlon ya sa tayi tunanin ko suna daki ne, kitchen ta wuce taga komai tsaff kamar yadda ta barshi da daddare, bata kawo komai a ranta ba ta fara dafa mishi indomie dan itace mai sauki, tana yanka albasa taji muryarshi a bayanta, "Amm dazu da kika fito da safe wani abu ya faru ne? Gabanta ne yayi mugun faďuwa ta cigaba da yanka albasa tace "wani abu akace maka ya faru? Wukar hannunta ya karba ya juyo da ita yace "I trust u Nadeeyah, daga bakinki kawai nakeson jin gaskiyar magana, banason ki boye min komai, Kasa ta sunkuyar da kanta hawaye ya fara sintiri a idonta, "Uhmm tell me! "Ni bansan yadda zan faďi maka ba, duk yadda suka faďa maka daidai ne, Zai sake magana yaji wayar ta sake ringing, da yake suna gab da juna taji duk abun da Anty Radiya tace a wayar, "Ka fito ne ko har yanzu kana like gurin wacce ta zagi mahaifiyarka har ta koreta a gidan danta? Kashe wayar yayi jikinshi ya fara rawa yace "Plss tell me Nadeeyah, tafiya ta fara yi dan kukan da takeyi na neman cin karfinta, "Kaje dan Allah, duk abinda aka ce maka nayi nayi ne, Ranshi ya fara baci da kalamanta ya juyota da karfi yace "A bakinki nake son ji, a harzuke ta ture hannunshi tace "Ka tambayi zuciyarka in ta yarda zan iya aikata abun da aka faďa maka fine, sai ka dau mataki a kaina, Rage murya yayi yace "Yaushe kika canja Nadeeyah, are u ok? "very okk, ban canja ba, saidai in kai ne ka kasa ganin abun da wasu da yawa ke gani a gurina, "Wallahi Allah na gaji, kullum cikin sharri, da nasan hakan ce zata kasance dani wallahi da bazan taba yarda da aur--------- Mari masu zafi har biyu ya sauke mata a fuska haďe da kaita jikin bango da karfin gaske, "Aaaaaa...... ta faďi tana rike kanta dan ta bugu sosai, Yanayinshi gaba ďaya ya sauya kamar zaki, babu abinda da yake iya furtawa sai wasu numfarfashi da yake fitarwa, komai zai iya sauraronshi daga gareta banda batun rabuwa sai kuma yanzu da ta nuna favours tayi mishi da ta aureshi, bacin ran da yake ciki a yanzu yafi na kullum, murya a kausashe kamar wanda ake ingizawa yace "Wacece ke? Wacece ke da kike ganin kamar kin taimakeni ne da kika aureni, badan zuciya me rore rore ba ke kin isa ki zamo matata, kalleni da kyau, kinsan nafi karfinki ta ko ina, babu abinda ban kere miki ba a rayuwa, Wallahi badan tausayinki da ya rikiďe ya zame min soyayya ba da babu abinda zanyi da marar asa---- Cikin kuka ta katseshi a hankali dan kalamanshi sun kashe mata jiki matuka, "Akwai wadanda suke so na, wadanda basu damu da sanin asalina ba, me yasa baka barsu sun aureni ba? meyasa baka bar wanda zai rikeni ya yarda da asalina ya aureni ba? sai yanzu

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156