Chapter 129
Chapter 129
na------- karar wusir din da ta ji ne ya katseta, da sauri ta waigo ta kai idonta gurin, tsaye ta hangoshi ta saman motar kanshi dauke da hular sport, farin glashin da ya mayarda tamkar dashi aka haifeshi yana makale a idonshi, Shekarunshi bakwai da doriya amma saboda girman jiki zaka rantse ya shekara tara zuwa goma, bakar chocolate fatarshi da a kullum in ana mishi wanka yake magiyar a wanke mishi ita saboda dukkan wadanda yake kewaye dasu farare ne tass sai kyalli takeyi saboda ranar da suka kwaso, Motar na tsayawa dab dasu ya kara sautin wusir din, *Anty Mammaa* *Your MHK will always win, we won Mamma*, Da sauri ta fara sakkowa daga matakalar dake kofar faculty din ta nufi inda suke, kafin ta karaso ya bude motar haďe da dakko wani cup da aka bashi a school ya nufeta da gudu ya dane jikinta, baya tayi zasu faďi saboda tsabar nauyin da yayi mata, rikeshi tayi da karfi dan kar su faďi tare tace "Kasan fa ka fini nauyi, kana son ka kai Mamma kasa ne? Sauka yayi da sauri yana dariya, "kinga award cup dina, sauran gifts dina cikin motar Daddy, Sai a lokacin ta kalli motar, haďa ido sukayi tayi saurin saukar da idonta kasa, sport wear ne a jikinshi shima irin na jikin Junior, babu wanda zai musa cewa ba mahaifinshi bane, saboda komai nasu iri daya ne, glass din idon ma kadai ya isa baka shedar duk tare suke ciwon, in ba su da suka sani ba kowa ya dauka medicated ke idon junior, basu san tsabar fitinar sai yayi abin da Taheer yayi bane, sai kuma kamanni da ya banbanta su, duk wanda yasan Musaddiq in yaga Junior yasan ďanshi ne domin babu abinda ya rabasu, zuciyarsu ce kaďai ta banbanta, Junior Allah yayi mishi zafi sabanin Musaddiq da yafi ruwa sanyi... "Nadeeyah zan wuce anata kirana, bani phone number din zamuyi waya, Ba Nadeeyah kaďai ba har Amal dake tsaye rike da cup din Junior saida hantar cikinta ta kaďa, a tare suka kalli gurin da Taheer ke tsaye yana kaďa mukullin mota, Cikin sauri Amal tace "M.I bata da waya, bari in baka tawa in ta s------ "Amal... Taheer ya katseta cikin kausassar murya, haďiye miyan da ya taru a bakinta tayi ta nufo inda yake, lokacin Nadeeyah har tayi ma kanta mazauni a baya, "9100619" wayar Mamma na bata lalace ba, Anty Amal wasa take maka, Junior ya faďi da karfi yana kallon M.i dake tsaye galala, Turashi cikin motar Amal tayi ta zagaya baya ta zauna kusa da Nadeeyah.... Karasawa gurin da M.i ke tsaye Taheer yayi, duk cikinsu babu wanda yaji abinda yace mishi, har Junior dake ta kokarin buďe kofa suna hanashi, ga mamakinsu sai hango Taheer da Muhammad sukayi suna dariya haďe da tafawa, sunfi minti biyar a tsaye sannan sukayi sallama..... Daddy kaga Mamma ta dukeni a kai na ko?, cikin harcen hausa ya faďi wacce bai iyata sosai ba, tada motar Taheer yayi yace "Sorry big boy, Mamma tayi sabon aboki, yanzu batayi damu, karka damu kaji kai ma zan nema maka new Mamma, wacce bazata dukar min kai ba... Mikewa Junior yayi ya hau kan kujerar ya tura kanshi baya, Gwalo yayi ma Nadeeyah yace "New Mamma is coming, ba ruwan mu dake, Daddy harda Anty Amal ko? Itama ta ja min hannu, "Rabu da ita sweetheart munafuka ce, ita Aman ne zaiyi mana maganinta, "Allah uncle ba ruwana, ta faďi a shagwabe tana turo baki, "Laa Daddy ta turo maka baki, "Rama min Juju! Ya faďi yana gimtse dariyarshi, yanayin da ya hango fuskar Nadeeyah yasan tabbas hankalinta a tashe yake, wani irin shauki yake ciki tunda yaji kalaman M.i akanta, yasan tabbas bata da lokacin kula wasu dan da tana yi bazata fito da sakamako mai kyau a makaranta ba, "Aaaaaaaaaaaa.... Burki ya taka da karfi saboda ihun da junior ya saki, "Subhanallah lafy?, Amal da ta rufe idonta tana baccin karya ya nuna da yatsunshi... "Ya salam, Amaaaal... "Na'am Uncle ta faďi tana mutstsika ido, "har mun kawo gida ne? Dariya mara shiri Taheer ya saki yace "Wallahi zan bata miki rai, zaki sauka ki karasa gida a kafa dan jakarki ma kwace ta zanyi, "Kawai kace in muku bankwana dan ko nan da pizza hut bazan iya zuwa a kafa ba, saidai gawa ta, Tsaki yayi ya tada motar haďe da nutsar da junior a gaba ta hanya siya mishi candy ice cream.., babu wanda ya sake magana a motar sai zuciyoyi dake ta zance isu isu....... Ayi hakuri baifi 5 pages suka rage ba in shaa Allah...... Masu faďin maganganu san ransu karku damu, in shaa Allah tafiyarmu ta kusa karewa, dan Allah kuyi hakuri maganganunku na sanya gwiwata karyewa, suna sanya typing fita a raina, ku kara hakuri... in sauri kuke so bazan yi shi yadda nakeso ba thou wasu guraren takaita su nayi, Nagode sosai..... Mrs Tijjani Shattima........ [10/06 9:33 PM] fareedah: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 6⃣6⃣ By *Aysha Ya'u kurah* *A square Turkey constructing company*.... Ya rasulullah... dattijon ya faďi haďe da dafe kanshi, coffee din dake gabanshi ya ture gefe yana mai sake duba cikin system dinsa, ya dade bai duba ayyukan gidajen shi ba saboda yadda ya yarda da ingancin masu yi mishi aiki musamman mai mishi zane da engineern dake tsaye gurin ganin an tsara ginin yadda ya kamata, "kusan watanni shida kenan da gama aikin wasu gini amma har yanzu mutane biyar kaďai suka siya wasu bangare daga gidan, tun yana Egypt yake damuwa da outcome din business dinshi dake turkey, yau dai ya shirya zuwa dan ganin dalilin da ya sanya companynshi ya fara zama koma baya wurin ciniki a kasar instanbul, ganin yanayin tsarin ginin da ya kashe makudai kudi yayi su ya sanya hankalinshi tashi matuka, sam zubin tsarin baiyi ba, komai anyi shi a gaggauce, kama daga zanen har ginin, sam bai iya bacin rai ba domin shi mutum ne wanda ya yarda da kaddara mai kyau da marar kyau, asarar da yayi bata kananan kudade bace, haka ya bar gurin yana istigfari haďe da adduar Allah ya sanya asarar da yake shirin yi ta zame mishi alkhairi.... Yana komawa office ya bukaci sanin a inda matsalar take, engineern ya fara kira, nan ya gabatar mishi da zanen da aka bashi domin yin aikin sannan ya ďora da cewa "kanin manager ne yayi zanen, wanda ya saba yin zanen ya bar aiki damu kamar yadda manager ya faďa min.. Sheik na ganin zanen ya gane a inda matsalar take, bai bukaci jin wani karin bayani ba yayi zaune hankali duk a tashe yana hango dakushewar kasuwancinshi kwana kusa, Rufe system din yayi ya mike ya danna wata kararrawa dan yin taro na gaggawa da ma'aikatanshi, nan fa suka shiga tururuwar shigowa cike da ladabi suka tsaytsaya a muhallinsu..... Bayan ya gama musu bayanai na abun da ya tarasu sannan ya dora da irin barazanar da companynshi yake fuskanta ya kuma yi umurni da kar a sake baiwa wanda yayi zanen gidajen da sukayi musu bandaro aiki, Bayan nan ya bukaci duk wani wanda yasan mai zane wanda ya kware a zane ya je ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156