Chapter 106
Chapter 106
yaya take, thank Goodness bai taba zuciyarshi ba, but yaso yayi affecting dinta, plss ya kiyaye sosai cos life is very precious... Wasu zafafan hawaye ne suka biyo ta gefen idonshi bayan ya gama sauraron abin da doctorn ya faďi "Life is nothing without Nadeeyah, ya Allah ka sassauta min.. Hannu Anty Saude tasa ta share mishi hawayen itama ta share nata sannan tayi ma doctorn godiya ta kuma yi mishi alkawarin kiyaye duk abinda yace mata, har bakin kofa ta rakashi sannan ta wuce kitchen rai a bace, Wani maganin kwari mai karfin gaske ta dauko haďe da juice ta dawo kusa da Taheer ta zauna, yana kallonta ta ďure maganin a ciki, a hankali ya mike yana tambayarta abun da zatayi dashi, ko kallon inda yake batayi ba ta daga juice din zata kaishi bakinta, Wani irin karfi yaji a jikinshi haďe kabe juice din a hannunta, baki na rawa yace "Are u out of ur senses, poison ne fa, so kikeyi ki kashe kanki? "Gara in kashe kaina da irin kisar da kake shirin yi min Taheer, gara in mutu kafin ka kashe kanka kasa min mutuwar ko'ina na jikina, bani da wani muhimmanci a cikin rayuwarka, akan mace kake so ka kashe kanka har kake kiran rayuwa ba komai bace in babu ita, gara ka barni in fara mutuwa sai ka biyoni, bazan iya jurar ganin gawarka ba Tee... . bazan iya ba.... ta karashe tana kuka sosaiiii.... Kanshi ya daga sama da niyyar haďiye kukan da ya tokare makokwaronshi, inaa sam ya kasa, wanda yake kokarin haďiyewa ya fito da karfinshi, Zaman dirshan yayi a gurin yana kuka sosai kamar karamin yaro, bata hanashi ba dan itama kukan takeyi, wallahi da zatayi arangama da yarinyar da tayi wa ďanta haka sai ta shake wuyanta ta kusa kaita lahira, ita duk tunaninta cin amanar ďanta tayi, domin ita tace ya jirata, sai kuma yaji labarin aurenta, duk da bata san wacece Nadeeyah ba taji a duniya bata ko san karo da mai sunan a rayuwarta, Saida sukayi kukansu ma'ishi sannan Taheer ya rarrasheta ya kuma yi mata alkawarin daina tunani akan wacce ta zamto matar wani, sannan ya roketa da Allah kar ta yi mishi maganar aure nan kusa har sai yayi niyya dan kanshi, Badan taso ba ta yarda da kudurinshi, tasa ma ranta nemo mishi yarinyar da zata maye mishi gurbin cin amanar da akayi mishi...... Lafiyayyen abinci ta shirya mishi ta dinga mishi hira, "auu kaga damuwa ta dauke min hankali, jiya *Mus'ab* ya kirani, wai su *Aman* sun samu gurbin karatu anan university of Toronto, ina ganin gobe ma suna hanya, bakaji daďi da naji ba, dan zasu rage min kaďaici in ka tafi makaranta, nuna mata jin dadinshi yayi yace "mantawa nayi ban faďa miki ba, ni na nema musu admission din, Anty Nuwairah duk ta damu wai sunyi nisa, saida taji a gida zasu zauna shine hankalinta ya kwanta, naman karshe Anty Saude tasa a bakinshi tace "Haka tace min, ai naji dadi sosai, Allah ya kawo su lafiya, "Ameen ya faďi haďe da mikewa yace "bari in watsa ruwa, inaga gobe zani lagos, Kudin Abba na companyn coffee ya fito, sunce in je inyi signing..... cike da jin dadi tace "Kaii mashaa Allah, Allah ya kaimu goben...... ********** Tagumi tayi akan dadduma bayan ta idar da Nafila tana jiran a kira sallar asuba ta tashi tayi, tunanin irin rayuwar da takeyi a gidan aurenta takeyi, tunda tazo gidan ta auri zaman ďaki, bata san kalar kitchen dinta ba domin yadda su Radiya suka kanainaye komai, babu inda take fita kullum daga bayi sai ďaki, bata da matsala sam da Musaddiq domin yana kula da ita sosai, abinci ma in ya siyo da kanshi zai bata kuma ya kwashe kayan da kanshi dan shima tsoron tashin hankali yakeyi, a da bata jin son Musaddiq a matsayin abokin rayuwarta, amma kwanaki shidan nan da sukayi tare, halayyarshi ta samar mishi matsayi mai girma a zuciyarta, Mutum ne mai gudun zuciya, yadda bazai bata maka ba, kaima karka bata mishi, samm baya kwana da wani a ranshi, sanyin halinshi shine abu mafi soyuwa a gareta, tun ranar da ya kusanceta yaga irin kukan da tayi, bai sake koda kwatantawa ba, duk ko da tsabar dannewar da yakeyi, samm bayasan abin da zai sata cikin damuwa, ya gwammaci matsuwar ta dameshi akan yasata cikin damuwa... kiran assalatu ne ya katse mata tunanin da takeyi ta mike dan ta tashe shi ta kuma sabunta alwawarta, Bargon da ya dukunkune ta yaye a hankali, zufar da ta gani a fuskarshi ce ta sanyata zaunawa kusa dashi da sauri haďe sa hannu a goshinshi ta fara share mishi, hawayen da ya jika saman idonshi shi yafi komai daga mata hankali, a rude ta fara kokarin ďago kanshi ta kasa saboda har lokacin cikin bacci yakeyi, gefen kunnenta ta kwantar a saitin kirjinshi taji yadda zuciyarshi ke bugawa da sauri da sauri, ajiyar zuciya ya saki haďe da shashesheka ya sanya hannu ya rungumeta sosai a jikinshi, "plss don't lv me, i can't lv without u.... yadda yake maganar ido a rufe ya bata tabbacin mafarki yakeyi, duk wata kunyarta ta nema ta rasa ta rungumo kanshi haďe da share mishi hawayen da yakeyi tace "bazamu rabu ba, in shaa Allahu babu abinda zai rabamu, Allah ne ya haďamu, shine kadai zai iya rabamu in yaso, "bazan barka ba! Jin kalaman da yake a zahiri ba'a mafarki ba yasa shi buďe idonshi haďe da kwantar da ita sosai a jikinshi yace "promise? gyaďa kanta tayi haďe da cewa "Ummm, "umm me? Ya fadi yana daďa narke mata, turo bakinta tayi a shagwabe tace "um um, dariya yayi yace "kinsan nafiki iya shagwaba, in na fara nawa gari zai waye mana ba muyi sallah ba, kinji an tada kabbara, tashi muyi sallah mu roki Allah kar ya tabbatar mana da mafarkin da nayi, juyo fuskarta yayi ya daura hancinshi kan nata numfashinsu ya gauraya da na juna yace "i don't want to loose you, hannunta tasa ta toshe mishi baki cikin zolaya tace "hmmm... muje kayi brush, "bakina wari ko, "ni dai ban faďa ba! "laifin ki ne, baki sani nayi rinsing baki na ba, nidai ba ruwana, kaji anyi sallama ko, dan Allah muje muyi sallah, "zakiyi bayani bari mu idar da Sallah, ya faďi yana dariya haďe da nufar bayin...... Wai Mummy Faida bazata zo bane, babu wani improvement fa, kullum daďa like ma yarinyar nan yake, can u believe that ko gaisheni bata fitowa tayi, ni kam in bazaki turo Faida ba zan shirya in koma gurin 'yayana, Daddyn Ra'ees ko daga wayata baya yi, wannan bai dameni ba, dan nasan ina komawa gida zai huce, burina inga munyi winning yarinyar nan ta bar rayuwar little, Radiya na dire aya Mummy tace "Karki damu, Faida na nan tafe anjima, mun gama magana da Hajiya Aliya, in shaa Allahu komai ya kusa zuwa karshe, kudai ku cigaba da taka tsan tsan kar Daddynku ya gano kina can, dan wallahi in ya gane ba zamuji daďi ba, gyara zama Radiya tayi tace "bazai ji ba in shaa Allah, ai kwana kaďan ya rage, "To Allah ya nuna
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156