Chapter 117
Chapter 117
ta tafi tagaga zata faďi, riketa Raudha tayi jikinta na rawa itama na tsoron yadda taga fuskar Daddy... "Sanda zakiyi tafiya na hanaki? Girgiza kai Mummy tayi cike da tsoro tace "A'a, "Da kika isa inda zaki har kika aikata abun da kike so na hanaki? Nan ma ta kuma girgiza kai hawayen gaske na bin idanunta, "To kinga yanzu ina da ikon yin abun da nakeso babu wanda ya isa ya hana ni, ko akwai? Durkushewa tayi tana kuka tace "Dan Allah kayi hakuri, wallahi sharrin shaidan ne, bansan meye ya ingiza ni har na aikata hakan ba, Dariyar takaici Daddy yayi yace "To nima bari in ďan aikata aikin shaidan kadan, dan baya kyautawa, kullum ya dinga zabarki yana bari na, gara ya haďamu dukka, "Kije Na Sake ki!! Kalmar akwai daďi ko? Ya tambayi Raudha dake kuka mai sauti... girgiza kanta tayi tace "ko kadan bata da dadi Daddy, dan Allah kayi hakuri, "Hakane kuma, bata da dadi in ku za'a furtawa, Amma in ku kuka sa a furta tafi komai dadin sauraro a gareku, ko da yake ďaya ce na faďeta dole kiji rashin dadinta, "Na sakeki Zainab... ya sake maimatawa yana mai kallon cikin idonta, A wannan lokacin daskarewa Mummy tayi ta kasa motsi saboda tsabar firgici, ita kuwa Raudha magiya ta shiga yi mishi, ko biyun har yanzu baku ji dadin furta shi ba? Da sauri Papy ya sanya karfinshi ya janyeshi haďe da cewa "Ba girmanka bane, kayi na ďaya na daukeshi a matsayin gargaďi, ya isa haka, Dan Allah kayi hakuri ka maida uwar 'yayanka, "Wani irin kallo Daddy yayi mishi yace "Ko za'a haďe sama da kasa bazan dawo da Zainab ba, yadda Nadeeyah ta bar duniya haka Zainab ta bar rayuwata har gaban abada, Sannan ke kuma Raudha, ki nemi gidan wani uban bani ba, dan bani da masaukin zawarawa a gidana, ita kuma Radiya kuyi mata kyakykyawan albishir kafin ta isa gida, mijinta ya angwance da yar Mutunci ba irin nawa 'yayan ba, yana kaiwa nan ya wuce ciki Zuciyarshi na kuna na haďa zuri'a da Mummy.... Kukan da Mummy takeyi na munafurci da na gaske duk ya kafe, burinta taga Musaddiq da saboda inganta rayuwarshi ta rasa mijinta abun kaunarta, duk yadda taso ganinshi bai yiwun mata ba saboda yadda Daddy yayi rantsuwar in ta shigo ciki bayan wani sakin sai ya bita da duka, Baffa ma yace "tana shigowa zai tsine mata albarka, duk yadda Anni taso basu hakuri abin yaci tura... Haka nan ta juya ta tafi Raudha na binta a baya tana kuka wiwi, Atm suka tsaya dan cire kudi, Mummy na tura atm dinta taga an sa mata invalid, jiki a sanyaye tace ma Raudha "bari inyi miki transfer mu samu kudin jirgi mu wuce kaduna, karki damu komai zaiyi daidai, share hawaye Raudha tayi ta bata acc no, sau uku tana yin transfer ana ce mata "Your account is restricted, Managern Bankin ta kira dan jin dalilin restricting acc dinta, nan yace mata Alh ne ya basu umarnin yin hakan tun da safe, faďa sosai ta fara mishi wanda ya sashi bata hakuri haďe da kashe wayar dan bazai iya budewa ba, da ya batawa Alhj rai gara nata in sun kai dubu su baci, Dubu hamsin din cikin account din Raudha dashi sukayi amfani da zummar in sunje gida Mummy zata bata dan tana da kudi a cikin drawer, kwantar mata da hankali ta dinga yi tace "Ai naci zaman gidanshi, a ciki zan zauna saidai shi ya bar min gidan, in kuma bai iya barin min saidai ya maida ni dakinshi, da tsufana bazan koma gida zawarci ba wallahi, yadda take maganar kowa ya ganta yasan bata cikin hayyacinta dan cikin kankanin lokaci komai nasu ya canza... *Allah kenan mai canza komai cikin kiftawar ido......* Mrs Tijjani Shattimah [26/04 7:28 AM] +234 807 161 1811: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 6⃣5⃣ By *Aysha Ya'u kurah* Dukkan manyan asibitocin dake garin lagos babu wanda basu zagaya ba, haka mutuary, duk inda sukaje da kwatancenta sai su nuna basu ganeta ba, A Oxford hospital dake Banana island ne kadai wata Doctor tace "Accident case daya muka karba daren jiya, mata da miji ne sukayi accident din, ita ta bugu da yawa dan har anyi tunanin ta mutu, shi kuma a kai kawai yaji ciwo, yayi collapse saboda tashin hankali, suna Vip Amenity, naji ana shirin fitar dasu Canada, Juyawa Papy yayi yace basu bane, wannan ita kaďai ce, dafe kai Daddy yayi hawaye na zuba a idonshi yace "Ya Allah ka bayyana mana Nadeeyah a mace ko a raye, Hafeez da jikinshi ke bashi duk inda Nadeeyah take tana kusa dashi yace "da munje mun duba saman Daddy, ta yiwu ita ce, ba suyi mishi musu ba suka fara taka steps din hawa saman... Da gudu wata Nurse ta ke sakkowa daga sama tana faďin "Doctor Marly... she is alive, ta farfaďo, and the most surprising thing is that her baby is perfectly fine and healthy, Single Fetus... "Wow Mashaa Allah.. Doctor Marliyya ta faďi cike da farin ciki, a gwajin jinin da sukayi mata sun gano tana dauke da karamin ciki shiyasa ma basu tsaurara yi mata allurai ba.... Kallon Hafeez Papy yayi yace "kaji wannan ciki gareta, Nad---- wayar Daddy ce ta katseshi daga karashe maganar... dagawa yayi da sauri saboda ganin sunan Hilal, "Ya farfaďo Daddy, kuzo da sauri, Ajiye wayar Daddy yayi yace "Musaddiq ya farfaďo... Alhamdulillah... Papy ya faďi haďe da sakkowa kasa yace "mu tafi gurinshi, in da rabon ganin gawarta zamu gani, in kuma tana raye Allah zai sa mu ganta, sai mu tsananta addu'a domin bata faďuwa kasa banza, tunda har bamu ga gawarta ba, na tabbatar tana raye, domin jikina bai bani Nadeeyah ta mutu ba, wannan kalmar itace mafi soyuwa da Daddy yaji tun da yaji labarin sakin Nadeeyah, Allahumma Ameen ya faďi haďe da damke hannun Papy, shidai Hafeez kallon saman kawai yakeyi hankalinshi yaki kwanciya har suka fita daga reception din, shima yasan yar uwarshi na nan da ranta bata mutu ba, share hawayenshi yayi yace ""Ya Allah ka tsare min Nadeeyah, ka haďata da alkhairai gabas da yamma kudu da arewa, Ya Allah ka zama gatanta dan bata da gatan da ya wuce kai.... ***** ******* Hannu Husna tasa tana share hawayen dake tseren fitowa a ta gefen idonshi, kallonsu yakeyi daya bayan daya yana adduar Allah yasa kallon da zaima na karshe ya zamto Nadeeyah ce tsaye tana mishi murmushinta mai matukar kyau... yana sauke idonshi kan Hilal ya runtse idonshi, Hilal ya cika masoyi, Hilal is a real definition of a brother, friend nd a guardian.., ya akayi bai fahimci son da Hilal yakewa Nadeeyah ba, lallai ya cika babban sakarai wanda bai iya fahimtar abu.. Hannunshi Hilal ya rike haďe da kwanciya a jikinshi dan ya fahimci tunanin da yakeyi.. murya na rawa yace "Bakayi min komai ba Musaddiq, u will always be my no 1, i will always love u, babu abinda zai canza soyayyata agareka, u are very nice, matsalata ďaya ce wacce nake son canza ta a gareka, u are very soft, a wannan duniyar ana daukar advantage din irinku, change!!, u have to
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156