Skip to content

Chapter 151

Chapter 151

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,201 words 0 views Progress saved
Download Book

gurin, Fitowar Goggo keda wuya wata langa mai tsini ta kama yaďuwar fatar cikinta, da yake gurin gangare ne nan fa sukayi kasa ita da baron kaifin langar yayi fata fata naman cikin Goggo, Innalillahi wa inna ilaihir rajiun kawai mutanen gurin suka fara faďi haďe da yin kanta da gudu, Dakyar aka samu aka zare wasu parts din langar a jikinta, har lokacin tana da rai sai ihun azaba kawai takeyi cikin sarkewar murya, da sauri Papy da me baron suka dauketa suka yi gurin mota da ita, jinin dake zuba a jikinta ba jinin wasa bane, ga tsagu da cikinta ya samu can ciki ana iya hango wasu daga cikin kayan cikin, suna isa gurin motar Papy ya kalli Daddy da suka fito gaba dayansu yace "Bude motar Alhaji muje, Ďauke kai Daddy yayi yace "Ba'a mota ta ba, kallon Raliya yayi dan ita kadai ce tazo da mota yace "Kema in kika dauka ban yafe miki ba, yana kaiwa nan ya shiga motarshi yayi gaba ba tare da ya kalli kowa a cikinsu ba, samm babu digon tausayinta a ranshi bare har ya kai ga taimakonta, Papy ya rasa yadda zaiyi dan tashi motar na gurin Hafeez, motoci suka fara tsayarwa na haya, duk motar da ta tsaya in taga yanayin Goggo sai tayi gaba dan kar a bata musu mota, Cikin tsananin tashin hankali mai baron yace "Ko zamu dauketa cikin baro na, ni zanyi tukin sai ku biyomu a mota, da wannan shawarar aka dauki Goggo aka sata a cikin baron bayan an shimfida bargo aka rufe mata jiki, tausayin rai da matsawar Anni su suka sa Baffa bin bayansu, gudu sosai mai baron yakeyi dan yana tsoron mutuwarta a sanadiyarshi, go slown da suka tarar shi ya sanya shi yin yanke ta wani lungu dan su isa asibitin da wuri, Yana shiga kwanar yayi tuntunbe da katon dutse wanda hakan yayi sanadiyyar subucewar baron yayi wani kwaron kudiddifi da Goggo, ihuu ya saka yabi bayan su, yana isa yaga baron makale jikin wani dutse ita kuma Goggo kwance kan wani katon dutse kanta yayi fata fata, cike da tsoro yaron yaja baronshi jiki na rawa ya bar gurin dan kar hakan yayi sanadiyyar shiganshi wani hali... Motar da suka hawo na biyowa lungun sukaga mutane sunyi dafifi a gurin kudiddifin, da sauri Papy ya dakatar da mai motar ya sauka yana tambayar abun da ke faruwa, labarta mishi wani yaro yayi sannan yace sunbi mai baron basu ga inda ya shiga ba.. Cikin tashin hankali Papy ya biya wasu yara majiya karfi yace su cirota, koda suka cirota har lokacin bata mutu ba saidai ta jikkata iya jikkatuwa, babu ta inda jini bai zuba a jikinta, fashewar da kanta yayi ya sauya halittar fuskarta, azabar da take sha a lokacin har gara ta gwammaci mutuwa da rayuwa, to saidai inda matsalar take bata san me zata tarar bayan mutuwar ba.. *(Allah a'alamu, shi kadai yasan hukuncin da zaiwa bayinsa masu mugun hali iri ko kuma kwatankwacin na Ma'u, Bawa bai isa ya yanke ba domin shi Allah mai gafara ne a lokacin da yaso, ta yiwu mutum ya sha iya wahalarshi a nan duniya a ranar da zai koma ga Allah, ta yiwu kuma sai anje can, wannan Allah buwayi gagara misali shi kadai yasan daidai.... Allah ka datar damu da aljanna firdausi, ka tsarkake zuciyarmu kasa mufi karfinta)* Kudi mai yawa Papy ya bawa mai motar sannan ya yarda zai dauki Goggo a boot, asibiti mafi kusa suka isa saboda jinin dake zuba a jikinta, kin karbarta sukayi dan acewarsu yafi karfinsu a wuce general hospital, Mummy dai kuka kawai takeyi tana fadin *Astagfirullah ya Allah*, mai motar da aka sake roka ya wuce dasu General hospital, koda suka isa emergencyn kanshi a cike yake da marasa, dakyar aka samu aka shiga da Goggo wacce babu abunda bakinta ke furtawa sai wayyo na shiga uku, Boka Garbuji kazo ka taimakeni, duk yadda likitoci suka kai da kokarin tsaida jinin abin yaci tura domin zuba yakeyi kamar ana kara wani a jikinta, allurar bacci sukayi mata dan ta samu tayi bacci suyi mata aiki, itama allurar sam taki aiki a jikinta, sai ihu kawai takeyi, a haka sukayi mata aikin azaba na karaďe dukkan sassa na jikinta, bayan sun gama suka barta a gurin suka bada alluran da za'a siyo ko zata samu bacci, Anyi mata allurai uku amma samm taki rissinawa bare tayi bacci, ga fusge fusgen azaba da takeyi tana kiran sunan bokayenta ko zata samu taimakonsu... *A wannan ranar Goggo bata san ko waye bazai tseratar da mutum daga abinda dake rubuce ba, domin in har ganyenka na zaman duniya ya bushe har ya kai ga faďuwa kasa to fa babu wani tsumi ko dabarar da zai hanaka faduwa kasan nan kaima*... Har karfe goma na dare Goggo na abu daya, ita bata rintsa ba ita bata bar na kusa da ita sun runtsa ba, duk yadda ahalinta suka so tayi salati abin yaci tura domin suna diga aya zata dura musu ashar tace basu san abun da take ji ba.. *Kwatan kwacin hakan bayin Allah da kika sa aka kashe suka ji, su da basu dauki zunubin kowa ba ma kenan kin wahalar dasu, bare ke da kika kwashi na mutane marasa adadi...* Karfe 2:40 na dare jikin Goggo ya kara tsamari, domin a yanzu samm ta kasa kwanciya, jikinta kuwa babu komai sai rigar da aka saka mata, ihuu kawai takeyi wanda yake ratsa ko ina na asibitin, Mummy da ta rage ita kadai ta dinga zubar da hawaye haďe da ambaton Allah.. Wata zabura da Goggo tayi babu wanda ya ankara sai ganinta akayi a can waje asibiti domin ita Mummy mai jinyarta ta tafi makewayi.. Ihuu kawai takeyi tana tsallen azaba tana kiran sunaye kala kala, dinkin da akayi mata a ciki nan take ya warware saboda rashin kwarin jikinta da kuma sabontakar dinkin, Warwarar dinkin tayi daidai da tahowar motar wasu gayu wadanda suka sha giya sukayi tatil, saboda yanayin duhun garin da kuma yanayin buguwarsu sai jin wani kara sukayi wanda yasasu taka birki, shurun da sukaji babu wanda yayi magana yasa drivern yin ihu haďe da sake kara volume din motar fiye da da ya takata suka wuce, securityn dake dutyn dare ne ya fito yana ihun neman taimako, ihun da yakeyi shi ya janyo hankalin Mummy da attendance din dare wadanda suke yawon nemanta a harabar asibitin, da gudu suka nufi gurin shi suna tambaya ko lafiya, ganin ya nufi wata katangar dake tsallaken asibitin yasasu binshi a baya suna daďa tambayar ko lafiya, suna isa gurin tambayarsu ta makale a makoshi domin Goggo suka gani hange jikin tsinin karfen katangar wanda ya burma cikinta har baya, Kuka sosai Mummy ta sanya tana kiran sunanta domin har lokacin da sauran ranta tana ta gumshekar azaba wacce tafi kama da ta mutuwa, Da kyar security's din ciki da suka fito suka zarota suka nufi ciki da ita, Karasawarsu ciki keda wuya ta damki cikin inda ciwukan suke haďe ciza harcenta da karfi har saida jini ya fito, ihun karshe da ta saki yayi daidai da daina motsa kafarta da kuma sakin dukkan jikinta, Ajiyar

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156