Skip to content

Chapter 25

Chapter 25

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,198 words 0 views Progress saved
Download Book

yaron nan zubar da hawaye, ke a ganinki baya sonta, wani irin so kikeso yayi mata, kowa nada labarin irin shakuwarsu kafin ta fara girma bakin Halinta ya raba su, ki dinga yaki da zuciyarki, sannan ki tauna abu kafin ki fadeshi, ni kaina yau badan na kai zuciyata nesa ba da walhy sai munyi abun kunya a gaban yara, sai Allah ya taimakeni akwai tsageran da ya fini son d'ana,, ya karashe cike da zolaya, sosai Daddy yayi mata nasiha akan yadda take tafiyar da yaranta, da kuma nuna banbancin da takeyi a tsakaninsu.......! ••••••••••• Kiran sallar farko a kunnen Nadeeyah akayi shi, mikewa tayi hade da mik'a idanuwa da kanta sun mata nauyi sosai, da kyar ta iya jan kafarta ta shiga bayi da niyyar dauro alwala, bako ta riska a tattare da ita, tashin hankali sosai ta shiga na rashin audugar da zatayi amfani dashi, tsumma sam baya tare ta, bata ma san yadda zatayi amfani dashi ba, saboda duk zata koma makaranta sai an sai mata guda uku, ragowar ta dawo dasu gida tayi amfani dasu, kayan jikinta ta cire tayi wanka da ruwan zafin dake zuba a pampo, gasa gefen kanta dake mata nauyi tayi da dukkan jikinta, sai da taji dadi sannan ta fito, pant dinta ta dauko da wani karamin dankwalin Zainab, tayi dabara ta sanya a jikinta, shiryawa tayi tsab cikin doguwar riga kimono jaa, dinkin yayi mata cib a jikinta, duka kayan basu wuce dubu biyu ba, amma yadda suka karbeta kamar kayan dubunnai, blue baby hijab tasa a wuyanta ta fara gyara kayansu, tana gamawa ta hau gyaran dakin, tsintsiya ta fara dubawa bata gani ba ta tabbatar tana parlor, ko kitchen, fitowa tayi ta fara dube dube, can ta hango tsintsiyar a bakin kofa, daukowa tayi ta sharo dakin sannan ta dawo parlor ta fara gyara shi, sai da ta gyareshi tsaff, tayi mopping kamar ba'a taba taka kasan tiles din ba, kitchen ta wuce shima ta gyareshi tass, ta hada kayan wanke wanke ta fara yi... Da hira suka shigo parlon kowa da farar jallabiya a jikinshi, sama Daddy ya wuce dan baccin bai isheshi ba, badan sallar asuba ba babu abinda zai fitar dashi,, Kallo sukeyi suna hira hade da dariya, hamma Musaddiq ya fara yi hade da tsaki, "wai kai yau baka jin baccin safe ne, zo muje mu kwanta mana, gyara zama Hilal yayi yace "Baccin safe asara ne my guy, kullum sai mum ta fada mana, hararashi Musaddiq yayi yace "really!!! yau ne kasan da wannan, dalla tashi muje mu kwanta, kafin Hilal ya bashi amsa suka jiyo ihu a kitchen, Hanyar sama Musaddiq yayi a tsorace dan shi a tunanin shi wani mugun abun ne, dan yasan a gidan babu mai shiga kitchen a wannan lokacin, Hilal kuwa mikewa yayi ya tsaya kyam cike da jarumta yace "Hasbunallahu wa ni'imal wakil, "wayyo Allah hannuna, wayyo Allah na, abin da suka jiyo cikin ihun kukan kenan, da sauri Hilal yayi kitchen din saboda ya gane mamallakiyar muryar, dawowa musaddiq yayi ya bi bayan Hilal shima da sauri, A durkushe Hilal ya sameta rike da hannun sosai tana kuka kamar ranta zai fita, mugun radadi takeji har tsakiyar kanta, karasowa yayi a gaggauce ya dagota, hannun ya fara kokarin kamawa ta kara tamkeshi saboda azaba, "me ya sameki?, and me kikeyi a kitchen at dis hour, saitin windon ta nuna mishi hade da runtse idon ta, katuwar KUNAMA ya hango tana tafiya a hankali, hannun ya saka da sauri ya dauko takalmi, mugun duka ya kai mata har saida net din windon ya tsage, duk wani bacin ranshi ya tattaro ya sauke a kan kunaman, saida yayi mata pieces sannan yayi wurgi da takalmin, waigowa yayi da niyyar fita da Nadeeyah yaga wayam babu kowa, da sauri ya fito parlon yaganta zaune a kan dining, kusa da ita Musaddiq ne yayi kneeldown rike da hannun yana hurawa, yana fadin sorry, zafin yana raguwa ko?, girgiza kai tayi saboda zafin kamar dado shi akeyi, tsaki Hilal yayi yace "who told u zafin harbin kunama na ragewa haka nan, bari in dauko key mu kaita hospital, gyada kai Musaddiq yayi yace "kayi sauri plss, Hawayen fuskarta ya fara share mata yana fadin "stop crying, it won't help sai dai ya kara miki ciwon kai, kiyita addu'a, kinji!, uhm ta fadi tana gyada kai, Badariyya da tun ihun farko ta farka, tana zaune a inda take tana tsaki, a ranta tana fadin "Allah yasa ciwon mutuwa Nadeeyah keyi ta mutu kowa ya huta, mikewa tayi ba tare da tunanin yin sallah ba ta bude kofar dakinsu dan surutai da shashshekar kukan da takeji sun fara damun kunnenta, Mummunan gamo tayi wa idanunwanta, wani abu taji a kirjinta kamar saukar aradu, tashin hankali marar misaltuwa ya ziyarci zuciya da ilahirin jininta, bata karasa gama shiga cikin kogin bacin rai ba taji muryar Hilal na fadin "ke miko mata babban hijab cikin kayanta, a firgice kamar me farfadowa daga suma tace "Hijab din wa? Wa kika gani anan? Ko ina sa Hijab ne? Hilal ya fadi yana harararta Cike da ficewar hayyaci da rashin kunya tace "sai kuma kaga nayi kama da yar aikenta ko, sai kaje can dakin da ta sauka ka dakko da kanka dan kasan bata isa muyi sharing daki da ita ba, a hasale ya nufeta, Musaddiq yayi saurin cewa rabu da ita Kangiwa, muje mu kaita a haka, ciwon k'aruwa yake yi,, dagota musaddiq yayi ya riketa sosai suka nufi hanyar waje, "zamu hadu in na dawo Hilal ya cewa Badar hade da nunata da hannu, wani irin kuka ta saki hade da fadin ka kasheni in ka dawo, karka sake ka barni da rai, bai tsaya biye mata ba yayi waje dan ba ta tata yake yi ba, burinshi yaga Nadeeyah ta daina kukan nan da takeyi, sannan yasan wani daki aka sauketa a gidan, kuma yasan musababbin shigarta kitchen a wannan safiyar kamar baiwa.. A iya saninshi a sama, dakin mummy da Daddy ne kadai, a kasa kuwa na musaddiq ne sai nasu Badariyya da na masu aiki, ko BQ mummy ta kaita ita kadai? kauda tunanin yayi ya shiga motar ya tada ta suka wuce.....!!!! Mrs Tijjani Shattima.. ... *** [01/03 12:08 AM] Aysha Kura: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 2⃣3⃣ By *Aysha Ya'u Kurah* Sallamanku!! A razane Ma'u ta juyo dan jiyo sallamar tayi bagatatan hade da shigowar me sallamar, "wa sallama" ta fadi tana kokarin kare fuskar bakuwar, "Ayya Haire am kece tafe da maraicen nan, "Aaa nice, mon be sare! Haire tace tana kallon kafar wacce Ma'u ke karewa, dad'a kareta tayi tace "Yauwa sannu Haire, tayi saurin cigaba da cewa "babu fura! yau tun safe ta kare saboda masu shigowa siyan nono, Haire ta kara matsowa tana leken idon bakuwar tace "Ni ba fura nazo siya ba, labari nazo in baki, yau ko nonon bamu samu ba, bare ayi zancen siyan fura! Cike da kaguwar san jin labari Ma'u tace "Baku samu nono ba? Ba'a tatsi madarar nonon bane? Haire tace "Hmmm, yau ai anyi rigima a kofar gidan jauro, har Shaho ya kashe rai, kisa,,, ma'u tace gabanta na dukan uku uku kamar bata san komai ba,

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156