Chapter 51
Chapter 51
irin ihu ta saki wanda ya janyo hankalin Musaddiq dake dawowa daukar wayarshi da ya manta, da sauri ya karaso parlon ya tadda Badariyya tsaye a kanta, tana ganin shi ta ajiye gorar ta fara cewa "ni bansan tana gurin ba, ruwa nake sha ya zubar mata a fuska, karasowa kusa da ita yayi yaga fuskar Nadeeyan a jike tana ta murza kunnenta ruwan ciki ya fito, bai tsaya tambayarta ba ya dago kanshi hade da daga hannu zai mari Badariyya, da sauri Nadeeyah ta shiga tsakiya hade da rike hannunshi tace "kayi hakuri dan Allah, bata san ta zuba min ba, wani irin kishi ne ya tokare wuyan Badariyya ganin hannun Nadeeyah a jikin Musaddiq din da ta ke kira da nata ita kadai, cikin bacin rai ta cire hannunta a jikin shi tace "karki sake taba shi, ina ruwanki, ke zai mara da zaki wani rike mishi hannu, turata tayi tace "dalla fita a tsakanin mu, dankwalinta ta dauka zata wuce daki Musaddiq yaja tsaki yabi bayanta yace "in ruwan ya shiga kunnenki muje kiga yadda zakiyi, murmushi tayi tace "bai shiga ba, ina goge gefen ne, bata san ta nuna mishi ya shiga dan kar ta kara janyo matsala a tsakaninsu, daki ta shiga ta tarar da Husnah na sallah, bayi ta wuce ta bude pampo ta zuba ruwa cikin kunnen ta karkata, nan take duk suka biyo sauran ruwan suka fito, alwala ta dauro itama ta fito dan yin Sallah... A parlor kuwa bin bayan Musaddiq Badar tayi tana cewa "nifa ba da gangan na zuba mata ruwa ba, kasan sharri irin na matsi--- katseta yayi ta hanyar nunata da hannu, yace "wallhi zagi daya kikayi ma Nadeeyah sai nayi miki dukan da ban taba yi ma wani irinshi ba, Sosai ta tsorata da yanayinshi, dan bata taba ganin bacin ranshi ba sai sanyinshi, baya taja tana kallonshi har ya karasa gurin motarshi, wani irin sonshi takeji yana ratsa dukkan sassan jikinta, kaff fadin duniya ita har yanzu bata ci karo da namijin da yayi mata 100% ba irin Musaddiq, ganin yanayinshi na yau ya kara dasa mata soyayyarshi a jinin jikinta, ko wani yanayi yana da shi kenan, sanyi da zafi, saidai sanyin yafi yawa dan sam baya da saurin fushi, zai dade yana tara laifi yana ma mutum uzuri, amma duk ranar da ka kureshi shima yanada nashi zafin, bai taba gano hakan a tare dashi ba saida ya hadu da wasu yan rainin wayau a gurin service..... Kasancewar lahadi ranar hutu ce ya sanya su shiryawa zuwa gidan Anty Rally, dama tun friday ta nemi suzo domin su tayata aikin kwalema, basu wani yi kwalliya ba suka sanya dogayen riguna kimono da gyalensu kalar kayan, babu yadda Mummy batayi da Badar ba taki binsu dan sam basa shiri da Anty Rally, sallama sukayi ma Mummy suka fita gurin Malam Ali da kafin su fito ya juyar da kan motar, shiga sukayi ya jasu suka wuce.. A tsaye suka samu Anty Rally a kitchen tana hade haden girki, tana ganinsu taji dadi sosai tace "yauwa maza ku zo ku karasa, turo baki Husnah tayi tace "ai sai ki bari mu huta, "iyyyeee Anty Rally tace tana kallonta, Dariya Nadeeyah tayi ta daura gyalen a kanta ta cigaba da aikin, cike da jin dadin yadda take komai tsaf tsaf yasa Anty Rally cewa "kai Allah yayi miki albarka, Allah ya kaiki gidan hutu inda zaki huta babu wanda zai sa miki ido, Ameen Husnah tace hade da cewa tare dani, rankwashinta Anty Rally tayi tace "Dalla can zo ki hada kayan cikin wancen basket din, ki jerasu tsaff bari in dauko hijab, jerasu ta fara yi tace "ina zamu, liquid anty Rally ta tsiyaya a hannunta ta wanke hannunta tace "gidan Anty Saude, jiya da daddare ta dawo daga Holland, shine zan shiga gaisheta, wacce Anty sauden, Anty sauden Legacy? Husnah ta tambaya, Eh ita, matar akwai kirki, tana daraja makotaka, Anty Rally ta bata amsa hade da wucewa daki ta dauko Hijab, kayan suka dauka Nadeeyah ta rike jug din kunnun Aya suka fito suka wuce gidan dake jikin na Anty Rally, Gida ne kayatacce wanda za'a iya sanyashi cikin jerin 1st 5 din gidajen masu kudin layin, kafin ka karasa cikin main house din ma sai kayi tafiyar 5mins, babu abin da kake ji sai motsin flowers da karan water fountain din dake tsakar gidan, suna karasawa kofar palon Anty Rally ta tura suka shiga ciki, wani irin kurda kurda suka shiga yi suna hawa sama suna sakkowa cikin wani under ground, sanyin A.c da daddadan kamshi ne ya tabbar musu da isowarsu parlon, cire takalmansu sukayi suka shiga ciki hade da Sallama, kyakykyawar mace wacce a kiyasi zatayi shekara Hamsin da biyar ta amsa musu, murmushi ta saki tace "Raliya ce a gidan namu, kusa da ita Anty Rally ta matsa ta sauke Fadil tace "ina wuni Anty, daukar fadeel tayi tace "lafiya kalau Raliya, Fadeel dina yayi wayau, ina babanshi,? murmushi Anty Raly tayi tace "yana nan lafiya, Hada baki Nadeeyah da Husnah sukayi suka gaisheta, kallonsu tayi tana murmushi tace "lafiya kalau, ina kika samo kyawawan yara haka, nuna Husna tayi tace nasan waccen bayan kamannin da kukeyi nasan tana zuwa Legacy, waccen fa ta nuna Nadeeyah da idonta yaki daukewa a kanta, itama kanwata ce Anty, cousin sis dina, ayya, mashaa Allah, tabarkallah dasu, ta fadi har lokacin bata dauke idonta a kan Nadeeyah ba, zatayi magana kenan ta jiyo muryarshi daga can cikin daki, "Momma nifa wahala kike bani, ban ganshi ba, dafe kanta tayi ohh gosh *TEE* a cikin blue trolly fa nace, cikin shagwaba yace "shi fa na duba babu, "anya Tee glasses dinka basuyi expire ba ta tambaya cike da tsokana, rufe akwatin yayi ya fito yace "ni fa yanzu ko babu su ina gani, bai kula da su anty Raly ba ya kwanto ta bayanta yace "kin gani sweetheart, babu su ko yanzu a idona, dariya tayi tace "gaskiya ne babyna, hannu tasa ta dauki glass din tasa mishi a ido tace "to yanzu koma may be ka iya ganinsu, dagowar da zaiyi yayi tozali da wacce ya kira da damuwar zuciyarshi, da sauri ya gyara glass din ya sake kallon inda take ko gizo take mishi, ita din ce zaune tare da Husna, kallon Fadeel yayi yace "Boy ina Mummy, dariya Anty Raly tayi tace "gani kusa da kai, gaskiyar Anty ne sai ka koma an duba idon nan, daukar Fadeel yayi yace "zan baku mamaki, yau ma ba glass zanyi driving, on a serious nt Anty saude tace "in ma wasa kakeyi kayi saurin daina shi, koda wasa ban yarda ka fita babu su a idonka ba, kana ji na ko? Dariya yayi sosai dan dama tsokanarta yayi ya wuce da Fadeel dakinshi... ganin Nadeeyah a gidanshi, a mahaifarshi ya sanya shi zama on top yau, jinshi yakeyi kamar sabon mutum, ashe yanzu in shaa Allah samunta bazai mishi wuya ba, rungume fadeel yayi yace "knwing ur mother is a blessing to me... Yafi minti talatin rike da fadeel yana mishi wasa, karar wayarshi yaji yasa hannu ya dauko a aljihu, "ka kawoshi zasu tafi ne, da sauri kafin ta kashe yace
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156