Chapter 80
Chapter 80
zata iya yi mata aikin tashin asuba, "Nadeeyah, dan Allah da asuba ki tashi Musaddiq, ki hada mishi break fast dan jirgin 6 zai bi zuwa abuja, Yaye bargo Badariyyah tayi da sauri tace "zan tasheshi Mummy, "a'a Badar kar kisa ya makara, 9 ake son ganinsu, "Allah Mummy zan sa alarm ta fadi tana hararar Nadeeyah, to shikenan Allah ya kaimu, dan Allah kar ki bari ya makara, "karki damu Mummy ta fadi hade da dauko wayarta ta sanya alarm karfe biyar da rabi dan tsabar kwancewar noti, yaushe har ya tashi yayi wanka ya ci abinci, al'amuran Musaddiq lokaci suke bukata, mutumin da sai afi awa ana tashinshi a bacci, Badar kuwa cike da murnar zata kasance da abin kaunarta ta ja bargo ta rufe kanta.... Karfe hudu saura Nadeeyah ta tashi, kallon yadda Badariyya ke bacci ba tare da motsi ba tayi, a zuciyarta tana tsoron tashinta kar ta jama kanta zagi, "dakyar ta fara tashinta tana fada mata lokaci yayi, inaaaa Badar bacci yaci karfinta ta juya ta cigaba da baccinta, Hudu da yan mintuna Nadeeyah ta fita dan tasan in dai aka biyewa Badar tofa babu abin da zai hana Musaddiq kaiwa tara a gidannan, Murda kofar dakinshi tayi taji karar alarm a gefenshi amma ko gezau baiyi ba, karasawa tayi tana murmushi ta dauki wayar ta kara mishi karan a kunne, "ummmmmm kawai ya fàdi hade da toshe kunnenshi da pillow, ajiye wayar tayi a kan gadon ta yaye bargon jikinshi ta fara zare pillon, kara kankame pillon yayi yana sambatun dadin bacci, dan a wannan lokacin wani irin rarrashi shaidan yakeyi ma mutum mai sanya bacci dadi, babu lokacin da yakai karshen dare dadin bacci, dakyar ta iya fisge pillon wanda hakan yayi sanadiyar fadawanta jikinshi da karfi, cikin bacci ya kankameta ba tare da yasan yayi ba, kici kicin kwace kanta ta shiga yi wanda hakan yaki yuwuwa saboda girma da tsawon Musaddiq, gaba daya jinta tayi kamar wata babyn roba a jikinshi saboda tsabar kankantar da ta mishi, ganin ta kasa kwatar kanta ya sata sanya hannu a hancinshi ta toshe, tasan dole ya bude ido saboda babu hanyar numfashi, wani irin numfashi ya saki ta baki hade da bude idonshi ya sanya su cikin nata, kara runtsesu yayi dan ya dauka duk cikin mafarkin da yakeyi ne, yana kara rufesu ta kara rufe hancin, bude idon yayi gaba daya kamar zaiyi kuka yace "menene? dariya tayi maganarshi ta mantar da ita a inda take tace "ka tashi karfe shida har da rabi, ga Daddy can ya je dauko bulala, *Haka Mummy ke ce mishi in yaki tashi ya tafi makaranta*, Husnah ta bata labarin jiya kafin su kwanta, "uhmmm ni zan kara minti biyar ya fadi yana sake runtse idonshi, "Hello Daddy yaki tashi wai bazai je inter----- da sauri ya mike har yana bige mata hannu, dariya ta saki tace " kayi sauri kayi wanka, lokaci ya kusa, bari inyi saurin hada maka break fast, bayi ya fada yana lumshe ido kamar zaiyi kuka, daurewa yayi ya shiga shower ya wanke jikinshi tass, A bayin ya shafa mai bayan yayi alwala, saida ya idar da Sallah ya shirya cikin kananan kaya masu kyau cool colour, dakin ta kawo mishi kayan kari lokacin biyar da minti goma, "Bana karyawa da wuri, dan Allah ki maida, in naje can zanci abinci, "noo gara kaci tun yanzu in kaje can babu time, hada mishi tea tayi ta bashi bread guda biyu ta mika mishi plate din kwai, ka canza wadannan kayan, kai da zaka shiga cikin manyan mutane sai a ganka kamar area boy, "dauko min wasu kawai ya fadi yana mai jin kuncin tashi daga daddadan baccin da yakeyi, Drawershi ta bude tana dariya ta fito da golden brown shadda mai kyau da yauki, yana gama karyawa ta fita tabarshi, kayan jikinshi ya canza hade da feshe su da turare, milk takalmi yasaka sannan ya ratayo jakar takardunshi da laptop dinshi ya fito parlon, "ina hular fa? ta tambaya tana karasowa inda yake da leda a hannunta, shi yama manta da wata hula yace "ta dauko mishi, "gefen jakar hannunshi ta bude ta saka ledar hannunta, taba gurin yayi yace "meye wannan? "zaka gode min in kaje can, karka bude, zama yayi akan kujera yana jiran ta kawo mishi hular, Hular data dace da kayan ta dauko ta mika mishi, kanshi ya miko mata a cewarshi bashi da karfin daga hannu, gyara karin hular tayi ta sanya mishi ita akai, yayi kyau matuka kamar wani babban mutum mai cike da haiba da kwarjini, sakkowa Daddy yayi yana dariya yace "Saaaadiq ne yau da tashin asuba, baki ya turo gaba yace bakai kasa ta dameni ba, dariya Nadeeyah tayi ta tsuguna tace "ina kwana Daddy, "lafiya kalau yar albarka, kin samu ladan yayanki, Allah ya biyaki, murmushi tayi taja da baya ta barsu suna zantawa, kudi masu yawa Daddy ya bashi sannan yayi mishi fatan alkhairi, "har bakin mota Nadeeyah ta rakashi da addu'a sannan ta fada mishi in zai shiga ya karanta suratun Nasr kafa uku, Har Malam Ali ya tada motar tayi saurin cewa ka kira Mummy da Daddy lokacin da zaka shiga gurin, adduarsu mai karfi ce a gareka, gyada kai yayi yana murmushi ya daga mata hannu, itama hannun ta daga mishi tana fadin Allah ya bada sa'a, saida motar ta fita a gate din sannan ta koma ciki ta gyaro mishi dakinshi da kyau, lokacin biyar harda minti arbain, Dakinsu ta shiga ta ji karar alarm din Badar, tana hangenta tayi tsaki ta kashe wayar gaba daya, samm baccin asara yasata ta mance abin da kudiri niyyar yi, " bayi Nadeeyah ta shiga tayi wanka ta canza pad saboda tana hutun sallah, komawa tayi ta kwanta tana sauraron karatun qu'rani har bacci yayi gaba da ita, Badar bata tashi ba sai karfe tara da minti ashirin, da sauri ta duro a gado tana fadin "na shiga uku, kallon agogo tayi taga lokaci, jiki na rawa ta fito parlor taga ba kowa, dakin Musaddiq ta fada ta ganshi a gyare kamshi mai dadi hade da sanyi na tashi a ciki, tsaki taja mai nuni da tsanar irin lalurar baccin dake dawainiya da ita....... Karfe takwas na safiyar ranar Papy da iyalanshi sukayi shirin komawa Gombe, gidan Baffa suka wuce dan suyi Sallama dashi, A kofar gida suka tadda shi yana gaisawa da makota, fara'arshi ce ta karu da ya hangosu, Suna karasowa ya gabatar musu da danshi, jikokinshi, da amaryarshi, Gaisawa sukayi da su, Alh Jogana ya kalli Hafeez yace "wannan ba sai an fada min ba, dan marigayi Adamu buzu ne, kamanin sun nuna kansu, dariya Baffa yayi yace "kwarai kuwa babban danshi ne, Allah sarki... Alh Jogana ya fadi cike da tausayi, har yanzu dai ba'a samu labarin danginsa ba, mutumin kirki, ko yaushe na tambayeshi sai yace min daga Agadez yake, amma sunan garin da yake a agadez ya bace mishi, ba mamaki maraya ne, Allah yayi musu rahama, Ameen... dukka mutanen gurin suka ce sannan Baffa ya sallamesu ya shige gida, Wata sabuwar gaisuwa suka sake yi Baffa yace "Har kun shirya tafiya, "eh Papy yace hade da fito makudan kudi a aljihunshi ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156