Chapter 95
Chapter 95
Shattimah........ [11/04 12:07 AM] Aysha Ya'u Kura: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 5⃣6⃣ By *Aysha Ya'u kurah* Mikewa Mummy tayi zuciyarta ta fara sanyi na yadda taga Badar ta harzuko, tasan tabbas Badar bazata taba bari auren nan ya tabbata ba koda kuwa zai zama ajalin Nadeeyah... Hannunta ta kamo tace "Musaddiq dinki Badar, mun gama magana da wani malamina akan halascin aurenku, da murnata nazo na fadawa Daddy, shine yake cemin wai ai Papy Saif yazo mishi da maganar yanason hadin auren Nadeeyah da Musaddiq, shi kuma nan take ya amsa mishi saboda kinsan yadda Daddynku yake da s-any-in haaa--li, ni yanzu bansan yadda zanyi da raina ba, ta karashe da kuka sosai wanda yake nuni da tabbas tana bukatar taimakon Badar... Furzar da huci Badar tayi murya a kausashe tace "Wallahi bazai yiwu ba, na dauki alwashin saidai Musaddiq ya zauna babu aure in har ban halasta a gareshi ba a baya lokacin da kika ce ba aure a tsakanin mu,, bare kuma yanzu da na tabbatar na halasta a gareshi zan yarda ya auri wata, watar ma Nadeeyah, wallahi Mummy saidai ayi auren nan babu raina, bazan ma mutu ba, sai dai ita ta mutu, hannu ta daura kan kafadun Mummy tace "ki kwantar da hankalinki, kima daina kuka, kisa ma ranki salama yau zuwa gobe zakiji sabon labari, zaunar da ita Mummy tayi cikin tsorota da yanayin kalamanta tace "Badai kauce hanya zakiyi ba? Dariya Badar tayi tace "karki damu nace, badai kin yarda da batun aurena da Yaya Musaddiq ba? Gyada kai Mummy tayi tace "eh, a zuciyarta kuwa tana jin tsoron karyar da tayi ma Badariyya, tasan sarai in auren nan ya lalace wata rigimar ce zata sake bullowa, kauda zancen tayi a zuciyarta, dan tasan yadda zata tafiyar da Badar bayan maganar auren Nadeeyah ta lalace...... *KUNGAMAR GARZAR* Washhhhh...., na taka qaya, duba min kigani Lawisa Lawal, hannunta Lawisa ta kama tace "sauri fa zamuyi Badar, kina ganin har la'asar tayi bamu karasa ba, dajin nan is very dangerous, nima Anty Laurah ta taba kawo ni, ban taba tunanin ma zan gane ba, dan Allah ki dago kafa, "dingisawa Badar tayi ta sake yin ihu hade da tsugunawa ta cizge kayar, bata damu da jinin da ke bin kafarta ba tabi Lawisa suka dinga sauri cikin dajin, minti talatin suka kara suka isa gaban wata katuwar bukkar fulani, almajirai ne kewaye da ita suna kara kaini da alluna, sai gungun kyawawan yaran fulani daga can nesa suna wasan kasa, matan na yar gala gala... Suna shiga gidan suka bangaji wata yar budurwa da ta arto a guje tana ihun kuka, wata katuwar farar mace fuska duk kalangu na biye da ita da bulala a hannu tana zaginta da fulatanci, ramawa budurwar takeyi tana fadin "Allah ya isa muguwa, azzaluma, bazan yi wanke wanken ba, in kinga dama ki kashe ni, ganin su Badar ya sanya matar yar da bulala tana fadin "marabanku, ku shigo daga ciki, a darare Badar ta kalli matar sannan ta kalli Lawisa dake kokarin janta zuwa ciki, zatayi magana kenan Lawisa tayi mata alama da tayi shuru su shiga daga ciki, a tsorace ta fara bin Lawisa da matar har suka isa wata lafiyayyar bukka dake kawace da adon fulawoyi, "babu abin da ke fitowa a bukkar sai hayaki mai karfin kamshi wanda ka iya buga kan mutum in ya shakeshi na tsawon minti goma, da sauri Badar taja gyalenta ta rufe hancinta gabanta na tsananta faduwa, a zuciyarta tana dana sanin biyo Lawisa gurin nan da tayi.. " *Lawisa ta dade tana bata shawara akan tazo suje inda zata karkato da hankalin Musaddiq da Mummy su yarda da aurensu koda kuwa bai halasta ba Badar taki, saboda a ganinta zata iya shawo kan komai saboda irin soyayyar da Mummy ke mata, jin batun auren Nadeeyah da Musaddiq shi ya harzukota ta nemi Lawisa suka taho ba bata lokaci, bata san azal ke kiranta ba* katse mata tunani Lawisa tayi tace "ance mu shiga Badar, firgigit Badar tayi ta cire takalmanta suka fada cikin bukkar, Suna suka saka kafarsu a ciki hankalinsu ya gushe suka manta inda suke, sai ganin kansu sukayi a cikin wani kayataccen parlon da duk iya maitar mutum bazai san ta inda yabi ya shigeshi ba, jiki na rawa Badar ta damki hannun Lawisa suka zauna a gaban wanda Badar tafi zaton shine bokan, gefenshi kuma saurayi ne dan shekarun da basu fi talatin da biyar ba yana zaune shima da kayan tsubbun a gabanshi, dago kai saurayin yayi ya kallesu yace "Badariyya da Lawisa barkanku da zuwa, nan cikin Badar ya duri ruwa saboda tsabar tsoron da taji, a ina yasan sunan su? Tambayar da ta dinga yi ma kanta kenan, "Nasanki tun ranar da kika duro duniya Badariyya, babu motsinki da ban sani ba, har wannan zuwan da kikayi na sani, dan ni na shiryashi, gefen da Lawisa take ta kalla nan da nan ta saki hannunta saboda wata iriyar dariyar da takeyi mata mai cike da ban tsoro, mikewa lawisa tayi tana dariyar da ta ke amsawa a cikin dakin, sannan ta Kalli Badar tace "ke matar dan sarkin mu ce, wannan shine *Sarkin bokaye Shahalu* sai danshi *Yareemah Suhailu* karki damu Badariyya, ni kawarki ce kamar yadda kika dauka, amma ki sani na zo gareki ne saboda wannan ranar da zan cikawa Sarkin mu burinshi, "ni ba mutum bace, amma sarki da yareemah mutane ne kamar ke, kyakykyawar mu'amalar dake tsakaninmu dasu ita ta janyo har na taimakeshi, ki kwantar da hankalinki yau kinzo inda kaddararki take, zaki ji dadin zama dashi da yan uwanshi, bissalam kawata Badariyya.... ta karashe tana daga mata hannu tana dariya har ta bacewa ganinta, wani irin ihuu Badar ta saki tana bin gurin da lawisa tabi, "wayyo Allah Mummy ki taimakeni, wayyo Allah Daddy, na shiga uku na lalace, wayyyyyo Allah na, keeeeeeee!!! Wata irin tsawa taji daga bayanta wacce ta sanyata dunkulewa guri daya, murya a kausashe Sarkin bokaye yace "Karki sake yi min ihu anan, kin san Allah dama? In kika sake kiramin sunan Allah anan zan cire idon ganinki, na rantse da abun bautarmu *GARGAZ*, Kee... *Kande* ya kwala kiran katuwar matar da ta shigo dasu, Da sauri ta karaso ta tsuguna a gabanshi tace "Ranka ya dade gani, "Maza ki dauketa ki kaita cikin gida dakin da *Halyo* ya gyara jiya, an sa gado da katifa dama, jiran zuwanta kawai akeyi, sannan ki jawa *Gimbiya Sailuba* kunne, babu ruwanta da kishi da ita, domin wannan itace matar Suhailu ta farko, tun kafin tazo duniya Mahaifiyarta ta bashi, sai yau *Garzar* ya bamu ikon dawo da ita gurin mijinta, cike da girmamawa Kande tace "to ranka ya dade, an gama, nan ta damki hannun Badariyya tana janta a hankali Badar na turjewa tana ihun neman dauki a inda babu mai jinta sai Sarkin sarakunan da biyayyarshi bata dameta ba, sarkin da a sati baifi ta gaisheshi sau daya ba, sarkin da ya hore mata lafiya da kuma abun da lafiyar zata ji dadi... *ALLAH AZZA WA JALLAH* shi kadai zai fidda Badar daga kangin da take ciki...... *SHIN INA BADAR TA FADO* _(fadan da yafi karfin ka ya kai dan uwa, bar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156