Chapter 137
Chapter 137
bayyana, gashin nan yasha gyara da jan ribon, rigar jikinta ma jace mai tsananin taushi, tana da yar kiba wanda ya kara ma fuskarta kyau... "Yeyyy Habibi, i love uu, "Like wise my angel.. muahhh.. Sai a lokacin hankalin Anty Raliya ya kwanta, "Nadeeyah ce?, juyota in ganta, yar banza in ba iyayenta da kai ba, bata yarda da kowa, juyo mata ita yayi yana dariya yace "Matsa mata kukeyi, ku kyalemin matata tayi abin da ranta yake so... Tana ganin Anty Raliya ta hada rai haďe da turo baki, dakuwa Anty Raliya tayi mata tace "Ubanki Hilal kikayi ma, daga nesa ta hango Hilal yana dariya a gefen gadon yace "Nagode Anty, na karba,, Wai Hilal bazaka zo gurin yan uwa yarinyar nan ta sanmu ta ganemu ba, wallahi zanzo in dauketa in dawo da ita nan saidai ta mutu da kuka... Karbar wayar yayi yana dariya yace "kinsan Allah da kin kyauta, fitinar yarinyar nan sai irinku, gara a ďan gyara mata zama, Musaddiq ya batata da yawa, nan fa suka cigaba da hira da Hilal har Maleeka ta shigo ta zauna akayi da ita....... Uncle... ta faďi murya can kasa, Rufe mujallar hannunshi yayi ya fuskanceta sosai, "Nadeeyah ya akayi? Kina san wani abu ne? Girgiza kai tayi tana murmushinta mai sanyi, takarda ta mika mishi tace "An gayyacemu wani taro ne a Hallmark.. shine na kawo maka, buďe takardar yayi ya duba sosai, ganin karuwarta ce yasa shi cewa Allah ya kaimu ya kuma bada nasara, godiya sosai tayi mishi ta mike ta koma cikin daki... Ajiye jaridar yayi ya luntsuma cikin tunani, lokaci yayi da ya kamata ya sanar ma Nadeeyah abinda ke ranshi, burinshi ya shawo kan mahaifiyarshi kafin ya gabatar mata da bukatar zuciyarshi... Momma.. ya faďi haďe da kwantar da kanshi a kan cinyarta, hannu tasa tana shafa kanshi haďe da cewa yau shagwabar ce ta tashi, hannunshi ya daura akan nata ya rike sosai, Momma Junior is lvin us soon, "Saboda me? Ina zashi? Ta faďi da alamun tashin hankali, ya za'ayi ta iya zama a gidannan ba tare da Mukhtar ba, inaa sam saidai in Nadeeyah ta siyar mata dashi amma ko sama da kasa zasu haďu bazata taba bata shi ba... maganar da takeyin ta a zuci ta fito fili, Wani irin sanyi Taheer yaji a cikin ranshi dan a yanzu shawo kanta bazai mishi wahala ba... "Momma dole ya barmu, yana da uba, kuma itama mahaifiyarshi dole zata barmu tayi aure, a wani dalili zata bar mana danta? "A wani dalilin zata daukeshi ta kaishi agolanci wani gidan, wallahi bata isa tace zatayi aure ta tafi dashi ba, yadda take haki ya sanyashi mikewa zaune... "Calm down Momma, babu abinda muka haďa da Nadeeyah, ina faďa miki ne dan na kusa maida ita gida, kuma kinga tunda babu abinda muka haďa bazata bar mana danta ba... Rau rau idon Anty Saude yayi tana shirin fara kuka, gaskiya ne Tee babu abin da muka haďa da ita, amma ai tasan rabani da Mukhtar abu ne mai wahala, zata wahala dani matuka, Allah ya daura min kaunarshi a cikin raina.. "Ki kaunaci mahaifiyarshi Momma, Nadeeyah ba muguwa bace, bari in baki labarinta, ta yiwu ki tausaya mata ki barni in aureta kodan mu taimaki maraicinta.. cikin nutsuwa ya bata labarin Nadeeyah wanda saida ya sanyata zubar hawaye, tausayin Nadeeyah da soyayyar junior ta sanya Anty saude ajiye dukk makamanta, ta yarda da batunshi sannan ta umurceshi da ya sanar da Nadeeyah domin ta kira can Nijar suje nema mishi aurenta.. Cikin jikinta ya shige ya fashe mata da kukan murna, jikinshi har rawa ya farayi saboda tsabar farin ciki, Addu'ar da ya kwana yi Allah ya amsa mishi... Alhamdulillah... ya dinga jerowa babu adadi..... Shigar bakar doguwar riga tayi wacce ta ďan kamata ta ko ina, can kasan shima a tsuke yake saidai a tsage yake dan jin dadin tafiya, ta yane yellow dankwali a kanta, dan karamin yellow dankunne ta maķala a kunnenta sai sandals mai tsini yellow wanda a yanzu sashi ya zama sabon ta.. Kamshin da take fitarwa abin dadi ne domin kamshi ne mai ratsa zuciya.. "Haba Anty Amal ba rakiya? Juyi Amal tayi a kan gado tace "Wallahi Anty Mamma project zan kai karfe tara, naso zuwa inga yadda zaki ruďa min su, dariya Nadeeyah tayi ta dauki jakarta tayi waje, Dakin Amaan ta nufa dan ta dauka shi zai kaita, a parlor ta hangosu su biyu a tsaye suna jiranta, Gezna shadda suka sa blue iri ďaya haďe da hula, sunyi matukar kyau a sanyin safiyar nan... Da murmushi ta karasa gurinsu, saidai duk ta tsargu da kallon da Taheer yake mata, samm yaki dauke idonshi a kanta, Wani irin sonta yakeji kamar ana ingizashi, "Ina kwana, Lafiya kalau Mamma! Ya amsa har lokacin bai daina binta da kallo ba, Sunkuyar da kanta kasa tayi ta kama hannun junior tace "Harda kai, zaka bar Momma cikin kewa ko? Koma gida, Noke wuya yayi ya kankame Taheer yace "Daddy ne yamin wanka dan mu fita, ni sai naje, agogon hannunta ta kalla tace "7:40 uncle, 8 zasu fara, wucewa gaba yayi yana faďin muje na manta ne, bin bayansu tayi suka shiga motar suka wuce...... Mrs Tijjani Shattimah..... [11/06 8:35 PM] +234 807 161 1811: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 7⃣3⃣ By *Aysha Ya'u kurah* Hall din ya cika makil da turawa da bakar fata domin taro ne na karawa juna sani a kasa da professor's suka shirya, duk wasu dalibai da suka gama makaranta a kowani course an gayyaci mutum daya a cikinsu domin ya wakilcesu, kaf universities din dake Ontario a law su biyu kadai aka turawa gayyatar, daga ita sai dan wani makaranta Godwin... Cikin kwararren turanci professors din suka fara gabatar da abunsu, bayan sun gama bayanansu aka shiga jefo tambayoyi ga masu professional courses domin asan yadda karatun nasu zai amfanesu, da doctors aka fara, sai engineers, tafi tafi har aka iso kan Barristers.... Tambayace akayi musu na yadda zasu gane mai laifi, kuma cikin kankanin lokaci su wanke marar laifi... Cikin zazzakar muryarta tace "Assalamu Alaikum, Nan fa guri ya dauki shiru har wadanda suke ba musulmai ba, Cikin kwarewa ta dinga jero yadda za'ayi a fidda mai laifi cikin kagen da aka mishi, in ta hau kan common law sai ta sakko zuwa islamic law kamar yadda aka koyar musu... Musaddiq dake cikin masauki yana jiyo komai da akeyi daga Hall din domin cikin Hotel din ne kuma kusa da dakinsu.. bai fara jiyo su daga farko ba dan yana waya da little Nadeeyah, tun yana daure jin muryar har ta kaishi ga mikewa ya sanya riga ya fita... Jiki a sanyaye ya bar cikin lodge din ya nufi kofar Hall din, yana isa gurin tana gamawa, kai tsaye yasa kanshi zai shiga gurin, security suka dakatar dashi da tambayar ticket dinshi, Runtse ido yayi saboda takaicin zasu hanashi gasgata zuciyarshi wacce tayi mishi ingiza mai kantu zuwa nan, yana hango inuwarta tana barin, "Plss let me in, its very important, plsss.. Ko kallonshi basuyi ba suka cigaba da karbar pass din wasu, Ganin bazasu bashi dama ba ya sashi komawa baya ya tsaya, gaba da toilet din
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156