Skip to content

Chapter 24

Chapter 24

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,199 words 0 views Progress saved
Download Book

ma Daddy kofin tea, shan kunu Hilal yayi yace "ni fa, ina nawa tea din,? hararar shi mummy tayi tace "kai asu wa? a mijinki Hilal ya fadi yana gyara zama, ko bakya auren? Tuni na sake ka, ka riga ka gama rainani, na barwa "Yalwan Kangiwa" kuje can ku karata, dariya Hilal yayi ya mike ya dauko kopi ya zauna a kasa ya tsiyayi ruwan zafin, "Zo ki zauna muci tare auta, Musaddiq ya cewa Husna da ke kokarin shigewa dakinsu, "wayyo Yaya tare da Badar zamuci! Husnah ta bashi amsa tana kallonshi cike da damuwar taga yana san abu ba halin bashi,, "Muje muci dukkan mu mana, ai zai ishemu,, cewar Badariyya da tun shigowar Su musaddiq take tsaye a jikin kofar dakinsu, jin da tayi zaici abincinsu ya bata damar murda kofar dan a ganinta ta samu damar da zata sanyashi a idonta, gefe ya juyar da kanshi ya dauki kopin da ya rage ya tsiyayi ruwan zafin, kallon shi mummy tayi zuciyarta ba dadi, tasan yana fushi da Badar, amma batayi tunanin fushin har ya kai haka ba, "My little yau kuma kai da kanka zaka sha Lipton, i knw u are nt a fan of it, in indomie kakeso kaje kuci da yan uwanka ko kuma Badariyya ta dafa maka wata, mikewa yayi yace "mummy ba Lipton zan sha ba, hot chocolate zan hada, wasa nake ma Husnah, its too late for me in ci indomie, gara dai ruwan zafin, kafin ya kai gurin dinning har Badar ta dauko gwangwanin "Cadbury hot chocolate, Ya ilahi!! ya fadi hade da dafe kanshi, juyawa yayi dan komawa ya zauna, tayi saurin cewa, am sorry gashi!, bai saurareta ba ya koma ya zauna, kallonshi Mummy tayi ranta ya fara baci da irin tsanar da yake nunawa Badariyya, "miko min nan in hada mishi! cike da tsanar kanta taja kafarta ta mikawa mummy gwangwanin ta wuce daki da sauri, Soyayyar Musaddiq ita ce weak point dinta, wen it comes to Musaddiq zuciyarta mai taushi ce matuka, shi kadai take iya daukar wulakancin shi, soyayyarshi tayi ma zuciyarta illa tun bata san mecece kalmar so ba, *****Tun tana yar yarinyarta ba ta yarda kowa ya rabe shi, koda kuwa Husnah ce, ko da yaushe tana tare dashi, sunyi matukar shakuwa da juna, shi a nashi bangaren tausayinta yake ji na rashin iyaye tun tana jarinta, yawanci rainonta shi yayi, in yana gida bata taba barinshi sukuni, Tun da ta shiga school shakuwar tasu ta fara raguwa saboda halayyarta, tun tana nursery take ma yan ajinsu mugunta musamman in taga yarinya ta fita kyau ko gashi, ko kuma ta ga wanda ya fita a komai, ( zamu iya sanya Badariyya a cikin jerin irin halittun dake da hassada, wadanda basa san kowa ya fisu).. Musaddiq kullum in yazo class dinsu sai ya tarar da ita tana duka da jan gashin yara, karfi da yaji ta zama boss a class, kowani yaro tsoronta yake ji, haka a gida in suna wasa da Husnah ta dinga kyararta kenan tana sata kuka, wannan halin shi ya farraqa shakuwar Musaddiq da Badariyya, shareta da yake yi da sanyin hali irin nashi yasa ta rainashi sosai, kullum sai ta tsokaneshi hankalinta yake kwanciya, dariyarshi da bacin ranshi duk suna da ma'anoninsu a zuciyarta.. Hey Badar, "baza kici abincin bane, tun dazu nake miki magana kina jina, sai cika kikeyi kina batsewa, plss zo muci kinga 11 ta wuce, tashi muje pls, Husnah ta karashe hade da kamo hannunta, kwacewa Badar tayi ta maida kanta jikin gado tace "na koshi, je ki cinye, Husnah ta bata fuska tace "haba nw sis, karki sauke fushink---- plsss Ma'u lv me alone, ko dole ne sai naci, Badar ta katseta a kausashe, fita tayi a dakin tana kunkuni a ranta, da kinsan bazaki ci ba da baki wahalar dani ba, kuma da baki barta ta fara sanyi ba, da mitar ta karasa parlor ta zauna a kasa kusa da Musaddiq da Mummy ta mikawa kofin tea ya karba ya ajiye, Fada ta fara mishi sosai iya karfin ta, tun Daddy na kawaicin saurarenta har hakurinshi ya kusa karewa, kallon da yayi wa Musaddiq yaga idonshi ya ciko da kwalla ne ya karar da hakurinshi, kafin yayi magana Hilal ya rigashi, "Haba Mummy, irin wannan fadan sai kace yayi wani mugun laifi, haba dan Allah, is not fair walhy, shiyasa yaran nan duk suka raina shi, Duka mummy ta kaiwa Hilal ya goce, cike da masifa tace "wallahi Hilal ka fita idona, bana son rashin kunya, dan uwarka ina ruwanka, walhy zanyi mugun bata maka rai in ka sake shiga sabgata, tunda ni ba sa'arka bace, "ai gaskiya na fada, akan wannan fitsararriyar yarin----- daga hannu tayi ta kwada mishi mari, Daddy baice komai ba idonshi na kan tv., zuciyarshi sai kai kawo takeyi, ranshi in yayi dubu ya baci, muryar mummy ce ta kara cika kunnenshi, "zo ka fitar min a gida, wallahi zanyi mugun sabawa uwarka in har bata ja maka kunne a kaina ba, yaro sam baya ganin girmana, Hilal cikin zafin zuciya zaiyi magana Musaddiq yayi saurin janshi sukayi daki, Kitchen Husnah ta kai abincin da ta kasa ci, ta rasa dalilin da yasa mummy da Hilal sam basa jituwa, ita a ganinta Hilal bashi da mutunci, kuma sam bashi da kunya, baya ganin kowa da gashi, zata iya kirga maganar da suka taba yi da Hilal tun tasowarta har kawo yanzu, kullum kallon mai bakar zuciya take mishi.... Sai da Daddy ya gama saisaita zuciyarshi, ya kalli mummy dake zaune tana zuba ruwan masifa a waya, gyaran murya yayi yace "kashe wayar nan in kin gama kai karar jikanki gurin diyarki, a hassale mummy tace "kana ganin abin da yaron nan yake min, ba tun yau ba, walhy bazan dauka ba, dole uwarshi ta ganar dashi muhimmaci na, "Uhmm Daddy yace, ya cigaba da fadin "yanzu kin kirata ne ta zaba ko ke, ko shi, ko kuwa kin kirata ne tayi fushi dashi, kin san meye matsalarki!? baki da hakuri in dai akan Badariyya ne, da ke, da Hilal halinku daya, kinsan ance magaji mafiyi, saidai shi akan gaskiyarshi yake yi, sabanin ke da keyin naki bisa son zuciya, babu ranar da Allah zai hadaku da Hilal baku raba hali ba, ke ba hakuri shima hakan yake, shin sa'anki ne? Duka nawa Hilal yake da zaki tsaya maida magana dashi, kara kaurara murya yayi yace "wannan ya zama na karshe a gidannan, na daina daukar irin wannan abun, yaron nan saboda ke sam baya son zuwa nan gidan in suna kasar nan, ke ba abun alfaharinki bane zuciyarshi ta fara muradin gidan, tunda ya shigo yake janki da wasa, saboda yasan halinku ya sabarwa juna, amma kikayi biris dashi, Connection dinshi da Musaddiq kin sani tun suna yara, babu wanda ya isa ya taba Musaddiq a gaban Hilal, ko da kuwa ke da kika haifeshi, bakya ganin kina kara karyar da zuciyar da bata karfi, kin sani sarai rashin son fada shi ya sanya musaddiq yake kaffa kaffa da duk wani abun da zai bata ma kowa rai, zuciyarshi raguwar zuciya ce kin sani, meyasa kike son kara raunana ta, Sau tari akan Badariyya kina sa

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156