Skip to content

Chapter 105

Chapter 105

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,201 words 0 views Progress saved
Download Book

ta dauke kanta a kansu, Nan fa suka cigaba da zaginta suna aibata ta kamar wadanda sukeyi da sa'arsu, kalamansu na batanci yana matukar sosa mata rai, amma haka nan ta danne ta maida hawayenta haďe da fitowa ta dauki towel ta nade jikinta dashi saboda girmanshi, bata sake kallon inda suke ba tayi hanyar fita daga bayin a dan hanzarce duk da tana jin zafin jikinta, ta kama kofar kenan zata murda Raudha ta janyota haďe da dauke fuskarta da mari, "Dan ubanki mu zaki mayar mahaukata, mu zaki bawa banza ajiya, ke har kin isa muna miki magana ki sanya kafarki kiyi waje saboda tsabar raini, cike da masifa Radiya ta karbe da cewa "kinga laifin yar matsiyata marasa asali, Allah kadai yasan daga inda ubanta ya fito har muka haďa jibi da matsiyata irin su masu siffar munafukai, wallahi tallahi in bakiyi dalilin da little ya sakeki ba sai mun sanya bakin ciki ya zama ajalinki, ki fara counting days dinki, dan zuwan Badar da Faida bazai taba zama abu mai dadi a gareki ba, shegiya yar iska, mai sakin jiki gurin namiji a daren farko, "kukan da Nadeeyah takeyi a wannan lokacin mai sauti ne, dan kalamansu yafi mari ciwo a gareta, kalmar rashin asali da ake yawan fadinta a garesu yana matukar taba mata zuciya, gaba daya ji tayi ta tsani zaman duniyan ma, da Allah zai dauki ranta a lokacin da kowa ya huta da kwasarma kanshi zunubi akanta, har suka gama zagi da aibata ta bata dago kai ta dubesu ba kuma bata fasa kukan da takeyi ba, da suka gaji sai suka dungure mata kai da karfi haďe furta wani mugun zagi ga matattun iyayenta, nan kofar bayin ta durkushe tana kuka mai sosa rai... A gigice ya ajiye kayan da ya shigo dasu ya nufi bayin a hanzarce, da sauri ya ďago ta kamar yar baby ya nufi cikin dakin da ita, duk tunaninshi ciwon ne ke damunta, ajiyeta yayi duk ya ruďe yace "bari in dauko miki riga muje asibiti, bazan iya jure ganin kukan nan ba, girgiza mishi kai tayi murya a dashe tace "Naji sauki, bana jin ciwon komai, "to meyasa ki kuka?, ya tambaya cike da damuwa haďe da kwantar da kanshi kan hannunta da ya dau zafi sosai, "Dan Allah yaya Musaddiq ka sakeni!!! Yadda yaji maganar kamar an soka mishi mashi ya sanyashi ďagowa ya kalli cikin idonta da yayi jawur, a hankali ya mike ya zauna sosai kusa da ita haďe da dagota itama ta zauna, "Kiyi hakuri, nasan na miki laifi sosai, na wahalar dake kuma na saki kuka, bazan kara yi miki komai ba in shaa Allah, "dan Allah karki kara yin maganar rabuwar mu, plsss... ya karashe yana mai shafo gefen fuskarta, tausayi sosai ya bata tayi saurin kauda kanta gefe, bata da karfin gwiwar fada mishi dalilinta na san rabuwarsu, yan uwanshi da mahaifiyarshi basa kaunar auren nan, da zaiji ta tata da sun rabu ko hankulansu zai kwanta, hannu yasa ya share mata hawaye ndake gangaro mata yace "komai zaiyi daidai kinji, bari in baki breakfast sai ki sha magani kiyi bacci....... Ajiyar zuciya Marakisiyya tayi bayan ta gama sauraron labarin Badar, ta tausaya mata matuka na ganin ta rabu da abin da take so lokaci kalilan kuma shi yana can yana jin dadinshi da wata, nan ta tambayi Badar tana son ta taimaketa ne ta koma gida, ko kuwa so takeyi ta zauna anan ta koya mata sihirin da ta koya a gurinsu wanda zai sanyata tayi gaggawar rabasu, zuciya marar kashi, Badariyya bata dubi halin da take ciki ba tayi saurin cewa tana son koyon sihirin, dariya Marakisiyya tayi a ranta tace "dama so nakeyi ki koya mu hadu mu biyu mu tada Rugar gaba dayanta sannan mu nemi hanyar garuruwanmu, a fili kuma ce mata tayi "an gama, wasu guraye ta fiddo daga jikinta ta mikawa Badar tace ta rufe idonta, tana rufe idonta ta fara ganin kanta cikin wani sururin guri mai tsananin ban tsoro, nan fa ta dada runtseshi haďe da kankame Marakisiyya tana ihu sosai, bakinta Marakisiyya ta toshe dan sam bata so asan abun da takeyi, sai da sukayi kusan minti 30 a haka sannan Marakisiyya ta kwace gurayen, Wuri wuri Badar tayi da idanuwanta saboda tsananin tsoro, "Kin tsorata ko? Gyaďa kai kawai tayi tana fitar da numfashin wahala, Wata dariyar Marakisiyya ta sake yi tace "Lokacin jin tsoro ya wuce, nan ta kwance wata leda ta cigaba da cewa "dafi kasar nan ki ayyana abu a ranki, zaki ga duk abinda kike yana dawo miki kamar a mafarki, (tayi mata haka ne dan ta kara zura jiki da ita ta).. *HUSNA* ce ta faďo mata a rai wanda a sonta rayuwar su Musaddiq taso fara gani, tana runtse idanuwanta komai na Husnah ya fara yi mata yawo kamar a film, "Zaune ta gansu a kayataccen parlonsu Husnah na zuba ma Hafeez shagwaba yana rarrashinta, komai na gidan su madaidaici gunin sha'awa, babu abin da yafi girgizata ya sanyata cikin bakin kishi kamar ganin yadda fuskar Hafeez ke mata kwarjini da kuma girma kamar wani sarki mai daraja, Saboda sabon shiga ce cikin sihirin shi ya hanata gano muhimmin abun dake tattare da Hafeez, amma tabbas taga alamu na sarauta mai girma a tare dashi.... Saida ta gama duba lafiyar kowa taga duk suna harkarsu ba tare da sun damu da bacewarta ba, Sai ta koma kan wanda take mammako da tsoron duba nasu, aiko tayi mugun gamo, domin kuwa yadda ta gansu a manne da juna ya 'ballo magani yana bata cike da rarrashi haďe da kwantar da ita a jikinshi ba karamin kai ganinta kasa yayi ba, kankancewa idanuwanta sukayi haďe da yin jawur kamar gauta, nan tayi saurin cire hannunta a kasar sihirin da Marakisiyya ta bata, mikewa tayi tana safa da marwah haďe da cin alwashin rabasu kuma ta kashe Nadeeyar gaba daya, Wannan shiga gonarta da Nadeeyah tayi wallahi sai tayi paying da rayuwarta, Cikin kwarewa Marakisiyya ta koya mata duk wasu nau'i na tsafi haďe da bata wasu abubuwan da zata sha tayi wanka dasu, "Hatsabibanci Marakisiyya ya sata koyon duk abubuwan a gidan, ko ina kewayawa takeyi tana koyo haďe da haďa su da kanta, duk yadda aka kai ga tsoron manyan gidan Marakisiyya bata wannan domin ga da ga zata zagesu tass, shiyasa aka koma sa mata bulala a jiki, ta zame musu karfen kafa, basa iyawa da ita, Tun ranar da taga Badariyya ta shin shino barinta gidan da taimakon Badariyya, shiyasa tayi saurin shigar mata da bukatarta kafin ma a samu wata a gidan ta shige mata.... Mrs Tijjani Shattimah.... [20/04 4:18 PM] Aysha Ya'u Kura: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 6⃣0⃣ By *Aysha Ya'u kurah* Cikin shashshekar kuka take tambayar doctorn abin da ke damun ďanta, yanayin ruďewar da take ciki ya sanya doctorn dawowa kujerar kusa da ita, "Calm down Ma'am, "ba wani serious abu bane, kawai damuwa ce da rashin cin abinci ya sanya shi zama weak, but with time zai samu sauki in ya kiyaye, ko da baya san cin abinci atleast ya dinga ci ko kadan ne at the right time, sannan ya daina damuwa ko

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156