Skip to content

Chapter 86

Chapter 86

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,201 words 0 views Progress saved
Download Book

Abdallah domin a cewarta in ta kuskura ta yarda aka nadashi sarki kuma yayi aure wasu familyn zasu zama iyalan sarki su kuma su zama yan kallo.. Makudan Silalla ta bawa Hajjara ta shirya tafiya can kauyensu Sassoun burum, cikin sa'a, da kuma lokacin akwai wani boyayyen al'amari wanda Allah ya boye a rayuwar Adamu Hajja ta samu bokan da yayi nasarar yin aikin, ya kuma bukaci auren Hajja, a take ta yarje mishi domin dama tana bukatar yin auren, bayan sun kammala aikin ta koma agadez ta karbo sha tara ta arziki daga gurin fulani Ayyu.... Cikin Kuka Hajja tace "kudi ne wadanda basu rufe shekara ba suka kare suka barmu da wahala, saboda muhimmacin Amana naki yarda in watsa asirin, amma fa duk wata tana bibiyar asirin kamar yadda mijinta ya koya mata.... Shuru gurin yayi bayan Hajja tayi shuru, sai kuka dake tashi a gurin, Murya a dashe Sarki yace "Bazan manta ranar karshe da na ganshi ba, ranar muna tsaye a lambu muna hirar sarautar da za'a bashi, yana tsinko ma shareefah yalon lambu, a kasa ya zubar da yalon ya nufi kofar fita, yana kurewa ganina na bishi na hango Haroun da abokanshi, suna Kallon Adamu ya gifta gefensu babu wanda ya gaisheshi bare ya tambayi inda zashi shi daya... Ashe abubuwan da akayi mishi ba kanshi kadai ya tsaya ba har dukkan mutanen agadez, koda na koma gida babu wanda ya tambayeni shi kowa harkarshi yakeyi har sarki bai damu da tambayar inda yake ba domin babin yareemah shafewa yayi a cikin garin agadez, Ya Allahu ina zanga Adamu, ina zan ganshi.... Ganin kukan bazaiyi musu ba suka fita a gidan Hajja domin babu wani hukunci da zasuyi ma musaka irin ta, hukuncin Allah ma ya isheta, Motocin sarkin sassounburum suka shiga suka je gidanshi suka sallemashi sannan suka wuce airport din katsina domin hawa jirgi zuwa agadez, saboda sassounburum tafi kusa da garin daura.... Shawara suka yanke na baza malamai ayi adduar da Allah zai kawo sanadin haduwarsu in har yana da rai, domin basu yarda da maganar Hajja na ya mutu ba.... *Bawan Allah Adamu tun a cikin garin Agadez ya fara watangaliliya, duk inda ya wuce babu wanda ke ganeshi bare har ya bashi girman dan sarkin da suke matukar so, har ya samu motar da zataje zinder, a can ma saida yayi shekara biyu yana wahala, irin masu shigowa daga kawo kaya daga kano zuwa zinder su yabi zuwa nigeria, A kano ma saida ya shekara daya da watanni har Allah ya hadashi da Alh jogana, nan ya kaishi gidanshi dake kaduna dan yi mishi gadi, anan ne ya bude shago har kaddara ta hadashi da Suwaiba, barin agadez, zuwanshi kaduna, haduwarshi da Suwaiba, rabo ne na ya'ya, wanda Allah swt ya boye wasu al'amura a garesu, Tabbas haihuwar da namijin da suwaiba tayi a farko rubutaccen al'amari ne, mulki na Allah ne, shine yake bada aronshi ga wanda yaso koda kuwa almajiri ne.......* *A gurguje na takaita muku labarin Adamu saboda mu kai inda muke san zuwa a kan lokaci* _Akwai shagalin biki a page fifty...... ku cinka_ Mrs Tijjani Shattima.... [02/04 11:39 PM] Aysha Ya'u Kura: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 5⃣2⃣ By *Aysha Ya'u kurah* A gajiye likis suka nufo motar Musaddiq, sanye suke da white top kowacce da sunanta a jiki, sai bakin skirt mai tsagu da takalma masu mugun tsini suma bakake, saman kayan sun daura graduation gown da hularta gashinsu ya kwanta a gadon bayansu, bude gaba Husnah tayi ta shiga tana maida numfashin gajiyar rawar da suka tika, ita kuwa Nadeeyah kwanciya tayi a baya hade sakin ajiyar zuciya, dariya yayi yace "ina Badariyya? Ko ta wuce gida, "Tana ciki zasuyi class party dinsu yanzu, yaya dan Allah muje gida, kamar zan mutu ta karashe fadi tana kwantar da kanta, tada motar ya fara kokarin yi suka ji an kwala kiran sunan Nadeeyah, da gudu sabrinah ta karaso tana haki ta mika mata waya, "uncle Taheer ne, wai in kawo miki, kallon Musaddiq tayi wanda ya kure ta da ido, tana ganin ya maida idonshi gaba tayi saurin karbar wayar, "Assalamu alaikum ta fadi a hankali, "wa alaiki salam my omri ya amsa hade da lumshe ido, congratulations, kin kammala matakin farko na karatunki, in shaa Allah kin fara takasu kenan har karshen rayuwarki, hope kina kula da kanki sosa? "umm kawai tace tana wasa da hannun kofa, "Good, take care kinji, naji dadi sosai da naji muryar da na dade banji ba, Ina fatan ganinki soon in shaa Allah... love yhu bye, Bata bashi ba ta kashe wayar hade da mika ma sabrinah, karba tayi ta wuce ba tare da ta kawo komai a ranta ba... "Kin gama? ya fadi yana murda key, "ta gama mana yaya, muje plss, tada motar yayi ya figeta da wani irin mahaukacin gudu, ya rasa dalilin da ya sanya wani abu yayi mishi karan tsaye a cikin kahon zuciyarshi, menene yake shirin faruwa dashi, tun tafiyarshi lagos kome yakeyi ita ke fado mishi, har sabawa yayi da tashin da take mishi da asuba, komi nisan baccin da ya tafi in yaji karar wayarshi yasan ita ce, dan ita kadai ke kula da tashin shi, in ko yaje cin abinci babu wanda yake a gani a gabanshi in ba ita da daddan girkinta ba, yana matukar kaunar ganin yanayinta a duk lokacin da ya tsokaneta, wannan dawowar da yayi week end domin ta yayi shi saboda a matukar takure yake, kewarta na addabar shi, Tufka ya dingayi da warwara akan abun dake shirin faruwa dashi game da Nadeeyah, har ya isa gida bai tufka komai ba bare ya warware... Bakin motoci ya gani a harabar gidan shiyasa yayi parking daga can baya, da sauri duk su biyun suka karasa ciki saboda lalurar dake tare dasu, wasu lafiyayyun mutane suka gani su uku, manyan mata biyu sai wata tsaleliyar budurwa black beauty, hannunta rike da katuwar waya mai fadi tana ta latsata tana taunar cingam, gaishesu sukayi matan suka amsa da murmushi, yafito Husnah Mummy tayi da hannu tace "zo ki gaida Anty Aliya, takalmi ta cire ta karaso kusa dasu ta gaida su, shafa kanta Anty Aliya tayi tana murmushi tace "Husnah ta girma, waccen fa ban gane ta ba? daidai lokacin Musaddiq ya shigo parlon, "Yar step sis dina ce wacce ta rasu, Ayya, yar me kyau da ita, Allah ya jikanta, Ameen Mummy tace hade dayi ma Nadeeyah nuni da ido da ta wuce daki, juyawa tayi ta murda kofar dakin nasu ta shiga, kan gado ta kwanta tana mikar gajiya, karar shigowar sakon da taji a wayarta shi ya sanyata sakin wani irin Murmushi hade da daukar wayar, a yanzu shakuwar da tayi da Hilal ta wuce misali, har ta kanyi mamakin yadda ta saki jiki dashi sosai haka, saboda dadin da sakon yayi mata har saida hakoranta suka bayyana... *Congrats to my young Barrister, bigger yhu i pray, i'm very Happy, more grads are coming in shaa Allah....* Kiranta barrister da yayi shi yafi komai yi mata dadi cikin sakon, tunda ta fada mishi abun da take son karanta shikenan kullum sakonsu ya koma akan lawyers, _Thank you yayana, Allah ya biya maka

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156