Skip to content

Chapter 72

Chapter 72

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,199 words 0 views Progress saved
Download Book

5:30 or 40, ka maida hankalinka dani wallahi, wannan ai iskanci ne, "ohhhh calm down sweet heart, tare da little kaninki zamu tafi, ni zanyi driving, sai su dawo gobe da Malam Ali, "cikin sarkewar murya tace "ban yarda ba, karka soma yin wannan mahaukacin tukin naka, maza ka bani Malam Ali! "ummmm am nt a kid anymore haba mana, ki bari pls kar kisa a raina ni, in shaa Allah your Mukhtar will come home safe nd sound, kiyi min addu'a, yana kaiwa nan ya kashe wayar gaba daya dan yasan bazata fasa kiranshi ba, sai ta jishi a jirgi zata hakura... A gaggauce yayi sallama da Mummy suka fito daga parlon lokacin da sukaji horn din Malam Ali, Husnah na hangoshi ta rugo da gudu ta karbi jakar hannunshi ta turo baki, "yanzu zaka tafi? haba my PP, shikenan da bamu dawo ba bazaka jiramu ba, Bakin yaja yace "oya kara turoshi shi gaba, dariya tayi sosai tace "Allah da gaske da ka tafi baka jirani ba ko waya ka kirani bazan dauka ba, Gurin motar suka karasa yace "dama nayi niyyar baki wata kyauta, na fasa.. leda ya mikawa Nadeeyah dake tsaye tana murmushi, "amshi wannan ke, Husnah ta lashe, Tura daya ledar cikin motar yayi yana dariya, bude motar tayi da sauri tana fadin "sorry my pp, dauko ledar tayi cike da kosawa ta fito da abun dake ciki, waya ce sabuwa dal mai tsadar gaske, wani irin ihu ta saki tana fadin "thank u yaya Hilal, u are the best, Da kafada Musaddiq ya zunguri Nadeeyah dake tsaye kamar statue, murna ta hanata magana, kallonshi tayi zatayi magana, yace "ke bazakiyi godiyar bane, oya say it out kema, *Yaya Hilal u are the best*, yadda yayi da murya kamar mace yasata sakin dariya sosai harda rike ciki, shima dariyar yakeyi, Duk wannan abun da sukeyi a kan idon Badar da ta shige ciki tun shigowarsu gidan, dakyar ta iya danne tukukin da ya yaso mata, ta saki labulen windon da karfi, Shi kuwa Hilal tsintar kanshi yayi cikin nishadin ganin dariyarta mai kayatar dashi, wani masifar sonta ke ratsashi kamar dama a cikin jininshi akayi halittar son, ya shagala sosai cikin farin ciki shiyasa baiji muryarta tana mishi godiya ba, tabo shi Husnah tayi tace "Ana maka magana, kallonta yayi ya saki dan murmushin da ba kowa ke ganinshi ba yace "never mind, ki godewa Allah, nd ki kula da karatunki, murmushi tayi tace "inshaa Allah, Allah ya kiyaye hanya ka gaida min da kowa da kowa, gyada kai yayi suka shiga mota yaja suka wuce, saida suka fita a gate din sannan ya iya maida hankali kan tukin da yakeyi, gaba daya jikinshi yayi sanyi, gani yakeyi kamar wannan rabuwar da zaiyi da Nadeeyah itace rabuwarsu ta karshe, "ko dai mutuwa zanyi, saurin taka burki yayi saboda yadda tunanin yazo mishi, kashe motar yayi yace "malam Ali dawo ka tuka, ya bude baya ya shiga malam Ali yaja suka wuce, Har suka isa Abuja ya rasa asalin abin da ke taba zuciyarshi akan Nadeeyah, Addu'a kawai yayi na Allah kar ya kawo sanadin da wani zai zo ya kwace mishi ita, badan yanada abubuwan yi ba da ya dawo nigeria har ta gama secondary school ya sama mata university a cyprus, cikin damuwar da ya rasa dalilinta yace " in shaa Allah tana gama school nan da 5month zai dawo da ita cyprus, gara tana gabanshi, hakan kadai zai hutar da zuciyarshi, zai cigaba da tunasar da ita muhimmacin karatu har ta gama secondary... Text ya tura cikin layin da ya sai mata.. *Kyawun alkawari cikawa, Dan Allah ki kula, ki maida hankali kan karatun waec, nd ur line ya zama personal, kar ki bawa ko wani namiji ko macce numberki sai wanda ya zamto shakikinki, take care*.... Husnah na miko mata wayar bayan ta gama setting dinta, text din ya shigo da sunan *Arc Kangiwa* karanta text din tayi hade da murmushi, saboda sabo da rike wayar Husnah yasa ta iya wasu abubuwan, reply tayi mishi *In shaa Allah will keep my words, Allah ya saka da alkhairi thanks for caring* Yana gama karanta reply dinta ya ajiye wayar, inama zai iya ce mata *I love you* Yana matukar son ganin reply din da zai hana mishi sukuni ya sanya shi yawo cikin sararin samaniya kamar yadda jirginsu zai lula, saidai kashh.. bazai iya ba, domin tanadin da yayi wa soyayyarsu ba na yanzu bane, sai ta mallaki dukkan hankalin kanta, sai ta koyi duk wasu nau'ika na soyayya, yana son yin soyayyar da a tarihi ba'a taba samun kamarta ba, cije lebe yayi domin hango yadda zai maida ita sarauniyar shi, kuma sarauniyar matan duniya.... *(A bari ya huce)*..... 🤪😜😝 *MAFARI* ...... *(kauna)* *Shin so samu ne* Nidai rubutuwa nakeyi, mijin Nadeeyah na cikin ukun nan, Allah ya riga ya zaba... muje zuwa a Mafari.... *Team Hilal* *Team Diku nah* *Team Taheer* Mrs Tijjani Shattima...... [01/04 3:08 PM] fareedah: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 4⃣6⃣ By *Aysha Ya'u kurah* Ajiye motarshi yayi a gurin da aka tanada dan ajiyar motoci, saida ya kusan minti biyar yana tattara duk wasu abubuwa masu muhimmanci a cikin motar, sannan ya fito ya rufe hade da mikawa wani yaron gidan mai musu hidima kayan ya wuce ciki, jikinshi sam babu kuzari da walwala, Kauracewa abinda kake so dan farin cikinsa, ba karamin jarumta bane wanda samun masu yinsa sai an tona.... Koda ya shiga bayi domin watsa ruwa kasa tabuka komai yayi, yana tsaye a tsakiyar shower ruwa na ratsa dukkan sassan jikinshi, a maimakon yaji sanyin ruwan a zuciyarshi sai yaji wani irin zafin da ke kona duk wata kwayar halitta da aka halicceta domin soyayya a cikin ma'adanar ta, alwala ya dauro ya fito jikinshi sam ba karfi, karfe goma da rabi lokacin, brown jallabiya yasaka ya shimfida sallaya dan yin sallahr walaha (Duha).. Yafi minti talatin yana kai kukansa gurin rabbil izzati akan ya mallaka mishi Nadeeyah kuma ya sanyata farin ciki har karshen rayuwarta, "Tee lafiya ka dawo gida?, Momma da ta shigo dakin bayan ta fita taga motarshi a parke ta fadi hade da zama a kujerar dake fuskantarshi, Shafa addu'a yayi yace "Lafiya lau momma, dama yanzu nake shirin zuwa gurinki, Mikewa yayi ya nade daddumar ya dawo kusa da ita ya zauna, "Ina son komawa school Momma, munyi magana da Uncle Mus'ab nace su shirya min visa, ina son yin phd dina tun yanzu Momma, rike makaranta irin legacy sai da Phd, daga nan ma sai in kara gaba in shaa Allahu, ina son mu samu rassar makarantar a ko ina a cikin Nigeria, kinga dole in gogu cikin il--- "Ba gaskiya bane Taheer ta katseshi cikin sauri dan kar yayi zurfi cikin karyarsa, "Kalleni Tee, ni na haifeka, na raineka har kawo wannan lokacin, a kan murmushin fuskarka ina iya hangen damuwarka, "jiya ka gama cemin ka samu yarinyar da kake so da aure, yau kuma sai kazo min da zancen tafiya har Canada kuma ba wai kwana daya ba har shekaru, sannan kake tunanin in yarda baka da damuwa, "Fada min matsalarka maza maza, ka sani babu abin da yake cikin duniyar nan wanda bazan iya magance

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156