Skip to content

Chapter 40

Chapter 40

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,201 words 0 views Progress saved
Download Book

dauki Badariyya ta hada da Husna ta shayar dasu cike da kulawa... Tun a karancin shekarun 'yayan suwaiba suka fahimci zumuncin zuri'arsu sai in kana da kumbar susa, marasa wulakantasu aciki kadan ne.... Rayuwa Badariyya tun tana karama ta tashi a sangarce, bata ganin mutunci ko jin kunyar kowa, Hilal shine wanda tun fil'azal basa shiri, a gurinshi tasan ba mummy bace ta haifeta, ranar yaci dukan tsiya a gurin mummy, Tana gama dukanshi ya fita dan ko a jikinshi dama so yakeyi ya nuna mata ita fa ba yar gidansu bace ta daina kusu fi'ili...... Da wannan labarin zumunci ya faro, sila itace mace, uwa, wacce take da daraja, wacce Allah swt ya bata ragamar tafiyar da zuri'a, lallai Macce ta gari itace ginshikin alumma, domin gyara rayuwae ya mace kamar gyara alumma ne, mu dage tun yanzu gurin yi ma 'yayanmu maza adduar mace ta gari domin wayau ko dabara bazai basu ba, sukuma yayanmu matan ka sanya su zamto Mar'atus saliha ga mazansu..... Mrs Tijjani Shattimah.... [08/03 12:28 AM] Aysha Kura: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 3⃣1⃣ By *Aysha Ya'u kurah* _HAKKI, HAKKI BABBAN ABU NE YAN UWA, KOMIN KANKANTARSHI MU GUJI DAUKARSHI DAN KANANAN ZUNUBBAI SUNFI MANYA ILLAH, DAN ALLAH MU KIYAYE HAKKIN JUNA_ *Cigaban Labari* Jiki a sanyaye ta dauko sarkar dake cikin akushin tayita juya ta a hannunta, tasan Baffa ya dade da mantawa da zaman sarkar shiyasa tayi mata muguwar ajiya, ko da wasa bata taba yunkurin sata ba, tun da taje ta tambayi kudin sarkar taji kudi ne masu tarin yawa ya sanyata kara yi mata kyakykyawan ajiye, ajiye sarkar tayi hade da tagumi. ya zame mata dole ta nuna musu gaskiyarta, shiyasa ta fito da sarkar dan bawa su Nadeeyah gadonsu, tasan wannan ita ce kadai mafita a gareta da diyarta, tasan in tayi hakan Muntari bazai yi mata zargin muguwar uwa ba, zaiyi mata kallon mai amanar da ta iya rike abu mai daraja saboda soyayyar uwarsu, wannan hanyar ita kadai ce abin da zai samar mata mafita... Rufe akushin tayi bayan ta dauko wasu magunguna a ciki, inda ta daukoshi nan ta maidashi ta fito parlor ta dauko leda mai kyau ta zuba sarkar a ciki, sannan ta shiga yin amfanin da magungunan domin rufewa su Daddy da sauran baki.... *1:51pm* Motaci uku ne suka shigo cikin harabar gidan Baffa, Motar Anty Reemah ce ta fara shigowa, sannan sauran kannenta suka rufa mata baya, Raliya ce zaune a gaban motar Anty Reemah, sai Zainab (kanwar Nadeeyah) da Hinad, a motar Radiya aka tara taron marasa mutunci, Raudha da Badar, Cikin kunci Badar take saboda Nadeeyah da Husnah sun shiga motar Hilal, duk yadda taso taja Husna suzo a mota daya taki saboda farin cikin tayin da Hilal yayi mata na shiga motarshi, ko kallon motarsu batayi ba ta wuce cikin gidan tana huci, a zaune ta samu Goggo hannu rike da carbi tana ja, Allah kadai yasan abin da take furtawa domin janshi kawai takeyi, babban tashin hankalinta bai wuce kar Baffa ya fada musu komai na labarin Atika ba, burinta su sameta ita kadai ta hada musu kirkirarren labari ta fada musu saboda tseratar da auren yarta, jikin ta Badar ta fada ta fara zuba mata shagwaba, gyaran murya Goggo tayi ta mata nuni da carbi alamar ja takeyi, sauka tayi ta daura kanta a kan cinyarta, damuwar da Goggo take ciki ta hana ta fahimtar damuwar dake kan fuskar yar lelenta... Sallamar su Anty Reema ne ya sanya Goggo sakin Murmushi hade da tattara hannu guri daya tana musu gaisuwa dan su gane carbin take ja bata son a katseta, neman guri sukayi suka zauna suka bude flow din hirarsu ta kasuwanci, shigowar su Nadeeya ne ya katse musu hirar saboda yadda Goggo ta yafito su da hannu ita da Zainab, a darare Nadeeyah ta sauke zainab suka matsa kusa da ita suka durkusa zasu gaisar da ita tayi saurin durowa daga kan kujerar ta hadesu ta rungumesu hade da kuka mai karfi, "Allah sarki Suwaiba, ganin jininki ya tuno min ke, inama ni mutuwa ta dauke ta barki cikin 'yayanki, inama zan juyo da hannun agogo baya da na nuna miki irin muhimmacin da kike dashi a cikin rayuwata, cike da mamaki daukacin mutanen parlon ke kallon Goggo, Ciki kuwa harda Baffa da ya sanyo kanshi cikin parlon ya tarar da abun da idanuwanshi basu taba tozali dashi ba, yaran da ko cikin parlon basa samun albarkacin shiga bare har su samu darajar runguma, wani dadi ne ya ziyarci zuciyarshi yayi tunanin mutuwar Suwaibar ce ta kadata haka, da sallama ya katse shurun mamakin yace "yau gidan nawa cike yake da matana kenan, sai wacce na zaba, Murmushi dukkansu sukayi suka gaida shi hade da cewa ai dukkan mu zaka hada, Badariyya ya kalla da ta rike kanta saboda bugeta da Goggo tayi gurin sakkowa daga kujera, "a'a Amaryata me akayi miki naga kin rike kai? sakin kan tayi ta turo baki tace "ba Goggo bace ta bigeni, kallonta Goggo tayi tace "yi hakuri Badariyya ban kula bane, hankalina nakan marayun Allah, babu uwa babu uba, kai wannan rayuwa abar tsoro ce, Anty Reemah da abun ya bar bata mamaki tace "dama haka ne Goggo, Allah baya barin wani dan wani yaji dadi, ta yiwu mutuwar ita kadai Allah ya ga zata zamto hutu a garesu, shiyasa yayi gaggawar daukesu, Allah sarki Mama Suwaiba,, wani kukan Goggo ta kuma kecewa dashi tana dada kankame zainab, kallon tsoro zainab din take mata shiyasa ta saki kuka ta fisge kanta ta koma jikin Nadeeya, share ma juna hawaye sukeyi gunin tausayi, shigowar su Mummy dakin ne yasa duk suka mike domin bawa Daddy gurin zama, bayan yan gaishe gaishe Baffa yace " yau gida yayi albarka, dariya Daddy yayi ya tsuguna ya gaishesu, bayan yan hirarraki Daddy ya gabatarwa da Baffa dalilin zuwansu, ya kuma kara da cewa "kayi hakuri Baffa nayi maka shishigi a cikin alamarin gidanka, inason sanin dalilin kiyayyar ne saboda yana neman zama min matsala a cikin Zuri'ata... Kuka Goggo ta saki tace "Babu kiyayya cikin zuri'ata da na gina ta shekara da shekaru, kasan zumunci yanzu ya zama na yan zamani, amma ni a gurina kowa daya yake, bana banbanta su,, gyara zama Daddy yayi yace "nasan bakya banbanta su, domin dukkansu 'yayanki ne babu bare a ciki, amma ya kamata ku tsawatar akan yadda akayi ma zumunci rikon sakainar kashi, bana san yadda abubuwa suka kasance a nan gidan su kasance a cikin 'ya'yana, bazan dauka ba, inason 'yayana su fahimci muhimmancin mai shi da marar shi, banason dattin duniya ya zamana sillar yankewar zumuncin 'ya'yana, shiyasa nazo a warware min komai kuma ayi ma tufkar hanci, Gyaran Murya Baffa yayi zai fara Magana Anty Reemah tayi saurin cewa "yi hakuri Baffa zan katseka, dan Allah so nakeyi ka fada mana wacece *ATIKA* a duburce Goggo ta waigo ta harareta ba tare da sun hada ido ba, a zuciyarta tace "kaji shegiyar yarinya, ana neman kai magana karshe ba tare da an bullo da maganar Atika ba ta sako zancen ciki, kara gyara zaman carbinta tayi tana kallon Baffa dake shirin basu labarin Atika.... Kuka sosai Nadeeyah da Hafeez sukayi najin ba

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156