Chapter 121
Chapter 121
fadi yana mai dafe kanshi, wato Irfan sai ya kori duk wani wanda suke kasuwanci tare, a kausashe yace "bani number wayarshi zan kirashi yanzu yazo office ya sameni... ****** "Duk tashoshin cartoon din yau basu yi zee, kin gani? ta tsaida kan Mbc 1, tana yunkurin canzawa wayarta ta dau kara, mikewa tayi da sauri ta zare wayar a charge, daki ta wuce tana waya da Jamal cike da so da qauna, Lamoo Zainab tayi cikin lallausar kujerar parlon tana kallo haďe da lumshe ido alamun bacci nason yin gaba da ita, bata dauke idonta a kan tvn ba dan tasan in suka gama tallan drama's dinsu zasu sako cartoon, hannu tasa a baki tana sha a boye dan kar Hilal ya kamata, yadda ta naďe hannun da hula zaka rantse wani abun take sha daban, Kamar cikin mafarki ta tsinkayi kukan yar budurwa cikin wani tallan arabic drama, sanye take cikin jallabiya baka kanta yane da ďankwali, Mikewa zainab tayi ta isa gaban tvn dan kalolin hotunan budurwar ake nunowa, daga wanda take kuka sai wanda take dariya, *Adda* ta furta a hankali tana shafa fuskarta a screen.... " *Hey everyone i'm _MALEEKA SAHEEB SAIF_.... SAHEEBUL QALBEE will be in cinema's on the 3rd may in shaa Allah, don't miss the unconditional love story of NAINAH AND SAMIR, dos in Egypt will see ya on the 5th, nd Istanbul on the dday, love yhu oll my fans.. muahhhh..* Ya Hilal... Ya Hilal... A ruďe ya rufe laptop dinshi ya buďe kofa saboda irin kiran da Zainab take mishi, duk tunaninshi wani abun ne ya sameta, haki ya ga tana yi tana nuna mishi tv, "Adda na gani a cikin tv, wallahi itace, ajiyar zuciya Hilal yayi ya kwace naďin da tayi ma hannunta da hula yace "wannan abun da kikayi shi ya sanya tayi miki gizo, amma muje in ga ko itace, bin bayanshi tayi suka zauna a parlon lokacin an wuce tallan har an fara cartoon, a hankali tace "an gama, amma ka zauna a sake yin talla zaka ganta, janyota jikinshi yayi yace "Bacci kikeji my baby, kwanta kinji, anjima in kin tashi sai mu fita yawo, rufe idonta tayi tana hango fuskar Maleekah wacce tayi ma lakabi da Nadeeyah, babu abinda ya banbanta su sai tsayi da wayewa, Maleeka ta ďan dara Nadeeyah tsayi sannan wayewarsu da gogewarsu ma sam ba daya bace, amma kamannin fuska babu inda suka banbanta, da tunanin bacci yayi gaba da Zainab, kwantar da ita yayi a gurin ya mike dan karasa research din da yakeyi akan aikin da gwamnati ke son bayarwa, yana son Applying aikin amma yasan yafi karfin Papa ma bashi ba... Cike da confidence yayi Applying haďe da ayyukan da yayi a baya, tunanin yadda zaiyi ya haďu da mai *A square TCC* ya keyi, yasan zaiyi aikin domin kuwa karuwarsa ce da shi baki daya, dan in ya yarda sukayi aikin nan ba karamin kuďi zasu samu ba, Wayarshi ya dauko da niyyar kiran manajan companyn, tunawa da halinshi da yayi ya sanyashi ajiye wayar ya cigaba da tunanin yadda zaiyi ya hadu da CEO din cikin sauki,, har ya mike zai shiga bayi yaji karar waya, da kamar kar ya dauka dan yaga bakuwar number, wani sashi na zuciyarshi ya bashi umarnin dagawa yaji ko alheri ne, Aiko Hilal yayi farin ciki matuka da jin mai kiran nashi dan abun da ya dade yana nema kenan, nan yayi alwala yayi sallah haďe da yin addu'ar Allah ya bashi karfin gwiwar fada mishi abun da ke ranshi, ya kuma sanya haduwar tasu ta zamto alkhairi..... "Shiryawa yayi tsaff cikin kaftan riga da wando ash, ya dade yana son haduwa da Ceo din companyn da yake wa zane *SHEIK ATIKU SAHEEB SAIFUDDEEN* Saboda wadannan ayyukan zanen gwannati da yake son nuna mishi, kuma yana son yi mishi gargadi akan macutan dake gudanar da ayyukansu a companyn shi... Sanyin A.c. hade da kamshi mai dadi ke tashi a cikin office din, Makeken Hoton jikin bangon idonshi ya sauka a kai gabanshi yayi mugun faduwa, su hudu ne a jikin Hoton, Irfan kadai ya gane saboda yayi mishi sanayya marar dadi, Hoton yar budurwar da mahaifinta su suka fi tayar da hankalinshi, bai gama shiga dimuwa ba sai da yaji muryar mutumin ya fito yana mishi MARHABAN ya Hilal, suman tsaye yayi da suka hada ido saboda tsabar firgici, tabbas yasan mama suwaiba bata da wani dan uwa namiji, to wannan mutumin me irin fuskarta daga ina ya fito... Hasbunallahu wa ni'imal wakeel ya fadi jiki na rawa, a zatonshi gamo yayi da aljani..... Karasowa kusa da Hilal yayi ya miko mishi hannu dan su gaisa, kasa daurewa Hilal yayi yayi saurin tsugunawa dan yi mishi irin gaisuwarmu ta hausawa, nan fa Sheik ya sake jin kaunar Hilal na yawo a cikin jininshi, dagoshi yayi ya haďe jikinshi da nashi haďe da sumbutar kumatunshi irin dai yadda larabawa ke gaisuwarsu, hoton dake kan makeken table dinshi kuwa saida ya kusa tsaida numfashin Hilal, Hotone kato black nd white, fuskar nan bata da maraba da ta su Mama Suwaiba, Sheik, Nadeeyah da yar budurwar dake cikin hoto, bai kara samun kanshi cikin ruďani ba sai da idonshi yayi tozali da sarkar wuyar tsohon hoton, wannan karan Hilal ya riga ya gama fita hayyacinshi, kar dai son da yakewa Nadeeyah ne ke neman kaishi wata duniyar daban, hannun dattijon da yaji cikin nashi ne yasa shi saurin matsawa baya, da karfi yake furta kalmar "Hasbunallahu wa ni'imal wakeel, cikin rashin fahimta dattijon ya nufoshi yace "Lafiya? Menene yake faruwa? "Dan Allah karka cutar dani, Innalillahi, "wa inna ilaihir rajiun sheik ya karasa cike da zullumi haďe da cewa "Subhanallah, jin ya ambaci sunan Allah ne ya sanya Hilal nutsuwa haďe da nemo duk wata jarumtakarshi, ganin ya samu nutsuwa ya sanyashi cewa "su shiga cikin parlon office din, bayanshi Hilal yabi yana ambaton sunan Allah... Kallon Hilal Sheik yayi yana tambayarshi damuwarshi, Murmushi kawai Hilal yayi yace "Babu komai kawai yayi mishi kama da wasu relatives dinshi ne nd they are no more, hoto ya kuma gani a kan centre table din cikin parlon an haďa pixmix da na Maleekah, dauka Hilal yayi ya fito da wayarshi yayi scrolling hoton Nadeeyah ya nuna ma sheik, second goma yayi yana kallon fuskar Nadeeyah, tabbas wannan tayi kama da yayarshi wacce ya rasa tun da kananun shekaru, katse mishi tunani Hilal yayi dan a lokacin tsoro ya fita a ranshi, yana da tabbacin wannan dan uwan Mama suwaiba ne bangaren uwa, "Wannan sarkar ya nuna sarkar wuyar tsohon hoton, da sauri Sheik yace "Ehem kasan sarkar ne, gyaďa kai Hilal yayi yace "Sosai, tana gurin grandfather dina, gaba ďaya sun manta zaman da suka zo yi, ko wannensu ya shiga shaukin son jin labarin juna, "A ina ya samu sarkar, yadda muryarshi ke rawa ya sanya Hilal dafashi, "calm down sir, farin cikin da nake ciki bazai barni in baka amsa ba, sunanta kaďai zanji ya sanya ni fita gurin nan cikin gaggawa dan bayyanawa yan uwana abun farin cikin da ke tunkaro mu, a gaggauce Sheik yace *At---* *ATIKA* Hilal ya karashe cike da kaguwa domin ya kasa jiranshi ya karasa,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156