Chapter 35
Chapter 35
gida, addua takeyi a zuciyarta na Allah yasa yayarta na gidan, ita kadaice zata iya taimkonta daga ukubar da zasu mata, kamar daga sama ta jiyo sallamarshi, kallonshi tayi ta kauda kai tace "Ameen wa alaikum salam, ina yini, wani sanyi ne yaji ya ratsashi na jin daddadar muryarta, Amsawa yayi yace "lafiya kalau malama Suwaiba, dago kai tayi cike da mamaki tace "laaa sunana, a ina ka san sunana?, daga kanshi sama yayi yace "wahayi akayi min da sunan, kuma aka ce inzo nan in sameki, rike baki tayi ta daga kai sama tace "a can sararin samaniya? Gyada kai yayi yana murmushi yace "kwarai kuwa, ko kina tantama ne, cike da nutsuwa tace "kwarai ba tantama nakeyi ba, yarda ce banyi ba saboda na karanta a littafi, manzanni kadai ake wa wahayi, kuma nasan a cikin duniyar nan da azzalumai sukayi yawa babu tabbacin samun wani annabi, kuma ai annabin Allah shine karshen annabawa, dan Allah in ma gatse kakeyi to ka daina domin ina tsoron wani ya samu zunubi ko yayi shirka domin ni, "Ya ilahi ya fadi a zuciyarshi ya kalli Abokinshi dake cikin mota yace "kaji Kalamai daga bakin fasihiyya ko Abbakar, kallon motar tayi tace "laa uncle Abu ina wuni, fitowa yayi a motar yana dariya yace "lafiya kalau Suwaiba, anyi hutu ana jin dadi za'a koma gida ko, murmushi kawai tayi a zuciyarta tace wani hutu, ita da za'a barta ta kare rayuwarta a makaranta ai da taji dadi, katse mata tunani Abbakar yayi yace "wannan abokina ne, sunanshi *MUKHTAR KYARI* ganin irin masifar da yar uwarki take miki ne yasa shi tsayawa ya baki shawarar ki dage ki dinga ramawa, kyawawan mata da tsiwa aka sansu, ke kuma hakurin naki yayi yawa, kallonshi Mukhtar yayi yace "to sannu koma mota, nagode da ka tayani fada, dariya sosai Abbakar yayi ya wuce cikin mota yana fadin 5mins na baka, kasan we have alot to dzoo, a gaugauce ya tambayeta ko zai iya sauke su a gida daga nan sai yaga gidan nasu, kallon Leemah tayi da ta waigo tana hararar su tace "bari in tambayi yar uwata, ajiye akwatin tayi a kasa yayi saurin daukarsu ya zuba a boot, ya shiga motar yace "abokina kai zaka musu magana su shiga dan dakyar waccan masifaffiyar ta yarda su bimu, magana daya Uncle Abu yayi musu suka shiga motar, a kofar gidansu yayi parking, da sauri Leemah ta bude motar ta shige gida gudu, jiki na rawa Suwaiba ta bude motar tace "ina akwatinan mu? Bude boot din yayi ya fito da akwatinan yace "muje in rakaki, nauyinsu yayi yawa, a'a tayi saurin cewa, hade da mika hannu, Dan Allah ka rufa min asiri, fada za'a min a gida, "let her go kyari, bakasan condition din da take ciki ba, sakin akwatinan yayi tayi saurin dauka ta ruga cikin gidan da gudu, bin ta yayi da ido har ta kure cikin gidan sannan ya shiga motar ya tada suka wuce.... Mrs Tijjani Shattima..... [04/03 12:44 PM] Aysha Kura: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 2⃣8⃣ By *Aysha Ya'u Kurah* Tun daga zauren gidan take jiyo masifar Ma'u hade da kukan Leemah, sharri kala kala tayi mata sannan tace "ta hadu da saurayi tanata shige mishi har ta rokeshi ya kawo su gida, innalillahi wa inna ilaihir rajiun kawai suwaiba ke furtawa a cikin ranta, da sallama ta shigo gidan ta ajiye akwatinnan ta tsuguna har kasa ta gaida Ma'u, matsowa kusa da ita tayi ta daga hannu ta kwada mata mari, Halima sa'arki ce da zaku hadu da kawayenki kuyi ta cin mutuncinta, ke dan uwarki ke kika bawa kanki kokarin, au dan na yarda kun shiga makaranta daya, shine zaki nuna zakewa ki nuna kinfi ta iya komai, bulala Leemah ta miko ma Goggo tace "ga yaren da tafi ganewa nan Goggo, karbar bulalar tayi ta fara zuba mata tana cewa uban waye ya saukeku a kofar gida, yanzu dan rashin kunya kina ganin yayunki basuyi aure ba ke har kina da tsaurin idon tsayawa da saurayi, to wallhi in na kara ji da ganin kin tsaya da saurayi tun yanzu sai na miki illah, banason rashin ido a gurin y'a mace wallahi, bulalar da zata kai mata na karshe ne ya sauka a jikin yaya zainab (Bingel) da ta shigo gidan a lokacin, dago suwaiba tayi tana share mata hawaye itama hawayen take tace "haba Goggo, kowa ba rabonshi yake samu ba, yanzu wannan abun da kikeyi shine Allah zaisa mu samu miji ko me, ki duba kiga yadda na girma na rika a gida babu mashinshini, haka Halima babu wanda ya taba furta mata kalmar so duk ko da irin kyan da muke dashi, a cikin mu Allah ya sanya suwaiba nada farin jinin da duk ta fita sai ta samu mai cewa yana sonta, ai sai mu godewa Allah, wani kukan ne ya kufce mata na tuno saurayin da tayi arangama dashi a bikin Nafisa jiya mai cike da barkwanci da halin kirki, a zuciyarta tana takaicin yadda yayi mata nisa ta ko wani irin bangare saboda matsayin shi, daki taja suwaiba suka shige ta bar Goggo nata banbamin bala'inta, itama tana takaicin bakin jinin da yaranta suke dashi, babu irin maganin da batayi musu ba dan su samu mashin shini amma a banza, to ita kuwa ta yaya zata yarda ta bar suwaiba ta kula samari alhali yaranta duk ba mashin shini, masifar ta cigaba dayi kamar zautacciya zuciyarta na mata zafin balbalin wuta..... Albishirinki Ma'u!!! Kai yau cikin farin ciki nake wallahi, Goro ta fadi tana zuba mishi ruwa a kofi, baibi takan ruwan ba ya kwala kiran suwaiba, da sauri ta fito yace "akwai bako a waje kira Yayarki kuje ta rakaki, kuma kar ku dade, cike da faduwar gaba Ma'u tace "baka ce min komai ba kuma kace yara su fita, yanzu sai aga yara sun fita zance kai ba abin kunyar ka bane, "shiyasa nace Zainabu ta raka ta ai, saboda idon mutane, zuciyar ma'u kamar zata fito tace "to meye albishir din, gyara zama yayi yace "kinajin labarin Alhaji Garba Kyari mai fata ko?, gyada kai Ma'u tayi kirjinta na tsananta bugawa, yace "to danshi ne yaga suwaiba yake so, kuma da aure, nace yaje ya turo magabatanshi mu tsayar da maganar aure, wallahi Ma'u bakiji dadin da nakeji ba, ko ba komai zan fara aurar wa, mutanen unguwa zasu bar zundena, yake ma'u ta shiga yi tana fadin madallah Allah ya sanya alheri, Ameen.. Baffa yace ya mike ya wuce daki zuciyarshi wasai bai ko lura da yanayin ma'u ba, shidai a yadda yakeji a ranshi, yasan suwaiba ta gama samun gatan duniya saidai kuma ta roki lahira.... Tun da suka fito Bingel tayi tozali da Mukhtar cikin kayanshi riga da wando fela, gashin nan Afro ya tajeshi ya mike sosai, hankalinta yayi kololuwar tashi, shine, shine wanda ta ganshi a gidan Nafisa, karasowa yayi gurin kafin su iso yace "barka da fitowa sahibar ruhina, ya ilahi, suwaiba kamar zata nutse ta damki hannun yayarta hade da rufe fuskarta cikin hijab, no, no, no, wannan kunyar cutar dani zatayi, kiyi hakuri ki dago kanki ki kalleni, sakin hannun Bingel tayi ta ruga cikin gida da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156