Skip to content

Chapter 149

Chapter 149

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,201 words 0 views Progress saved
Download Book

kaduna ne ko kunzo hutu ne? Hannayen Nadeeyah Husnah ta kama ta fashe mata da kuka, "Dan Allah Nadeeyah karki auri Uncle, dan Allah karkiyi sanadiyyar mutuwar Yaya Musaddiq, Sake dawo mata da ainihin labarin halin da ya shiga bayan tafiyarta tayi, sannan ta kara mata da irin halin rashin walwalar da ya ke ciki har yau dinnan da ya ganta.. Da sauri Nadeeyah ta share hawayenta tace "Walwala? wacce yakeyi da FAIDA matarshi fa? "Faida? Husna ta faďi cike da mamaki, Faidar da keda 'ya'ya uku? Faida ai tayi aure bayan rabuwarku da sati biyu, ta auri abokin yaya Musaddiq Zubair.. Cikin sanyin jiki Nadeeyah tace "Na gansu tare a gidanshi suna tsaye cikin annashuwa da jin dadi.. "Kwarai kuwa zaki gansu, basu da nisa, kinsan bayan rabuwarku Daddy ya saki Mummy, sai ya koma lagos da zama, duk wanda yaje gidan ita ke kawo mishi abinci, may be kin samesu ranar da baki a gidan ne.. Shuru Nadeeyah zuciyarta ta raunana matuka, tausayin dan uwanta Musaddiq ya ratsa dukkan sassa na jinin jikinta, saidai is too late... wata zuciyar ta faďi mata yayin da ta tuno da irin halaccin Taheer a gareta, Shanye kwallar da ta taso mata tayi tace "Husnah, Allah ya kaddara zamana da yaya Musaddiq na ďan lokaci ne, rabon da ya haďa mu gashi nan ya fito duniya, kinsan an ce Matar mutum kabarinsa, a yanzu bana tunanin zan iya zama da kowani namiji in ba Uncle ba, dan All--- da sauri Husnah ta bar gurin tana fitar da kuka mai sauti... Rufe fuska Nadeeyah tayi itama ta fashe da kukan da ya daďe da tokare makoshinta..... Tun Hilal na bugun kofar dakin Musaddiq har ya hakura da bugun ya koma ban baki.. "Look Kyari, don't harm urself, ka bude min kofar nan, everything will be alright, trust me.... Kamar da dutse yake magana, dan Musaddiq bai ma san abinda yake fada ba, tsaye yake gaban madubi hannayenshi dukka biyu ya daurasu kan table din yana fitar da numfarfashi kamar zakin da ya hangi nama, Kalmar "Daddy da yaji daga bakin gudan jininshi, da kuma kalamanshi, har kawo furucin sarki, sai amsa kuwwa sukeyi a kunnenshi, runtse idanunwanshi yayi saboda wani irin yanayi da yake ji a cikin jikinshi, kaunar Nadeeyah dake adane a majiya mai tsafta ta taso mishi gadan gadan kamar guguwa mai karfin gaske, da sauri ya buďe idanuwanshi wanda hakan yasa ya daki glass din mudubin dake dakin saboda yadda yaga idon kamar jini dan tsabar jaaa.... A firgice Little Nadeeyah ta farka da tsananin ihu tana waigen ta inda karan ya daki kunnenta, hango Musaddiq tayi yana sake bin glass din yana farfasa su da hannunshi da jini ke zuba.. a tsorace ta nufi kofar fita tana ihu tana kiran sunan Mahaifinta.. Muryar Hilal taji yana magana cikin ihu yana umurtata da buďe kofar, dakyar ta iya dabarar da ta murďa lock ta buďe da sauri ta faďa jikinshi tana ihun kuka,,, Mika ma Maleekah da karar glass ya tarkato su zuwa sama yayi ya nufi Musaddiq da gudun gaske, Hilal na ta'bashi yayi wurgi dashi ya cigaba yin wurgi da kayan gaban madubin yana faďin "i'm useless, Daddy is right i'm a fool nd a looser, bani da amfani a gurin kowa, gara in mutu kowa ya huta da mutum marar amfani iri na... Cikin kuka yan uwanshin ke kiran sunanshi suna hanashi ji ma kanshi ciwo, duk suna tsoron matsawa kusa ya illata su, Mummy kuwa da tasan duk itace silar hakan zama tayi a bakin kofa tana kuka ririsss, Cikin zafin nama Daddy ya karaso cikin ďakin ya isa gaban mudubin ya juyo dashi da karfi ya daukeshi da kyawawan mari har guda uku, yana shirin sake yin na hudu Baffa da Papy suka hanashi.. Cire hannun Papy Musaddiq yayi a jikin Daddy ya kai hannun fuskarshi ya cigaba da marin kanshi, "Slap me to death Daddy, Dan Allah ka mareni har sai mutuwa ta riskeni, i'm dead already, numfashin ne kadai ya rage, wallahi ko baka kasheni ba, ni zan kashe kaina.... Da karfi ya janyo gudan jininshi cikin kirjinshi ya rungumeshi tsamm yana kuka mai taba zuciya, Sai a lokacin zuciyar Musaddiq ta karye ya soma rero kuka mai cike da sambatu..... Mrs Tijjani Shattima....... [22/06 10:21 PM] +234 807 161 1811: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 7⃣5⃣ By *Aysha Ya'u kurah* Jugummm jugummm.. sukayi a parlon kowa da abun da yake sak'awa a cikin ransa, fitowar likitan da Hilal ne ya sanya su nufarsu da sauri, "Doctor yaya? Hope all is well? Daddy ya tambaya cike da damuwa, Guri likitan ya samu ya zauna haďe da ajiye akwatin taimakon gaggawarshi, "Ka kwantar da hankalinka Alhaji, komai lafiya kalau, jinin da ya zubar ne kaďai ya sanyashi zama weak, amma ya farfaďo, saidai ya samu bacci, yana bukatar hutawa da kulawa sosai.. yana kaiwa nan ya kalli mutanen dake zaune a parlon, ganin rabinsu duk mata ne yasa shi mikewa yace "Alhaji anjima ka sameni a office, akwai abin da zamu tattauna, Allah ya bashi lafiya ya karashe yana dafa kafadun Daddy haďe da yin hanyar waje.... Kasa zama Daddy yayi ya bi bayanshi da sauri dan baijin zai iya kaiwa anjima baiji abinda yake son su tattauna ba wanda ya tabbatar akan ciwon ďanshi ne.... Hilal kuwa zama yayi a can gefe, hawayen dake zarya a idanuwanshi sun kafe saboda tsananin tashin hankali "Ta ina zai fara, wace hanya zai bi dan ganin ya samar wa Musaddiq abun da yakeso ba tare da hankalin kowa ya tashi ba, yafi karfin awa ďaya yana tufka da warwara amma bai samo mafita ba, runtse idonshi yayi saboda yadda yake jin nauyi a kan kirjinshi, dakyar ya iya mikewa da taimakon Maleekah suka koma can dakin da Musaddiq yake.... Cikin kalaman hikima irin na likita, Doctor Lawal yake wa Daddy magana, "Ya taba samun attack a yanda na lura, saboda halin da na riskeshi a yau ban taba tunanin zai rayu ba.. Alhaji Mukhtar, ďanka na cikin critical condition, zuciyarshi na iya bugawa at any time, dan Allah ku kula a daina sanyashi cikin damuwa sannan a taimaka a samo mishi abinda yake so, Cike da damuwa Daddy ya dubi Doc Lawal bayan ya gama mishi jawabi yace "Samun abin da yake so wannan na Allah ne, nidai zanyi kokarin ganin ya daina shiga damuwa da bacin rai... Shawarwari Dr Lawal ya bashi kafin suyi Sallama.... Parlon ya koma jiki a sanyaye yana tunanin kalaman Doctor, yadda ya barsu a parlon haka ya dawo ya samesu saidai wannan karan suna dan tattaunawa da su Papy... Bayan ya zauna ne suka shiga kum kum wannan na cewa wannan tayi magana suna ki, a tare suka daure dan suna ganin hakan shine kaďai mafita ga rayuwar Musaddiq domin zaifi samun kula daga gurin uwa.. "Daddy dan Allah kayi ma Mummy afuwa, ta gane kuskurenta, dan Allah kayi hakuri ka sassauta mata... Kallon 'ya'yan nashi yayi fuskar nan babu walwala zaiyi magana muryar Baffa ta katseshi.... "Me ya faru Rilwanu? Me ya samu gidan nawa? To to to gamu nan zuwa yanzu da yardar Allah ya karashe haďe da mikewa, mikewa su Daddy sukayi suna tambayarshi ko lafiya? "To

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156