Chapter 154
Chapter 154
bata san shakuwar da sukayi da Abubakar tun suna makaranta ita ce ta sanya ďaya baya barin daya ba, a ranar da ta yanke shawarar faďa mishi abinda ke ranta a ranar taji mummunan labari daga gareshi na haďuwa da wata yar makaranta wacce ya kwallafawa ran aurenta, cikin sanyin jiki ta tattara takardunta tace ma Uncle Abu bata da lafiya, bata tsaya duba kulawar da Kyari ke kokarin nunawa a gareta ba ta wuce cikin gida idanuwanta na zubar da hawaye, tasan tabbas kyari ya faďa cikin tarkon so domin a yadda ta kula baya son kula mata gashi da yawan kushesu tasan wannan din da ya gani ta dabance, a daren ranar taci kuka har ta gode Allah sannan ta roki Allah da ya kawo mata wanda zai aureta cikin gaggawa ko ta samu ta mance *Mukhtar Garba Kyari*..._ Washe gari da safe da taje gaida Mahaifinta Alhaji Halliru Ďan Magarya, bayan sun gaisa yake tambayarta yaushe zasu fara jarabawa, cike da damuwa ta amsa mishi da cewa "Jibi in shaa Allah, "Mashaa Allah Mamana, Allah yasa ku rubuta alkhairi, yasa ku fito da sakamako mai kyau, tunda an kusa zana jarabawar karshe sai maganar aure, shin kina da wanda kike so? nasan dai bazaki rasa ba kar inyi miki katsalandan, Kauda kanta gefe tayi dan bata so sam mahaifinta ya gane halin da take ciki tace "A'a Pappa, duk wanda ka zabar min ina maraba dashi, Cike da murna yace "Mashaa Allah, shiyasa nake daďa sonki a cikin raina, sai yanzu na fahimci dalilin da yasa Allah ya mallaka min ke kadai, saboda yasan ke ďin daya ce tamkar da dubu, Allah yayi miki albarka, ki shirya gobe, Haroun Yallo dan wazirin Agadez zaizo neman aurenki, satin da ya wuce da naje Agadez na bawa mahaifinshi ke, shi mazaunin nan ne, a nan yake kasuwancinshi, Allah ya sanyawa haďin albarka, Amsa mishi tayi da Ameen sannan ta tashi ta wuce ďaki tana kuka ririss.... Bayan tayi candy da sati biyu aka daura aurenta da Haroun, da fari ta dan samu matsalar zama dashi saboda tunanin kyari da takewa son da bai san tanayi ba, sai daga baya kyautatawar Haroun ta kashe boyayyar soyayyar cikin zuciyarta... Ashe dai soyayyar ba mutuwa tayi ba, ashe doguwar suma tayi, wanda a yanzu ruwan soyayyar Daddy ya farfaďo da ita... Ajiyar Zuciya tayi tace "Wannan karan bazan rasaka ba Kyari, koda zuciyarka bata sona zan koyar da ita yadda zatayi shi, a yanzu na haďu da kai bayan na cire rai da sake yin wata soyayya bare har inyi aure, haduwarmu dakai ta nuna min tabbas kai ďin nawa ne koda kuwa ba nawa bane ni kadai, rabuwa a tsakanin mu babu ita saidai mutuwa ka raba, tana kaiwa nan ta tashi ta nufi daki dan sakeyin wani wankan.... Da ido Shareefah ta bita tana mata adduar samun abinda take so, domin Allah ma yasan tayi hakurin rashin miji a gefenta, yadda ta damu da maganar Kyari ta tabbatar tana matukar sonshi, zata tayata da addu'a in alkhairi ne Allah ya tabbatar..... Bayan isha'i Daddy yazo gidan, tarba mai kyau ya samu daga dukkansu harda Taheer wanda a yanzu yake matukar jin kunyar haďa ido dashi, kimarshi ta karu sosai a idonshi.. Bayan sun gama gaisawa Anty Saude ta cika gabanshi da abinci da sha, zama tayi a gefenshi tana mishi hira yana cin abinci suna tuntsira dariyar tuna baya, sosai sukayi hirarsu har Daddy yakai karfe goma bai san ya kai ba, yayi matukar jin daďin hira da ita, zuciyarshi da tayi mishi nauyi ta rage saboda ta tuno mishi da memories ďin baya, lokacin yana kan ganiyarshi, bashi da wani bacin rai sai tarin farin ciki musamman lokacin haďuwarshi da Suwaiba.... Rike murfin motar tayi bayan ta gama jin tambayarshi na "Bayan biki zaki koma can canada ne? Kallonshi takeyi cikin ido dan jinta takeyi kamar yar budurwar da ta fara tsayawa da saurayi tace "In ka shirya komawa can me zai hana! Dariya Daddy yayi yace "Wato dai kin maidani joker, karfin ramawa ne bani dashi da kema kinsan bazaki sha ba, dare na daďa yi bari in wuce, Ina miki fatan alkhairi haďe da murnar samun suruka irin Nadeeyah, Allah ya basu zaman lafiya... "Ameen Anty Saude tace haďe da rufe mishi kofar cike da tausayawa halin da ďanshi yake ciki, ya zatayi ta iya yin wannan taimakon? Ya zatayi da zuciyar tata ďan in ya rasa Nadeeyah, Addu'a ita kadai ce mafita a garesu domin Allah shine kadai mai sassautawa.... Bayan tafiyarshi da awa ďaya ta tura mishi text din godiya da ban gajiya sannan tace "Akwai muhimmin abun da zan faďa maka, in shaa Allahu bayan biki komai zai ziyarci ji da ganinka, have a nice dream *Joker* ... Dariyar rashin shiri Daddy yayi ya kashe wutar dakin da Musaddiq yake ya fita daga dakin, saida yayi shirin kwanciya sannan ya tura mata cewa... *Same Sauden Himma, Amaryar gandiroba...* Dariya sosai tayi na tuno sunan Himma,, gandiroban da ya like mata lokacin yarintarta, ashe bai manta ba ta furta a hankali cike da nishaďi, *Soyayya ruwan zuma, ita soyayya babu ruwanta da tsufan mutum, in ta kama ka dole ta zautaka*..... Good morning bride, Maleekah ta faďi tana haďawa Little Nadeeyah tea, Rau Rau Nadeeyah tayi da idonta haďe da kwabe baki zatayi kuka, "Hey, ba ruwana fa, kiyi saving kukan nan zuwa anjima ki sakarwa Abbu shi, kinsan yau zasu zo bikin unknown jika... ta karashe cike da zolaya, kafaďunta Nadeeyah ta daka haďe da haďiye da kukan dake shirin zubo mata, Dariya Maleekah tayi tace "Let it flow beb, kinsan in daďi yayi maka yawa hawaye kansu dadin fita sukeji, My Inlaw da ciwo ke da kuka, nd for once baki taba tunanin zuwa dubashi ba, haba Nadeeyah, if nt for him sai kiyi for his child, kinsan duk inda kikaje that child will always connect u saboda ya riga ya haďaku... Share hawaye Nadeeyah tayi ta juya ma Maleekah baya, zancen zuci takeyi wasu hawayen na sake bulbulowa, rabon da tasa shi a idonta tun ranar mutuwar Goggo da ta shiga ďakin dan duba jikinshi lokacin yana bacci, bata san abun da zai sake sawa ya ganta domin bata san yi mishi fami akan abun da take da yakinin yana yunkurin mantawa dashi, kwana uku ya rage ta zama mallakin wani, runtse idonta tayi saboda hangota cikin wata sabuwar rayuwa, rayuwa ba tare da Mussadiq ba, wanda ya fara koyar da ita soyayya, wanda ya shayar da ita gubar soyayyar da ya illata ruhinta... "Go nd see him for the last tym Nadeeyah, atleast zai samu sukunin cewa kin damu dashi, kaddara ce zata rabaku, plsss Nadeeyah.. ta karashe haďe da hada hannayenta guri ďaya tana rokonta... duk wadannan maganganun cikin harcen turanci take yinsu... Share hawaye Nadeeyah tayi da Hijab dinta ta fara tafiya dan bin umarnin yar uwarta, tana zuwa kofar dakin taji kafarta ta fara rawa, dakyar ta iya murďa kofar tana addu'ar Allah yasa yana bacci, Ajiyar zuciya tayi bayan ta gansu kwance suna bacci shi da junior da fushi ya hanashi kwana a gurinta, shagala tayi cikin kallonsu tanajin wata irin nutsuwa na saukar mata a curarrar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156