Chapter 131
Chapter 131
komai kawai yayi mishi kama da wasu relatives dinshi ne nd they are no more, hoto ya kuma gani a kan centre table din cikin parlon an haďa pixmix da na Maleekah, dauka Hilal yayi ya fito da wayarshi yayi scrolling hoton Nadeeyah ya nuna ma sheik, second goma yayi yana kallon fuskar Nadeeyah, tabbas wannan tayi kama da yayarshi wacce ya rasa tun da kananun shekaru, katse mishi tunani Hilal yayi dan a lokacin tsoro ya fita a ranshi, yana da tabbacin wannan dan uwan Mama suwaiba ne bangaren uwa, "Wannan sarkar ya nuna sarkar wuyar tsohon hoton, da sauri Sheik yace "Ehem kasan sarkar ne, gyaďa kai Hilal yayi yace "Sosai, tana gurin grandfather dina, gaba ďaya sun manta zaman da suka zo yi, ko wannensu ya shiga shaukin son jin labarin juna, "A ina ya samu sarkar, yadda muryarshi ke rawa ya sanya Hilal dafashi, "calm down sir, farin cikin da nake ciki bazai barni in baka amsa ba, sunanta kaďai zanji ya sanya ni fita gurin nan cikin gaggawa dan bayyanawa yan uwana abun farin cikin da ke tunkaro mu, a gaggauce Sheik yace *At---* *ATIKA* Hilal ya karashe cike da kaguwa domin ya kasa jiranshi ya karasa, "Yesss, she is my sister Atika, my only sister, my everything ya karashe cikin matsanancin kuka haďe da rungumar hotonta wanda ya zame mishi kullum... "Ya Allah... Hilal ya faďi yana zubar hawaye, Nadeeyah were are uuu, Asalinki ya fara bayyana, ya ilahi, tsatso mai kyau, i knew it, nan gaba abubuwan shahara zasu bayyana gareku, Ina kika shige Nadeeyah, kuka sosai sukeyi, shi Sheik yana yi ne dan duk a tunaninshi zai sake sanya yar uwarshi a ido, shi kuma Hilal kukan biyu ya haďe mishi, na farin ciki da kuma na bakin ciki domin duk wanda ya kamata ya ga wannan farin cikin baya tare dasu, " *Is this a scene or reality?* Zazzakar muryarta ta karaďe dakin, a tare suka kalleta tana tsaye sanye da bakin dogon wando wanda kasanshi yake a buďe sosai sai milk riga mai dogon hannu, kanta yane da da bakin gyale wanda ya bayyana gashinta har gadon bayanta, karasowa tayi hankali a tashe tana faďin *ohh Abbu?* wurgi tayi da jakarta kan doguwar kujera ta zauna kusa dashi, hawayen ta fara share mishi tana magana da larabci, tasan Irfan ne kadai kesa mahaifinta hawaye haka, hoton da ya rike a kirjinshi ta karba ta zuba mishi ido, ajiyeshi tayi a mazauninshi ta dafa kafaďunshi, "Bazan hanaka zubar da hawaye ba dan nasan a wannan lokacin babu abinda zaisa su tsaya sai dai domin kansu, tunda nazo duniya nake ganin hawayen nan, plss Abbu kayi hakuri, kayi tawakkali, in kanada rabon ganinta zaku haďu cikin sauki in shaa Allah, Fuskarta ya tallabo haďe da sakin murmushi a bayan kukan yace "Allah ya kawo min lokacin my love, yanzu na samu labarinta daga gurin Hilal, kallon inda ya nuna mata tayi, shigowarta tabbas ta ganshi, amma ganin halin da Abbunta yake ciki ya mantar da ita akwai mutum a gurin, cikin ido ta kalleshi dan shima ita yake kallo tun shigowarta, mamaki ya hanashi furta komai dan ya tsorata da hukuncin ubangiji, irin wannan kamanni har haka, ya salam, tabbas badan gogewa da wayewarsu ba daya bace da babu abinda zai hanashi kiranta da Nadeeyah, Takalmin kafarta mai tsini ta cire ta mike rai a haďe ta isa gurin Hilal, ta riga ta gama hararo abun da ya kawo shi, tasan sarai yazo da niyyar cutar mahaifinta ne, shekara sama da hamsin da batar ta sai yau zaizo yayi taking advantage din son da mahaifinta kema yayarshi yace ya san inda take, in shi yasan inda take meyasa baizo da ita ba, "Heyyy, ta faďi haďe da buga hannunta a saitin idonshi, firgigit Hilal yayi ya dan matsa dan baisan ta karaso inda yake ba, kusa dashi ta zauna sosai tana fuskantar mahaifinta tana dariya dan kar ya gane manufarta, "Wa ya aiko ka? Ta tambaya ba tare da ta kalli inda yake ba, cikin rashin fahimta ya share hawayen dake makale a idonshi yace "Ban gane ba? "Zaka gane, hannu tasa cikin nashi tace "Muje ciki akwai tambayoyin da zan maka, mikewa yayi dan ta fara jan hannun tana tafiya, da larabci tace mahaifinta tana zuwa... Sosai ran Hilal ya baci da ta gama jero accusations dinta cike da faďa kamar zata mareshi, maganarta ta karshe ce ta sashi daka mata wata tsawar da ta daidaita ta, "Yesss nasan Irfan, sani sosai, "Ehen i knew it, nasan Irfan ne yasaka wannan aikin dan ku samu kudin banza ku je kuyi iskancinku, ku ko kunya bakwa ji, at ur age baku san yadda zaku dinga samun daily income ba sai kunyi cuta, to this deal is cancelled sai ku nemu wani, nuna shi tayi da ďan yatsa tace "Wallahi in na sake ganinka gurin Abbu na sai nasa anyi maka daurin rai da rai, babu inda ba'a sanni ba world wide duk inda na nemi alfarmar a kam----- Gerraut Hilal ya faďi haďe da buge hannun kasa, duk sanyin da ya shigeshi na rashin Nadeeyah ya fice gaba daya, "Count me out, ban sanki ba, ban taba ganinki ba, sannan Irfan a companyn nan na sanshi, u most be stupid in har kikayi tunanin nazo nan ne dan kudin mahaifinki, he called me himself, go and ask him, i'm his company architect, ban taba ganinshi ba sai yau, nd wat i saw ya sani faďi saboda ur aunt is my relative, hannu na rawa ya dauko wayarshi ya nuna mata hoton Nadeeyah, ganin jikinta ya fara sanyi ta kuma tsumu da mamaki ya sanya shi kwace wayar yace "I have my own self respect, nasan i'm nothing like ur father but i'm contented with the little i have, am not needed here, kuje ku nemi real yan uwanku tunda ni fake na kawo, yana kaiwa nan yayi hanyar waje haďe da buga tsaki, Da gudu tasha gabanshi haďe da rike mishi hannu, "Sorry sorry sorry, plssss... ta kara faďi haďe da tsugunawa a kasa, kwace hannunshi yayi zaiyi magana yaji muryar Sheik a bayanshi, "Kayi hakuri Hilal, she is always like that, akwaita da tambayar da zata kai mutum bango, zo ka zauna na yarda da kai 100%, juyawa Hilal yayi ya koma kan kujera ya zauna fuskar nan a murtuke, wannan babu abun da ta haďa na hali da Nadeeyah, kalamanta na cin mutunci sun mishi zafi matuka, dannewa kawai yayi ya zauna dan sauke wannan nauyin badan ita ba sai dan Nadeeyah da su Hafeez, tambayoyi sheik ya fara mishi, babu abinda ya iya faďa mishi sai dai kawai ta Haifi twins... Yadda yaga ya ruďe da murna ya kasa sanar dashi ta mutu, a ranar maida Hilal ciki ne kadai sheik baiyi ba, tafiya ya shirya musu da private jet din abokinshi dan baya son wani delay a zuwa ganin yar uwarshi da zuri'ata, Murna tasashi ya yafe mata rashin nemanshi da batayi ba, tasan irin ukubar da ta tafi ta barshi a hannun Ummul da 'yayanta, share hawayenshi yayi bayan ya tuno gararanbar da yayi a baya wanda ya zame mishi tarihi... Har Hilal ya bar office din
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156