Skip to content

Chapter 20

Chapter 20

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,199 words 0 views Progress saved
Download Book

gurin ke yi.......! Mrs Tijjani Shattima...... [07/03 6:31 AM] fareedah: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 2⃣2⃣ By *Aysha Ya'u Kurah* Share zufa Goggo tayi cike da tashin hankali tace "To Allah ya kaimu, sai kunzo, Ajiyar zuciya Mummy tayi tace "to Goggo, amma bakya ganin fadin sirrin zai iya kawo karshen zama na da Muntari, "Ko kusa, Goggo ta fadi cike da dakiya tace "in ya rabu dake ina zai kai yaran da kika haifa mishi, ai zancen rabuwa babu shi, domin kuwa yanzu girma ya kamaku, ki kwantar da hankalinki ni nasan abun da zanyi..... Ajiye wayar Goggo tayi ta shiga safa da marwa a cikin dakinta, Gumin dake tsatstsafowa a fuskarta bai tsaya ba duk ko da irin sanyin fankar dake kad'awa a dakin, jiki na rawa ta haye can saman gadonta mai rumfa dakyar tana numfarfashi, ta mika hannu tayi ta dauko wani akushi, bude cikin shi tayi ta zuraa mishi idonuwanta duk jikinta a sanyaye kamar wacce aka tsinkewa lakka, nan take tunaninta ya tafi can shekaru da dama da suka wuce... Shekarun da Allah subhanahu wa ta'ala ya arawa Goggo su, Shekaru masu cike da abubuwan al'ajabi wadanda aka shafe tunaninsu a doron kasa... "sau tari Allah na arawa mutane lokaci ko zasu samu su gyara abubuwan da sukeyi marasa kyau, amma ita Goggo a gareta gani takeyi cancantarta ne yasa har yanzu Allah bai mata komai ba, saboda yasan irin gwagwarmayar da tasha .... *********TARABA 1969********* Kauyen *GEMBU* dake Karkashin karamar hukumar *SARDAUNA* a cikin jahar TARABA, Babban kauye ne wanda yake cike da fulani arna da kuma tsirarun musulmai, Irin arnan da babu abinda sukeyi a rayuwarsu sai kiwo da noma, mazan su da matansu, Hatta abin da zasu ci ma su suke noma shi da kansu, Kauye ne inda babu wanda ya damu da addini bare har sukai ga assasa shi, "walau Addinin kirista ko na musulunci" kowa harkar gabanshi yakeyi, da yawansu saboda rashin addini basu dauki kowacce irin mugunta a bakin komai ba, komai suke aikatawa a garin su a ganinsu dai dai ne...... Ihun shanaye ne kawai ke fitowa daga cikin wagegen bukkar gidan JAURO, Samarin dake zaune a kofar gidan kowa ya fara gyara zaman jarkarshi dan sun san yanzu za'a fara kiran layi.. Cike da gadara ya ajiye jarkarshi a gaban ta kowa, ya koma jikin gidan yana sakuce hakorinshi.. Shuru sauran mutanen sukayi saboda tsoronshi da sukeji, Cike da damuwa saurayin da ke zaune tun safe a gaba ya daga jarkarshi a kasa, ya kuma ga in yayi shuru to fa za'a cuce shi, Mikewa yayi cikin sanyi ya fara magana da gurbatacciyar hausarshi ta kabilun fulani "Tun asuba nake nan, kayi hakuri can tsauni zan kai madara kaga da nisa banasan dare yayi mana, bude idoo saurayin yayi cike da gatsali yace "amma kai bako ne anan ko? gyada kai saurayin yayi yace "eh a can tsaunin Mambila nake, nazo siyan madara ne akwai bakin da suka zo daga Cameroon zasu tafi anjima da maraice kuma suna son madara irin ta gidan jauro, shine nazo siya, kayi hakuri a bamu, tare muke da yar su gata can a zaune duk ta gaji, Dago kai saurayin me suna SHAHO yayi ya kalli gurin bishiyar da saurayin ya nuna mishi, kyakyawar budurwa ya hango zaune a gefen bishiyar fuskarta da alamun gajiya, da ganinta kasan ba yar nigeria bace, jikinta rufe yake ruff da bakar riga har kanta, sandar dake hannunshi ya ajiye yace "a zuba maka in ma jarkar da ka kawo sun kai goma, kanshi ya fara kakkabewa ya fara nufar inda budurwar take, Da sauri saurayin ya taro shi yace "ina zaka je? Yarinyar nan bata jin hausa haka fulatanci, larabci kadai take ji, kayi hakuri muyi abinda ya kawo mu, mu tafi mu bar muku garinku, wani irin kallo Shaho yayi mishi, baice dashi kala ba ya bi ta gefenshi ya karasa kusa da yarinyar, gyara rigarshi yayi zai zauna saurayin ya tureshi ya tare gurin zaman, "Na fada maka, yarinyar nan bakuwa ce, alama yayi mata da hannu yace ",ga motar da muka zo can je ki shiga ki jirani, gurin kwarababbiyar motar shanun ta nufa ta haye tana ta kalle kalle jikinta duk a mace, wani irin ihu Shaho yayi har saida matan dake gefen bukkar suka tsaya da tatsar madara saboda firgici, saurayin dai bai girgiza ba sai ma kara komawa jikin motar da yayi ya tsaya, sauran mutanen gurin suna kallonshi cike da mamaki suna tsoron irin hukuncin da Shaho zaima saurayin, tunkarar motar shaho yayi gadan gadan, cikin harshen larabci saurayin yayi wa budurwar magana, a firgice tabi umarnin shi ta kwanta kan kujerar hade da runtse idonta, yana isowa gurin ya dunkule hannu ya kai wa saurayin naushi, gocewa yayi ya daki karfen motar har saida ta girgiza, kafin ya kai mishi wani naushin saurayin ya kai mishi a baya, nan fa suka fara kokawa sosai, ganin da shaho yayi saurayin yafi karfinshi yasa shi zaro wata sharbebiyar wuka ya zabtari naman gefen kanshi, Nan fa jini yayi tsalle ya fallatsa har fuskar budurwar, wani irin ihu ta saki tana fadin "Ya subhanallah, Ya Hayyu ya kayyum bhi rahmatika astagithu" cikin zafin nama saurayin ya sake yin kan shaho, kafin ya karaso kusa dashi ya sake luma mishi wukar a ciki, ihu mutanen gurin suka shiga yi, wasu na tausayin saurayin wasu na kuranta shaho, kaca kaca shaho yayi wa saurayin da wuka sannan yayi wani ihun murnar ganin ya samu galaba akan saurayin, bakin motar yayi yana maida numfashi, "wayam" ya gani babu kowa a ciki, dube dube ya fara yi yana fadin ina ta shiga, ina yarinyar nan ta shiga, babu wanda ya lura da sanda yarinyar ta bacewa gurin, nan Shaho ya hargitsa gurin da nemanta... Da sassarfa ya isa gida ya turo kofar gidan gam harda kara sanya wani karfe, "Ma'u, Ma'u am, da sauri ta fito daga sakarkari hannunta rike da yar jinjira, lafiya dai irin wannan kiran me muka samu ne, sauke budurwar yayi a bayanshi ya kwantar da ita akan wata tabarma, ajiye jinjirar ma'u tayi cikin daki kusa da wata yar yarinya da bata wuce shekara 8 ba, da sauri ta fito tana mai zumudin sanin inda mijinta ya samo yar MAKKA, dan su duk wani balarabe a gurinsu dan Makka ne, " kawo di yam ma'u, ya fadi yana mata firfita hade da share jinin fuskarta, ruwa ta debo cike da koko ta mika mishi ta zauna a kusa dashi, a hankali ya fara shafa mata ruwan a fuskarta da hannunta, Ajiyar zuciya tayi mai karfi hade da fashewa da kuka tana kiran sunan "HABEEB" toshe mata baki yayi da sauri saboda jiyo ihun su shaho a bayan gidanshi, cikin harshen filatanci yacewa ma'u tayi saurin shigewa daki da ita, kama hannunta tayi suka shige can kuryar daki ta turata cikin wani yayi ta daura mata kaya a kanta, kafin su kai ga taba kofar bukkar mai gidan ya fito daga gidan yana mika, tsayawa su shaho sukayi yace "Kai Baffan Bingel da Boddo kaga wata yarinya Makka da bakin kaya, hamma ya kakaro yace a ina zan ganta ni da na tashi daga bacci yanzu, wucewa sukayi

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156