Chapter 104
Chapter 104
jin da Marakisiyya tayi ba wata muryar dake sake fitowa daga bayanta ya sanya ta karasawa kusa da Badar hade da toshe mata baki, ihu marar fita Badariyya takeyi tana mutsu mutsun neman kwatar kanta, "shhhhh, taimakonki zanyi, zauna ki kuma yi shuru, ni mutum ce yar uwarki, kamar yadda aka kawoki nan, nima haka aka kawo ni, shekarata ta biyu kenan a gidan nan, haihuwata ďaya talll, sunana Marakisiyya, a garin katsina nake, zanso jin labarinki sannan mu haďu mu nema wa kanmu mafita, gobe da safe kizo bayan Bukkar yara zanyi zaman jiranki.. tana kaiwa nan ta saki bakin Badar ta mike ta fita da sauri, tayi mamakin da taji muryarshi kuma bata ga bayyanarshi ba, har ta karasa bukkarta tana addu'ar Allah yasa bai jita ba.. Gimbiya Sailuba.. ita ta dauke hankalinshi daga isa gurin su Marakisiyya, yadai san dalilin zuwanta bai wuce dan neman mafita ba, wata dariya yayi haďe da maida kanshi jikin Sailuba, "yaro bai san wuta ba sai ya taka.... Badar kuwa tun zuwanta gidan bata taba jin abin da ya faranta ranta kamar maganar Marakisiyya ba, juyawa tayi ta tsinci kanta da murmushin jin dadin ta kusa barin gidan ta koma ta samu Masoyinta, abin kaunarta Musaddiq, tunanowa da tayi Nadeeyah na cikin rayuwarshi ya sanya zuciyarta tafasa haďe da sake saken muggan abubuwan da zatayi mata bayan ta kubuta a gurin..... (wasa farin girki) Jakar kayanta ta janyo ta sauko parlon haďe da sake kiran Raudha karo na uku, daukar wayar Raudha tayi haďe da latsa hon, "Gani a gate, kashe wayar Radiya tayi ta mike ta nufi kofar fita daga parlon, Da sauri Raudha ta kashe motarta ta fito ta nufi inda Radiya ke tsaye, "Anty dan Allah mu koma, wallahi bazaki tafi yau ba, sai kinyi wannan sati biyun da muka ce, wallahi sai mun cika burin mu, in kika tafi ma ai dadi zata ji ta samu damar juyashi san ranta, nayi waya da Mummy tun asuba na shirya mata maganganu, tace zata turo Faida gobe ko jibi, sannan tace zata nemi Badariyya tasa ta dawo daga makaranta, gara duk mu hadu mu kauda wadannan dangin tsiyan cikin zuri'armu, Ita kuma Husna mu zuba mata ido, tunda ita taji ta gani babu wanda zai tursasa ta, in taji wuya ta nemawa kanta mafita, bata bar Radiya tayi magana ba ta dauki jakarta ta bude kofar ta jata suka koma ciki, kafaďunta Radiya ta dafa tace "Raudha, bakiji abinda naji bane, wallahi yanzu haka kunyar ganin Little nake, nidai bazan iya ba, in zauna gidan yaro kullum yana zuba rawar kafa akan yarinya karama, ni kuma su barni da saurare, kuyi keda su Badariyyan kawai, ni kam na girma da wannan,,, "Ohhhh Anty, kunya ai shi zai jita, ke kam zama zakiyi a cikin gidan dan ki dinga lura da movements dinsu, ni kuma zanyi duk wasu kullin da suka dace, sannan Faida da Badariyyah sune zasuyi completing aikin in shaa Allah, zaunar da ita tayi ta gama tsarata tayi convincing dinta har ta yarda zata kara sati ďaya a gidan, cike da farin ciki Raudha tace "ko kefa, ai mu ya kamata mu maidashi hanya, in muka barshi ya cigaba da haukar kuruciyya ai sai ya bata rayuwarshi kan wannan yarinyar marar asali, cire hijab dinta tayi ta nufi sama tace "ina zuwa Anty, ita dai Radiya bata ce komai ba sai gyaďa kai kawai da tayi.... Bugu da Murda kofar da Raudha tayi yayi daidai da fitowar su daga bayi, sake gyara towel din da ya naďota yayi ya sake rungumeta cikin kirjinshi haďe da cewa "ina kwana Anty, plss come nd help me sai kuka takeyi, yadda yayi maganar shima kamar zaiyi kukan ya sanya Raudha yi mishi wani irin mugun kallo, "Me na faďa maka jiya? yanzu dan rashin kunya little bazaka iya jiran Anty ta bar gidan nan ba, bansan ranar da ka lalace har haka ba wallahi, kai da kayi barnar sai ka gyara da kanka, sakarai kawai... tana kaiwa nan ta fita daga dakin haďe da buga kofar da karfin gaske, kwantar da ita yayi yana share mata hawayen da yayi kaca kaca a fuskarta, "sorry plss, bari insa miki kaya muje asibiti, hannunshi ta kama haďe da girgiza kanta tace "ka barshi, ba sai naje asibiti ba zan sami sauki, rike hannunta yayi sosai yace "Noo ki bari muje, banasan wannan kukan da kikeyi plss, kanta ta juyar gefe tace "um um, ka bari kawai, ďago kan yayi ya zauna haďe maidota jikinshi yace "dan Allah ki tashi mu tafi, kinga jikinki yayi zafi, "Ni bazani ba, in naje kace musu meke damuna? hawayen da ya gangaro bayan ta gama maganar ya share mata ya rasa yadda zaiyi, murya a raunane shima kukan yake shirin farawa yace "To me kike so inyi miki ki daina kuka, "ka kyaleni, zan taimaki kaina, wayarshi ya mika hannu ya dauko ya latsa number Anty Reemah, "Little ango, an tashi lafiya?, "lafiya kalau Anty, yadda taji muryarshi yasata mikama Zainab plate din arish tace "maza kije ki karya kafin su Adeel su fito.. "Lafiya Diku? ya naji muryarka haka? Cikin Muryar shagwaba yayi mata bayanin komai, dariya tayi tace "To ni me zanyi, kai kayi barnarka ni kuma sai in maka magani, "Ni dan Allah Anty ki faďa min, bata tsaida dariyarta ba tace "bani Nadeeyah, da sauri ya kara mata a kunne yana cewa "kiyi magana, Anty Reemah ce, A kunyace ta gaisheta, cike da zolaya Anty Reemah tace "Allah yasa na samu ďa, kuma jika, rufe ido Nadeeyah tayi kamar tana gabanta, "ki kama jikinki Nadeeyah, ki sa ruwan zafi da gishiri ki zauna a ciki, sannan kisha tea mai zafi ki hada da paracetamol, kina yin hakan zakiji sauki, Allah ya kara lafiya, karki raga mishi ki bashi wahala kamar yadda ya baki kinji ko, Murmushin karfin hali Nadeeyah tayi tace "nagode Anty, ki gaida min su Hinad, "zasuji my sister, ki kula sosai da mijinki da kanki, yanzu ku biyun nan kune sirrin juna, ku kare ma kanku mutunci, in abu ya dameki ki sameshi ki fada mishi, ku tattala rayuwarku ke da shi, Allah ya baku zaman lafiya, "Ameen Anty nagode sosai, "bakomai dear, a tashi a kama jiki, sai na jiki, bata jira amsarta ba ta kashe wayar, ta cigaba da ayyukan gida.... Taimaka mata yayi ta koma bayin sannan ya fito ya sanya jallabiya ya fita da sauri dan nemo magunguna da abun karyawa, ko kallon inda su Raudha suke baiyi ba, hakan ba karamin dugunzumasu yayi ba suka mike suka nufi dakin da Nadeeyar take.. Jin karan ruwa ya sa su bude bayin a isgilance, yadda ruwan ke shiganta yasata lumshe ido tana jin wani dadi na ratsata, jin muryar Raudha da tayi babu zato shi ya sanyata bude kumburarrun idanuwanta, kallon da suke mata ne ya sa cikinta kartawa ta fara rawar baki tana fadin "ina kwananku, "Lafiya kalau karuwar karshen zamani, yadda maganar ta fito babu control ya sanya Nadeeyah jin wani irin bakin cikin da bata taba ji a kalamansu ba, sunsha zaginta da kalamai marasa daďi amma wannan shine zagi mafi muni da taba cin karo dashi daga garesu, maida kwallar idonta tayi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156