Chapter 148
Chapter 148
duk idonsu ya ciko da hawayen tausayi, Raudha da Radiya ma cike da Kuka suka tsuguna a gabansu suka shiga ba Nadeeyah hakuri... Hamdala Raliya tayi a cikin ranta sannan ta sake godewa Allah da yasa dukka yan uwanta da mahaifiyarta suka gane kuskurensu... To kukan ya isa a miko min jikana in bashi abinci, dariya Mummy tayi ta Saki Junior da yake a matse dama, da sauri ya koma gurin Anty Saude ya ďane jikinta haďe da kwanciya ya runtse idonshi.... Sai a hankali zai saba, kunsan yanzu ne ganinku dashi na farko, sai kunyi hakuri da koma meye... yadda Anty Saude ke maganar cikin fitar da tsammanin zamanta tare dashi ya sanya Nadeeyah barin kitchen din da sauri, ta riga ta gama yanke hukuncin zama da Taheer, babu wani dalili na tausayi ko wani abu da zai canza mata ra'ayinta, Halaccin da zatayi wa bayin Allahn nan kenan, ta kare rayuwarta tare dasu..... Gyaran murya Sarki Tidjani yayi yace "Hukumullahu laa Ajabun, hukuncin Allah ba'a mamaki akanshi, abin da ya kawo mu daban sai gashi Allah cikin ikonsa mun haďu da abinda muka shekara da shekaru muna nema..... Kamar dai yadda na faďa maka Alh Mukhtar, Taheer ďana ne, kanina ne ya haifeshi, mahaifinshi Allah yayi masa rasuwa shekarun baya da suka wuce, to yana zaune tare da mahaifiyarshi acan Canada, wannan zuwan da mukayi, alkhairi ne ya kawo mu, a yanzu da na fahimci wacece Nadeeyah sai nakejin kamar yau dinnan a kaddamar da komai a hutar da kowa, domin ita din 'ya ce ga kowanne a cikin mu, duk da na fi kowa karfi akanta a al'adarmu da kuma musuluncinmu, yanzu a gurina nine mutum marar karfi akanta dukkanku nan kun fini karfi, ku kuka san komai nata tun tasowarta, Saboda haka Alhaji Mukhtar nazo gareka ina nemawa ďana *Taheer auren ďiyarka Nadeeyah.... * yana disa aya fadawa suka yi mishi kirari haďe da miko mishi ruwa yasha domin yin magana mai tsayi... Ya ilahi... haskowa masu karatu halin da daukacin yan uwa da masoyan Musaddiq halin da suke ciki.. A kiďime Musaddiq ya mike da zaman da Papy ya tursasa masa yinsa, domin yaso bin bayan su Anty Saude da kuma Nadeeyar da ya tabbatar tana kitchen din... Cikin kaurarrar murya yace "whatt a jo---- da sauri Hilal ya toshe mishi baki haďe da kokarin maidashi ya zauna, iya karfinshi yasa ya hankaďa Hilal ya tafi tagaga zai faďi.. Daddy da a ganinshi yafi Musaddiq din shiga tashin hankali yayi saurin mikewa ya rike Musaddiq dake shirin sake magana, "Da aka fara magana kaji an kira sunanka? Ko irin tarbiyyar da ka samu kenan?, a gaban bakin mu wanda yake kamar Mahaifi ga Nadeeyah kake kokarin nuna musu irin rashin mutuncin da ka koya cikin kankanin lokaci ko?, to bismillah, in ka gama dasu sai ka dawo kaina..... 'Dago idonshi da ya zama kamar gauta yayi ya kalli gefen da Taheer yake, da sauri ya kauda kanshi haďe da fara takawa baya a hankali, cikin rashin sani yayi muguwar buguwa da bangon bayanshi.. Da gudu Hilal ya doso inda yake, kafin Hilal ya karaso ya juya ya haye sama da gudun da taku uku kaďai yayi ya isa ďakin da yake... Dafe kai Papy yayi cike da tausayi ya kalli Daddy da ya koma ya zauna yana magana cikin karfin hali.. "Mashaa Allah ranka ya daďe, na baku Nadeeyah, Allah ya sanya albarka a cikin auren, karku damu da sakarcin Musaddiq, yarinta ke damunshi.. Cike da jindadi Sarki yace "To madallah, sai a yanke mana sadaki domin muna da nisa, munfi son ayi komai cikin lokaci... Wannan karan duk wani kuzari na Daddy ya kare da kyar ya iya cewa "Da kai da kaya duk mallakan wuya ne, ranka ya daďe duk hukuncin da ka zartar daidai ne... Kuka sosai Anty Raliya ta fashe dashi na tausayin dan uwanta da kuma halin da taga mahaifinta, daki ta wuce da gudu Husna ta rufa mata baya itama kukan takeyi... Innalillahi wa inna ilaihir rajiun... shi kaďai take maimaitawa tana faďin duk laifi na ne, a tunanina in Nadeeyah ta dawo zata komawa Little, ashe wata kaddarar Allah ya shirya mana daban, Cikin kuka take bawa Husnah labarin komai da tayi wanda yake neman jefa dan uwanta cikin barazanar rayuwa.... Wani irin wawan mari Anty Reemah da ta biyo bayansu taji komai ta wanka mata.. cikin masifa ta fara zaginta tana kiranta da marar imani, tasan inda Nadeeyah take tabar kowa cikin zullumi musamman Mahaifiyarta dake fuskantar rayuwar ukuba saboda hakan, ta inda take shiga bata nan take fita ba.. Durkusawa Anty Raliya tayi cikin kuka ta bata hakuri da kuma amsar laifinta, ita tayi shi ne in a good faith dan Nadeeyah ta samu ingantacciyar rayuwa, ashee inganta rayuwarta zaiyi sanadiyyar shigar rayuwar Musaddiq cikin wani rudanin..... ta karashe cikin matsanancin kuka..... Zama sukayi su ukun suna cikin jimami suna zubarwa da dan uwansu hawaye... Minti goma kaďai su Sarki suka kara sukayi shirin tafiya, Kallon Hafeez Shareefah tayi tace anjima suzo shi da iyalanshi su sameta.. cikin ladabi ya amsa mata da "To, Adress ta karba gurin Taheer ta bashi cike da farin ciki..... Katse wayar dake shigowa cikin wayar Baffa yayi karo na biyar ya tashi ya tafi yin rakiyar su Sarki shima jikinshi ba kwari, kawai dai basu da bakin bijire musu ne dan suna da dukkan iko akan Nadeeyah, ga kuma taimaka mata da sukayi, ya zama dole suma su rama musu halaccin da sukayi mata... Kallonshi tayi cike da tausayi bayan ya gama nacin Junior yazo gurinshi yaki, A hankali tace "Bari mu tafi *KYARI* in shaa Allah gobe da safe zan kawo maka shi, baka bani phn numbernka ba, kai dai har yanzu kana nan da miskilancinka akan mace, to ni na tambaya a bani, Dariya yayi wacce da gani yake ce, ya fara faďa mata number, Shafa kan junior yayi yace "Takwarana sai gobe ko, ka zo da kaya da yawa dan rikeka zanyi.... Saida suka ga fitar motocin sannan suka koma ciki dukkansu babu mai karfin yiwa dan uwanshi magana... *DADDY* sunan da ya bayyana a jikin wayar haďe da special ringing tone, Dauka Husnah tayi ta nufi kitchen da wayar, can baya ta hangota zaune tana wasa da yatsun kafarta, dafata tayi haďe da zama a gefenta, Idonta da sukayi luhu luhu ta dago ta kalli Husnah haďe da kakaro dariya, zatayi magana kenan wayar ta sake kara, Ajiye mata wayar Husnah tayi akan cinyarta ta kauda kanta can gefe, ganin sunan ya tabbatar mata da junior ne da aikin nan dan tare suka siyo sim din Nigeria dashi,, Saida ta kusa katsewa ta dauka,, "Mamma.. ya faďi kamar karamin yaro.. "Uhmmm Uncle,, tafiya babu sallama ko? Kwantar da kanshi yayi a jikin kujerar yace "Na daga miki kafa ne, nasan yau baki da lokacin mu ni da junior, kinga yan uwa bayan dogon lokaci, just call to tell yhu "I love yhu alot.. Runtse idonta tayi tace "Uhum, "Uhummm, say it plss, ya faďi cikin kaguwa, "Same to yhu.. Dariya yayi yace "Muna nan zuwa anjima bayan isha'i, take care plss... "Ohk uncle, in shaa Allah bye.. tana kaiwa nan ta katse wayar... "Husnah kun dawo
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156