Chapter 102
Chapter 102
bazata dawo gida ba zasu wuce lagos da safe, in ba dan ta rainashi ba bazata iya dawowa gida ta yi mishi sallama ba sai ta waya saboda ta isa, shima zai nuna mata tashi isar........ "Uhumm, su Nadeeyah anyi kaura da talauci, irin wannan mansion haka, to Allah yasa a san yadda za'a tafiyar da gidan, "ai tare zamu tafiyar da gidan Anty Radiya, Raudha ta karbe cike da isgili, yaushe zan barta ta bata gidan da zatayi zaman wucin gadi a cikin sa, inaa sam bazai yiwu ba, kullum ina nan, zan nemi Badariyya a waya daga sun samu hutun makaranta ta dawo nan tayi hutu tunda kusa ne, barin irin su Nadeeyah su kadai a gidan nan ai hatsari ne, sai su la'anta shi, dole insa ido kafin mai guri tazo ta naďe kayanta... Mikewa Hinad tayi dan ta fara kosawa da maganganun da sukeyi a kunnenta, kuma dan cin fuska a gaban Nadeeya dake zaune kai a rufe, barin dakin tayi tana kun kuni ta fita harabar dan madaidaicin duplex din dake cikin lekki, babu abin da ke kadawa a gidan sai flowers wadanda suke huro da ni'imtaccen sanyi mai dadi, Hilal kawai take son gani ta bashi labarin abubuwan da ta jiyo tun daga kaduna har zuwa lagos, duk irin kullin da suke da shirin yi ma Nadeeyah ta nadeshi tsaff, bata son fadama Mamanta kar ta haddasa musu tashin hankali, amma dole ta fadi ma Hilal, tasan zai iya yin wani abu, Hango Jamal tayi da su Zainab a can wani lungun gidan kan wasu kujeru, nufarsu tayi cike da murna dan tasan tare suke yawo da Hilal, "Sannu ko, Zee ina Ya Hilal? "Ya tafi koyo sallama, Jamal ya bata amsa yana kallon cikin idonta, zama tayi tana dariya tace "lallai yayi kokari, bari ya dawo ya koya min, "Nafi shi iyawa, in na koya miki zaki fi dauka, "kuma fa hakane, to mu fara bita, ta fadi tana ajiye wayar hannunta, sake sanya idonshi cikin nata yayi yace "Allah dai yasa kan naja, dan i hate in koya ma mutum abu sau biyu, k'in dauke idonta tayi cikin nashi itama saboda wayewar turai tace "ban taba cin second ba Malam, fara koya min kagani may be ma in karasa in ka bani hint, cike da shauki yayi dariya yace "Anya ba burga bace? "Ka tambayi yaya Hilal, ni ai bana karya, nan fa hira sosai ta barke a tsakaninsu gunin ban sha'awa har sukayi exchanging numbr, saboda dadin hirar har Hilal ya iso gurin ta manta da abun da ta guntso ta fada mishi..... Ka kula da yarinyar Dan Allah, nasan harce da hakori suna sabawa, amma in sun saba suna kokarin sasantawa,, mu mata sai hakuri, nasan Nadeeyah ma zatayi avoiding duk wani abun da zai bata maka, kuma kaima i trust u, baka da fushi, da dai ďanka ne to dama tare zamu zauna saboda halinshi, Yadda ta fadi maganar tana kallon Hilal ya sanya shi mikewa yana dariya, itama dariyar tayi a ranta tana farin cikin sauyin da take gani a halin ďanta, cigaba dayi ma Musaddiq Nasiha tayi tana kara nusar dashi zaman aure, sunfi awa suna zantawa har lokacin tafiyarsu yayi.... Hilal ma ya kara jaddada mishi ya kula sosai ko ba dan komai ba ya kula da maraicinta, "Yanzu bata da kowa sai kai, dan Allah ka kula da ita, in ta bata maka rai, kafin ka yanke hukunci, ka tuna maraicinta sai ka yanke mata hukuncin daidai da ita, zaman aure hakuri akeyi, kadai ji kowa ya fada maka, sai school, dan Allah ka nema mata admission as soon as possible, kafadunshi Musaddiq ya dafa yace "worry not Daddy, in shaa Allah tare zamuyi kuka kuma tare zamuyi dariya, "Dariyan dai Hilal ya fadi yana dariya.. har gurin mota suka kai suna hirarsu cike da barkwanci, sam bayason ganin Nadeeyah shiyasa ma bai nemi yi mata sallama ba, yanaso yayi moving on, bayason sake tunanin ma ya taba son ta a rayuwarshi, saboda yanzu ta haramta a gareshi gaba daya..... Kowa ya watse a gidan sai Anty Rauda da Anty Radiya da batasan wainar da ake toyawa a gidan ta ba, Zaune suke a parlor sun bararraje suna hira suna cin dublan, ko tunanin mikewa suyi sallar isha'i basuyi ba, wayar Raudha ce ta fara ringing tayi saurin dauka hade da cewa "Hello Abbati kayi hakuri, har yanzu bamu gama jeren bane, Tsaki.. kawai yayi ya kashe wayar ya dauki *Hanna* da *Hisham* yayi daki dasu, Ajiye wayar tayi tana dariya tace "ai fa yanzu ba zama sai dai yayi hakuri, sai naga little ya rabu yarinyar nan sannan ne zan samu nutsuwa, karbewa Radiya tayi tace "ai nima zan fi sati biyu anan, gara mu hada karfi da karfe, wallahi badan imani da kuma zumunci ba da sai nayi abun da zai batar da Nadeeyah a doron kasa, duk Baffa ne ya cucemu da ya shigo mana da dangin tsiya cikin zuri'armu, nan fa suka hakikance suna aibata Nadeeyah da iyayenta, in ka gansu zaka rantse wasu bare suke aibatawa ba yan uwansu na jini ba.... Ajiyar zuciya yayi hade da ajiye ledojin da ya shigo dasu yace "Har yanzu baku wuce ba? "Au korarmu ma kakeyi, to ai da sai ka ce har yanzu ban wuce ba, dan Anty Radiya a nan zata kwana, "Kwana kuma? Ya tambaya haďe da zama akan kujerar dake fuskantarsu, "eh kwana little, ko gidan kanwata kakeso inje in kwana, tun yanzu zaka fara mana iyakw da gidanka, Radiya ta fadi tana rike hab'a, mikewa yayi yana dariya yace "nan ma gida ne, bari inje sama, duk abun da babu a dakin kasa sai ki kirani a waya, Salati Radiya ta saki wanda yasa shi saurin sakin ledojin da ya fara diba, "little ni zaka ajiye a dakin baki, ni bakuwace a gidan ka Diku, tabdijam, lallai duk inda muke tunanin abun ya wuce nan Raudha, "Hmmm ai ni abun yafi karfi na Anty, tashi kawai mu tafi gidana, dukda da kunya kina babba ki kwana a gidana, kusa dasu ya karaso a tsorace yace "haba baku fahimceni bane, dan Allah kiyi hakuri Anty, muje saman ki zabi wanda kike so a ciki, kanne mata ido Raudha tayi sukayi murmushi hade da tashi su nufi saman.... Dakin da Nadeeyah ke ciki suka nufa saboda nan yafi ko ina tsaruwa, nan ne sukaji Anty Reemah na kira da turaka, bata cikin dakin hakan ya basu tabbacin tana toilet, Ajiye ledar Musaddiq yayi a kan gadon ya tsaya kallonsu, yadda suka nufi bayin gadan gadan ya sashi tunanin ko lalura ce ta kaisu, Da karfi Raudha ta murda bayin ba tare da bugawa ba, dan dama shammatarta suka so yi, Saboda tsabar kaduwa Nadeeyah bata san ta zaune a gurin ba, Tsaki.. suka jaa a tare Radiya tace "dan Allah ji rashin kunya, in banda rashin ta ido yarinyar nan tasan sarai muna gidan nan kuma ta shiga bayi a haka saboda tasa yaron nan fitsare kafarshi a gabanmu, Allah ya kyauta matan zamani, mu a da ai sai muyi wata bamu shiga wanka ba sai ance muje, Kofar bayin Musaddiq ya ja yace "menene laifi dan tayi wanka, ai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156