Skip to content

Chapter 27

Chapter 27

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,199 words 0 views Progress saved
Download Book

mana zuwa yanayi na ban mamaki da tsoro, abin ya faro ne saboda ganin da ummulkhair tayi Abbuna ya dauki dukkan kulawarshi ya bamu ni da kanina *ATEEK* kiyayya iri iri babu wacce Ummul bata nuna ma Ateek, kiyayyarta a garemu batayi karfi sosai ba har saida ta haihu, a lokacin ne ta nuna wa Ateek karara ba ita ta haifeshi ba, in na tafi makaranta na barshi kafin in dawo gida ya jigata da yunwa, gaba daya Ummul ta shafe idonta ta manta da zumunci saboda kasa ta rufe idon ummuna wacce ta zamto yar uwarta ta jini, burinta a kullum Abbuna ya kula da ita da yaranta guda uku " Haidar, Affan, da Farouk," saboda rashin zaman Abbunmu shiyasa bai taba sanin halin da muke ciki ba, bai kuma kula ya duba ba, saboda a ganin shi kamar da ummunmu muke tare, bai taba kawo ummul zata taba koda yi mana kallon banza ba, bare har ta kai ga cuzguna mana, Kakarmu ita kadai ce gatanmu, gurinta hankalinmu ke kwanciya, wannan zuwan da mukayi ma ta'aziyar rasuwarta muka zo, daga can muka taho nan mambila inda kanwar kakanmu (wanda ya haifi ummunmu) take domin gaisheta.. gidan sam baya min dadi saboda duk yan uwa basa kulawa da lamarin mu saboda rashin idon uwa, kuma suna ganin Ummul ce mai rike damu sannan ga kudi tana musu facaka dashi shiyasa duk suka dauke idonsu akan mu, rashin jin dadin zaman gidan yasa da na ga Habeeb ya fito zai taho siyan madara na biyoshi dan in zaga inga gari hankalina ya kwanta, ashe kaddararmu ce anan ni da shi, tunanina daya *Ateek* da na tafi na barshi yana bacci, yaya rayuwarshi zata kasance in har babu wanda ya biyo sahun duba ni, yaya rayuwar Ateek zata kasance, ta karashe cikin kuka mai ratsa zuciya,,,,, Share hawayen tausayi Hardejo yayi yace "zasu zo su sameki, nasan zasu zo dan na tura a nemo inda iyayen yaron suke, ko basu zo ba ni zan je har mambilan in kaiki gobe, cikin kuka tace jirgin su a daren yau zai tashi ya koma cairo, kuma kasani ba'a samun jirgi akai akai, Kwantar mata da hankali Hardejo yayi yace "Gobe tun da asuba zan tafi in kaiki, ki kwantar da hankalinki, " "Abin da Hardejo bai sani ba shine labarin mutuwar Habeeb ya karade ko ina a tsaunin mambila, kuma an hade harda ita Atikar ance an kasheta, saboda firgicin labarin kuma ance musu limamin garin yasa an dauke gawar an suturce yasa gaba daya yan uwanta suka shirya komawa Cameroon a daren, harda ita kanwar kakar tasu wacce dama Habeeb din ne karfinta a garin.... Suna idar da sallar asuba sukayi janaizar gawar Habeebu, bayan an binneshi kamar yadda Hardejo ya karanta sukayi mishi adduoi sosai sannan kowa ya wuce gidanshi, ko abincin safe bai ci ba ya shirya ya tarar da Atika tana shan fura, tana gamawa ta mike suka dauki hanyar tafiya tun kafin garin ya gama yin haske, sai da sukayi tafiyar awa daya sannan suka samu motar awaki ta karasa dasu, A garkame suka samu gidan da ya kasance daki biyu tall, cike da tashin hankali malam Hardejo yabi makotan gurin yana tambayarsu, sukace ai kuwa tun daren jiya suka tafi saboda firgicin mutuwar su Habeebu, zamani na babu waya bare ace za'ayi kiransu su dawo, Takalmin Ateek ta gani a kofar gidan kafa daya, dauko takalmin tayi ta zauna dabas taci kuka ma ishi hade da rungumar takalmin tana sumbata, "Allah yasa ina da rabon sake ganinka Ateek, ya Allah ya hadamu da kai da alkhairi,, Hardejo saboda tausayi baiyi yunkurin hanata ba, saida tayi kukanta sosai sannan ta tashi suka koma can kauyen su Hardejo,, kauyen da rayuwa tayi dadi hade da wuya ga Atika, kauyen da ya maida yar gata baiwa, kauyen da Atika tayi rayuwa mai cike da ban tausayi.... Ya Allah kai ka zama gatan mara gata, Allah ka sanyani na zama uba kuma gatan Atika dan alfarmar annabi da hasken alkurani... addu'ar da Hardejo yayi tayi kenan har suka isa gida...... Mrs Tijjani shattima.... [01/03 12:08 AM] Aysha Kura: •• *ZUMUNCINMU A YAU*•• 2⃣4⃣ By *Aysha Ya'u Kurah* Satin Atika hudu ta fara sakin jiki da yaran gidan duk da bata gane yarensu, karatun qurani da littattafai take yawan koyar da yan matan da yan yaran gidan, sai addu'oi na azkar wadanda ta koya daga gurin mahaifinta... Shaho kuwa tunda ya fahimci tana gidan Malam Hardejo hankalinshi ya tashi, duk iskancin shaho yana tsoron Malamin saboda kwarjinin da yawaitar ambaton Allah ya haifar masa, kullum in yayi niyyar zuwa gidan sai yaga gidan ya zame mishi bakikkirin,, gashi kullum bashi da nutsuwa saboda yawan mafarkin Habeeb da yakeyi, bacci sam ya daina daukarshi dan daga ya rufe ido zaiga fatalwar Habeeb.. kwance yake yayi firgai firgai zuciyarshi cike da kunci da radadi wanda baisan daga inda suke ba, hatta da abinci ya daina samun lokacin ci saboda yanayin rayuwar da ya tsinci kanshi,, rashin ilimin addini ya sa ya kasa gane jinin mu'muni da kuma adduar malami irin na zamanin da wanda baya iya yin komai na sabon Allah ne ke dawainiya dashi ba, iyayenshi sun kasance masu kudin kauyen sosai, shiyasa yake yin abin da yaga dama, ganin halin da ya shiga ba karamin daga hankalin mahaifiyarshi yayi ba, duk irin sangartar da yakeyi ita sam bata ganin laifinshi, ko da aka kawo mata labarin abinda yayi murna tayi tace "sai ku jerasu cikin sauran mutanen da ya kashe, ai ba yau ya fara ba, ita a kullum alfahari takeyi da halayyarshi saboda jahilci.... Halin da taga danta a ciki ne ya sanya ta dangata halin da son bakuwar gidan Hardejo, alkawari ta mishi na a cikin satin nan zata aura mishi ita koda kuwa duk abin da take dashi zasu kare..... ******-------******** Jin inuwar mutum a kansu ne ya sanya su dagowa daga duba littafin dake hannunsu, Maryam yar Hardejo ta mike tsaye jiki na rawa tace "ina yini, bata amsata ba tace "kira min Mai babban suna, da sauri ta shiga daki ta kira mahaifiyarta, kafin su fito maman shaho ta karewa Atika kallo sosai, a zuciyarta taji dadi da danta zai samu wannan zukekiyar yarinyar a matsayin mata.., "Gambo kece tafe, Aisha ta fadi tana shimfida tabarmar kara, ba zama nazo yi ba mai babban suna, nazo ne in fada miki Shaho yana son bakuwar gidanku, in Hardejo ya dawo kice mishi yazo ya sami Barde (mahaifin shaho) sai su shirya ayi musu aure yadda addinin Hardejo ya tsara, "galala Aisha tayi a zuciyarta tace "yau isar har ta kawo kansu, kafin tayi magana Baffa ya shigo gidan tare da ma'u, duk abin da ta fadi akan kunnensu, "ko bakiji abin da nace bane mai babban suna? Gambo ta tambaya tana huro hanci, karap Ma'u tayi tace "yo ko taji amsar me zata baki, yanzu ke d'anki har wani d'a ne da zakizo kina hurawa mutane hanci kina nuna iko akan yar mutane, to walle duk wani iskancinku yazo kurewa, dan ko sama da kasa zasu hade yarinyar nan bazata auri azzalumi irin shaho ba, ba Aisha da matan gidan dake tsaye a tsorace ba, har Baffa da

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156