Skip to content

Chapter 63

Chapter 63

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

share hawaye Nadeeyah tayi tace "nayi shuru, hannu Ruwaida tasa a gefen kumatunta ta share mata wasu hawayen tace "you are very beautifull, Yaya Jamal batayi kama da *MALEEKA SAHEEB* ba, kaga har one dimple din, kallon ta yayi yaga tabbas akwai kamanni saidai Maleeka akwai wayewar larabawa yan drama sosai a tare da ita, kaunar da sukeyi wa films dinta ya sanya kowa a gidan saninta... Masallaci suka tafi dan yin sallar Magriba, matan kuma duk sukayi a cikin daki, Badar kuwa dakin mummy taje ta kwanta dan jikinta yayi tsami sosai, har lokacin zubar hawaye takeyi tana kara jin tsanar Nadeeyah wacce take jin kamar da tsanar aka haifeta.. fada sosai Mummy tayi mata dan ta tsorata sosai bata san hukuncin da Daddy zai yanke a kanta ba... Magana ce a bakin Papy amma kunya ta hanashi furta ta, a yadda yake ji yanzu baijin zai iya koda kwana daya baisa duk su ukun a ido ba, harda Zainab da ya ga hotonta tamkar shi ya haifeta dan babu inda ta barshi, kallon Daddy yayi yace "Alhaji mun gode fa, gaskiya samun mutum irinka a wannan zamanin sai an tona, ni inaga jibi zan koma Gombe, nace --- ko --am ko--- dariya sosai Daddy yayi dan ya gano manufarshi, kace ko zaka iya tafiya Nadeeyah ko? Cike da jin kunya Papy yayi dariya yace "kunya ta hana ni fadi, Daddy yayi saurin cewa "na lura da hakan, amma fa bazan baka ba ya fadi cike da zolaya, Dariya Papy yayi yace "ai yarka ce, ka fini iko da ita, amma dan Allah ina rokon alfarmar tazo mana hutun wata daya, cike da farin cikin girmamashi da akayi Daddy yace "watanni ma Proff, kar ka damu sun kusa zana jarabawar waec, daga ta zana zata zo tayi maka hutu har sai ka kaji da ita, "inaa bazamu gaji ba Anni ta fadi tana dariya, tace "Allah ya kaimu lokacin, Da sauri Hilal yace "Daddy ayi mata transfer kawai tayi waec din acan, gara ta dan zauna a can ta samu nutusuwar zana jarabawa, "Bata da nutsuwa ne anan? Baffa ya jeho mishi tambayar, "a'a ina nufin zata ji dadin ganin su, kuma zata fi yin karatu sosai acan, Anty Raly da harbo jirginshi tace "babu inda zata, bamu gaji da ganinta ba, tayi zamanta har sanda Daddy yace, badan Raliya ta girmeshi ba, da babu abinda zai hana bai zageta ba, murmushi tayi hade da mishi gwalon babu yadda zaiyi da ita, ba yadda zaiyi haka ya hakura, yasa ma ranshi zai tsoratar da ita sosai akan kula samari musamman Taheer da yayi mishi muguwar tsana a ganin farko... Sai gurin tara da rabi su Papy suka bar gidan, babu yadda ba'ayi Ruwaidah ta zauna ba taki, duk da dan zaman da sukayi ta fara sabawa da Nadeeyah da Husna... Nadeeyah ta kira wannan ranar da ranar farin ciki, tabbas ta yarda in alheri zai doso ka sai ka hadu da bacin rai mai tarin yawa, kwana tayi tana hamdala tana godewa Allah...... A daren Daddy ya yanke hukucin bazai cigaba da zama da Badariyya a gidanshi ba, domin kuwa zata bata mishi zuciyar ya', babu irin hakurin da Mummy bata bashi ba ya kekashe kasa yaki hakura kuma ya hada yi ma Badariyya gori sosai badan baya santa ba, sai dan ta hankalta ta dawo cikin hankalinta, Wannan gori na rashin asali da yayi ma Badariyya, ba karamin tsayawa a ran Mummy da Badar din yayi ba, Ranar da Nadeeyah tayi kwanan farin ciki, a ranar Badariyya kwana tayi kuka tana saka mugayen abubuwan da zatayi ma Nadeeyah...... Mrs Tijjani Shattima.... [24/03 9:36 PM] Ummu Abdul 2: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 4⃣3⃣ By *Aysha Ya'u kurah* Da sassafe Mummy ta sa Husnah da Nadeeyah suje su roki Daddy akan ya bar Badar ta zauna a gidan, ko da suka je dakin a bakin gado suka sameshi yana duba laptop dinshi, gaisheshi sukayi suka hada baki suka ce "Daddy dan Allah kayi hakuri ka kyale Badariyya, Nadeeyah tace "sharrin shaidan ne Daddy, baya wuce kan kowa, in shaa Allahu zata canza, kayi hakuri dan Allah, glass din idonshi ya cire yace "zanyi hakuri saboda darajar ki, ke aka batawa kuma ke kika bada hakuri, babu yadda zanyi tunda kin hakura ni ma dole in hakura, amma sai na karya rantsuwata, taje gidan Goggo tayi wata daya, Mikewa sukayi suna godiya suka fita daga dakin, Mummy da ta gama jinsu ta wuce dakin su Badar tace ta shirya zata kaita gidan Goggo tayi kwana biyu har Daddy ya huce, kwallar da ta ciko idonta tayi saurin mayarwa, ta mike sukuku ta fara fito da kayanta, fita Mummy tayi dan bazata iya Kallon kayan tausayin nan ba, karfe goma daidai bayan sun gama karyawa ta fito da akwatinta ta fitar waje, shi kanshi Daddy saida ya dan tausaya mata saboda ta zama kamar jininshi, halayyarta ce sam baya so tun tana karama, shiyasa ko kadan baya bi ta kanta, Har mota Husnah ta rakata itama tausayinta ya cika ta dan bata saba zaman ko ina ba sai gida, ko gidajen su Anty Radiya bata zuwa da kwana saidai da yini, bare gidan Goggo, ko toilet kadai ya ishi Badar.... A hanya Badar ta kalli mummy dake tuki tace "Mummy alfarma nake so kiyi min, "ina jinki, ta amsa idonta na kallon titi, juyowa tayi tana kallon Mummy sosai tace "Mummy aure nake son ayi min? Kirrrrrr..... Mummy ta taka birki ta kalleta tace "aure? Wani irin aure kuma,? kukan munafurci ta fara kirkirowa tace "Aure dai Mummy wanda akeyi, dan Allah kuyi min aure, sake tada motar Mummy tayi tace "to sai ki turo mijin da zaki aura tunda ke kika zabi hakan da kanki, Abun da take jira dama kenan tayi saurin cewa "ni bana tsayawa da saurayi, ke zaki samo min Mummy, dariya Mummy tayi tace "yarinta hoo, to karki damu bari in nutsu zan duba cikin ya'yan kawayena, cikin sauri ta tari hanzarinta tace "a'a Mummy, gara dai ki nemo min a family, kinga a gida ne kadai zanyi aure hankalin kowa ya kwanta, Tsayar dasu traffic yayi Mummy tace "to Badariyya ina muke da aukin maza a family, ko Hafeez kike so? Allah ya kyauta tayi saurin fadi tana tofar da miyau waje, to shi kadai ne sai Hilal da yake danki, sai kuma *MUSADDIQ* Badar ta karshe da sauri, Mummy ina son yaya Musaddiq, dan Allah ayi mana aure cikin gaggawa plsss, faduwar gabar da tashin hankalin da Mummy ta shiga ba mai misaltuwa bane, bata kara kallon Badar ba ta cigaba da tukinta, magiya sosai Badar takeyi mata amma Mummy ko kallonta batayi ba bare tasan tana yi, suna shiga gidan Mummy tasa Rilwanu daukar akwatin Badar.. Bayan Mummy tabi tana tambayarta dalilin da yasa bata san Musaddiq ya aureta, a daidai gurin da zai sadasu da tsakar gidan Mummy tace "kar in sake jin kin maimata maganar nan, bare har wani yaji!! Tana kaiwa nan tayi Sallama ta fada cikin gidan, Da gudu Badar tabi bayanta kamar zatayi kuka, Mummy ta san sarai Badariyya naci gareta, bata gama tunanin ba taji Badar na cewa pls Mummy, a harzuke Mummy ta juya ta kalleta

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156