Skip to content

Chapter 147

Chapter 147

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

Sallah kawai zanyi in nemi abinci, abinda ya faďi kenan haďe da murďa kofar dakin ya fito.... Ta sama ya leko yaga ko an ragu a parlon, ganin bakowa ya sashi fara tafiya cikin kasaita dan isa gurin steps din, kamar ance ya sake kallon gefen console, Tsaye ya hangota ta maida gashinta gefe tana kokarin cire dankunnenta a jikin rigarta, Hannayenshi biyu ya daura akan karafen da ke kewaye da saman yana kokarin ganin fuskarta ta mudubin... Haaaa... ta faďi bayan ta cire dan kunnen, maida gashin baya tayi ta naďe shi ta goge fuskarta da hannunta sannan ta fara kokarin nade gyalen, jin kamar wani abu yabi ta kunnenta yasata noke wuyan dayan dan kunnen ya sake makalewa, wannan karan ya shiga da karfi, ajiye gyalen tayi ta fara dambe dashi tana tsaki.... Tunda fuskarta bayyana a gareshi ya shiga rudani, da sauri ya mutstsika idonshi yaga ko gizon da ta saba yi mishi ne, ganin dai mutum ce a tsaye ya sashi sake dubawa da kyau ko Maleekah ce, yadda yaga tayi da baki kamar zatayi kuka yasa shi lumshe ido kirjinshi sai lugude yakeyi... "Husnaa... yaji ta faďi da muryar neman taimako, A hankali kafarshi ta fara janshi, shidai yaki gasgata idanuwanshi wadanda suka tara ruwa a lokacin.. Saura kaďan ya isa gareta yaji wani kamshi mai dadi acn gurin na bugo mishi, zuciyarshi ce ta ingiza hannunshi ya dagoshi da niyyar taimaka mata... Mamma... we am back.. Juyowa tayi da sauri ďan kunnen ya fita a kunnenta gaba ďaya, kyammm.. idanuwansu suka makale cikin na juna, nan fa zuciyoyin da suka daďe suna kewar juna suka fara zubar da hawaye a junansu, daga Nadeeyah har Musaddiq babu wanda jikinshi baya rawa, babu kamar Musaddiq da a lokacin yake jinshi kamar mutum mutumi, Cikin karfin hali da dauriya Nadeeyah ke kokarin raba idonta da nashi amma sam zuciyar da ta daďe tana ďoki da marararin ganin mahaďinta taki bata haďin kai..... A tare Hilal da Musaddiq suka shigo parlon suna ďan taba hira, hirarsu makalewa tayi da sukayi arba da abinda ya sosa ran Taheer.. Hannun da Musaddiq ya ďaga yasa a gefen rigarta ya cire mata dan kunnen har lokacin bai dauke idonshi cikin nata ba... Badariyyah data fito daga kitchen ta tsaya kallonsu zuciyarta sai rawa takeyi hawaye ya shiga yi mata ambaliya.. a yanzu tasan mai gadi ma rayuwarshi tayi mata nisa bare Musaddiq.. Mamma.. Junior ya faďi yana girgiza mata riga, a firgice ta kalleshi cikin sanyin murya tace "Ummm, ina kaje?, "Munje yawo ni da namesake, yace shima sunan mu ďaya haka ne Mamma? Gyaďa mishi kai tayi ta karbi ledar hannunshi ta ajiye ta wuce kitchen da ďan gudu gudu tana maida numfashi..... Bayanta Junior ya fara kokarin bi Musaddiq ya rikoshi da sauri, dafashi yayi ya tsuguna kirjinshi na dukan uku uku yace "My Twinny, Zaro ido Junior yayi yace "Yayyy *MMK* right? Yess... Musaddiq ya faďi jikinshi samm babu kuzari.. Kallon inda Taheer yake tsaye yayi ya taho da sauri yace "Daddy, zo kaga strangern da na gani a Hallmark, i told u he is just like me, har gaban Musaddiq ya janyo Taheer yace "Kaga idonshi irin nawa, i will not lv here sai nayi grabbing face dinshi, sketch din da nayi baiyi kyau ba.... *Daddy.....* Musaddiq ya dinga maimatawa a cikin ranshi, dakyar ya iya dago kanshi suka haďa ido da Taheer, nan take halittar nan marar dadin faďi a baki ta shiga motsi a zukatansu... Ganin haka Hilal ya karaso gurinsu da sauri yana murmushi, "Hey Kyari, ka ganeshi, Uncle din su Nadeeyah, ashe all this while Nadeeyah is with him.. sun kula da ita sosai da gudan jininka, Janyo Junior yayi kusa da Musaddiq ya haďe hannayensu guri ďaya yace "He is ur blood Kyari, ur flesh and blood.. "Tell him ur name, Hilal ya sake cewa ma Junior cike da doki, *MUKTHAR HILAL MUSADDIQ KYARI* a.k.a *MHK TAHEER* ya karashe haďe da damke hannun Taheer.... Runtse ido Musaddiq yayi yanajin dukkan nauo'in biyu a cikin zuciyarshi, farin ciki da akasin haka, a hankali ya buďe idonshi ya sake tsugunawa a gaban Junior, janyoshi yayi ya rungumeshi tsamm a jikinshi.. Wasu zafafan hawaye ne suka shige tsere tsakanin idanuwanshi zuwa kuncinshi, da sauri junior ya raba jikinshi da nashi saboda jin ruwan hawaye da yayi a kafaďunshi, "Hey twinny, ya faďi a dan tsorace yana ja da baya zai koma gurin Taheer, rike hannunshi Musaddiq yayi yana girgiza kanshi wasu hawayen na fitowa kamar ana ingizo su, "Daddy... Junior ya fara faďi yana kokawar kwace hannunshi cikin na Musaddiq, a tsorace yake matuka dan bai taba ganin zubar hawayen babba ba, Cikin sanyin jiki Hilal ya tsuguna a gaban junior, dayan hannunshi ya kamo yace "My dear he is ur Dad too, ur biological father, go to him, he is *MUSADDIQ KYARI* His name is connected with urs... Juyawa Taheer yayi wani makoko ya tokare kahon zuciyarshi, hawayen da yaketa matsesu suka zubo daga idonshi.. "Noo... Junior ya faďi haďe da fisge hannunshi daga dukkansu, da gudu ya koma gurin Taheer ya rungume kafafuwanshi ta baya, "Dis is my Dad, his name is also connected with mine, "Daddy plss tell them u are my biological father ya karashe bayan ya dawo gaban Taheer ya tsaya.. Daga kai Taheer yayi sama ya share hawayen da ya sake taruwa yana neman zubo mishi, dan kar Junior ya gani, ďagoshi yayi ya daurashi a kirjinshi yace "He is ur father Sweetheart, i'm ur father and ur name sake is ur father too, we are all ur Dad.. "Only one is my biological, who among the three? ya tambaya idonshi kyamm akan Taheer, Runtse ido Taheer yayi maganar da yake kokarin yi ya kakare mishi a makoshi... Share hawaye Anty Saude tayi ta karaso ciki da sauri ta karbi Junior, "Ina ka shiga My dear, ko abinci baka ci ba, and all ur so called fathers basu damu da su baka ba, duk kace bakayi dasu muje kaci abinci.. Kwantar dashi tayi akan kafadarta ta wuce cikin kitchen dashi, tayi hakan ne dan ya samu nutsuwar sanin ainihin mahaifinshi, duk nauyin Junior a wannan lokacin Anty Saude ji tayi yayi mata shafal, zaunar dashi tayi akan kujera ta kwalawa Nadeeyah da ta hangota acan baya kira.... A gaggauce Mummy tabi bayan Anty Saude itama idonta cike da kwalla, samm bata damu da ganin su Daddy tsaye curko curko bayan gama kallon abinda ya faru ba.. Tana shiga ta kankameshi tana kuka mai sauti haďe da sumbatar ko ina na jikinshi... Cike da kyankyami kamar zaiyi kuka yace "Momma, plss lts lv dis house... Mummy bata damu da kyankyaminta da yaji ba ta sabashi a jikinta ta durkushe gaban Nadeeyah tana kuka tana rokon gafararta, cikin kuka Nadeeyah ta tsuguna tace "Dan Allah Mummy ki bari, we are all humans, we are bound to mk mistakes, walhy ban rikeki a raina ba.. "Kuskurena yakai girman da za'ayi min koma meye, sakarcina ya hanani hango alkhairan dake tare dake Nadeeyah, yanzu wannan jikan nawa da kuskurena ya sanya fitarshi bazan taba yafewa kaina ba, dan Allah kuyi hakuri ta karashe cikin matsanancin kuka.... Su Anty Reemah da suka shigo gurin

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156