Chapter 34
Chapter 34
hadu a wannan rayuwar, akwai wani zare da ya hadamu wanda bama gani,shi wannan zare da bama gani shi ake kira da *KADDARA*_ A gaban kabarin da ya binne Atika da Saif ya tsuguna yana kuka kamar ranshi zai fita, Bingel ce zaune a gabanshi tana share mishi hawaye itama tana tayashi kukan, "Baffa kayi hakuri, kaga ka rufeta tana bacci, ta huta da wahala da duka, sannan ga yarinya ta haifa mana mai kyau sosai, ka daina kuka ka barta ta huta, "Duka? Wanene yake dukanta Zainabu, kafin Bingel tayi magana Ma'u ta fito tace "shirmen ta ne, wai dan ina mata tausa in kafarta ta kumbura shine take dauka dukanta nakeyi, kallon Ma'u yayi yana son karyata maganarta, ya gasgata ta yarshi, nan take wata zuciyar ta kwabe shi da cewar Ma'u ba muguwa bace.. Saida ta gama tattaro kayanta gaba daya da na ya'yanta, daga lungun gadonta ta dauko akushin dake dauke da sarkar Atika, majina ta fara ja ta fito gurin Baffa cikin kukan munafurci tace "Allah sarki, ga sarkar Atika, yanzu sai na ajiye wa yarta, dan nasan yanzu mallakinta ce, share hawayenshi yayi yace "nagode Ma'u, nasan *Suwaiba* baza tayi maraicin uwa ba, nagode sosai ya karashe cikin kuka hade da rungume jinjirar...... *MARAICI* Tafi awa daya a zaune a kan pou, ga zafin rana, ga kuda sun baibayeta,, tun tana kuka ana jinta har ya daina fita, Ma'u na can zaune a daki tana shan rake ita da Boddo da a lokacin take shekara biyu ciff, dama pou din da kanta ta hau shi, dan tasan irin azabar da take sha a karancin shekarunta in tayi kashin a kasa.. Kamar an tsikareta ta mike a islamiyya cikin kawayenta tace zata je gida tasha ruwa, Nafisa makociyarsu ce tace jirani in karasa rubutu a allon nan sai mu tafi, zama tayi ta jirata har ta gama sannan suka wuce, a kofar gida suka rabu kowa ya shige gidansu, tana shiga tayi karo da suwaiba fuska kaca kaca da zufa da hawaye, gyangyadawa takeyi, in tayi kamar zata fadi sai ta bude idonta ta cigaba da kukan, cikin kunan rai Bingel ta isa gurinta ta dagata sukayi gurin rijiya, ta janyo ruwa ta wanke mata dukka jikinta, tana yi tana kunkuni dan kar Ma'u taji, tana gama wanke mata jiki ta goyata ta shiga daki ta samu Ma'u na kankarewa Boddo kai tana bacci, Haba Goggo (sunan da yaran makota ke kiranta dashi) yanzu kina ganin yarinyar nan tafi awa zaune a kan pou baki wanke mata ba, wallahi kiji tsoron Allah, kullum a islamiyya ana fada mana muhimmancin rikon maraya, nawa Suwaiba take da ta cancanci wannan azabar, bakya t---- katseta tayi ta hanyar bige bakinta, sai kizo ki dukeni, nace kizo ki dukeni uwata, sauke ta a bayanki dan ubanki, fita Bingel tayi ta dauki hijab dinta ta koma islamiyya da suwaiba a bayanta tana share hawaye, ta rasa irin wannan tsanar da take nunawa Suwaiba in suna kebe su hudu, amma a gaban mutane da Baffansu bata da yar lele kamar suwaiba.. A kullum nunawa Baffa takeyi ita fa Suwaiba ta fiye mata ya'yanta, kuma koda wasa bata san kowa yasan ba ita ta haifeta ba, shiyasa Baffa ke tafiya neman kudinshi a duk fadin nigeria hankali kwance, ko ya dawo gidan baya samun damar daukarta saboda yadda Goggo ke makale ta a bayanta, saidai daddare in suna kwance ya shafa mata kanta yayi yar kwallar tausayin maraicinta da tunanin uwarta.... ●●●●●●●● Shekaru masu yawa sun shude cikin dadi ga masu sa'ar samun dadin, sannan cikin radadin azaba ga marasa galihun rayuwa, cikin wadannan shekarun Baffa ya samu cigaba sosai a rayuwarshi, dan sana'arshi ta maidashi Kaduna inda yake tsara atamfofi a kamfanin yar masaka, a lokacin yakan kasance da iyalinshi duk dare, a nan ne ya dan fara dan fahimtar zaman da Ma'u ke yi da suwaiba, a ko yaushe in ya fara wannan tunanin sai ya kauda shi saboda baisan sanya wasi wasi a zamanshi da Ma'u, in ya ga suwaiba tayi shuru sai yayita kallonta ya rasa bakin da zai tambayeta, wani lokaci in Ma'u ta lura da hakan sai ta sameshi ta fashe mishi da kuka tace "yarinyar nan bansan meyasa take yawon zama shuru ba, ni kaina inason a koda yaushe ta sake kamar yadda Halima take yi, na rasa me ke damunta, Baffa yakan yi murmushi yace "yanayinta kenan, haka Allah yayi ta shuru shuru, mu bamu isa mu canzata ba... *HADUWAR ALKHAIRI* _Muna Haduwa da mutane ta hanyoyi daban daban, to kenan ta yaya muke haduwa da waďanda zamu gudanar da rayuwarmu tare dasu ma'ana *MASOYA*_ "Leemah Muhammad", meye position dinki?, harararsu tayi tace "meye naku a ciki, kowa yaji da kanshi, dariya suka kece mata dashi hade da cewa bench warmer, daga ke babu wani, Suwaiba dake tahowa da Akwatinsu na gwangwaro tace "Haba Amina Sa'ad, babu kyau fa, ilimi Allah ne ke bada shi kuma yayi hani da gori akanshi, basu fasa dariyar ba suka ce barmu mu ci ma yar rainin wayan nan mutunci, ita a ganinta tafi kowa, sai anzo jarabawa ido ya raina fata ta fito da ziro me katon kanta, Wasu gungun mata dake bayansu a karkashin bishiya suma suka kece da dariya hade da cewa su Leemah gayu ba brain, sai ki dawo first term da juniors dinki, muko ay sai candy, kukan takaici ta fashe dashi ta ruga bakin gate din makarantar, bin bayanta Suwaiba tayi da kayan niki niki masu masifar nauyi, hakuri ta fara bata tace "karki damu, kisa ma ranki zaki iya next term din, dan an miki repeating ba yana nufin bazaki iya bane, zan tayaki addu--- katseta tayi cikin kuka tace "rike nasihar ki da adduar ki, ba na ja miki kunne akan babu ruwanki dani ba?, wai ma ban hanaki jerawa tare dani ba, ni sa'arki ce da zaki dinga jerawa dani har kiji abinda ake cewa a kaina, wallahi bari muje gida, sai na miki dukan tsiya, yar iska matsiyaciya kawai, Ajiye kayan suwaiba tayi tace "kiyi hakuri dan Allah, wallahi bazan kara ba, kinga in zaki min hukunci kiyi min anan, amma dan Allah karki bari Goggo taji, tsaki taja mata tayi gaba a zuciyarta tace "wallahi bazan sake dawowa makarantar nan ba, tunda karatun ba dole bane... Abokina!! irin wannan kallo haka, ai sai kasa ta fadi, ji yadda ka kafeta da ido, in dai wadancan biyun ne, to sun saba, kullum leemah cikin masifa take ita kuma suwaiba tayi ta tausarta, i think immediate ne, dan uwa daya uba daya suke, dalili kenan da yasa na daina sa musu baki, karka shiga fadan yan uwa, and kasan me ke yawan sasu fada, ita waccen,, ya nuna suwaiba, tana da masifar kokari, ita kuma dayar in kana neman dakiki ajin farko in ka sameta to ka rufe kofa, ja motar muje na dauko takardun, tada motar yayi har lokacin idonshi nakan Suwaiba, yana isowa saitin da take ya kashe motar ya fito, kallonshi abokin wanda ya kasance malamin makarantar yayi yace "Lafiya ina zaka, bai saurare shi ba ya zagaya gurin Suwaiba dake tsaye a gurin kamar an kafeta, tana tunanin irin hukuncin da zasu yanke mata a
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156