Skip to content

Chapter 118

Chapter 118

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,201 words 0 views Progress saved
Download Book

change Kyari.. ya karashe yana kuka sosai saboda baisan yadda zai dauki mutuwar Nadeeyah in an faďa mishi ba.. kukan da sukeyi tare ya sanya dukka mutanen gurin zubda hawaye, an rasa mai rarrashi a cikinsu, Hannun Musaddiq Ruwaidah ta kama tana kuka tace "Ance my sister is no more, ina ka kaita,? ba kai muka tafi muka barma ita ba? Janyota Jamal yayi ya buge bakinta haďe yi mata tsawa, Shuru Musaddiq yayi yana kallon Hilal wanda ya kasa haďa ido dashi, Murya Na rawa yace "Na--aad-- bai karashe ba ya hango hijab dinta a hannun Husna, Durowa yayi akan gadon haďe da fisgo hijab din, jinin da ya gani a jikin hijab din ne ya sanyashi sakin wata razananniyar kara ya zube a gurin, wannan karan faďuwar da yayi tafi ta jiya dan babu inda yake motsi a jikinshi, Da gudu su Hilal suka fita suna kwala kiran doctor, nan dakin ya dauki sabon kuka har su Daddy da suka shigo a lokacin, Faďa sosai doctors din sukeyi suna faďin "Munce ku barshi ya huta, kunki, gashi yanzu kun janyo mishi faďuwar da tafi ta da, Allah ya tsareshi daga tabuwar zuciya ko stroke... Dukan Ruwaida Mami ta fara yi tace "Shegen bakinta yasata fada mishi Nadeeyah ta mutu, Anni ce ta shiga tsakani cike da faďa tace "baki san yarinta ba, duka nawa take? "Da haka kuke dada maida ita baya, Jamal ya faďi rai a bace haďe da fita waje, Su dai su Papy suna can suna leken halin da Musaddiq yake ciki.. Oxygen suka ga an taho dashi da gudu za'a sawa Musaddiq, Zaman dirshan Daddy yayi a tantagaryar kasa yace "Shikenan, Allah ya jikanka Musaddiq, Allah ya amshi bakuncinka, na yafe maka duniya da lahira, na yafe maka... "Haba Alhj Mukhtar, ciwo ya taba zama mutuwa ne, dan Allah karka karya mana zuciya, Cike da zarewa Daddy yace "Life Support, Musaddiq da life Support, numfashi ma sai da oxygen, wa aka taba sawa kaga ya mike, "Suna nan da yawa Daddy, babu abinda zai sameshi, wallahi Musaddiq bazai mutu ba, in kuwa kaga ya mutu to saidai ko mu mutu tare, yadda Hilal ke maganar ya sanya Daddy fashewa da kuka sosai haďe da rungumeshi.... Likitoci sunfi awa ďaya akan Musaddiq kafin su samu Allah ya basu sa'ar ceto ranshi, stroke ne ya kusa kama shi, ga hawan jini da yayi mugun hawa wanda yayi ma shekarunshi yawa, Cikin ikon Allah bai taba zuciyarshi ba amma fa dakyar yake numfashi shiyasa suka haďa mishi da oxygen... sosai sukayi ma Daddy kashedi akan kar su sake su faďi abun da zai ďaga mishi hankali dan condition dinshi is very critical, Shawara sukayi kowa ya tafi a barshi da Daddy da Hilal kawai, nan Jamal ya bukaci tsayawa saboda ya dinga taimaka musu.... Koke koke babu irin wanda ba'ayi a gidan Musaddiq ba, isowar su Anty Reemah da Raliya ya kara ďaga hankulan yan gidan dan sunyi kuka har sunji ba daďi... Dakin da aka maida Musaddiq guri ne da daga doctors sai mutum ukun dake jinyarshi kaďai ake bari su shiga.. A gidanshi sauran mutanen suka zauna suna jajanta lamarin haďe da yi mishi adduo'i na neman sauki da kuma na bayyanar Nadeeyah.... Dubu biyun da ta rage musu ita suka dauko drop suka iso gida, A garkame suka samu gidan da kwaďo ga kuma police guda biyu zaune akan kujeru suna gadin gidan, *(Shirin da Daddy yayi a waya kenan tunda yaga sun tafi, yasan gidanshi zata wuce shiyasa ya kira abokinshi commissioner dan ya tura a rufe mishi gida ayi gadi, kuma kar su bar kowa ya shiga)* jiki a sanyaye Mummy ta karasa haďe da gaida Police din, amsa mata sukayi gami da kallonta, "Ina zaki?, "Gida na ne, ina son zan shiga ne, juyar da kai sukayi sukace order aka basu na kar su bar kowa ya shiga gidan, ganin babu alamar rahama a fuskarsu ya sanyasu juyawa cike da tashin hankali, "Ta inda ya bullo kenan? kaya kala uku kadai gareta, gashi bata da kudi a hannunta, ba mota, babu komai na jin dadin rayuwa, Gidan Goggo suka nufa dan nan ne ya zame musu dole..... Mummyyyy oyoyo....., Raees ya faďi haďe da rugowa da gudu ya rungumeta, ajiyar zuciya tayi tana faďin "Alhamdulillah, aurena is safe, yanzu zan gyara zamana da mijina da yan uwanshi kar Allah yayi min mugun kamu.. wucewa ciki tayi tana godewa Allah da irin son da yakeyi mata.. Yaranta kanana biyu take son gani dan ta jiyo dariyarsu a parlor.. Turusss.. taja ta tsaya ganin Shamsu goye da Adeel ita kuma Fatima goye da Amma suna rarrafe suna zagayen parlon suna bangazar juna.. Wani tsawa ta dakawa Fatima wanda yasata saurin sauke Amma a bayanta, "Sannu da dawowa Anty, "Gyatummm.. gyatummm.. Radiya ta shiga kwala kiran ta da karfin gaske, "Mama bata nan, ta koma gida... Fatima ta amsata cikin ladabi "Sai ta barki kina min aiki kina wasa da mijina? Mijinta ne itama.. mai sukuni, Inna indo ta faďi tana dariya, "Whatt? Mijinta? "Kwarai kuwa, mijinta nake, ko kinada matsala da wannan me? Wani irin sarawa taji kanta nayi tayi saurin zama akan kujera, "Ni zaka ciwa Amana Shamsu? "Auren ne cin amana? Inna indo ta tambaya tana zama a gefen Radiya, "Ke dallah can rufe min baki, ina magana ne da mijina ba dake gayyar na aiya gayyar tsiya ba.. "Aheeee yayanki ma gayyar tsiyace tunda abun da yayi ni hi yayi su, "Shamsu kayi warning matar nan, kasani sarai bani da mutunci, "Rashin mutuncinki ya tsaya akanki, kinga na samu nutsuwa a gidana, karki zo ki nemi tarwatsa min, Fatima shiga da yara ciki, ki sirka min ruwan wanka kuma ki jirani a bayin.. A fusace Raudha ta mike ta fisgo hannun Adeel haďe da kwada ma Fatima mari, nuna ta da yatsa tayi tace "in baki fita a cikin gidannan yanzu ba, wallahi sai na kasheki, zo ki wuce, munafukai maciya amana, Marin da tayi mata shamsu ya mayar kan fuskarta yace "saidai ke ki fita, in har bazaki yarda da fatima a matsayin matata ba saidai ki fita ki barmin gida, "Wallahi shamsu kai baka isa ka haďa ni kishi da wannan kucakar ba, wallahi kayi kaďan, Rungumo Fatima yayi sosai yace "wannan kucakar ta shayar dani kaunar da wayayya ta kasa shayar dani, ta kula da mahaifiyata cikin kankanin lokaci, mai rabani da ita saidai mutuwa... "To ko saidai ka zaba koni ko ita... Radiya ta faďi tana huci.. "A bayyane yake Radiya, na zabi Fatima, saboda ta haďa abubuwa da dama, wayewa ce bata da ita, zan siyo mata a kanti tunda akwai su da dama kantin wayayyu, zan maida ita first class lady wacce zakiyi mamakinta, ban ce zan sake ki ba, amma in kina bukata ina iyawa, "Aiko dole ka sakeni, me zanci da kai, kaje can ka karata da yar talakawa yar mai min hidima, kazami kawai.. "Nagode mai tsafta ya fadi yana dariya, "Kije na sakeki, amma duk ranar da kikaji kina muradina kafin ki gama idda ina iya maida ki saboda darajar 'yayanki da mahaifinki, yana kaiwa nan yaja Fatima suka wuce daki.. Yana jiyo ihunta tana zaginshi da mahaifiyarshi, babu wanda

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156