Skip to content

Chapter 67

Chapter 67

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,199 words 0 views Progress saved
Download Book

dan jikin nashi yaki dadi, tabarya ta dago ta kundumo mishi ashar tace "Allah yasa ya mutu dan ubanka, shege matsiyaci, Fita yayi yana kunshe dariyarshi dan shi fushin nata ma dariya ya bashi..... Mrs Tijjani Shattimah....... [25/03 11:25 PM] Aysha Ya'u Kura: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 4⃣5⃣ By *Aysha Ya'u kurah* A tare suka iso makarantar da uncle Taheer, kallon gaban motarshi Hilal yayi ya hango Sabrinah a gaba tana ta zuba iyayi, Gyara parking dinshi yayi ya kalli Husnah yace "ina sakon da kike ce zaki maida yau, taba jakarta tayi tace "yana cikin nan, "okay take care my personal p, In shaa Allah ta fadi ta murda kofar fita, Tun da suka tsaya take ta kokarin bude kofar ta kasa, saida Husnah ta fita sannan ta matso dayan gefen dan ta bude, A zatonta lalacewa abun yayi.. "Ki kula da abun da ya kawoki makaranta, in kuma soyayya kika zaba to bismillah babu mai hanaki, its ur life afterall.. Cikin sanyinta tace "ba soyayya nakeyi dashi ba, yace yana sona kuma har yanzu ban bashi amsa ba *ALLAH*, sai a lokacin Hilal ya dan samu nutsuwa ya waigo ya kalleta, narkewa zuciyarshi tayi saboda yanayin da yaga fuskarta, Cikin muryar da bai san yana da ita ba yace "kin tanadi amsar bashi? "Um um, ta fadi tana girgiza kai, hannu tasa ta kara gyara hular kanta da ta kakarce dalilin girgiza kanta da tayi, Bakar hular sanyin dake ajiye a gefen motar ya mika yace "wannan nada dan girma ki sata, ki daina saka ta kanki tunda tayi miki kadan, sannan in kika dawo gida zan baki amsar da zaki fada mishi, Dafatan ba saina sake tuna miki dalilin zuwanki makaranta ba, Yadda yayi maganar cikin dakiya yasata kallonshi, ido ya daga mata alamar kin gane, Sanya hular tayi da sauri tace "Eh in shaa Allah, "Good ya fadi hade da cire lock din ya fito ya bude gefen da take, yana hango Taheer tsaye a gate da Husnah da wasu yara a gefe, tana fitowa a motar ya dakatar da ita ta hanyar gyara mata gashin da ya leko, "wai bakya kitsone?, ya fadi a saitin kunnenta, gyada kai tayi tace "ko yau nayi zai warware, "okay to sai a yankeshi kawai ya fadi yana kallon yadda zatayi, Dariya ce ta kubce mata tace "to in na dawo zan yanke, "akwai barber karki damu kina dawowa sai muje, Maza ki shiga school nd becareful, "In shaa Allah ta fadi tana mamakin yadda ya damu da ita a yan kwanakin nan, mutumin da ba kowa yake kulawa bare har kaga dariyarshi, ta ta'allaka abun da tausayinta yake ji da kuma shakuwarsu da zainab, Harde hannu yayi yana kallonta har ta karasa gate din, "Good morning sir, ta fadi hade da rankwafawa, duk yadda yaso danne abun da ya tokare wuyanshi ya kasa, bai amsata ba ya juya dan komawa office dinshi, Husnah da hankalinta ya gama tashi tace "pls sir plss kasa baki ya barmu, bai waigo ba dan a harzuke yake matuka, Ko Musaddiq da Hilal yace shine wanda zai aureta bai tsaneshi ba kamar yadda yake jin tsanar Hilal, Yana shiga office ya jingina jikinshi jikin kofar office din zuciyarshi sai tafasa takeyi, Allah kadai yasan adadin abubuwan da suka dahu a cikin zuciyarshi, Yana tsaye a gurin yaji bugun kofar office din, dakyar ya iya matsawa hade da bude office din, Husnah ya gani tsaye tana mishi murmushi, "ehen what again? Shigowa tayi ta sauke jakar makarantarta tace "Sir dakyar uncle Kamal ya barmu muka shigo school kuma yace mu cire black legens din jikin mu, Ledar da ya kai gidansu ta ciro ta mika mishi tace "ance in dawo maka dashi, bai kalli ledar ba yace "Okay ajiye ki tafi, ajiyewa tayi tace "sorry sir, gidan mu ba'a tsayawa da saurayi sai an gama sec school, Kaga Daddy baisan ka kawo ba Yaya Hilal yace a maido maka, "nt bad jeki kawai... ya fadi yana gyara gujerar da zai zauna, Tana fita ya kifa kanshi a tebur, tunani kala kala babu wanda baiyi ba, Da sauri ya fatattaki tunaninshi na karshe na " *ka rabu da ita*, dan bama zai iya imagining ba, bare ya aiwatar, Mikewa yayi dan zuwa ajinsu duk da yau bazai musu darasi ba, sa'a yaci da ya shiga babu malami dukkansu suna zaune suna hira, Gaisheshi dukka ajin sukayi ya amsa hade da cewa su zauna, Rasa abin ce musu yayi dan ba darasi yazo basu ba, saida ya kusa 5mints sannan yayi tunanin neman wadanda zasu gyara mishi office, Dadi tunanin yaji a zuciyarshi ya kalli duka yan class din yaga kowa idonshi na kanshi ita kadai ce kai a sunkuye, "Hey u with black cap, " *kyari* sunan dake rubuce a jikin hular, tabo ta *Amal Mus'ab* tayi tace "Nadeeyah ke yake kira, Mikewa tayi da sauri tace "yes sir, keyn office din ya bawa khalifa yace "mika mata taje ta gyara min, da sauri Sabrina ta mike tace "zanyi sir, "noo zauna ki huta, ya karashe yana fadin hv a nice day class, thank you sirrrr... A hanyar shigowa harabar clases din ta ci karo da Badariyya, Ja baya Nadeeyah tayi dan ta bata hanya, wani irin kallo Badar ta bita dashi from head to toe, tana zuwa daidai kanta taga hular wanda take kira da *Rayuwarta* *iyyye.....* Badar ta fadi tana kallonta shekeke, uban waya baki hular nan, Taba hular Nadeeyah tayi taga babu amfanin bata amsa tayi saurin bi ta gefenta zata wuce, Janyota tayi ta zare mata hular tace "ke har kin isa ki hada jiki da shi, tattara gashinta da zubo har gadon bayanta tayi ba tare da ta amsa ta ba ta juya dan komawa dauko hularta, Hada ido sukayi yana tsaye duk abin da Badar tayi a idonshi, "zan dauko hula ta a class sir, karasowa gurin Badar yayi yace "Hular ki ce, girgirza kai tayi tace "ta mijin da zan aura ne, "ikon Allah ya fadi cike da mamaki, "ehen ita kuma wacece kenan a gurinshi, "ba komai bace sir, kawai dai tana zaune a gidan mu ne, mamanta da babanta sun mutu, talauci yasa yayansu bazai iya rikesu ba shine aka dawo dasu gidanmu, "Nan da nan alamun shi suka sauya yace "abin da na tambayeki kenan?, "Na baka amsar abin da ka tambayeni a farko na cike da karin bayan ta fadi tana turo baki, Hannu ya mika mata yace "bani hular nan, rai a bace kamar zata mutu tace "sir ya za'a yi tasa min hul--- give it here ya katseta cikin tsawa, Daura mishi a hannu tayi tana kunkuni, Mikama Nadeeyah Hular yayi ya wuce, ďan labarin ta da yaji ya sanya mishi kwadayin sanin cikakken labarinta..... "Alo Hajja Saude, kiyi hakuri bazamu samu daman zuwa yau ba, zamu tafi morocco kai *ummu Ayyu* asibiti, jikin yaki, Gyara zaman wayar Anti saude tayi a kunnenta tace "Allah sarki, jikin har yanzu dai, to Allah ya bata lafiya, babu komai, karku damu ni zanje in fara gabatar dashi kafin ku dawo, Cikin jindadi aminan suka hau hira duk akan sarautarsu da kuma familynsu..... Hoton da ta gani a kan table din ta dauka tana

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156