Chapter 13
Chapter 13
Kinsan abinda tayi ne, in har kikaji abinda tayi ko ke sai kin kirata da fin kalmar Marar imani, nan ya kwashe duk yadda ya ji sunyi da Nadiya ya fada mata, ya cigaba da fadin kafin in sako riga in fito Yarinyar nan ta Koreta Koda na fita banga Hanyar da ta bi ba, Abin da yafi bani tsananin takaici nayi Allah wadai da ZUMUNCIN ZAMANI bai wuce rashin sanin gidan su Suwaiba ba, kaii Innalillahi Wa inna ilaihir, Allah Ya rangwanta musu daddy ya karashe hannunsa duk biyu dafe a kanshi, duk rashin imanin Mummy saida jikinta yayi sanyi saboda Jini ba wasa bane, sakin Badariyya tayi tace "Baki kyauta ba Badar, Dan Allah Karki sake kinji rashin lafiya yafi gaban wasa kinji, gyada Kai Badariyya tayi tana turo baki, shafa kanta tayi ta nufi Daddy tace tashi muje in rakaka gidan Sai mu kaishi asibiti, SAI DAI KU KAISHI MAQABARTA, GIDA, KUMA DAKINSHI NA GASKIYA, DAKIN DA DUK MAI RAI SAI YA SHIGE SHI.... Muryar da basu tsammace ta a daren ba suka jiyo daga bakin kofa.... In shaa Allah koda 700words ne a rana zaku dinga samu, in banyi ba to ayi min uzuri, yau da gobe Sai Allah... Ina matukar kaunarku Sosai Sosai fa.. Allah Ya hadamu a aljanna firdaus... My world of hausa novel 1/2 (wohn) I just can't do without you... Mrs Tijjani Shattima...... [04/12 09:48] Meela Adeel: ZUMUNCINMU A YAU By Aysha Ya'u kurah 1⃣4⃣ A tare suka waigo da sauri, murmushin farin ciki da shaukin murnar jiyo muryar sanyin idanuwansu ya dauke saboda ganin yanayinshi,, mummy ce ta fara isa gareshi ta amshi rigar daya daura a kafada tace "daga ina kake? Yaushe ka shigo kasar? Kaga yadda ka zama kuwa!! ta karashe tana mai tallabo fuskarshi, Hannuwanta Ya cire a fuskarshi Ya fara jan kafarshi a hankali har ya isa gurin mahaifin shi.. "Daddy dan Allah ka taimaka ka dauki liman muje ayi ma Mijin mama Suwaiba sutura.. hannu Daddy yasa Ya share hawaye dake kwance kan fuskar Musaddiq yace "basai ka roke ni ba little yanzu kuwa zamu tafi, Kai dai calm yourself kaje kayi Wanka ka huta Kaji, girgiza kanshi yayi yace "muje tare daddy bazan iya zama a gida ba daren zaiyi min tsawo,, Lallausan hannu yaji cikin hannunshi murya can kasa ta marairaice tace "Haba yaya little, dawowarka kenan fa Ya kamata ka huta Kaci abinci sauran abubuwa Sai su biyo baya, kaga Daddy zai tafi Kuma kaima daga can kake,, yar kara ta saki saboda yadda yayi wurgi da hannunta gefe, a da yana tunanin halin Badariyya yarinta ne, yanzu kam ya tabbatar wa da kanshi Sam Badariyya bata da zuciyar mutane, babu abinda zai iya canza ta, bata da halin gara a cikin halayenta, tsaki Ya saki Mai karfi hade da galla mata hararar Kyama sannan Ya maida kanshi gurin Daddy yace "muje Daddy, mukullin mota daddy zai dauka Musaddiq yace "Mahmoud na waje tare muke dashi muje a motarshi, fita sukayi mummy ta Yi Saurin shiga daki ta dauko hijab tabi bayansu... Limamin massalacin gidanshi suka dauko wanda ya fito da likkafanin da baya rabo dashi, da kuma abin gwajin tsaho.. Koda suka isa babu Kowa a kofar gidan, a ciki ne suka ga mata hudu makotansu da mazajensu wadanda kukan Nadeeyah ya iske kunnuwansu a hanyarsu ta dawowa daga majalisar dare, Nan take liman yayi gwaje gwajen da zaiyi, Ya baiwa Mahmoud Ya tafi ya kai gurin tela, malam Sada tela yayi Saurin karbar likkafanin da gwajin yace "bari inyi Saurin dinkawa tunda nan kusa muke, Cikin awa daya aka Yi ma 'Malam Adamu' sutura aka feshe shi da turaren Musaddiq dake cikin kayanshi na motar Mahmoud, Adduo'i suka shiga jero mishi na neman yafiyar ubangiji da samun rahama, Sai da suka idar sannan suka Yi ma mamma gaisuwa da sallama hade da fadin sai zuwa safiya zasu dawo a kaishi,, gyada Kai Kawai takeyi idanuwanta na ambaliyar hawaye, waje suka fita dukkaninsu Mazan, suna fadin halin Kwarai irin na malam Adamu, da irin hakurin da yayi na rayuwar talauci, Mummy da Musaddiq kadai aka bari a cikin gidan, duk yadda mummy takai ga kyankyamin talaucin yar uwarta Sai da ta tausaya mata saboda yadda rai yake da alfarma, A zuciyarta fadi Kawai takeyi "INA MA NA TAIMAKI ADAMU LOKACIN DA YAKE DA RAI" dana sani Marar amfani mummy ta dingayi wanda hakan yake ga Kowa lokacin da zafin mutuwa ke ratsasu... ( MU TAIMAKI YAN UWAN MU KAR MU BARI SU TAFI SU BARMU DA DANA SANIN DA BAZAI AMFANE MU BA, MU KYAUTATA MU'AMALAR MU DA MAKUSANTANMU KAR MU YARDA MU RASA SU MUNA MASU DANA SANI, MUTUWA BATA BADA NOTICE BARE MUCE ZAMU JIRA LOKACI YAYI MU KYAUTATAWA JAMA'A). Ana idar da sallar asuba Baffa da Goggo suka iso, tun daren mummy keta neman numbersu a kashe, tare suka iso da su mummy da suka koma gida tun dare, A inda mummy ta tafi tabar mamma da Nadiya nan ta samesu, Nadiya ta tura kanta cikin cinyoyinta hawaye Ya jika rigar jikinta har yana diga, kuka Baffa ya fashe dashi a can cikin zuciyarsa yana jin tsanar kanshi na rashin taimaka musun da baiyi ba, cikin muryar kuka yace "Wayyo Adamu ashe mutuwa zakayi, ina ma jiyan da Nadiya tazo na biyota mun kaika asibitin, walhi bani da masaniyar ciwon yayi zafi haka, shiyasa na turota gidanku dan Nasan can akwai direbobi komi dare, wani sabon kukan takaici ne Ya kufce ma Nadiya, Musaddiq da Daddy kuwa waje suka fita saboda takaici, anan ne Musaddiq ya kwashe duk yadda Zumuncin nasu Ya kasance wanda sani tun tasowarsa Ya fada wa daddy, cike da mamaki daddy yace "yanzu duk kudin zakkar da nake bawa Mahaifiyar ku ta bawa Suwaiba bata bata, Musaddiq yace "wallahi ba'a bata, na dai San ana bata dubu biyar duk shekara, Ya Kara da bashi Labarin abinda ya faru kafin Ya tafi Cyprus, girgiza Kai daddy ya shiga Yi cike da takaicin halin dangin matarshi... Ohhh Ho Ho!! wai waye ne keta damunka da wannan sanyin safiyar, Tsaki taja ta daga kanta a kan kirjinshi ta mika hannu ta miko mishi wayar, Sai da ta dauka saboda ganin bakuwar number a zatonta mace ce, jin muryar Namiji yasa ta mika mishi wayar ta Mike ta nufi toilet dan yin wanka, karawa yayi a kunne cikin magagin bacci yace "Waye ne, Hafizu ni ne, 'Garba kero' ne, Allah yayi ma mahaifinka rasuwa cikin dare, Nima yanzu labari Ya iske ni, A gigice Hafiz ya Mike daga luntsumamman gadon da yake kwance, "kero bansan iskanci kana jina,! in dai so kukeyi kusan inda nake to kuzo ina nan a AYALLA HOTEL Area 11 Abuja, Kazo yau zan baka kudin da ka tambayeni, amma ka daina Yi min wasan mutuwa akan iyaye na, Tsaki kero yayi hade da hadiye yawun bakin shi yace "in kaga dama daga nan ka wuce ROCK VIEW, damuwarka ce, bana bukatar kudinka yanzu, saboda ina neman na kaina Kuma ina tafe da albarkar iyaye, Kuma kasan, Ni ba mahaukaci bane da zanyi maka karyar rasuwa, mahaifinka Allah Ya karbi abinshi, kana iya zuwa in kaga dama, in kuma babu dama to kana iya tura
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156