Chapter 39
Chapter 39
ta ke dashi ya disashe, rayuwar dai yinta kawai takeyi saboda Allah a hakan yaso ya ganta, kullum saidai tayita yi mishi Godiya da bai daura mata ciwo ba.... Leemah kuwa ta zama yar gayu sosai, university take zuwa Abu zaria, babu abinda zatace tana dauka a makaranta, ita dai kawai ta shiga gayu, yau ta tsaya da wannan gobe wancen, Baffa daga yayi niyyar yi mata magana Ma'u zata hanashi, takan ce in ba'a barta taje makaranta ba ina zata samu mijin aure, dole badan yaso ba ya barta tayi abin da taga dama.. "Bani omo malam Ado, ! dauko mata kullin bulan omo biyar yayi yace "jeki kiyi amfani dashi, na bar miki kudin ki siya silifas naga naki ya tsinke, murmushi tayi tace "nagode Adamu, "ba komai suwaiba kedai ki daina yawo ba takalmi, gyada mishi kai tayi ta wuce cikin gida, kallo ya bita dashi hade da girgiza kai cike da tausayawa, duk wannan abun da sukayi a idon Baffa wanda yazo shiga da mota gida, wani abu ya darsu a ranshi ya shiga gida yayi parking... "Kanason 'yata Suwaiba? Daburcewa Adamu yayi da yaji tambayar yace "a'a Alhaji, ai tafi karfina, in ba cutarwa ba ta yaya zan auri mace cikin gata alhali ni din ba kowa bane, dariya Baffa yayi yace "in dai kanajin zaka iya zama da ita to zan aura maka ita, washe baki Adamu yayi yace "suwaiba mace ce mai kawaici da hakuri Alhaji, waye zai kita a matsayin mata, bana tunanin akwaishi, murmushin farin ciki Baffa yayi yace "kaje ka shirya, rana ita yau zan daura muku aure, godiya sosai Adamu ya tsuguna yayi ma Baffa sannan ya wuce cikin gidan da yake gadi dan sanar dasu.... Koda ya fada ma Suwaiba nan take ta amince saboda a ganinta gara taje tayi bauta mai dalili, domin ta gaji da aikin jakin da takeyi.... Ranar da aka daura auren duk wani masoyin Suwaiba saida yayi mata bakin cikin karewa da kaskantaccen mutum irin Adamu mai gadi, shi kuwa Muntari gani yakeyi Hakkinshi ne ke bibiyarta shiyasa ta dade batayi auren ba a karshe ta auri mai gadi... Rayuwa mai cike da jin dadi da rufin asiri daidai gwargwado sukeyi, gidan da ya dade yana tari ya siya mai dauke da daki biyu da kitchen nan aka kaita, sosai take jin dadin zama dashi dan dama sun saba, shekararsu biyar da aure ta samu cikin Hafeez bayan ta fidda rai, lokacin Zainab Mummy ta haifi yarta Raudha, dakatar da haihuwar tayi ta hanyar allura saboda ita a ganinta in dai zata cigaba da haihuwa tofa tabbas mata zata haifa, wannan jinin zuri'ar mahaifinta ne kamar yadda suka canfa, a lokacin da aka haifi Hafeez ba karamin girgiza mummy tayi ba, ta dinga tambayar suwaiba yadda akayi ta samu namiji a haihuwar farko wanda saidai tajishi a gari ba'a zuri'arsu ba, ko da ta tambayeta saidai tayi murmushi tace "daga Allah ne, tun daga haihuwar Hafeez abubuwa suka fara dan ja baya saboda mai gidan da Adamu ke gadi ya bar garin, jikin gidanshi ya manna shagonshi da babu isassun kaya a ciki, dama da albashin shi yake cika shagon yayi hidimar gida, babu wanda a cikin yan uwanta yake taimaka musu, a ganinta basai ta fito ta fada ba sun san bata dashi... Shekarar Reemah 15 ta tafi karatun gaba da secondary sokoto, hazakar ta tasa aka dinga promoting dinta har Allah ya kaita jami'a, anan ne ta hadu da Gaddafi dan 400l, sanadiyar haduwarsu saboda ya kasance hazikin da ake ji dashi a engineering department, ko wani irin science course ya iya, kuma yana koya musu dan su biyashi ya samu na siyan hand out, zuwan Reemah ne yasa suka shaku, itace siyan hand out da komai nashi, shiyasa baya kasa a gwiwa gurin kowa mata karatu, ko da ya gama makaranta ya fito da first class babu wanda ya lura dashi bare yayi yunkurin bashi aiki, ajiye takardunshi yayi ya dawo cikin school yana hada tutorial dan a dinga biyanshi, tausayinshi yasa Reemah tayi ma Daddy magana har ya amshi takardunshi ya samar mishi babban aiki a lagos, tun daga lokacin kauna mai karfi ta kullu a tsakaninsu har ta kaisu ga aure... A shekarar Farko Allah ya azurta ta da ciki,, lokacin Mummy ta fidda rai da haihuwa saboda dadewar da tayi, bata san akwai dan makale a tare da ita ba, Tsirar Haihuwar su kwana tara ne, domin Reemah ta haihu da kwana tara Mummy ma ta haihu, wannan abun ga mutanen "Da", bawani abun kunya bane, murnar Samun Musaddiq ba a gurin mummy bane kadai, har da kakanninshi da babanshi da ya dauki dukkan so ya daura mishi, gata babu irin wacce (Mukhtar) Hilal da Musaddiq basu gani ba, babu tafiyar da Daddy zaiyi ba tare dasu ba.. Kamar yan biyu haka suka taso, kansu daya, kayansu iri daya, kamanni ne kadai suka banbanta shi Hilal fari ne musaddiq kuma Baki ne irin bakin barebari, gasu da jikin girma Masha Allah, komawar su Reema Cypros ne ya raba su, amma kafin nan koda yaushe suna yare..... Bangaren Halima kuwa tunda tayi karyar makaranta sun tura ta china karatu shikenan su Goggo suka hau suka zauna ba tare da bincike ba, yawon barikinta ta tafi yi da kuma neman kudi, saida ta zama hamshakiyar kanta sannan ta waiwayi gida bayan shudaddun shekaru, ko da ta dawo saida ta gyara gidansu dan acewarta bazata iya zama a irin gidan ba, Sana'arta ta business ta cigaba dayi tunda dai yanzu ta gama rikewa tasan babu wanda zaizo yace zai aureta, abu daya gareta wanda za'a yabeta dashi shine duk irin duniyancin ta bata yarda da karunwanci ba saboda shegen kyankyami gareta, shekaru da dama bayan dawowarta ta hadu da wani mayaudarin yaro mai tsantsar *SIHRUL KALAM* a take ya baibayeta ta fada tarkon kaunarshi, bata tsaya dogon bincike ba ta yarda ya aureta, hatta sadaki ita ta biya mishi saboda shaukin samun wanda ya furta mata kalmar so... Sai bayan auren ne ta gane yaudararta yayi, yazo ne kawai dan ya kwashi dukiyarta yayi gaba, ko da ta fahimci haka bata dauki zafi ba dan ita mai bashi dukiyarta ne, abin da ya tsiro dashi na shigowa da mata gidane yafi tunzurata har ta kai ga aikata kisa a gareshi cikin rashin sani, A kotu ne aka fahimci cewar tana dauke da cikinshi na wata hudu, koda ta fahimci hakan saida taci kukan dana sanin zuciyarta marar kyau, Kotu bata yanke mata hukunci ba har sai ta haifi dan dake cikin ta ta yaye, haka kuwa akayi har cikinta ya isa watan haihuwa, kamar hadin baki dukka ukun ya'yan Baffa cikin garesu, Husna aka fara haifa, washe gari Nadiya ta biyo baya, haihuwar Badariyya tayi gardama saida aka yanka Leemah, ba karamar wuya Badariyya ta ba mahaifiyarta ba, bayan awanni da yi mata aikin aka fahimci jikin nata babu dadi, cike da kwarewa doctors ke aikinsu amma ina abin yaci tura, aikin mala'ika da na mutun ba daya bane, Ashe leemah ajalinta ta auro har ta haifo mishi 'ya, ba karamin tashin hankali duk suka shiga ba na rashin yar uwarsu, musamman Goggo da tayi karamar hauka... mummy ce ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156