Skip to content

Chapter 132

Chapter 132

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,201 words 0 views Progress saved
Download Book

bai kalli inda Maleeka take ba, ita kuwa sai kai kawo takeyi da kayan kwadayi tana dire mishi, tasan bata kyauta mishi ba, idonta ya rufe ya hanata hango kamalar fuskar Hilal, Sukuku ta yini ranar har ta koma gida, duk abinda takeyi Hilal kawai take gani, masifarshi da komai nashi burgeta yakeyi, samm bai bata fuskar da zata amshi number shi ba, tayi yawon duniya sosai, ta haďu da maza haďaddu wadanda suke macewa akanta, bata karo da wanda zuciyarta tayi na'am dashi ba tun bayan Mutuwar Na'em sai Hilal, *Saheebul qalbee* ta furta a hankali tana mai hango soyayyarsu ta cikin film din.. "Kwatanta soyayyar da mai zafin zuciya irin Hilal zai fi armashi.. murmushin dake kan fuskarta samm yaki daukewa, tana hango Abbunta da Ummi na sakkowa daga sama cikin jallabiya tayi saurin nutsuwa ta isa gurinsu dan tambayar inda zasu a daren nan... Amsar da ya bata ya sanyata yin murmushi mai kyau haďe da cewa su jirata dan Allah zata rakasu, "Jira fa Malee? Ummi ta faďi da harcensu na larabci tana rike haba.. Kwantar da kanta tayi a kafaďun Abbu tace "Abbu kaga ummi ko? "Zan jiraki, komai dake zanyi, ke zata fara gani tunda sunanta gareki, rungumeshi tayi ta haye sama da gudu dan shiryawa.... 40mins Ya Habeebi, kasan jiran Maleekah... bata gama rufe baki suka hangota cikin purple jallabiya mai walkiya, kan nan ta yaneshi ta fito a balarabiyar asali, light makeup tayi wanda ya fito da kyawunta na musamman, kamshinta kuwa dadinshi kansa mai saurare yayi baccin da bai shirya ba, *ATIKA ATEEK SAHEEB SAIFUDDEN* kenan ta haďu matuka, tun tana karama take sha'awar drama, Shiyasa samm taki maida hankali a karatu, gata da kokari sosai, ganin hakan yasa Abbunta yi mata jumping, tanada 14yrs aka kaita university inda ta karanci theartre art, da yake field dinta ne sai ta dage sosai dan kullum cikin drama suke, hakan yasa ta kware sosai, a yanzu duk kasashen larabawa babu inda ba'a santa ba, haka tsirarrun yan wasu kasar irin nigeria masu kallon arabic dramas suma duk sun santa, shekarunta basu wuce 21 ba amma wayewarta ta zarce dan 30... "Kinyi kyau my love, kiss ta mishi a kumatu tace "Thank u Abbu, nasan anyi complain? Dariya yayi yace "as usual, kin santa, gaba ummi tayi tana dariya tace "kwaji dashi..... Basu sha wahala gurin zuwa gidan ba dan estate dinsu sananne ne sosai, Da fara'a Hilal ya taresu tun daga kasa, dama ya gama shirya ma zuwansu, ya faďa ma Anty Reemah zaiyi baki amma bai faďa mata ko su waye ba... Zainab na zaune tana home work tana zana sunan da yake bace mata a kai, Maleekah sahy, Maleekah Sa'eed, Maleekah sahab haka ta dinga rubutawa a bayan littafinta, ko da taji an murda kofar duk su Anty Reemah sunje suna musu maraba bata dago ta kallesu ba, Na--deeyah... Hinad ta faďi a hankali tana nuna Maleekah, dago kai Zainab tayi ta mike da sauri ta isa gurinsu, kallonsu ta shiga yi daya bayan daya, tasan ba Nadeeyah bace, dan in itace abun da zatayi mata ya wuce ta tsaya tana kallonta, "Maleekah sahab ko? Dariya Maleekah tayi ta tsuguna kusa da Zainab tace "Saheeb dai my young fan, ko dai brothernki ne ya faďa miki sunana, ta karashe tana kallon Hilal, shuru Zainab tayi dan turancin na Maleeka yafi karfinta, Anty Reemah ce ta katse shurun ta hanyar nuna musu gurin zama, bayan sun gaggaisa Anty Reemah ta kalli Sheik cike da al'ajabi zatayi magana Hilal ya rigata dan baya son yasan mutuwar yar uwarshi samm sai yaje ga mijinta, "Mum wannan kanin maman su mama suwaiba ne, labarin yadda haďuwarsu ta kaya ya basu wanda ya cikata da mamaki, "lallai komai da sanadinsa, sanadin aiki ya sa ka samo wannan muhimmin abun, kaii masha Allah wallahi naji dadi sosai, introducing dinsu Hilal yayi, yana zuwa kan Zainab da Sheik ya kasa daina kallonta yace "Ur grand daughter sir, she is urs! hawayen farin ciki ne ya fito mishi dan yajita sosai a jininshi, mikewa yayi ya dauketa sosai a jikinshi, ya kosa a wayi garin gobe yaje yaga zuri'arshi, shakikanshi, wadanda yake da rashinsu tun kuruciya, a gidan Papa ya samesu shima yayi farin ciki sosai sukayi hirar kasuwanci da na iyalai, Sheik jin kanshi yakeyi kamar a yaune aka haifeshi dan ya fara jin kamshin yan uwanshi danginshi na uwa... Assalamu alaikum..... maida hankalinsu kan mai sallamar sukayi dukkansu, Sauka jikin Abbu Zainab tayi ta ruga gurin Meerah, "Anty Mee zo kiga Maleekah da nake baki labari dazu, hankalinta sam bai kan zainab tana can kallon yadda Maleeka tasa kafa tana shafo ta Hilal yana matsarwa, tray din hannunta ta damke dan kiriss ya rage ya faďi kasa, "Muje zee, Har kasa ta tsuguna ta gaida su Abbu sannan ta mike ta nufi kujerar da su Hilal suke, kan hannun kujerar ta zauna, ganin duk manyan suna can suna hirarsu yasata yi mishi raďa a kunne, Dariya sosai yayi dan ya gama gane inda ta dosa, mikewa yayi ya nufi dakinshi.. bin bayanshi tayi rai a bace dan ta gama kulewa, dangwarar da tray din snacks din da tayo mishi tayi a kan madubi, "Meerah plss, kar muyi creating scene a gidan nan kinga munada baki, "Eh naga baki, su bakin da suka san inda sukazo ai na samesu suna hira, kai fa, ko kunyar idon iyaye bakaji ba ka zauna kusa da mace tana shafa maka kafa kana jin dadi, Wannan karan dariya yayi mai sauti wanda ya kular da Meerah ya sata sakin kuka mai karfi, "La'ila, ke rufa min asiri plss, haba meerah, yarinyar nan kema kinsan tafi karfina daga yanayinta in kika kalla, "Me zanyi da yanayinta ni, abun da idona ya gane min shi na lura dashi, na gama fargabar wata yanzu kuma ga wata zata shi---- Meera.. ya katseta haďe da tsugunowa gabanta, Na faďa miki soyayya yanzu na rufeta a shafin rayuwata, bana tunanin zan sake faďawa cikinta so quick, na faďa miki kiyi hakuri, wallahi in nace miki zan yarda ki jirani nasan cutarki kawai zanyi, bazan iya sake yin wata soyayya ba, u are my best friend tun muna yara, dan Allah mu tafi a haka, Allah zai baki wanda yafini alkhairi, Share hawayenta tayi ta mike tace "Nagode Hilal, zanyi hakuri dakai dan dama nasan ba sona kakeyi ba, "Nooo Meerah... ya faďi haďe da matsowa kusa da ita, hawayen da ya makale a idonta ya share mata yace "kinsan Allah ina sonki, amma bazan iya zaman aure dake ba, who will be the husband? Yadda yayi tambayar cike da zolaya yasata yin dariya, tasan irin matan da yakeso, yara kanana wadanda zai yi musu yadda yake so, bayason a juyashi sam, ita kuwa Meerah kusan mates ne in ma bata girme mishi ba, "All the best besty ta faďi tana murmushi, Allah ya sake baka wata soyayyar wacce tafi ta da, "U will always be my best Meera, Allah ya baki farin ciki kema.... "Uhmmm wonderful.., Maleekah ta faďi tana karasowa haďe da tafa hannu, a tsakiyansu ta tsaya cike da tsiwa, hannun Meerah Hilal yaja yace da hausa dan yasan bata ji. "Muje in rakaki, ba

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156